Sashe 4
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wata kyakkyawa mata che sosai, kamannin ta É—aya da DON,fuskarta É—auke da murmushi,a zaune take saman tulu irin na gidan sarauta,babbar macace A Æ™alla tayi 45 years,irin hajiyoyin nan ne wanda naira ta zauna masu,jikinta na sanye da tsadadden cord lace,wanda akayi mata bubu gown dashi,duka hannayenta da wuyanta,Kayan adone na Zallar zinayi, karisawa chiki Khalid yayi ya zauna a kasa a gaban ta,chikin ladabi da girmama,yace "barka da hutawa Ammi,shafa kansa Ammi tayi yace "baba saukar yau she "yanzu nan muka zo Ammi "to zuwa babu sallama,ina sauran yan uwan naka, "prince da Aryan basu zo ba suna London "ni basu nake tambaya ba ina ruwa na dasu,murmushi Khalid yayi daman da gangan ya kawo wa Ammi zan chen DON "baba ba kache komai ba ko dai kai kaÉ—ai kazo ne "aa Ammi ni da su Yusuf ne amma ae kin san halin su ni ko in da suke ma ban sani ba "to ka sanar da Salma kun zone "aa Ammi kamar yadda bamu sanar É—a ku ba haka ba wan da muka faÉ—awa "to yaka mata ku sanar da ita dan kaga kuka É—ai gare ta ku rinka tau saya mata "to shike nan Ammi zanyi yadda kika che amma ina Aunty farida "inajin tana bangaren Ummi,mikewa yayi yana faÉ—in to Ammi bari na dubo ta, "ok kawai Ammi tace, yana kokarin fita daga É—akin wata kyakkyawar budurwa tashigo wadda a shekaru bazata wuche 16 ba kyakkyawa che sosai duk kaman nin su É—aya dasu DON da gudu tatafi ta faÉ—a kirjin Khalid tana faÉ—in "oyoyo yaya Khalid, rungume Khalid yayi shima yana faÉ—in "oyoyo Auta oyoyo, ina kika fito hakan nan sai kam shi kike " turo baki Zahra tayi tace daga wajen Aunty farida nake "ina take Aunty farida yayi maganar yana raba jikin sa da nata " tana É“angaren Ummi "ok to muje ki rakani "aa yaya Khalid ni tun danaga ka nasan ba kai kaÉ—ai kazo ba, nasan su yaya prince ma sun zo ni bazan fita ba ina tsoran su "murmushi Khalid yayi yana faÉ—in"kai Auta tsoran me kuma ai dani zamuje "Allah yaya Khalid shiyasa nafi son ka dan duk gidan nan kai kaÉ—ai ne mai sona " aa Auta kowa na gidan nan na son ki "aa yaya Khalid badai kowa ba Aunty Maryam da yaya prince da yaya Aryan da yaya Aiman, "girgiza kai kawai Khalid yayi ya ja hannun ta suka nufi waje yana faÉ—in,Ammi mun tafi, Ammi dai murmushi kawai take tana binsu da ido..âœï¸
Pls more like comments and share
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇ï¸
*Star Lady*
💖The talent troupe writer's 💖
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 2*
Khalid rike da hannu zahra suka fito daga part ɗin,Ammi suka nufi part ɗin Ummi suna tafiya suna hira kamar wasu friend, a dai dai kofar da zata sada su da part ɗin Ummi, su kayi karo da yusuf fiskar nan a daure kamar bai ma san menene dariyaba, nan take jikin zahra ya hau kerma, murya na rawa tache "inawuni yaya yusuf,bai bai amsa ba ya ra ɓa ta gefen su zai wuche, da sauri Khalid ya damki dam tsen hannun sa, juyowa Yusuf yayi yana kallan chikin idon Khalid ɗin "me kuma kake kallo na eh idan bazaka amsa gai suwar Zahra ba ni ba yayan ka bane dazaka raɓa gefe'na ka wuche " a kule Yusuf yace sorry ykk "ban sani ba Khalid ya faɗa yana sakin hannun Yusuf ɗin,aiko kamar jira yake Khalid yasake sa da sauri ya wuche ya barsu tsaye, dawo da kallan sa Khalid yayi kan Zahra dake tsaye kamar zatayi fitsari a wando saboda tsoro"menene Auta,chikin rawar murya Zahra tace,"yaya Khalid shiyasa fa nache maka kai da Aunty farida da Aunty mardiya ne kawai kuke sona sai Aunty salma, kana ganin yaya Yusuf ko gaisuwa ta bai amsa ba bare ma ya tambayeni ko ina lfy,ta karisa maganar kamar zatayi kuka, kakalo murmushin dole Khalid yayi dan ko shi kansa Yusuf ya ɓata masa Rae "karki damu Auta muje mutafi hai ki rabu dasu tun da ni ina son ki kinji yayi maganar yana shafa kanta "to shike nan yaya Khalid muje, chiki suka nufa a kofar balon Ummi sukayi sallama kafin su shiga komai na chikin palon Ummi irin na Ammi ne har colour komai iri ɗaya
Wata kyakkyawar mata che zaune saman sofa mai zaman mutun 2 a gaban ta kuwa sofa table ne dake ɗauke da kwan dan fruit mai kyan gaske a hankali take gatsar Apple ɗin take hannun ta fara che itama tas kaman nin ta ɗaya da yusuf a kallan zata kai 36 years, da gudu Zahra ta tafi ta faɗa jikin ta tana faɗin Aunty "farida na dawo "kai Auta zaki balla ni ai, dari Zahra tayi tana faɗin to Aunty na tashi, karisa shigowa chikin palon Khalid yayi ya zauna saman sofa mai ma zaunin mutun 3 yana faɗin "Aunty babba barka da hutawa,murmushi Aunty farida tayi kafin tace ai kune manya yanzu na bar muku girman, da sauri Zahra ta miƙe zaune tana faɗin "Aunty farida harda ni, ki kabawa girman "eh Auta har dake mana,tsalle Zahra tayi, tana faɗin nima na zama babba yan zukam, murmushi kawai Khalid da Aunty farida keyi suna kallan irin farin chikin da kanwar tasu ke chiki
Wayar Aunty farida dake zaune kusa da Zahra yafara kara alamar shigowar kira,da sauri Zahra ta ɗau wayar tana faɗin ni zanyi picking call ɗin ni zanyi picking call ɗin," to Auta yimana chewar Aunty farida tayi maganar tana kokarin ajiye Apple dake hannun ta a chikin kwandan fruit ɗin, takawo wayar Zahra tayi dai dai sai tin fuskar ta zatayi picking call ɗin, a sukwane tamiƙawa Aunty farida wayar ta hannun ta har kema yake, ansar wayar Aunty farida tayi tana kallan Zahra da mamaKi, dariya Khalid yayi kafin yace Auta lfy irin wan nan riki chewa haka DON ko Aryan ne suka kira wayar ko, Zahra dai shiru tayi bata che komai ba, zai faman zazzare ido take
Picking call ɗin Aunty farida tayi takara wayar a kunen'ta "hello Aryan ykk, daga ɗayan ɓangaren Aryan yace lfy lau Aunty babba ykk "ina lfy y prince, bai bata amsa ba sai dai yace "kinyi magana da Abba ne "aa bamuyi ba lfy dai koh ta tambaya a ɗan ruɗe "eh to lfy kedai in kinyi waya dashi sai muyi magana " aa Aryan wlh ban yar daba za kasa nashiga tunani pls kafa ɗa min da wata matsala ne "aa Aunty farida babu komai ke dai ki kula mana da kanki kinji, bai jira amsar taba ya katse kiran, dagowa Aunty farida tayi tana kallan Zahra"Auta lfy kika nitsu haka "turo baki Zahra tayi tace ba komai, Khalid kuwa sai dariya yake musu dan yasan dalilin nisuwar Zahra, dawo da kallanta Aunty farida tayi tana faɗin lfy, bro kake kallan mu haka," lfy lau kawai ina mamakin irin son damuke miki ne, duk zafin ran DON da Aryan in zasuyi magana dake sas sauta murya suke, idan ran DON ya ɓachi gaba ɗaya gd kai bama gd kawai ba gaba ɗaya family mu ba mai iya tin karar sa sai ke komai ɓachin ran da yake chiki inya ganki sai ya sas'sauta zuchiyar sa kike ɗai kike sashi ya chan za magana inyayi abun yana bani mamaki, murmushi Aunty farida tayi kafin tace kasan meyasa gaba ɗayan ku kuke kau nata "aa ban sani ba "saboda nima ina matikar kaunar ne, duk da ba iyayen mu ɗaya ba narike ku da zuchiya ɗaya "da sauri Zahra tace Aunty farida daman ba Abba bane ya haifi su yaya Khalid "eh Auta ba Abba bane marigayi bappa usman ne baban su yaya Khalid yaya Ahmad dakuma Aunty Salma, "kai Aunty farida to ya akayi haka ni ban san bappa usman ɗin bama chewar Zahra tafaɗa da mamaki a fuskar'ta "kai Auta kiche dai tarihi kike son sani to matso nabaki tarihin a gurguje dan zanje wajen Abba,kara matso kusa da Aunty farida Zahra tayi ta kasa kunne, Aunty farida ta gyara zama tafara magana kamar haka