Sashe 56
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Diyana na kokarin faɗuwa Aryan ya karisa a zafafe batare da ya damu da jinin dake jikin taba ya rungumeta a kirjin'sa yana faɗin "lfy me yasa me ki eh.. bai kai ga rufe baki ba sai ga buba ya fito da gudu yana faɗin "sai na kashe ki ni zanyi ajalin ki a zuchiye Aryan ya saki diyana tana tangal tangal zata faɗi bai ma luraba idon sa ya rufe gadan gadan ya nufi buba,da gudu Aunty farida ta kariso wajen ta riƙe diyana dake kokarin faɗuwa,ta rungumeta suka koma chikin gidan su hiyana na, bello daya biyo bayan buba dan ya dakatar dashi kar ya bugi diyana ganin dasu Ammi tazo yasa ya koma gefe ya harɗe hannu a kirji yana kallonsu, DON kuwa yana zaune ko kallan inda su diyana suke bai yiba bare ma ya tanka sai latsa wayarsa yake, dayaji hayaniyar jama'a na damun sa sai ya ɗauko bluetooth yasa a kunnen sa ya kunna kira'an Al qur'ani mai girma na minshawi ya kure volume ya jingina da kujerar motar ya lunshe ido
Buba ganin Aryan ya tin'karosa gadan gadan ga fiskar nan tasa kamar wani,mayinwachin zaki, a'sukwane buba ya juya zai koma chikin gd, sai dai ina taku biyu Aryan yayi ya dam ki wuyar'sa ta baya É—agashi sama Aryan yayi, yayi wurgi dashi gefe wani ihun azaba buba ya saki, gadan gadan Aryan ya nufeshi dam kar wuyar sa yayi ya kai masa wani naushi a fiska nan take wajen ta kunbura, ihu buba yake kamar makoshin sa zata fashe, baji ba gani Aryan ke kai masa bugu ta ko ina, jin yadda buba ke ihu da kyar muryar sa ke fita ne yasa Ammi ta nufesu da sauri dan kar Aryan yayi kisan kai, daga É—an baya Ammi ta tsaya,a tsorache tace "Aryan ka kyalesa haka ya isa, Aryan bai ma san tana yi ba dan baya ji baya gani bugu kawai yake kai wa buba duk ya fashe masa jiki ga fuskar sa ta kun bura sun tum,
Ammi ta ruɗe sosai dan Aryan baya chikin hayyachin'sa kotayi magana bazai jiba gashi Aunty farida tayi chikin gd da diyana, bare ma tayiwa Aryan magana, da sauri ta juya tanufi wajen DON zaune yake a chikin motar idon sa a lunshe hankalinsa kwanche, dan yada Bluetooth bai ma san meke faruwa ba"kai katashi kaje ka dakatar da Aryan daga bugun ɗan mutane Ammi tafaɗa tana kallo face nash, shiru DON bai amsa ba kuma bai buɗe ido ba, ganin hakan yasa Ammi tayi tunanin kodai barchi yake, da sauri tasa hannu tana ɗan bubbuga Shi, slowly ya ware green eyes nashi a kan face ɗin Ammi, da sauri ya chire bluetooth dake kunnensa yana faɗin Ammi lfy, "ina fa lfy ga Aryan chan yana kokarin kisan kai, katashi kaje ka dakatar da shi daga dukan ɗan mutane, ɗaure fuska DON yayi yana faɗin "to ni Ammi ina ruwana basu suka ja ya bugesu ba daman ai mutanen garin nan da dabbobi suke..wani birki ya jaaa da maganar asukwa'ne ya daɗa waro manya manyan green eyes nashi yana kallon Ammi, data ɗaga yatsu biyar zata zabga masa mari sai kuma itama ta dakata tana kallonsa, chikin fushi Ammi tafara magana "to a nan aka haifi uwar idan mutanen garin nan dabbobi'ne to fa kasa har dani ina daga chikin dabbobi nima ko naso ko baka so nan shine tushen ka ta ɓangarena kuma ina alfahari da hakan,idan kaga dama katashi ka dakatar da ɗan uwan ka idan kuma bakaga dama ka barshi yayi kisan kai tana kai karshen maganar ta juya a fusache ta koma chikin gida,
dafe kai DON yayi yana faɗin "dan Allah Ammi kiyi hakuri na tuba, why why zan ɓatawa mahaifiya'ta rai sosai haka, har take kokarin yin abun da bata taba kotan tawaba mari Ammi, kuma ni NO yau gaskiya na kure ta, sosai dole naje na nemi yafiyarta ya karisa maganar yana miƙewa kai tsaye wajen su Aryan yanufa,yana taku irin na jaruman maza,
yana zuwa yasa hannu ya damki damtsen hannun Aryan ya jashi baya, a fusache Aryan yasake nufar buba gadan gadan, rikesa DON yayi yana faɗin "wai wan nan dukan na menene haka ya isa baka ganin ya suma ne wai ma me ya haɗaku kune, shiru Aryan yayi yakasa magana sai huchi kawai yake ga wani iska mai zafi dayake furzarwa daga bakinsa, hannunsa DON yaja har wajen mota, ɗauko robar ruwa DON yayi a chikin motar ya buɗe bakin robar ya miƙawa Aryan, ansan ruwan Aryan yayi ya kafa robar a bakinsa ya farasha, ganin yakusa shanyewa'ne yasa DON ya ɗauko masa wani yabuɗe yana jiran ya karisa shan'yewa, tas Aryan ya shanye ruwan, yayi jifa da robar, yasa hannu ya anshi wanda DON ke riƙe dashi ya duƙa ya zuba ruwan gaba ɗaya a tsakiyar kansa,shiru yayi Almost 7mnt sai faman furzar da wani iska mai zafi daga bakin'sa yake, ganin Aryan bai da niyar miƙewa yasa DON kamo hannunsa ya mikar dashi ya zaunar dashi chikin mota yana kallon face nashi "are U okey bro DON ya tambaya yana nazarin face ɗin shi, jinjina masa kai kawai Aryan yayi batare dayayi magana ba "me ya haɗaka da mutanen kauyen nan,har ka masa irin wan nan duka, a zafafe Aryan ya ɗago kamar wadda akawa allura yasake miƙewa yana kokarin nufar buba, da sauri DON yasake kamo hannunsa, yana faɗin "it's ok zo kayi zaman ka ya isa haka kodai so kake ka ɗau doka a hannun kane ya isa pls, da kyar DON ya shawo kan Aryan ya hakura ya kyale buba, shiru sukayi Aryan na zaune chikin mota DON na tsaye a kusa dashi yana kallansa, almost 15mnt san nan Aryan ya ɗago yana faɗin "ina su Ammi, wani dogon numfashi DON yaja tare da sauke ajiyar zuchiya kana yace, thank God daka dawo chikin hayyachin ka, tsaki Aryan yaja kafin yace "ni bansan wulakanchi da che maka akayi bana chikin hayyachi nane pls ka faɗamin ina su Ammi "suna chikin gidan chan mana yayi maganar yana nuna gidansu hiyana da hannu, shiru Aryan yayi kamar mai tunani jingina kansa yayi da jikin kujerar motar ya lumshe ido, zuba mi shi wan nan manya manya green eyes nashi nan DON yayi yana ta kallonsa kamar mai son gano wani abu a tattare dashi.
A ɓangaren buba kuwa, a sume yake ga jiki duk jini, bello ya ɗauke sa Chak ya saɓasa a kafadar'sa yayi chikin gida dashi, saman ta burman dake shinfiɗe a tsakar gidan bello ya kwantar dashi san nan yakira hasana, yace ta kawo masa ruwa, da sauri hasana ta kawo ruwan a kwano bello ya ansa ya ɗiba a hannun'sa ya shafawa buba a fuska, shiru bai farfaɗo ba, sake ɗibar ruwan bello yayi yasha fa masa nan ma shiru, bai farfaɗo ba zuba masa ruwa mai ɗan yawa bello yayi shiru buba ko motsi baiyi ba, dukar da kai bello yayi sai tin kirjin buba yasa kunnensa dan yaji shin mutuwa yayi ne, tabbas zuchiyar buba na har bawa to amma an zuba ruwa an zuba bai farfaɗo ba, shiru bello yayi yana tunani a wan nan yanayi innar bello tafito daga bayi ta same'su chikin ruɗu da kiɗima ta nufe'su tana tana faɗin "bello me ka masa badai dukan'sa kayi ba "a'a inna bani na dake sa ba yan uwan'su diyana ne suka masa hukunchi "to yanzu bello ya zamuyi kasan, san dai bala'e mahaifiyarsa yanzu ko zamu tsallake inuwar mu bazata taɓa yarda ba kai ka bugesa ba, shiru bello yayi bai sake chewa komai ba ya zubawa buba ido .
A bangaren su Ammi kuwa zaune suke a tsakar gd diyana na kwanche a kan chinyar Aunty Farida tayi barchin wahala duk da an wanke mata goshin nata jinin bai daina zuba ba, miƙewa hiyana tayi tana faɗin "Aunty Zahra kizo muje ɗakin bappa,"to Zahra tace san nan ta miƙe suka nufi ɗakin bappa, kamar yadda suka bar ɗakin haka yake ba'a taɓa komai ba sai uban kura da datti da ɗakin yayi, nan fa hiyana ta shiga kakkaɓe kurar ta fito ta ɗauki tsintaiya a waje ta koma chikin ɗakin ta hau gyaran ɗakin
Gyara zama Ammi tayi tana fuskantar Inna tafara Magana "habiba kinsan kafin Ahmadu ya rasu babu Aure a tsakanin ku Koh, to yanzu mu ba wan nan che ta kawo muba, yanzu dai wan nan gida da kike chiki kirike mun barmi'ki, ki chigaba da zaman'ki a chiki da sauri Aunty Farida tace "Ammi ya zakiche kin bata gidan kuma ina che ae ba zai yiwu kiyi kyauta da dukiyan marayu, batare da izinin suba, murmushi Ammi tayi nasu irin na manya kafin tace "feeda wan nan dukiyar dakike gani bana su hiyana su kaÉ—ai bane har da nawa a chiki nima ina da kaso, dabbobi 60 baban mu ya rasu ya bari ga filaye da gonaki, ba yadda za'ayi nayi kyau ta da abun da ba na waba Aunty farida zatayi magana hiyana tafito daga É—akin bappa da gudu tana faÉ—in Ammi ki..
*💫STAR LADY💫*
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇ï¸
*Star Lady*
*Episode 23*
Da gudu hiyana ta kariso wajen su Ammi tana faɗin "Ammi ki kalla, "manene wan nan kuma hiyana, Aunty farida ta tambaya da mamaki a fuskarta, da sauri Ammi tasa hannu ta ansa wani ɗan karamin tsohon a kwatine irin na ajiye abu mai mahim manchi "hiyana ina key ɗin a kwatin Ammi ta tambaya tana goge kuran jikin a kwatin, "nima ban gani ba iya wan nan kawai nagani "ok to kutashi muje mu duba key ɗin kuyi sauri dan karmu bata lokachi kunsan yau zamu koma tana kai karshen maganar ta miƙe,tanufi ɗakin bappa