Sashe 35
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Misalin karfe 5 na yamma zahra hiyana diyana amrat lamat suna zaune a palon Ammi suna kallo " hiyana tace lamrat kije kikawomin fura da nono a palon mai martaba dan na freig ɗin Ammi yakare " hararar wasa Zahra tawa hiyana tana faɗin yanzu sai'kisha furar a gabanmu bazakiji kunyaba idan wani yashigo yaga baki a'zumifa " murmushi kaɗan hiyana tayi amma saida ɗimple nata ya lotsa tace aa aunty zahra bafa a nan zansha ba ɗaki zantafi mana " Zahra zatayi magana " diyana tarigata dachewa to ina ruwan wani dake inbaki azumin ma ina ruwansu nifa wlh inniche koh har tsakar gida zanje inachin chingom " baki buɗe Zahra da hiyana ke kallon diyana itakam ko ajikinta dan batamasan abun datake faɗinba kawai duk maganar dayazo bakinta take faɗi " lamrat kuwa mikewa tayi tafita tanufi palon mai martaba " daukoh fura biyu tayi da nono roba 1 san nan ta ɗauki kwarya yajuye nonon a chiki tajefa furar a chiki kwaryan san nan tasa ludayi ta dauka tafito tanufi part din Ammi " daga nesa yusuf ke kallanta tana tafiya a nitse chikin kwanchiyar hankala sai murnushi yake " tazo dai dai zata shiga ɓan garen Ammi tayi karo da haidar nono yazube masa ajiki " wani wawan mari ya sakar mata a kumatu " wani ƙara tafasa ta kwasa aguje tai chikin gidan kai tsaye palo Ammi tanufa " shikuma haidar yanaganin ta tafi yaja doguwar tsaki yajuya zai wuche part nasu kamar daga sama yaji saukar mari shima, a razane ya ɗago kai, " ido huɗu sukayi da Yusuf fuskar nan tamkar an aikomasa da mutu a kausashe yace metamaka kamareta eh " murya narawa haidar yace kayi hakuri yaya yusuf wlh raina ne yabachi " shoot up wai kubaku da tausayine eh yanzu kowani kagani zai mareta bazaka hanashiba to wlh idan kasake gigin taɓa yarin yar nan sai ranka ya ɓachi wuche kabani waje chewar yusuf " jiki ba kwari haidar yawuche " yusuf kuwa yabi bayan lamrat
Da sallama yashigo balan kwanche kan kafar hiyana yasameta sai kuka take " a nitse yace my baby taso kizo " aiko tanajin muryansa tamike da gudu tanufeshi hannu yabuɗe mata tafaɗa kirjinsa tana kuka kasa kasa " hannu yasa yaɗago habarta kasa kasa yafara magana ya isa haka kukan kinji goge hawayenki yayi maganar tare da ɗan sakinta kana yazaro hand'kee daga aljihunsa yamiƙa mata " hannu tasa ta amshi hand Kee ɗin tagoge hawayenta" shikuma yarikoh hannunta suka fiche daga palon "
Su zahra dai baki bude suke kallan yaya Yusuf har ya fice rike da hiyana " mikewa Zahra tayi tana faÉ—in lokachin shirya kayan buÉ—a baki yayi tayi gaba su hiyanama suka mike sukabi bayanta
yusuf kuwa suna fita shida lamrat sukayi bangaren Ummi " da sallama suka shiga palon " Ummi dake zaune kan kujera mai zaman mutun biyu ta amsa da waalaikassalam, shigowa chiki sukayi yana rike da hannunta " Ummi naganinsu tafara murmushi tana faɗin waya taɓomini lamra'ta Naga alamar tayi kuka " murmushi yusuf yayi kana yace babu kowa shagwaɓa chekawai " Ummi tace to taso kizo kusa dani " da sauri lamrat ta mike takoma kusa da Ummi " yusuf zaiyi magana sai aka kirasa a waya mikewa yayi yace Ummi inazuwa yayi waje.
To a kwana a tashi babu wuya awajen allah yau jirginsu mai martaba yatashi zuwa Umrah gaba É—aya yan gidan suntafi sauran yammatan Ammi kawai suma dan ba abasu hutun makaranta bane shiyasa dagasu sai masu aiki aka bari a gidan sai security dakuma wasu daga chikin sojojin yaya prince da yaya Aryan da yaya yusuf
"yauma kamar kullun shirinsu sukayi tsab nazuwa school suka fito harabar gidan nantake drivers ɗin su, sukazo da gudu suka buɗe musu motochin suna shiga suma drivers ɗin suka shiga dagudu suka tada motochin suka bar gidan gudu suke da motochin sosai chikin ƙanƙannin lokachi suka isa school ɗin, suna parking su hiyana suka fito suka nufi wajen dasuke zama kafin a shiga class " drivers kuma suka juya kan motochin suka koma gida "
misalin karfe 9 na safe bayan antashi break zaune suke sunata hirarsu awajen game na makarantar kamar daga sama sukaji jabir yana faÉ—in "hiyana taso muje, chikin tsiwa diyana tace wlh yaukam babu inda zataje Exam fa akeyi bata gama rufe bakiba taga jabir yaÉ—aga hannu a fusache zai..
more comments an share
*💫STAR LADY💫*
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇ï¸
*Star Lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 13 14 15*
Tana ganin jabir ya É—aga hannun zai mareta tafasa kara tafaÉ—i kasa tana birgima kamar mai aljanu " bashiri jabir ya jabirki ya tsaya yana kallo ikon allah " da sauri su hiyana sukayi kanta suna kiran sunanta " chikin tsawa diyana ke magana ni basunana diyanaba ni sunana bilkisu, ha,ha,ha ta kwashe da dariya " a tsorace Zahra ke faÉ—in munshiga uku yaukam me kuma yasamu diyana " hiyana kam ko ajikinta dan tasan iskanchin diyana yawuche hakan " chikin tsawa diyana tace kai jabir zo nan ai nafaÉ—amaka daman niche zanyi magananin'ka " jabir najin haka ya kwasa aguje yabar wajen " Zahra kam tagama tsorata baya baya tafara jaa tana salati " hiyana lamrat amrat kuwa ko ajikinsu saboda sunsan halinta daman " diyana naganin jabir ya gudu tamike tana faÉ—in nizakawa iskanchi wlh nafika iyawa muzuba mugani ae kai karamin É—an iskane " a sukwane Zahra tamike tana kallon ikon allah " mekuma kuke kallona haka chewar diyana tayi maganar tana kokarin mikewa, bayan tamike tsaye ta dubi su hiyana tace sai kutashi mutafi class ae tun da É—an iskan ya gudu,
hanyar class nasu tanufa abunta tafiya take hankali kwanche, hartakai kusa da class nasu saikuma ta juyo yadda tabarsu haka tajuyo ta gansu ko motsi basuyiba Sun zuba mata ido " murguÉ—a baki tayi kana tace kuchigaba dazama allah yasa yadawo yasameku nikam kunga shigana class tana gama faÉ—in haka tasa kai tawuche chikin class nasu abunta
Hiyana ta mike taje ta dafa Zahra tafara magana Aunty Zahra naga kin tsorata to wlh indai diyana che kaɗanma kika gani dan wlh abun dayafi wan nan zata aikata " dogon nunfashi zahra taja haɗe da sauke nauyayyar ajiyar zuchiya kana tace yanzu hiyana kina nufin kichemin ba aljanubane sukayi magana yanzu diyana che, kuma yanzu diyaya ita ta iya zama ta shirya wan nan wasan kwai kwayon " shakka babu Aunty zahra duk abun da kika gani shiryashi diyana tayi ba gaskiya bane chewar hiyana " shiru Zahra tayi tana tunanin itafa lamarin diyana yafara bata tsoro tayi nisa chikin tunani taji, lamrat ta taɓata tana faɗin Aunty Zahra muje dan idan kika biyewa Aunty diyana wlh yau bazaki shiga class ba jiki ba kwari Zahra tafara tafiya tana faɗin yanzu idan jabir yaganefa " wan nankuma matsalarsu, che shida diyana tunda ita tamasa chewar hiyana " lamrat kuwa chewa tayi wlh ninasan ko jabir yagane Aunty diyana zata nemawa kanta mafita " ajiyar zuchiya Zahra ta sauke san nan tace to shike nan allah ya karemu gaba ɗaya tayi maganar tana kokarin shiga class nasu sai anjima sukawa juna hiyana ma tawuche nasu class ɗin suma su lamrat kowache tawuche class nasu
Karfe 3 na rana anbuga bell na tashi gaba É—aya É—alibai sun fito suma su hiyana sun haÉ—e kansu suka nufi wajen dasuke tsayawa sunajiran drivers nasu, suna tsaye suna yar hirarsu sai ga faria ma da fara'a suka gaisa da hiyana dakuma diyana lamrat da amrat kuma suka gaisheta ta amsa da fara'a " daga bayansu sukaji an daka musu tsawa, a na faÉ—in ke nizakiwa karyan aljanu koh to wlh yau sai kin gommace da'baki zo duniyar bama da sauri gaba É—ayansu suka juya " diyana zatayi magana sukaji jiniyar motochin É—aukansu " hiyana na ganin motochin É—aukar'su, batasan lokachin datache alhamdulliah ba " Zahra kuwa tun motochin basu gama parking ba ta zura a guje tabuÉ—e kofar motar tashiga tana sauke ajiyar zuchiya " lamrat da amrat ma motar'su suka nufa da sauri sukabar hiyana da diyana tsaye awajen " jabir naganin motochin'su yaju yabar wajen yana faÉ—in zamu haÉ—u gobene wlh zakisani inna rikeki " diyana naganin jabir ya tafi ta murguÉ—a baki tana faÉ—in kadaÉ—e baka dau matakiba wlh É—an rainin wayyo zanyi maganinkane allah yakaimu goben kagani nidakai wazaiyi winner " baki buÉ—e hiyana ke kallan diyana tana tunani a chikin zuchiyarta wai diyana kam bata da tsorone a rayuwarta " tayi nisa chikin tunaninta tajiyo muryan diyana na faÉ—in to kekuma me yatsayar dake inbazaki zoba saimu tafi mubarki da jabir É—in " mamakine yakama hiyana wai yaushe diyana ta barwajen nan jiki ba kwari tanufi motar drivers É—in na tsaye suna kallonsu sunasan tambayatsu lfy amma suna tsoro dan hakan bata shafi aikinsuba " hiyana nashiga motar suma drivers É—in suka koma chikin motar suka tayar da' gudu sukabar makarantar.
Yau kwana biyar ke nan datafiyar su mai martaba Umrah
SAUDIA