← Book details Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 90

Sashe 22

Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

kiran layin yafarayi ringing É—aya zahra ta É—aga " chikin isa take magana wai wayene naga sabuwar number" "kamar daga sama taji muryan Aryan yana faÉ—in kichewa yarinyar nan tazo palo tasameni, " saura kaÉ—an zahra tayi fitsari a wando saboda tsoro in ina tasomayi,ina ina inawuni yaya " baijira yaji wata maganaba yakatse kiran " aruÉ—e zahra ta dubi diyana,tache diyana ke kaÉ—ai che kikafita É—akin nan mekikaje kika aikata to kiyi sauri yaya Aryan na palo na jiranki " murguÉ—a baki diyana tayi san nan tafara magana,mekuma zanyi niga iya coffee kawai yache nakawo mar kuma nakaimasa, sai É—an kwali dayache na saka kuma basawa zanyiba ato irin zafin nan dake damuna, wlh ni gashinma yankesa zanyi da almakashi dan zafi yakesa naji " Zahra dai a tsorache take, tafara magana kai dagaji muryar tama kasan a tsorache take kitashi to kije dawuri yana palo yana jiranki " batare da'tasake maganaba tamike tayi waje tana murguÉ—a baki, yadda ta barshi haka ta dawo tasameshi da sallama a bakinta tashigo palan," bai amsaba kuma bai É—agoba " gabansa tazo ta duka a sanyaye tayi magan gani nan " bai tankataba kuma bai É—agoba kusan 8 mnt " dan allah yaya kayi magana mana wlh nagaji da dukawan nan kafofina sunnamin zafi chewar diyana " kamar baiji me tafaÉ—aba yachigaba da daddanna wayarsa saida yakara kusan 10 mnt " tukun nan, ya ajiye wayar a gefe bata re daya kalletaba yafara magana ina dan kwalin danache kisa " shiru tayi batayi maganaba kana ta zuba masa ido tana kallansa " dago manya manyan idan'sa yayi ya saukesu a kanta, saida ta tsorata ganin shikuma kalar idon nasa ash ne, ita tunda takema bata taba kallon idansuba dan basa dago kai " tsawa yamata badake nake maganaba " nantake tafara hawaye tana faÉ—in dan allah yaya kayi hakuri wlh akoi zufane idan mutun yasa É—an kwali kuma.. " Bata kai karshen maganarba yaÉ—aga mata hannu yana faÉ—in it's ok waya haÉ—a miki coffee É—azun " nine dakaina na haÉ—a tabashi amsa " ke da kanki yayi tambayat yana kawar da idonsa daga kallanta " eh nina haÉ—a " to tashi kije kiyi nill down a chan " toni menamaka, a shagwabe tayi maganar " mamakine yakamashi, ya mai mai ta maganar nata toni menamaka, nan take ya daure fukar nan kamar baitaba dariyaba, wani mugun kallo ya wurga mata wadda tasata mikewa ba shiri takoma tsakiyar palan tayi nill down,"
Jingina kansa yayi a jikin sofar ya lumshe ido makar mai barchi, kusan 15mnt ya É—auka a hakan kamar daga sama kuma yajiyo voice na Aiman yana faÉ—in wai daman nan kazo inata nemanka " batare daya buÉ—e idoba yake faÉ—in, to mezaka bani " yusuf dake tsaye a gefe guda ne yache mekuma diyana tamaka " "sai'lokachi yaÉ—ago kai azuchiyarsa yana mai mai ta sunan diyana kallon inda take yayi sai faman haÉ—a zufa take, É—auke kansa yayi yamaida,kan su yusuf dake tsaye kusa dashi zaiyi magana " yusuf yarigashi dachewa diyana tashi kitafi É—aki " ai tun Yusuf bai karisa maganaba tamike da gudu tana hawaye tayi É—aki " harara Aryan ya wurgawa yusuf kana yache me ruwanka da ita kai kabata punishment ne dazakache ta tashi " "harara yusuf ma ya watsa masa kana yanufi sofar yana kokarinzama yanafaÉ—in kudai bakuji daÉ—in zuchiyarkuba wlh ko tausayin yaran nan bakuji kunafa sane da irin rayuwar dasukayi amma baku kyautawa wlh " " kallan banza Aiman yayiwa yusuf san nan yafara magana to kai tunda kanajin tausayinsu ba shike nanba, inaruwanka da zakache musai mungi tausayin nasu, to bamuji kuma bazamujiba " kallan banza shima yusuf ke bin Aiman dashi kawai batare dayayi maganaba " mikewa Aryan yayi yanufi hanyar fata daga palan batare dayayi maganaba " kallo Aiman yabishi dashi har yafiche tukun nan ya dawo da kallansa kan yusuf yafara magana " kamar wani abu nadamun tager fa ko yakagani " eh naga alamar hakan achiwar yusuf " to bari nabi bayansa dan naji me matsalar chewar Aiman " adawo lfy inji yusuf " Aiman bai amsaba yafito kaitsaye bangaren Aryan yanufa.

Zaune take a gefen gadanta tana fuskantar hajj sadiya wasu abubuwa hajj sadiya tafitar daga jakanta guda uku tamika mata tana faÉ—in angama da batun sarauta, sauran batun wayan nan yaran da Aisha takawo, gagarabadau yachemin infaÉ—amiki aiki akansu bakaramin aiki bane sai munbashi lokachi dan da alama yaran akoi tsari ajikinsu saiyafara warware tsarin jikinsu,tukun nan zai iya yimasu wani aiki," Aunty amarya ne tasoma magana to wayan nan yarakuma inasukaga wani tsari ajiki saboda allah dai " hannu hajj sadiya tasa tarufewa Aunty amarya baki,tana faÉ—in ke wlh gagarabadau baya karya kuma kiyi a hankali dan daga nan zai iya jiyo mekike faÉ—i, batun yara kuma dakike magana duk fulanin nan dakike gani suna zaune a dajin nan chemiki akayi a banza haka kawai suke zaunene ai tun randa suka haifi Æ´aÆ´ansu, aranar suke farajijjikasu da magunguna " "chere hannun hajj sadiya Aunty amarya tayi daga bakinta kana tache to shike nan yanzu wayan nan kayan dakika banifa ya za'ayi amfani dasu kuma nan da kwana nawa gagarabadau É—in yache zaiyi aiki akansu " eh munyi dashi akan zandawo nan da wata 2 chewar hajj sadiya " zaro ido aunty amarya tayi tana faÉ—in wata biyu kuma zata sake magana komai tatuna sai tache to shike nan ba damuwa,yanzu dai waÉ—an nan abubuwa yazanyi dasu " tona rami zakiyi ki binnesu da hannunki chewar hajj sadiya " to shike nan gobe zanje ta bayan gidan nan na binnesu,sai maganar Safras da zulaihat chewar aunty amarya " eh shima sai bayan sallah dan yache aikin nada matukar wahala kuma gashi sallah yakawo kai jamaa sunmasa yawa sosai kowache tana kawo kukanta asa mijinta tafito da ita sallan nan ta haÉ—u sosai, " mikewa Aunty amarya tayi tana faÉ—in bari nakawomiki kuÉ—in motakoh tanufi wajen Waldrop din kayan'sawarta

Misalin karfe 8 na dare gaba ɗaya family sun haɗu a palo suna chin abinchi kamar yadda suka saba " shiru kakeji bakajin karar komai sai karar spoon, bayan sungama chin abinchin ne " mai martaba yayi gyaran murya yasoma magana yau azumi saura kwana 33 yakamata kufara fitto da kayan abinchi kuna rabawa al umma san nan kuma gaba ɗayan mu zamuje umrah, saiku shirya, akoi mai magana " shiru palan yayi " diyana che tache Abba inasan da'sallah inje kauye ingano yaya bello " wani kallan banza yusuf ya wurga mata akule yafara magana au yanzu duk azabar dakukasha sake tunanin kauyenma kuke ke nan " mai martaba yayi murmushi yana faɗin to kai ina ruwanka kasan tsakaninsu da bello'ne to barikaji zasuje kuma kuzaku kaisu kukulamin dasu har sudawo " afusache don yamike zaibar palan " sai ina chewar Ammi " shiru yayi baiyi maganaba kuma bai dawo ya zaunaba " mai martaba yayi murmushi yache to ki kyalesamana jeka abinka ammafa kashirya dan dakai zaku kaisu diyana kauye " batare dayache koh uppan ba yayi waje " kallan Ammi mai martaba yayi chikin harchen fillanchi yake faɗin ki kyalesu inamusu hakane ko zansamu zuchiyar nan tasu taragu inba hakaba akoi matsala " jinjina kai Ammi tayi tana faɗin eh hakanma yana da kyau ai gara murinka koyamusu sanyi kobayawane " mikewa Aryan yayi yanufi waje har yakai bakin kofa saikuma yajuyo yana kallan diyana a nitse da sexy voice nashi nan yafara magana kisameni a ɗaki inzakizo kikawomin coffee yana kaiwa nan yawuche " gaba ɗaya palan mamakine yakamasu baranma yusuf suda sukasan hali, "nan take zahra jikinta yafara rawa ta kalli diyana tafara magana kasa kasa chikin harchen fillanchi wayache kiche zakije kauye to wlh yau babu ruwana dan zaki karɓi hukunchi " murguɗa baki diyana tai tamike tayi waje " baki sake zahra ke kallanta azuchiyarta take tunanin lallai diyana inaga darabon zakisha bugu kilama harda karaya,"
Da É—ai É—ai suka bar palan gaba É—ayansu kowa yanufi bangarensa

Zaune take a gaban murhun wuta tana kokarin hurawa innar buba tashigo gidan da sallama inna ta amsa mata sallamar,tamata iso zama innar buba tazo tayi kusa da inna suka gaisa " innar buba tafara tambayat inna wai har yanzu habiba baki samu kuÉ—in bane nifa wlh nafara karaya " aa karkikaraya dan kuwa nasamu natara dubu 5 yanzu kuma anjima zansake zuwa tallah kinga da kuÉ—in sun kai dubu 10 sai muje koh kiÉ—an kara hakuri kinji chewar inna " to badamuwa allah yakaimu nibari nazo nakoma gida dan mai dubawa buba kafarsa zaizo anjima chewar innan buba " inna habiba tache yajikin nashi " innar buba ta amsa da sauki sosai wlh dankuwa kafar tafara komawa dai dai " mashaa allah chewar inna " to habiba sai kinshigo tafaÉ—i hakan tana kokarin mikewa, har kofar gida inna habiba ta rakata san nan ta dawo

*💫STAR LADY💫*

*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star Lady*

Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

*Episode7*
Chapter 22 · 0% Book details