← Book details Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 90

Sashe 17

Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Aunty amarya na fita tayi part nata sai huchi take, tana shiga É—aki ta É—au wayarta tafara neman hajiya sadeeya, bugu É—aya hajj sadeeya ta É—aga tana faÉ—in hello aunty amarya tache "hajjiya sadiya kina ina "ina nan kano mana meyafa "akoi matsala hajj ya sadiya ae bama abun da bai faruba, kinaji wai Safras za'a bawa mulki ba Aryan'ba "what? gaskiya bazai yiwuba dolene musan abunyi wlh dole Aryan ne zai karbi mulkin nan karki damu gobe zanzo mu tattauna chewar hajj sadiya "to shike nan sai najiki amma dan Allah kiyi sauri dan jinake kamar zuchiyata zata buga "kar ki damu hajj Hajara ae damuwar ki damuwa tache inshaa Allah zan shigo da wurima,"to kawai Aunty amarya tace san nan ta katse kiran ta haye gado tanata kunkuni

Zaune yake a Katafaren palon sa saman sofa mai mazaunin mutun 3 yana fuskan tar sofar da Aunty farida ke kai a zaune ga Aryan zaune a gefensa sun zubawa Aunty farida ido, Khalid da Aiman suna zaune saman sofa mai mazaunin mutun 2 sai Ahmad da Yusuf suma a kujera É—aya suke zaune dukkansu sunyi shiru sun zubawa Aunty farida ido suna jiran suje me zatache ita maÉ—in dai shiru ta zuba musu ido DON ne ya katse musu shirun da chewa "Aunty farida yanzu me mafita wlh bazan iya rike mulkin nan ba, mulki baya chikin tsarin rayuwata aikin sojana kawai nakeso bayan shi bana bukatar wani abukuma,dogon numfashi Aunty farida taja kafin tache "kar'kadamu nan da bayan sallah fa Abba yache kaga da É—an sauran lokachi zamu shawo kansa a hankali, shiya dazun na hanaka magana domin kuwa kokayi magana ba sauraran'ka zai yiba amma zansan yadda zamuyi kafin lokachin inshaa Allah ka kwantar da hankalin'ka duk yadda zanyi naga ba'a baka mulkiba sai nayi, da sauri Aryan yache "dan Allah Aunty farida kada'fa kibari idan Abba ya yarda akan bazaa bawa DON mulkiba Ni kuma a dawo kaina, dan Allah kar'kibar hakan tafaru,wlh nima banaso mulkin nan a bawa Aiman ko Yusuf " da sauri Aiman yache "tab wlh banaso sai dai Yusuf, wani harara Yusuf ya wurgawa Aiman kafin yace kaima dakake likita kache bakaso to inaga ni soja kuma me soja zaiyi da wani mulki sai dai abawa yaya Khalid ko Ahmad, da sauri Khalid ya buÉ—e baki zai yi magana, Aunty farida ta dakatar dashi da chewa "a'a Me abun rigima bayan ga uncle Aliyu yana nan da ransa ae shi yadache ya karbi mulkin "good my lovely aunty ina sanki wlh akoi ki da basira chewar Aiman harara wasa Aunty farida tamasa zatayi magana sukaji sallama
Dukkan su suka juya da gudu Aunty mardiya tazo ta rungumi Aunty farida tana faÉ—in "nayi missing naku sosai Aunty farida tache "sai yanzu kuka iso "eh yanzu shigowar mu Ammi ke sanar dani kuna nan Mikewa DON yayi shi da Aryan da Yusuf suka nufi hanyar betroom É—in DON, jiki a sanyaye Aunty mardiya tache "bro kufa nazo gani ina kuma zakuje, tun bamu gai'saba tayi maganar kamar zatayi kuka,kuma dakaji muryan kasan a tsorache tayi maganar
Dukkan su ba wanda ya juyo bare ya tanka mata sukayi shige warsu chikin betroom ɗin, har ita kanta Aunty farida bataji daɗin abun da suka yima mardiya ba, a hankali ta dawo da kallanta kan Aunty Mardiya daniyar tabata hakuri, sai taga hawaye wani na bin wani a kan kumatun Aunty mardiya "kiyi hakuri Mardiya bai kamata kiyi kukaba duk da nasan basu kyau ta miki'ba amma kimu'su uzuri watarana sai lbr Chikin kuka mardiya tache "wai Aunty farida me namu'su ne dan Allah meyasa ni basa sona eh why? "suna sanki mana sudai haka halinsu yakene kawai amma suna sanki,wani dogon tsaki Aiman yaja kafin ya miƙe yanufi hanyar fita daga palon, chikin jin haushi Aunty farida tace "kai ina zaka kuma, a ta kaiche Aiman yace "ɗaki zanje batare daya jiya amsar Aunty farida ba yafiche da sauri, Aunty farida zatayi magana Ahmad ma yamiƙe da sauri yayi waje baki Aunty farida ta taɓe, girgiza kai kawai Khalid yayi ya mike ya dawo kusa da Aunty mardiya ya zauna yana bata hakuri, da kyar Khalid da Aunty farida suka shawo kanta tayi shiru, Aunty farida ta miƙe ta riko hannunta tana faɗin "muje ɗakin Ammi, koh, to kawai Aunty Mardiya tace san nan ta miƙe suka fice daga palon shikuma Khalid ya miƙe yabi bayan su DON ya shige chikin betroom ɗin shima,

Yola

Jama'a sun chika gidansu hiyana sai faman shirye shirye ake ga maza a kofar gida suna zazzaune a kan tabarma,liman ya miƙe yana faɗin "kowa ya nitsu yanzu za'a ɗaura Auren ina wali amarya daya daga chikin dattijan dake zaune awajen yace gani nan liman yace to ina waliyin ango Baban buba yace gani na to kumatso kusa zama malam liman yayi kana yache "malam audu kayarda kabawa dan wajen malam sani auren yarka hiyana malam audu yache...✍️

more comments an share

*💫STAR LADY💫*

*DUK ƘARFIN IZZATA*

_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star Lady*

Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawa

*Episode 6*

Malam Audu yace na..bai karisa ba sakamakon wasu If gudu Shahram da Abdol suka fito suka fara buÉ—e kofar motochin sai da suka bi kowani mota suka buÉ—e kofar san nan,suka dawo jikin motar su DON suka tsaya, a nitse Ammi ta sako kafarta waje kafin ta fito gaba É—aya,sanye take chikin wata É—ankareriyar yace pink colour É—inkin bubu wuyar ta da hannun ta sanye yake da ta sanya musu wani É—ankareren gold mai matikar kyau da tsada wani bakin al'khabba, mai shegen kyau an masa kwalliya da duwasu fari masu kyalli ta sa a kanta a mai makon mayafi bakaramin kyau tayiba inka ganta kache bata wuche 25 years ba a hankali kamar bata son taka kasa tanufi hanyar gidan su hiyana tazo dai dai zata shiga gidan sai kuma ta tsaya ta juyo tana kallon su malam liman, chikin ladabi ta gaida malam liman san nan tace "malam taron me akene haka, murya na rawa malam liman yace aure zamu É—aura, to Allah yaba da zaman lfy ta kai karshen maganar tana shigewa chikin gidan tana tunani a ranta yanzu Ahmad zai kara Aure ne ko yasanar dani, zan haÉ—u dashine wlh, da sallama a bakinta tashigo chikin gidan nanfa kallo yadawo kanta gaba É—aya matan dake chikin gidan suka zuba mata ido "sannun ku dan Allah ina habiba Ammi ta tambaya tana kallon fuskokin'su
inna na daga gefe a ɗan tsorace tamike tana fadin "gani nan lfy wacece ke,gyra tsayuwa Ammi tayi tace "Aisha che yar Ahmadu, baki inna tabuɗe "laaaa indo keche a lallai kinzo a sa'a yau ake bikin ɗiyar taki hiyana,daure fuska Ammi tayi tafara magana "hiyana kuma Ahmadu hauka yakene da zai aurad da hiyana yanzu kwata kwata nawa au shine naga jama'a a kofar gida, to bazai yuba wlh baza'a aurad da yarinyar nan nan zuba ina Ahmadu yake yazo ya mai da musu da sadakinsu dan wlh baza'a ae wan nan Aure ba Hons ni tafiya ma nazoyi dasu gaba ɗaya yaran, chikin tsawa inna tace "ke Indo kishiga hankalinki wlh banga uban daya isa ya hana a ɗaura Aure'n nan ba, Ammi chikin ta kai chi maganganun da Inna tamata ta kalli Inna daga sama har kasa kafin tafara magana "ke habiba ko Ahmadu bazai tsaya yana faɗamin magana ba amma yanzu zan nuna miki na isa bama a kan ƴa'ƴan Ahmadu kawai na isaba har, a kan shi Ahmadu da kansa ke, bintu fita waje kiche da Safras wan nan umarni'ne su watsa jama'a nan su dakatar da ɗaurin Auren nan,ta karisa maganar chikin fushi tana kallon kuyangun daƙe gefenta, da gudu bintu ta juya tanufi waje dan ta isar da sakon Ammi, wani tsalle Inna tayi ta damko wuyar rigar Ammi tana faɗin "lallai Indo kin manta wacece ni ke nan wlh kibar ganin kinyi Aure a birni yanzun nan sai namiki mugun duka, chikin fushi Ammi tace "habiba ki sakarmin wuyar riga habiba "Indo bazan sakiba wlh yau sai namiki mugun duka a gidan nan dan kin shiga abun da bariwan'ki, da gudu kuyangar dake gefen Ammi tafita waje dan ganin abun da Inna ke kokarin yi, hannu Ammi tasa tana kokarin chire hannun Inna daga wuyar rigar ta,
Chapter 17 · 0% Book details