Sashe 11
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hiyana na ganin yaya bello ya tafi, ta matso kusa da diyana ta rike hannun'ta murya na rawa tafara magana "diyana meyasame'ki, chikin sarƙewar murya diyana tache "buba ne ya bugeni, dafe kai hiyana tayi tana faɗin "diyana banache duk abun da buba zai miki kirinka hakuriba, ae'nafaɗa miki koma me kika masa a kan mu abun zai sake dawowa tun da mudai bamu da gata, bamu da mai tare mana fada ki dubafa kigani gaba ɗaya kauyen nan gudun'mu suke saboda kalar idon'mu, kinsa ni wasuma har mayu suke chemana, wai idon'mu ba irin na mutane bane irin na mayune bawanda yake kusantar mu kowa wai tsoro muke bashi, duk kauyen nan yaya bello ne kawai mai tausaya mana sai bappa, su biyu suka rage mana amma duk da kinsan da haka sai kije kirinka biyewa buba kina jawa kanki wata masifar koh
hiyana zata sake magana kenan idanta ya sauka a kan jinin dake jikin zanin diyana,a ɗan razane tace "diyana wai wan nan jinin kam na menene haka, chikin dashe war murya diyana tache "nima wlh ban saniba tunfa dana tashi yau da safe naketa ganin jinin yana fitowa yaki dai nawa, girgiza kai hiyana tayi tana faɗin "kuma kin duba bakiji chiwo'ba "ni banji wani chiwo'ba, shiru hiyana tayi tana tunanin a dai iya karatun da bappa ya koyamu'su tabbas yataɓa faɗa musu idan mace tafara girma to zata fara jinin haila, to ke nan wan nan shine, to idan koh hakane ae no yakamata nafara jinin ba diyana ba, tun da ni che babba amma yau zanje na tambayi bappa gaskiya dan muji wan nan jinin na lfy tayi nisa chikin tu naninta
sae' taji muryan yaya bello yana faɗin tashi kuchi abinchi, dawo da kallanta kan'sa hiyana tai yana rike da samira rufe da pai pai, a dayan hannun'sa kuwa kwaryar nono ne, ajiye musu yayi yana faɗin "kutashi kuchi dawuri "yaya bello bazan'mu iya chin abinchin nan,mu barsu amrat ba, basu chi komai bafa tun jiya da safe hiyana tayi maganar kamar zatayi kuka,yaya bello yace "hiyana karki damu kuchi kinji zanje in sayo muku rogo a dan dali sae' ku ɓoye ku kai musu yana gama faɗin hakan ya ɗau fatan yar'sa yanufi wajen da yake shuki, hiyana ta miƙe,ta kama hannun diyana ta tai maka mata ta miƙe zaune, san nan ta jawo musu samiran Abinchin gaban su ta buɗeq, ɗumamen duwon dawane mai kyau da miyar kuɓewa yaji man shanu gashi sai tiriri, yake kuma da yawa dan yakusa chika samiran nan fa sukafara chi, hannu baka hannu kwarya, saida suka chinye tas san nan suka jawo kwaryar nonon ma suka shanye, hiyana tamike ta ɗauki samiran da kwaryar nono ta nufi rafin ta wanke'su san nan ta debi ruwa a chikin kwaryar tash takuma kawowa diyana
wai shin wanene bello?
Bello dai dashi da buba babansu daya mamane daban daban baban su buba kuwa yaya inna habibache inna habiba kishiyar mamansu diyana bello yana da mata yayi aure kuma a chikin gidansu yake zaune da matar tasa shiyasa duk taimakon da zaiyiwa su diyana yakeyi a boye dan indai yabari inna habiba tasani to wlh sharri zata masa tache yana nemansune ta haddasa masa masifa tsakaninsa da matarsa shikuma yana matikar tau saya musune shiyasa yake tallafa musu wan nan takai checchen wanene bello ke nan
hiyana ta kawowa diyana ruwan ansa diyana tayi tasha san nan hiyana ta dubi diyana tache to barinaje na chigaba da É—eban ruwan "aa mutafi tare dai dan yanzukam nasamu karfi ae "to muje jerawa sukayi har inda bello ke noma sukaje, suka masa godiya tare da sallama, to bello yace san nan yaÉ—ora da chewa "an jima zan kawo muku rogon bari na gama noma naje dan dali ya sawo muku koh sai kubawa su amrat É—in "to yaya bello mun gode sosai hiyana tafaÉ—a tana kamo hannun diyana har sun juya zasu tafi hiyana takuma juyo tache yaya bello wai dan allah me buba yayiwa diyana jiyane naga jikin'ta sai jini yake
Shiru bello ya É—anyi kamar mai tunanin wani abu, a nitse yafara magana babu abun da yama'ta dayaso yama'ta fyaÉ—e'ne sai kuma Allah ya tsare najiyo ihun'ta shine naje na kwache'ta, amma lokachin dana shiga É—akin buban, dai dai lokachin yabuga mata sandar'sa a kai shiyasa kikaga tasuma, batun jini kuma ina ganin girmane yazo mata amma kuje gida zansan abunyi a kai hiyana tace "yaya bello menene kuma fyaÉ—e "shikenan ku daije gida ba sai anmiki dalla dalla ba, chewar bello
Jiki ba kwari suka'nufi rafin suka ɗebi ruwa a kofu nan suka wuche gida da sallama suka shiga gida inna na tsakar gida tana ƙirgawa lamrat robobin nonon dazata tafi talla dasu a tsiyache innar ta ɗago tana kallan'su " kuzo ku ajiye kofin, ku ɗauki tallar nan kuje ku sayarmin idan kun dawo ko da dad darene kwa karasa ɗiban ruwan "da sauri sukaje suka ajiye cups ɗin a kichin, suka fito suka dawo gaban ta suka tsugun na
Kirga musu nonon inna tayi tana gamawa ta fara musu kashe di, "wlh ko kwana zakuyi a chan ku kwana amma karku dawo baku sayar da nonon nanba
to kawai suka che mata san nan suka ɗauki tallar kowa da nata kwaryar suka nufi hanyar fita daga gidan suna masu tau'sayawa amrat dan kuwa yanzu duk aikin gidan nan ita kaɗai zatayi innalillahi wa inna ilaihir rajiun suna fita "diyana ta dubi hiyana tafara Magana wai yanzu yazamuyi ne kinfasan mu ba'a sayan faran'mu, dan chemana suke mayu ajiyar zuchiya hiyana ta sauƙe kafin tace "Allah na tare damu ai, muje kekam muyi addua,
kai tsaye dandali suka nufa dukkan'su uku diyana hiyana lamrat sukabar amrat a gida daman ita amrat ba'a É—ora mata talla sai dai aikin gida kawai inna ke kasheta dashi
suna zuwa kowa ta ajiye kwaryar nonon ta nan take mutanen wajen suka fara matsawa nesa dasu, sudai ko ajikin su dan in da sabo sun saba zaman'su sukayi shiru bawanda yache dawani kala a chikin'su
wani
Wani katon mutunne mummuna baki yazo wajen dasu diyana ke zaune ko sallama bai yiba ya dubi diyana yace ke ki dama min fura da nono na naira 100 ki kawo min masauki na, ya karisa maganar yana nuna mata hanya da masaukin nashi yake "nifa bansan wajen masaukin naka ba diyana tabashi amsa "dakin fita daga dan dalin nan kika É—an yi kwanar hagu zakiga wata bukka to nanne wajen nawa "to zan kawo ma chewar diyana, juyawa yayi yabar tafi,
Hiyana ta dubi diyana dake kokarin dama nono a kwarya dan ta damawa mutumin tache "aa diyana wlh bazaki kai masaba' nifa tunda nake zuwa dan dalin nan ban taɓaganin mutumin nan ba kai ni ko sau ɗaya ma ba a dan dalin kawaiba koma aina ban taba ganin'saba
Girgiza kai diyana tayi tana faÉ—in aa hiyana kibari nakai masa in bahakaba Kinsan dai bamai sayan fura da nono mu ko "to shike nan diyana kije,ki kai masa amma kiyi addua dan wlh in tsoran, karya sacheki kinga ba sanin sa mukayiba a diyana ta amsa da "to tafara dama furan
bajimawa tagama dama furan ta É—auka tanufi inda mutumin ya nuna mata, a bakin kofar bukkan nasa ta tsaya ta masa sallama, yana daga chikin dakin ya amsa sallamar tare da faÉ—in "ki shigo mana, diyana ba musu ta shiga a zaune ta'sameshi a tsakiyar É—akin, gabansa taje ta É—uka ta ajiye masa damammi yar furan a gaban sa, tana faÉ—in a ban kuÉ—in murmushi yayi ya É—ago jajayen idon'sa yana kallan ta "yarinya mai kyau kinasan kuÉ—i koh, diyana zatayi magana sai taji ya riko hannun'ta yachi gaba da faÉ—in "ni zan baki kuÉ—i dayawa in kinaso ya kai karshen maganar, yana kokarin rungumar'ta
Da karfi diyana ta ture'sa tamike da gudu ta nufi waje, tana waige waige ko mutumin yana binta, a dai dai bakin kofar ta waje tayi karo da bello, baya tayi zata faÉ—i da sauri bello ya riko kafaÉ—ar ta yana kallon chikin idon tana yana faÉ—in lfy diyana ita kuwa sai waige waige take, murya na rawa tache "yaya bello wlh shine ya kamamin hannu wai zai bani kuÉ—i
A'fusache bello yache "ae daman bayan'ki nabiyo, yanzu zuwa'na dan dali na tambayi hiyana ina kike shine fadamin kinzo kawo wa wani nono, yanzu dai ki koma dan dali ina zuwa yayi maganar tare da sakin kafaÉ—ar ta
Da gudu diyana tawuche tanufi dandali, shi kuma bello yanufi chikin ɗakin mutumin zaune ya samesa yana shan furan da diyana ta kawo wani kallan banza bello ya bishi dashi daga sama har kasa kafin yache malam wanene kai " mutumin yaɗago kai daniyar yayiwa bello rashin mutunchi sai kuma yaga bello chikakken namiji'ne mai ji da karfi dan ko faɗa zasuyi bello zai masa dukan mutu, dan haka sae yanitsu chikin girmama'wa yace "ni bakoh ne rai a ɓache bello yafara magana "eh ae nasan kai bako ne tun da ban taɓa ganinka a nan ba chewa nai daga ina kake, kuma meyakawo ka garin nan shiru ya ɗanyi kafin yache "daga kauyen tongo nake kuma hanyache tabi dani tanan na tsayane dan na hutane, idan na huta sai nachigaba da tafiya "shine zaka lalata mana yara bello yayi tambayar chikin tsawa, shiru mutumin yayi
Yaya Bello ya chigaba da chewa aradun Allah idan kasake yiwa É—aya daga chikin kannena magana wlh sae dai a É—au gawarka murya na rawa mutumin yace "kayi hakuri bazan sakeba, bello bai sake magana ba yasa kai yafeche daga dakin a fusache,