Sashe 29
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abangaren don kuwa Ammi na katse kiran yadafe kai yana faɗin why why Ammi meyasa kikeson jamin raini awajen yaran nanne meyasa kika damu dasu sosaine yanzu gashi kina ɓata ranki abanza kai wayyo allah na yanzu dai yazamamin dole naje naduba yarinyar nan inba hakaba nasan Ammi bazata huche dawuriba, dogon tsaki yaja san nan yamike yanufi toilet
Wanka yayi a girguje san nan yafito bai tsayayin wani shiriba yazura farar jallabiya yafito dan kar Ammi tayi fushi, kai tsaye ban garen Ammi yanufa, yanashiga palo yasamu su Zahra nantake suka fara gaidashi, É—aure fuska yakarayi bai amsa gaisuwar'tasuba sai yace ina mara lfy take " da hannu zahra tamasa nuni da hanyar É—akinsu " juyawa yayi yanufi É—akin kodaya shiga tsaye yasamu Aryan a bakin gadan " a nitse da murya kamar mai jin barchi don yace kadubatane Aryan " dawo da kallansa Aryan yayi kan don yana faÉ—in aa zandai dubata yanzu allura zan mata " to kamata mana mekake jira chewar don " Aryan yace É—ayan tatafi kawomin box na magungun ne " ok to ni bari nawuche tunda zaka dubata " Aryan yace jirani muwuche tare daman inasan magana da kai " shiru kawai don yayi batare dayasake chewa uppan ba ya gyara tsayuwarsa "
Da gudu diyana tashigo ɗakin sai haki take " karbar box ɗin aryan yayi yanufi kan gadan " sai lokachin hiyana tabude ido dan jin mutun akusa da ita " haɗa alluransa yake hankalinsa kwanche bayan yagamane ya dubeta yache gyara namiki " a' sukane hiyana ta juyo takalli allurar san nan ta kalli fuskar Aryan taga babu alamar tausayi " da sauri tamike tana kokarin sauƙa " don dake tsaye ya daga mata tsawa inakuma zakije nan take ta ruga tarungume diyana dake tsaye " dukkansu suka fashe da kuka " abunma har dariya yaso yabawa Aryan " awan nan hali Ammi ta dawo ɗakin tasamesu
mamakine yakama Ammi ganin Aryan a bakin gado zaune rike da allura a hannu, gakuma hiyana mara lfy rungume da diyana suna kuka, ga don a tsaye fuska a turnuke, lfy meke faruwa Aryan kamata alluran'ne, Ammi ta tambaya " aa Ammi taki tsayawa chewar Aryan " juyowa Ammi tayi ta kalli su diyana kana tace kizo Amiki alkuran kisamu lfy koh " chikin kuka hiyana ke magana, aa Ammi wlh nikam a barni gara namutu wlh da amin allura " ajiye kofin tea É—in Ammi tayi a kan drawer san nan tadubi don tace rikemasa ita yamata alluran nan dan nalura bazata tsayaba " hiyana jin anfaÉ—in hakan tafasa kara ta zura a guje zatayi waje " taku É—aya don yayi ya damkohta yaÉ—agata sama sai kan gadan sai faman wurga kafa da hannu take sama taki tsayawa " aguje diyana ma tayi kan gadan itama suka sake rungumar juna " mamakine yaka don da Aryan yara kaman wasu chingam "
Ammi dai chewa tayi barina natafi ai dankuna kallonane inbaku ganniba kila kuji tsoron yayyunnaku tadubi don tamasa magana chikin harshen turanchi, karkamusu tsawa sosai kaga bata da lfy kabisu a hankali, dayake su diyana basa jin turanchi, bayan Ammi taga fadawa don hakan tajuya, tace to gaku ga yayanku inbaki tsayaba ya bugeki baruwana ,natafi tana gama faÉ—in haka tafiche,
Aryan yaɗago yana kallan don irin kallan me abunyi yanzu " kan kadan don yanufa yana zuwa yasa hannu yakamo hiyana yakuma dakawa diyana tsawa ke sauka, jiki na bari ta saukoh tana kuka " haɗe hannun hiyana don yayi ya matse san nan yache da Aryan kayimata allurarmana kana kallona " murmushi kaɗan Aryan yayi kana yace haka akerike wadda za'awa allura ka gyaramin ita da kyau pls " harara don ya wurgawa Aryan san nan yajawota jikinsa ya rungumeta sosai ya dauke fuska daga kallon Aryan yakara ɓata rai " Aryan kam abunma dariya taso bashi amma ya matse dan kar don yache bazai riketaba kuma inbasu mata alluraba Ammi bazataji daɗin ba " kawo hannunki chewar Aryan " hiyana kamar bataji me yache ba taki bada hannu " kallan don yayi san nan yache mikomin hannunta " a'fusache ya damki hannunnata ya mikawa Aryan " rike hannun Aryan yayi sosai dan sai mutsu mutsu take taki tsayawa
Aryan natsira mata allurar ta pasa kara ta kankame don tana faÉ—in wayyo allah Ammi kasheni zasuyi " da gudu diyana ta dawo kan kadan ta zauna kusa da hiyana " Aryan na zare allurar " don yana sakinta yamike da sauri yabar É—akin,
Shima Aryan É—in daukan box nashi yayi yabi bayan don " hiyana kuwa kuka take sosai sai rarrashinta diyana take " Zahra na ganin su Aryan sun fita tashigo É—akin da gudu
Don nafita daga bangaren Ammi kai tsaye part nashi yanufa " Aryan ma yana fitowa yabi bayansa kusan tarema suka shiga part ɗin don ɗin suna shiga betroom ɗin " Aryan ya ajiye box ɗin hannunsa akan mirrow yajuyo zaiyi magana don yarigasa dachewa " maganar me kakesan muyi kuma " Aryan yace kai akoi alamar tambaya akankufa don " alamar tambaya kuma to akanmu nidawa don ya tambaya yana jiran amsa " kai da yarinyar nan mana Aryan yabashi amsa a takaiche " wache yarinya kuma chewar don " wanda karike yanzu nawa allura " dogon tsaki don yaja kana yace banasan haka Aryan danna riketa kawai kasanifa farinchikin Ammi nema kawai yasa nazo ɗakin ba wai wani abuba " tabbas akoi aya tambaya akanku bagashiba period natanma daya fara zuwa kai yafarayiwa sallama " waro green eyes nashi waje yayi yace what mekake nufi banganeba " Aryan yace kalli jikinka mana kagani " da sauri don yadukar da kansa yanabin jikinsa da kallo jini yagani a dai dai saitin a' sukwane yachire jallabiyar yayi wurgi da ita gefe " Aryan baisan sanda ya kwashe da dariyar da baitabayiba dariya yake harda rike chiki yana faɗin tab aiko " akoi babbar a'yar tambaya makuwa abun harda short " da sauri don yadubi short ɗin jikinsa aiko jinin yagani a dai dai saitin a'sukwa yanufi toilet " chikin dariya Aryan kefaɗin kai amma jininma ya iya zaɓen wajen da zai zuba wlh, ai nazachi short ɗinma chireminshi zakayi a nan yasake kwashewa da dariya harda faduwa kan gado
Ammi che tashigo É—akin da sallama tasamesu akan gado hiyana da diyana anchi kuka ankoshi " hiyana ki dauki tea din nan kisha kitashi kije kiyi wanka ki gyara jikinki chewar Ammi " to kawai hiyana ta amsawa Ammi dashi tamike kenan taga jini a inda tatashi da mamaki take kallan wajen zatayi magana sukaji maganar yusuf yana shigowa yana waya da sauri hiyana tanufi toilet " Ammi ta kalli Zahra tache kitashi ki gyara wajen ki dauko mata always da pant tana kaiwa nan tajuya zata fita ke nan dan tayi sauri ta tare yusuf awaje sai gashi yashigo " yabakuyi shirin zuwa school ba karfe 7:35 yanzu " aa yusuf yau nache su ajiye zuwa school É—in sai gobe chewar Ammi " kallon Ammi yusuf keyi kamar akoi abun da ke damunta dan yaga alamun hakan a chikin idonta, amma sai yache to shike nan, daman nazo daukarsune, tun da bazasu jeba barinaje nadubo don da Aryan " to kawai Ammi tace " yusuf yajuya yafita yana fita Ammi ma tafiche daga É—akin
Misalin karfe 3 na rana
Aunty amarya che zaune a palonta ita da Aryan da kuma Aiman " rai aÉ“ache Aunty amarya tasoma magana "me sakaninka da yarinyar nan da sauri suka É—ago kai kaba É—ayansu suna kallanta kara É—aure fuska tayi tace wai ba tambayar ka nake ba Aryan " a sanyaye yache kai Aunty amarya meyasa kikemim irin wan nan tambayar ni meruwana da ita mekuma zanyi da ita kawai ta iya haÉ—a coffee sosai ne shiyasa nache tarinka haÉ—amin, " to banaso banasan tarinka kusantar'ka banso kanemi wata mai haÉ—a maka coffee É—in amma ba yaran nan ba " shiru yayi bai sake tan kawaba saima wayarsa daya É—auka yayi waje ...âœï¸âœï¸
Masu karatu amin afuwa sai munhaÉ—u gobe idan mai dukka ya kaimu
💖The Talent Troupe Writer's 💖
1 Duk Karfin Izzata
2 Gidan Aunty
3 Jini ÆŠaya
4 Sarki Sameer
5 Kafita Zakka
Kar kubari abaku lbr love Story's
More comments an share pls ðŸ™
*💫STAR LADY💫*
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star Lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 11*
Mai martabane zaune a fada shida Aryan, Ahmad Khalid da'kuma Yusuf a nitse mai martaba yafara magana " Aryan meyasa zaka mari diyana kanajin faÉ—an danayiwa safras fa ranan akan marin dayayiwa hiyana shine kaikuma kasake marin diyana koh wai bakuda tausayine nikam eh " calmly Aryan yasoma magana kayi hakuri Abba wlh tabatamin raine sosai shiyasa " nasani Aryan nasan halin diyana itakuma haka allah yayita hakuri zakurinkayi da ita ban hanaku kumusu faÉ—aba amma kurinka ragewa kuma bai'kamata kuÉ—ora hannunku a jikinsuba bakuganin yanayin'sune, yanzu kaje kadubi fuskar diyana da kyau kagani shattin yatsunkane kwanche akai to na'menene hakan gaskiya bansan hakan karna karaji kuma karna kara gani " inshaa allah Abba zan kiyaye chewar Aryan " Khalid yace Abba yabatun zakkan nanfa " eh kuna barwa ai kukula da komai " Ahmad yamike yana faÉ—in aa Abba su yaya Khalid dai nikamma bari naje na dubo Aiman " harara Yusuf ya watsawa Ahmad yana faÉ—in zakasani ne ai dakai da Aiman É—in gaba daya wlh munkusayin maganinku a gidan nan " Ahmad dai bai sake maganaba yafiche abunsa
Aryan yace Abba yabatun komawarmu England ne " aikuda komawa kam to banacheba kabari ayi naÉ—in sarauta tukun nan sai inyi tunani akai chewar Abba " mikewa Aryan yayi yana faÉ—in to shike nan Abba allah ya kaimu san nan yafiche daga fadan " Khalid da Yusuf ma mikewa sukayi suka fito sunayiwa Abba sai anjima