← Book details Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 90

Sashe 60

Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai jin voice nata yayi tana faɗin "yaya Aryan in tambaye'ka, ɗago ido yayi yana kallanta dan bai ma san ta dawo ɗakin ba, mamaki ne ya kama shi wai wan nan wace iriyar yarinya che yanzu nan fa take kuka a nan wai daga fitan ta palo ta dawo shike nan takoma fara'ar ta, jin yayi shiru yasa diyana sake chewa "yaya Aryan kasan me nake son tambayar ka bata jira amsar shi ba, ta chigaba da chewa, mata ma suna aikin soja ne? Tsaki Aryan yaja yana kawar da kansa gefe, dan ya lura in ya biyewa diyana zata chaza masa ƙwaƙwalwa "ke ban sani ba tashi ma ki tafi ɗaki yayi maganar da ɗan tsawa, miƙewa tayi da kyar ta kama hanyar fita, har ta kai bakin kofa sai kuma ta juyo karaf suka haɗa ido dan kuwa ita yake kallo, a shagwaɓe tace "yaya Aryan to pls ka faɗa min mana idan mata na aikin soja nima zan shiga ne dan Allah ina san riƙe bin diga kuma kayan sojoji na burgeni, ido kawai ya zuba mata ba tare daya bata amsa ba, ganin bai da niyar magana yasa ta fara bubbuga kafa ta turo baki tana yarfe hannu tafara magana "dan Allah yaya Aryan ka faɗa min kaji kodai zaka bani naka kayan sojojin da bindigar kane nasa nima, kallan ta kawai yake dan ya kasa magana tunani yake wai anya wan nan mutunche yarinya bata da tsoro ko kaɗan jiba yadda take min magana, "yaya Aryan na tafi tun,da bazaka faɗa min ba bari naje na tambayi wan chan mai kama da hiyana, yama sunan shi wan nan da baya dariyan nan, tayi maganar tana ɗaga kai sama kamar mai tunani, jin ta ambachi zataje ta tambayi DON ne yasa Aryan saurin chewa "mata basa aikin soja sai dai susa uniform ɗin mazajen su, wai bakin che kema soja zaki Aura ba, da sauri ta gyraɗa masa kai alamar eh "to kibari idan kin Auri sojan sai ki rinƙa saka uniform nashi, "to shike nan natafi ta karisa maganar tana ficewa daga ɗakin, girgiza kai Aryan yayi yana faɗin "da kinje kin tambayi DON kuwa da baki sake yiwa kowa magana a gidan nan ba, dan ina da tabbachi hakoran ki ko ɗaya ba zai rage a wan nan ɗan bakin surutun ba, wai yarinya'ne ba zaka ga baki ba sai magana, yayi maganar yana karisa hayewa saman gadon sa, ya kwanta tare da lunshe ido yana sauke ajiyar zuchiya.

YOLA

almost 30mnt inna na kwanche takasa miƙewa sai nishi take da kyar da kyar, a wan nan yanayin bokan nata ya shigo ya same ta hannunsa riƙe da wata bakar kwarya mai ɗauke da wani jan ruwa a chiki, kanta ya ɗago ya kafa mata kwaryan a baki yafara ɗura mata maganin, bashi tafara ha'ɗiyewa sai da ta shanye tas san nan yasaki kanta, ya miƙe ya fita ya koma wajen tsafe tsafen sa ya zauna jim kaɗan, sai ga Inna tafito da kwarin ta, tazo gaban sa ta zauna tana faɗin "zan iya tafiya, wani mahaukachin dariya yayi ha,ha,ha, kafin yace "eh ammafa gidawo bayan sati ɗaya dan kiji saka makon aikin ki "to tache tare da miƙewa tanufi hanyar fita har ta kai bakin kogon zata fita sai kuma dai ta juyo tace "zan iya zuwa anjima musake yin abun da mukayi ɗazun, wani dariyar mugun ta yayi a zuchiyar sa yana faɗin aiki ya fara kamaki ke nan abu yayi kyau kinshigo hannu, a fili kuwa che'mata yayi "eh idan kina soma yanzu ma ai sai muchi gaba, da sauri ta juyo ta nufoshi tana faɗin "eh ina so, sake kwashewa yayi da dariyar mugun ta kafin yace "to shiga chiki ina zuwa, tun bai karisa maganar ba ta shige chikin ɗan kewayayyen wajen nashi, ta chire mayafinta ta haye kan yar figaggi yar katifar nashi,

ba jimawa shima ya shigo zindir babu kaya ajikin sa hayewa kanta yayi sai wani faman murmushi take, shima murmushi yake sai dai shi na mugunta yake, chire mata kaya yayi yafara aiki, awan nan karon ma sosai ya nemeta gaba da baya sai dai bata ji zafi kamar na É—azun ba hakan kuma ya samo asali ne, saboda maganin daya bata, awan nan karon tare suka murji juna sai wani nishi suke dukkan su biyu,

Bayan sun gama shike ayan sune ya kwanta a gefenta yana mai da numfashi, itama sai wani mai da numfashi take, sai misalin karfe 7 na dare Inna ta koma gida sai farinchiki da murna take tana faÉ—in "gobema komawa zanyi wlh irin wan nan abu haka, ko sallar mangariba babu bare issha batare da tayi wanka ba ta haye yar katifar chiyawar'ta ba jimawa barchi ya É—auke ta ko abinchi bata nema ba.

KANO

Misalin karfe 8 na dare gaba É—aya family Abba sun haÉ—u a palo ban da DON shi bai fito ba, gyaran murya Abba yayi, yana kallon diyana dake zaune kusa da Aunty farida tana chin ayaba, yafara Magana "naji duk abun daya faru zuwan ku Yola, sorry my daughter kinji ba zaku sake zuwa garin ba inshaa Allah. Shiru ya É—anyi kafin ya dawo da kallan sa Abba yayi kan Ahmad dake zaune kusa da Aiman, ya chigaba da Magana, "kai Ahmad kashirya daga gobe zaka fara hawa kujerer mulki gobe misalin karfe 9 zaka fita fada,waro ido waje Ahmad yayi yana san magana, amma ba hali dan idan Abba yana magana ba wan da ya isa ya tanka har sai ya gama,

É—aure fuska Abba yayi ganin yadda Ahmad ya zaro ido, dawo da kallansa kan Khalid yayi ya chigaba da magana, "kai kuma baba jibi Monday su Zahra zasu koma school kaje kamusu abun daya dace,

Shiru Abba ya ɗanyi yana mai da numfashi san nan ya ɗora dachewa sai magana ta gaba kuma, ke hiyana tashi kije ki kiramin Safras, ya karisa maganar yana kallan hiyana, mikewa hiyana tayi kamar zatayi kuka jikinta har ɓari yaƙe saboda tsoron DON, shi kanshi Abba ya lura da yanayin data shiga, amma dole ne taje ta kira masa DON dan haka sai ya shareta, tafiya take kamar wadda kyau ya fashiwa a ciki ta fito daga palon

Part na DON ta nufa tun a bakin kofar palon kasa take sallama, amma shiru babu wadda ya amsa chikin palon ta shiga babu kowa, a'hakali kamar bata son taka kasa tanufi stair É—in, ta haura a bakin kofar palon daman ta tsaya tasake, doka sallama, nan ma shiru, hannu tasa a hankali ta tura kofar palon, ta shiga shiru shima babu kowa, kofar betroom É—insa ta nufa a bakin kofar ta tsaya da murya kamar mai shirin fashewa da kuka tayi sallama shiru bai amsa ba, sake sallama tayi nan ma shiru bai amsa ba, shiru tayi tana tunanin, yanzu ya zanyi, in koma palo ne to idan ma na koma palo in che me, ban isa in che baya nan ba tun da sun san yana gida, to idan kuma na koma na chewa Abba na faÉ—a masa, kuma bayan ban faÉ—aba zasuji shiru bai zoba kar Abba ya masa faÉ—a shikuma ya hukun tani, idan kuma nashiga nan ma zai iya hukun tani, Almost 30 hiyana na tsaye tana tunanin mafita data ga dai tsayuwar ba abun da zai tsinana mata sai tayi shahada ta tura kofar betroom É—in a hankali ta shiga da sallama.

subhanallah kara waro blue eyes nata tayi sosai a kansa, kwanche yake saman katafaren gadon sa idon sa a lunshe kamar barchi yake, daga shi sai short a jikin sa faffaÉ—ar kirjin nan nasa awaje,ga wani bakin gashi mai kyan gaske kwanche a kan kirjin, lallausan bakin gashin kan nan nasa kuwa duk ya bar bazu a kan face É—in sa ya rufe masa ido, zubawa É—amtsen hannun sa ido hiyana tayi tana kallo kara waro blue eyes nata tayi da kyau a chikin zuchiyar ta yana faÉ—in "kai ai wan iri hannun na sa ai ya kusa chin yata, tab idan ya bugeka da hannun nan sai ka mutu, dawo da kallonta tayi kan faffaÉ—ar kirjin sa, gashin dake kwanche a wajen kawai take kallo tana faÉ—in, wow a chikin zuchiyarta, Allah ka bani miji mai kashi a kirji nima yana min kyau, sauko da blue eyes nata tayi izuwa kan chin yoyin'sa, wani bakin gashi ne mai kyau da sheki kwanche a kan chinyar nasa, sosai ta zuba masa ido tana kare masa kallo from head to toe, tana yaba irin kyansa da kyan jikin sa, tayi nisa chikin tunani sai taga alamar ya É—an motsa hannun sa, a ruÉ—e ta ja da baya ta koma jikin kofa, a tsorache tace "yaya Prince Abba na kiran ka, shiru bai amsa ba cikin tsoro ta sake mai mai ta maganar, batare daya buÉ—e ido ba ya furta "get out chikin tsawa, ai tun bai gama faÉ—eba tayi waje daman ita burinta kawai yaji sakon Abba, tun da yaji shike nan

da gudu tabar ɓan garen nasa ta koma falon Abba, sai numfashi sama sama take, gaba ɗaya idon mutanen falon ya dawo kanta ban da Aryan da Fahad abin chin su kawai suke chi "sister lfy kike numfashi kamar wadda tayi gudu chewar Yusuf ya yayi maganar yana kallon face nata, ita kam Zahra ko ajikin ta dan tasan dalili, Abba ma yasan hakan zata iya faruwa yasan sai DON ya kore'ta, da gangan yake aika ta daman dan yasan duka dai DON bazan duketa ba tun da yamasa gargaɗi a kan haka, dawo da kallansa Abba yayi kan su Yusuf yayi yace "kai ina ruwan ku da ita zoki zauna ki chigaba da chin abinchi ki kinji my daughter, ɗaure fuska Aunty Amarya tayi dan taso jin me DON yawa hiyana take numfashi haka ko marin'ta yayi,
Chapter 60 · 0% Book details