Sashe 37
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tsayuwa sukayi kamar dai jiya Suna hirar'su daga bayansu sukaji andaÆ™a musu tsawa " ke zonan ni jiyazakiwa karayan aljanukoh to wlh sai kinyabawa aya Zakinta dan yau saina babbalaki a school É—in nan " gaba É—ayansu suka juya ganin jabir yasa Zahra ta kwasa da gudu abunta tayi hanyar class nasu " diyana kuwa tsayuwa tayi kamar mai tunani ta harÉ—e hannu a kirji babu ko alamar tsoro a tattare da ita " hiyana kuwa juyowa tai ta dubi' su lamrat kasa kasa tace musu kuje class " a tare suka juya suka nufi class " jabir ganin alamar diyana ko tsorata batayi ba dajin maganar da yayi yasa ya nufeta gadan gadan ya duncle hannu zai kai mata naushi da sauri...âœï¸âœï¸
More comments an share pls ðŸ™
*💫STAR LADY💫*
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
Episode 14
A fusace jabair yanufi diyana, tana tsaye ko motsi batayiba kuma babu alamar tsoro ko kaɗa a face nata " hannu Jabir ya ɗaga zai'kaiwa diyana bugu " da sauri hiyana tarike hannun nasa " a zafafe Yajuyo yaga waye yarike masa hannu, ganin hiyana che yasa ya watsa mata harara yana faɗin sakeni " ita ma rai a bace tache wlh bazan sakekaba kafara buguna tukun nan kafin kabugi diyana " fisge hannunsa yayi yasake ɗaga hannu zai mari diyana " da sauri hiyana tashiga tsakanin' su tana faɗin diyana kiwuche class naku " diyana dake tsaye babu alamar tsoro a face ɗin ta tace babu inda zanje hiyana sai dai duk abun da zai'mana yamana tare " ganin haka yasa jabir yajuya yabar wajen dan kuwa bazai iya bugun hiyana ba dan yana sonta itakuma bazata taɓa barin abugi diyana ba " suna ganin jabir yatafi suka rungumi juna " diyana nafaɗin wlh sauran kaɗan nayi fitsari a wandona dan tsoro, dayanzu jabir yabugeni da wan nan katakon hannun nasa ai nashi uku " dariya hiyana tayi sosai san nan tace wlh ba kyaji diyana ae nima nakusa fitsarin saboda tsoro kawai dagewa nayi dan bazan iya ganin ya sauke wan nan jibgegen hannun nasa a jikinkiba " dariya sukayi gaba ɗayansu san nan suka saki juna suka reke hannun'su chikin na juna suka nufi class,
KASAR SAUDIA
Tsaye yake gaban mirrow yana gyara gashin kansa sanye yake chikin wandon jeans Navy Blue da White t-shirt, bakaramin kyau kayan suka masaba sosai ya gyara gashin kan nan nasa ya tara ya ɗaure ta baya, yasake ɗaukan turare yafeshe jikinsa,ga sajen nan nasa kwanche a kan face nashi kamar wani balaɓe wayarsa ya ɗauka yafito wajen kai tsaye palon kasa yanufa, zaune yasamu yan uwan nasa gaba ɗayansu har dasu haidar, kallan DON yayi yafara magana " zan fita inasan inje wani wajen " da mamaki DON ya ɗago green eyes nashi yana kallan Aryan ya mai maita maganar zai fita inasan inje wani waje shiru yayi kamar mai tunani " Aryan dai ido yazuba masa kawai yana kallan'sa " zarginafa yafara tabbata a kanka Aryan chewar DON " murmushi kaɗan Aryan yayi san nan yace au daman zargina kake ke nan " yap zuchiyata na zargin wani abu " matsowa Aryan yayi kusa da DON sosai san nan yafara magana karkabar zuchiyarka tana raya maka wani abu a kaina kasan dai wlh babu wani abun dazanyi batare da saninkaba yanzunma kasawu zanje kuma nasan bazuwa zakaiba konache muje, shiyasa banche mujeba nayi shirina na zuwa nikaɗai " dogon numfashi DON yaja san nan ya jinjina kai yana faɗin ok to shike nan nayarda ba komai Allah ya tsare a dawo lfy yayi maganar yana kokarin mikewa kai tsaye stairs ɗin yanufa " binshi da ido Aryan yayi har yakurewa ganinsa san nan ya dawo da kallansa kansu Khalid " a nitse yache na wuche " adawo lfy suka masa gaba ɗayansu " san nan face yana amsawa da Amin
Mikewa Khalid yayi yana faÉ—in Yusuf muje Koh " mikewa Yusuf É—inma yayi zasu wuche waje sukaji Ahmad na faÉ—in wlh akoi abun da kuke shiryawa, wani harara Khalid ya wurgawa Ahmad batare da sunyi magana ba suka nufi hayar fita palon " kallan Aiman Ahmad yayi yana faÉ—in tabbas yaya Yusuf da yaya Khalid suna shirya wani abun " mikewa Aiman yayi yanufi staircase É—in yana faÉ—in zanyi binchike a kansu ae zan samusu ido sosai yanzu " mikewa Ahmad ma yayi yabi bayan Aiman " dogon tsaki fahad yaja san nan yace wlh yaya Ahmad da Yaya Aiman kunchika gulma ni barima naje na gaida su ammi yayi maganar yana kokarin mikewa " haidar da umar suna ganin fitar fahad suka kwashe da dariya kamar abun haÉ—in baki sai dasukayi mai isarsu, tukun nan suka tsagaita " kasan me haidar da alama fa akoi dirama a gd nan wlh chewar umar " jijjina kai haidar yayi yana faÉ—i babbama kuwa, amma naga alamar yau yaya Aryan nachikin farinchiki sosai bakamar jiyaba " kai dai tashi muje mu gaidasu Abba inmunje É—aki makarisa magana chewar umar a tare suka mike sukayi waje,
Mai martaba Ammi Ummi Aunty amarya zaune suke a nasu palon suna hira "Fahad yashigo da sallama" amsa masa sallamar sukayi yashigo chiki ya zauna saman sofa ya fara gaida iyayen nasu " da fara'a suka masa "
Ummi ta dubi mai martaba tace ranka yadaɗe wai yabatun komawar yaran nan bakin aikinsune " shiru Abba ya ɗanyi kafin yace bayan zuba sai bayan naɗin sarauta " eh hakanma yayi chewar Ammi " aa baiyibakam gaskiya sukoma wajen aikinsu chewar Aunty amarya " jinjina kai mai martaba yayi yana faɗi aa aini ba zaɓinku nanemaba bare kufara musu hukunchina kawai nayanke sai anyi naɗin sarauta " calmly Fahad yafara magana Abba inasan zuwa Us " da sauri Ammi ta ɗago tana kallansa zatayi magana mai martaba yarigata dachewa sai kayi aure tukun nan dan inbakiyi aureba bazaka sake fita Nigeria ba " baƙaramin daɗi Ammi tajiba jin amsar mai martaba " Fahad kuwa a razane yace Abba Aure fa kace " eh aure a kache auren wani mugun abune Ummi tabashi amsa rai a bace " bahaka bane Ummi bawai auren ne mugun abuba taya zanyi aure su DON basuyiba " dogon numfashi mai martaba yaja san nan yace ae suma a nayin naɗin sarauta, zansa su sufito da mata dan ya isheni ganinku haka " dariya Fahad ya kwashe dashi yana faɗin wayyo duniya wayaga DON da mata chab to wai suda ko yanmata basu taɓayiba ai na zasu samo matar " Ammi tace kai banfa san iskanchi kasani ne dasu kake fitane " ae Ammi infaɗamiki duk wanda yasan yaya Aryan yaya Prince yaya Yusuf yaya Khalid yaya Aiman yaya Ahmad yasan basuda budurwa kuma basu taba chewa ko chikin wasa sunasan wataba suda ko kalloma mace bata ishesuba " tashi kafita mana a ɗaki chewar Ammi " fahad zai sake magana sai sukaji sallamar Haidar da umar " Abba yace yauwa kuzo nan kuma daga yanzu kuje kufara neman matar aure dan wlh bayan naɗin sarauta duk aurar daku zanyi na huta " ɗaure fuska haidar yayi san nan yajuya yanufi hanyar fita yana faɗin inazuwa " salati Aunty amarya tayi kana tace yanzu maganar auren ne tasa kajuya kafasa shigowa koh haidar " haidar dai baibi ta kansuba yayi waje da sauri " da sauri umar ma yajuya yabi bayansa " mikewa Ummi tayi tana faɗin kai jama'a zama bai gammuba wayan nan yaran sai na danganasu da ɗakin kaba barima naje nafara musu addua tun da sassafen nan yara saikache wadda aljana ta aura, " Mikewa Ammi tayi tace muje tare wlh sai mun haɗa da sallar darema dan abun nasu yafara wuche hankali " mai martaba ma yamike yana faɗin muje tare dan nima naga alamar sai na haɗa da tawa adduar " a tare suka nufi waje Aunty amarya kuwa tamike tanufi ɗaki ta haye gado ta kwanta " baki buɗe fahad ke kallansu Abba har suka fice afili yace wai muza'awa tsayuwar dare harma da danganamu da kaba yanzu mai mukayi hmmmm baridai naje nafaɗawa DON halin da ake chiki yamike ya fito ya haye lifter yakoma sama
Da sallama yashiga ɗakin don kwachi yasameshi a kan makekiyar gadon sa yana latsa waya karisawa chikin ɗakin fahad yayi ya haye gadon ɗago kai DON yayi yana kallansa " kwaɓe fuska fahad yayi kamar wadda ya taka kashi " lfy kazo kana bata rai DON ya tambaya " daman kamar jira Fahad yake a tambayesa nan take yafara faɗawa DON abun da yafaru a ɗakinsu Ummi yanzu " dogon tsaki DON yaja yana faɗin to suyi tsayuwar asubama ba na dareba ni dallah tashi kabani waje na daukama wani abinne nine za'achewa na kawo mata aure niɗin never wlh babu aure a tsarin rayuwata " da karfin guiwar fahad yamike yafito dan shi a tunaninsa DON zai watsa maganar auren
KANO STATE NIGERIA