Sashe 3
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yusuf kuwa Aiman na katse kiran ya juya jiki ba kwari ya koma chikin palon a zuchiyar sa yana faɗin wlh yau Aiman da nine yayan ka da sai nayi maganin ka, wan nan wani irin wulakanchine kan chine sae kace ba tare suka taso da Hisham ba a sanyaye ya shiga chikin palon, Hisham na ganin sa yace"Aiman ɗin yace bazai zo bako,shiru Yusuf yayi dan ban san amsar da zai bawa Hisham ba kunyar haɗa ido da Hisham ɗin yake ji, dafa kafaɗarsa Hisham yazo yayi yana faɗin karka damu yusuf nasan halin ku gaba ɗaya SO duk wani abun daya da suke gudun zuwa aure nawa nasa,ni ban ma taba tunani daman zaku so aure naba,kadai na damuwa ngd sosai da zuwan da kukayi, kasani DON da Aryan Bawai basu sona bane yasa suka ki zuwa jiya da daddare DON ya turomin 1m a matsayin gift haka Aryan ma 1m ya turamin to kaga bawai basa sona bane kawai sudai a nasu ganin dakuma tunanin su duk wan da ya raɓi mace to yaza mai rauni sukuma kasan basa san mauni sunfi san kullun su ji su zam zam,"murnushi kaɗan yusuf yayi zai yi magana Hisham yace "No badai yanzuba, yanzu kam muje lokachi yayi ana jiran mu, jerawa sukayi gaba ɗayan su suka fito harabar gidan,
su yusuf suka shiga motochin da suka zo dasu Hisham kuwa yashiga nashi motar,suka yiwa motochin key, security ya wangale masu gate da gudu suka danna hanchin motochin waje sosai suke gudu dan sunyi latti kai tsaye babban masallachin jummaa suka nufa a harabar masallachi sukayi parking dub bannin jamaa ne suka halak chi É—aurin auren kama daga minister's governors members har shugaban kasa muhammadu buhari yazo É—au rin auren dashi da Shugaban kasa mai jiran gado tinibu, misalin karfe 2 dai dai na rana dubbanni jama'a suka she'da É—au rin auren Hisham Nasir alkali tare da matar sa ilham Abdussalam, ana gama É—au rin aure Yusuf ya dawo chikin mota da sauri dan yaji jama'a nata faÉ—in ina yayan Abubakar saraki ma sunzo bikin, yana zaune chikin mota yana jin jama'a na ta neman family Abubakar saraki,amma yayi kamar bar ji ba, buÉ—e kofar motar da Yusuf ke chiki ango Hisham yayi yashiga ya zauna yana faÉ—in "yanzu Yusuf abun da kayi ka kyauta eh " É—aure fuska Yusuf yayi yace to me kuma nayi "ka fini sanin me kayi ae ka dubi yan da jama'a ke naman ku kuzo kuyi hoto kowa Burin sa yayi hoto da family Abubakar saraki, amma ka watsa musu kasa a ido koh "kaga Hisham idan kagama dana ka jama'a mutafi dan ni yanzuma zan wuche kano, Hisham zaiyi magana Khalid ya buÉ—e kofar motar yashigo yana faÉ—in "Hisham me kuma ka zauna kake a nan baza kaje kutafi walimar bane "yanzu Khalid kuna nufin da gaske baza kuje walimar nawa ba Hisham yayi tambayar yana kallan fuskar Khalid, Khalid zai yi magana Yusuf ya riga shi da chewa "gaskiya ba zamuje ba ae nafaÉ—ama iya É—au rin aure kawai mukazo dan haka yanzu zamu wuche tun da angama abun daya kawo mu, shiru Hisham yayi yana tunani, ganin yanayin da Hisham ya shi gane yasa Khalid chewa, " No Hisham dole zamuje walimar taso muje ga jamaa na chan na jiran mu,jiki ba kwari Hisham ya fito daga motar Khalid na rike da hannun sa suka bar Yusuf a chikin motar,
Fito Yusuf yayi ya kira sojojin sa tare da basu umarnin akan su wuche Airport dashi, da sauri suka shiga mota suka wa motochin key suka bar masallachi sae tsaye Airport suka nufa, jirgin kasuwa Yusuf yabi yabar wa su Khalid jet É—in Aryan a Airport É—in tare da sojoji 2 ya tafa ya nar biyu su taho dasu Khalid,
Karfe 3:45 jirgin su ba yusuf ya sauka a malam Aminu Kano international Airport,bai sanar da kowa zu'wan nasa ba ba wan dayazo ɗaukan sa motar haya suka hau shida sojojin nasa suka nufi gd, a bakin gani gidan sarki mai motar ha'yan ya ajiye su sauƙa Yusuf yayi ya biya sa kuɗin sa yanufi chikin gd sojojin na biye dashi, ɓangaren sa yanufa natare daya shiga chikin gd ba a bakin ɗan karamin gate na shiga ban garen nasa sojojin suka tsaya shi kuma ya wuche chiki, wanka yayi a gur guje ya zura jallabiya ya kwanta ba jimawa barchi yayi awan gaba dashi
Aban garen su Khalid kuwa ansha walima duk chikin su Khalid ne kaɗai ya halak chi walimar karfe 4 dai dai a ka tashi taron, wajen holl ɗin Khalid yafito da sauri yana kiran layin Yusuf, wayar tayi ta ringing sai da ta kusa katsewa Yusuf ya ɗaga chikin muryan barchi yace,"hello "ina kake ne Yusuf lokachin tayi fa yayi "ina kano mana " kano kuma Khalid ya tambaya yana riƙe haɓa "wani dogon tsaki Yusuf yaja yana faɗin kaga Khalid dan Allah ka kyale ni wlh bar chi nake kata dani " to yanzu Yusuf mota kake so mubi zuwa kano ne kokuma me menene dazaka dafi kabar mu "oh my god nima Khalid bada jet na zaba jirgin kasuwa nabi jet ɗin na Airport na bar muku, yana gama faɗin hakan ba tare daya jira amsar Khalid ba ya katse kiran, bin wayar da kallo Khalid yayi yana faɗin ya Allah ka shirya min yaran bappa ba mutane ne sai kache wasu aljanu bazaka taba gane kan suba in sun juya ba mai iya juyo su, layin Aiman yafara kira again har ta katse Aiman bai ɗaga ba, tsaki Khalid yaja yasake kira, wayar nata ringing har ta kusa katsewa Aiman yayi picking, "ina kake Aiman Khalid ya tambaya a fusace, chikin muryan barchi Aiman yace " wai dan Allah menene naha bazaku bar mutun yayi bar chin sa ba "au barchi ma kake ke nan to wlh sai dai ka kwana a Abuja dan tafiya ta,zanyi, wani dogon tsaki Aiman yaja yana faɗin to a sauka lfy san nan ya katse kiran, Khalid kamar yayi wurgi da wayar dan haushi haka yasake hakura yafara neman layin Ahmad kira ɗaya Ahmad yayi picking " ina kake chewar Khalid "haba Khalid ni karamin yaro ne da zaka min irin wan nan tambayar, a fusace Khalid yace to wlh idan ba kazo Airport nan da 20 mnt ba tafiya ta zanyi na bar ku " to yaya Khalid a Allah ya sare hanya yana kai kar shen maganar ya katse kiran, a fusache Khalid ya juya yanufi motar su yana faɗin wlh ku kam idan mutun ya biye muku zaku kashe sa da bakin chiki, chikin mota yashiga driver ya ja motar da gudu suka nufi Airport, abun ma maki ko da yaje Airport ɗin zaune yasamu Aiman da Ahmad chikin jirgin suna jiran sa dan bakin chiki ko sannu bai che musu ba ya shiga jet ɗin shima ya zauna suma ko sannu basu che masa ba har jirgin su ya ɗaga
Karfe 6 na yamma dai dai jirgin su yayi landing a malam Aminu Kano international Airport kano basu wani ɓata lokachi ba suka fito shiri suka tsaya sai yanzu suka tuna basu sanar da zu wan su ba wan daya zo ɗaukan su wuche Aiman yayi ya fita Airport ɗin ya tari motar haya yashiga abunsa, ganin Aiman shiga motar haya ne yasa suma suka fito suka tari motochi biyu na haya suka hau suna nufi gd a bakin gate sukache da mai motan ya tsaya suka sauka,suka Biya shi suka nufi chikin gd,kowa ya nufi ɓangaren sa Khalid kuwa yanufi babban gate ɗin ya shiga chikin gd a dai dai bakin gate ɗin ya haɗu da Umar da haidar sosai suma suke kama da su yusuf ko ba'a faɗa ma ba kasan kannen sune "kai haidar ina yusuf Khalid ya tambaya yana kallan fiskar haidar "haidar yache nima ban sani ba yaya Khalid daman yaya yusuf na gidan nan na,juyo da kallan sa Khalid yayi kan Umar dake tsaye yana mur tuƙe fiska "kai Umar awani ban gare Aunty farida take,kara ɗaure fuska yayi yace "kai yaya Khalid dan Allah ka shiga chiki ka duba mana mu ka daina tambayar, mu tana gama faɗin haka yaja hannun Haidar suka nufi waje, baki buɗe Khalid ke kallan ikon Allah a zuchiyar sa yake faɗin, gaba ɗayan su ƴa'ƴan bappa halin su ɗaya ba yaran ba ba man yan ba, juyawa yayi shige chikin gida,
Wani katafaren Falo na Al'farma Khalid ya doka sallama,haɗuwar falon ya zarce tunanin me tunani yaji komai na furniture,wasu hadaddun Sofa set ne,Launin Milk colour,masu numfashi,a tsakiya kuma akwai Sofa tabls,daga gefen Hagu,Tv stand ne,baka jin sautin komai sai Sanyin A.c dake ratsa sassan jiki, yan matane 3 ke tsaye a tsakiyar palon suna goge goge da alama kuyangu ne,har kasa suka duƙa suka gaida Khalid fuska ba yabo ba fallasa ya amsa yana tambayar su "ina Ammi, "tana chikin ɗaki suka amsa masa, bai jira sun kai karshen maganar ba ya haura stair case ɗin,wani ɗan karamin haɗaɗɗen palo ne a saman mai ɗauke da sofa set 1 ash colour atsakiya kuma a kwai sofa table gefen dama kuwa wani makekiyar Tv awajen,palon ɗauke yake da ko'fofin betroom's 4 a chikin sa,babu kowa a palo sai sanyin A.c dake tashi bakin kofar betroom ɗin Khalid yanufa sallama yayi ya gyara tsayuwar sa yana jiran a masa izinin shigowa almost 7 mnt kafin a amsa masa sallamar tasa tare da izinin shigowa, tura kofar yayi ya shiga