Sashe 14
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"me za'a zubamaka ne Aryan Ammi ta tambaya tana kallan fiskar sa, sai lokachin yadawo da kallansa kan Ammi kana yaÉ—an saki fuska calmly yace "abun daya dache kawai "ok to bintu kuzuba masa ferfesu kayan chiki da fraid rice Ammi tabawa masu aikin umarni, da sauri suka fara zaran plate dan su zuba masa,hannun su har rawa yake dan tsoran sa da sukeji suna kokarin zuba masa abin chin'ne
Aunty amarya ta daƙa musu tsawa "bashi zaku zuba masaba dan babu wanda ya isa ya zabawa ɗa na abun, da zai chi sai ni dana haife'sa kowa a gidan nan yana da nashi ɗan ae to kowa ya kula da nashi ba ruwan shi dana wani,dan haka tuwon shinkafa zaku zuba masa
Shiru yan aikin sukayi sun rasa umarnin wa zasu bi "kamar daga sukaji Aryan yana faɗin ku bar'shima kawai am ok, Aunty amarya zatayi magana sukaji takun tafiya ta bayan su dukkan su suka juya ban da Aryan, tafiya suke chikin kwanchiyar, hankali sun jero kamar ,sanye suke chikin jallabiya dukkansu Fahad bakin DON kuma fari tas, fiskar sun nan dukkansu babu wasa a ɗaure taku suƙe irin na chikakkun maza, kamar wasu yan biyu haka suka jero dan dai kawai DON yafi Fahad tsawo dakuma chika sai kuma kalar kwayar ido daya ban ban tasu Fahad kwayar idon sa baki ne DON kuma green amma ban da haka kaman'nin su ɗaya
A take palon yayi tsit suka kara nitsu wa dan duk gidan idan ka chire Abba Ammi da Ummi Aunty farida sai Aryan to kowa na gidan tsoran DON yake, har Aunty amarya tsoran sa take kamar me dan tasan DON ba wasa ba'a kawo masa wargi yanzu zai sumar da mutun, bakaramin tsoransa Aunty amarya ke jiba, da sauri Haidar yamike ya gyara musu kujerar da zasu zauna, a nitse suka zauna slowly DON ya É—ago yafara gai da iyayen nasu, da fara'a suka amsa masa, da sauri kannen nasu suka fara É—aga masa gaisuwa, bai amsa gaisuwar kowa daga chikin su ba sai ma wayar sa daya chiro daga aljihun sa yafara latsawa
"prince me Za'a zubama,Ummi ta tambaya tana kallan face nashi, shiru ya É—anyi kamar mai tunani sai kuma ya dawo da kallan sa kan Aunty farida,batare dayayi magana ba, Aunty farida ta gane me yake nufi da sauri tace,da masu aikin "ku zubawa kowa ferfesun kaji da chips kawai
Chikin sauri, suka fara zaran plate suna zubawa suna mika musu
A hankali Aryan ya É—au spoon yafara shan ferfesu, wani kululun bakin chikine ya tokare wa Aunty amarya makoshi tana san tayi magana tana tsoran DON a zuchiyar ta take faÉ—in wai komai farida tace a gidan nan ko, basaso sai sun yarda, gashi dai ni tana haifi yaran nan amma bani da wani iko da su, maganar farida tafi nawa muhim manchi dole nayi maganin abun wlh bazayyiwu'ba
Da Sallama Abba yashigo palon yana sanye chikin jallabiya fara tas kai tsaye table ɗin yanufa,tun bai karisa zama ba suka fara gaishesa,Sai da duk suka gama gai'dashine ya haɗesu yabasu amsa ɗaya da sauri bintu mai aiki ta rari plate ta zuba masa abinchin zaɓin Aunty farida wato ferfesun kaji da chips
Tunda Abba yaga irin abinchin'ne a plate ɗin kowa dake wajen yagane zaɓin Aunty farida ne dan haka shima karba kawai yayi yafara chi
(sai yanzu nasan a inda yan gidan suka gado rashin magana dan kuwa shima Abba baya magana shiru shirune)
Shiru kake jin palan ba mai magana sai karan spoon kawai zakaji,da sautin A.c dake tashi
Bayan sungama chin abinchin ne DON ya mikewa ya nufi hanyar fita daga palon, harya kai bakin kofar sai kuma ya juyo yana faÉ—in "dukkan ku mazan nan kusameni a É—aki,ke kuma Zahra karfe 10 dai dai ina bukatar ganin ki bai jira amsar su ba yayi waje, da sauri suma suka muke sukabi bayan'sa
Suna fita Abba ya dubi su Ammi yana faÉ—in "sun aikata wani abun da ba dai dai bake nan,Ammi dai shiru tai bata bashi amsaba hakama Ummi
aunty amarya che tache "zagina mana sukayi, Shiru Abba yayi dan yasan halinta sarai yanzu haka ita ta takalo faÉ—an "ranka shidade inasan magana dakai chewar Ammi, Abba zaiyi magana
Aunty amarya tarigashi dache'wa "to ae yau ba ranar ki bane bake kike dashi ba sai ki bari sai yadawo dakin ki, shiru Ammi tai dukkansu ba wanda yasake magana
DON na shiga dakin sa ya zaune a gefen katafaren gadon sa yana jiran kannen nasu
Da sallama suka shigo gaba dayan su
Aryan ya wuche ya zauna a kusa da DON a bakin gadan, shi kuma Fahad hayewa yayi kan gadon abunsa ya kwanta ya dauko wayarsa yafara latsawa,domin kuwa yariga da yasan dalilin kirannasu to shi baya chiki maganar
Dukkan su zama sukayi a saman sofan dake É—akin Khalid ma agefen gadon yazauna suka sa DON a tsakiya shida Aryan ryan
Almost 10mnt DON bai che dasu komai ba kamar ma baisan da zaman su a É—akin ba, shiru sukayi suna tunanin me yasa ya kira'su kodai yaji abun daya faru a palo ne calmly yafara magana "daga yau sai yau duk wanda ya sake,idan iyayen mu suna magana a tsakanin'su yasa baki kunsan me zai biyo baya ina ruwan ku da faÉ—an su
Shiru sukayi bawanda yache kala
DON yachi gaba dace wa "last warning nake muku idan kuka bari nasake kama'ku da irin wan nan dabiar bama sai nayi magana ba, kai Haidar da kai da Umar kuje wajen kwallo bayan nan kufara frog jump ina zuwa ya kai karshen maganar yana kallansu Haidar da Umar É—in
mikewa sukayi suka fita jiki ba kwari suna fitowa Umar ya dubi hadar yafara magana "mun shiga uku wlh, yau zamu gane kuren'mu wayyo sheidan baka mana adalchi ba daga dawowar big bro muzai fara yiwa hukunchi ke nan wayyo Allah,
Chikin nar kewar murya Haidar yache "waima daman meyakai'mu shiga fadar matane yanzu gashi zamu karbi hukunchi,wlh ni nasan yau sai munkasa mikewa da kafafun'mu
Haka'dai sukayi ta surutai suna tafiya har suka isa wajen kwallan dukawa sukayi suka fara frog jump É—in.
Miƙewa Yusuf Aiman Ahmad sukayi suka musu sai da safe suka fito nuka kowa yanufi part nashi ɗakin yarage daga DON Aryan Khalid Fahad, shiru suka zauna kowa na latse latse a wayar sa almost 10mnt Khalid ma yamiƙe ya musu sai da safe yayi waje, Khalid na fita Aryan ya ajiye wayarsa ya dawo da kallon sa da kuma hankalin sa kan DON yafara magana "zanje nayi magan da Aunty amarya batare da DON ya ɗago ba yace "a kan me fa "akan abun daya faru dazun a palo mana kasan komai kaji komai da kunnen ka,kasan wayafara taɗa rikichin to yakamata mu dakatar da abun tun bai yi nisa ba sai lokachin DON ya ɗago green eyes nashi yana kallan Aryan ɗin kafin yache "a'a ka kyaleta to idan ma kaje me zakache mata itafa ta haifemu bamu muka haifetaba dan haka kabar abun zamu'san abunyi a kai "a'a DON duk da ita ta haife mu amma ai idan tana kuskure addini ya halakta mana mu mata gyara,amma tun da kache in bari to shike nan zanjira matakin dazaka ɗauka
DON bai sake magana ba shiru suka zauna na dan lokachi kafin Aryan yamike ya musu sai dasafe yanufi waje
juyowa DON yayi yana kalli Fahad dake kwanche yana latsa waya "kai wai a nan zaka kwana ne, da sauri Fahad yace "a'a yanzu zan tafi ya kai karshe maganar yana miƙewa, "sai da safe yache da DON batare daya jira amsar DON ba ya sauko yanufi waje
Karfe 11 nadare
Sau kowa yake a nitse yana sanye da kayan barchi dogon wando da riga mai dogon hannu yan shara shara marasa nauyi white colour jikinsa sai kamshi yake, ya tara gashin kansa ya É—aure a baya sosai kayan suka fito masa da surarsa na chikakke kuma jarumin namiji mai ji da lfy da karfi,taku yake irin na jaruman maza masu jini ajiki, kofar baya ya buÉ—e ya fito waje kai tsaye wajen kwallo yanufa
Frog jump yasamu sukeyi da kyar da kyar suƙe iya ɗaga kafa duk sun galabai ta sama sama suke numfashi sun jiƙe sharkaf da zufa
da kak'kausar murya yache "kutashi ku tafi ɗaki a gala bai che Umar yace "sorry bro wlh bazan iya miƙewa ba da kyar Haidar ya iya buɗe baki shima yace "wlh yaya prince nima bazan iya tashiba
Chikin tsawa DON yafara magana "zaku kwana a nan ke nan, zaku tashi kutafi ɗakine ko sai nayi kwallo daku ai tun bai kai karshen maganar ba suka tattara sauran karfinsu gaba daya suka miƙe, har jiri suke gani rungume juna sukayi suna ɗungisa kafa da kyar da kyar suka nufi hanyar part nasu, shi kuma DON ya juya ya koma ta in da ya fito
jimeta yola