Sashe 42
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sai 12 :45 a ka sallamesu daga asibiti hiyana dai ba a chire mata bandejin'ba, saboda sosai taji chiwo a goshinta dan har ɗinki 6 a kamata awajen " Shahram dakansa yabuɗe musu motan suka shiga tare da nurse ɗaya kai tsaye gd Shahram ya wuce dasu " yana parking yafito ya buɗemusu motar suka fito, daka gansu kaga wayanda suka sha wahala, har ɓangaren Ammi Shahram ya rakasu sai dayaga shigansu palo tukun nan yajuya yakoma bakin gate
Suna'shiga É—akin'su suka nufa wanka suka farayi É—aya bayan É—ayan suka sanya dogayen riguna abaya baki " hiyana kam dakyar tayi wankan saboda zafin da kanta ke mata shiru suka zauna " jim kaÉ—an Zahra tamike tana faÉ—in ina wayata bari nakira masu aikin sukawo mana abinchi nanfa tashiga nemar wayar'ta, chan gefen drawer ta gano wayar, da sauri ta É—auka ta duba taga wayar ta mutu ba charji jonata a charji tayi san nan ta kunnata tafara neman layin binta
Bugu É—aya binta ta É—aga Zahra tabata umarni kan ta kawo musu abinchi "
Chikin kankanin lokachi saiga binta tashigo da sallama, hannunta É—auke da babban trey mai dauke da kulolin abinchi da plate a kai a tsakiyar É—akin taajiye san nan ta gaidasu tafita " saukowa kasa zahra da diyana sukayi " Zahra ta dubi nurse É—in tace kizo kichi abinchi sister, bamusu itama nurse É—in ta saukoh " kuma kunajiran saina kirakune? Zahra tayi maganar tana kallansu lamrat " jiki ba kwari suka tsaukoh, " Zahra da kanta tayi sarving na kowa kallan, hiyana dake zaune tayi ke bazaki zo muchi'bane " Aunty Zahra nifa bazan iya chin komai"ba dan kaina chiwo yake min sosai " aa hiyana karmuyi haka dake kawai ki saukoh ki daure kichi ko kaÉ—anne " hiyana badan tasoba haka ta saukoh suka fara chin abinchin, jitake kamar magani takechi dan bakinta ba tes ko kaÉ—an
" Bayan sungama chin abinchi ne nurse ta basu magunguna san nan suka haye gado " zahra a ita da hiyana a gadon'su, dayana da amrat da lamrat suma a gadon diyana " nurse nasu kuwa suka kaita É—akin'su amrat, suna kwanchiya ba jimawa barchin wahala ya É—aukesu
SAUDIA
Wayarsa ya É—auka yafara neman layin Aunty farida ringing É—aya ta É—auka " hello my bro " na'am lovely Aunty ykk " lfy lau yasu Abba ya shirye shiryen dawowa " alhadulillah ina junior " yafita da baban'sa " ok Aunty farida daman ina san magana da'kene "ok to inajinka " sonake kije gd gobe " ae sai ranar Monday zantafi amma meyasa kakesan naje dawuri " Aryan zai sake magana idonsa suka sauka chikin green eyes wato DON tsaye yake a bakin kofar shigowa betroom É—in, sanye yake da suite ash colour, bakaramin kyau yayi yatara gashin kansa ya É—aure, fuskar nan tamkar an aiko masa da mutuwa ya harÉ—e hannu a kirji ya zubawa Aryan green eyes nan nashi " hello bro baka jinane " sorry lovely Aunty inajinki wlh hankalina yatafi wajen DON ne " ok to injinka meye dalilinka nacewa naje'gidan gobe " babu komai kawai dai inasan kijene " jinjina kai Aunty farida tai kana tace ok badamuwa zanyi magana da dadyn junior idan yadawo " ok kawai Aryan yace batare daya jira kozatace wani abuba ya katse kiran "
dawo da kallansa yayi kan DON yafara magana to meya tsayar da kai kuma a bakin kofa " dogon numfashi DON yaja tare da sauke ajiyar zuchiya a hankali yafara takowa izuwa chikin ɗakin gefen gado ya zauna yana fuskantar Aryan " ayayin da Aryan ɗinma shiyake fuskanta shiru sukayi na ɗan lokachin suna kallan juna " DON ne ya katse musu shirun dacewa munyi magana da Aunty farida tace tafara magana da Abba a kan maganar sarauta amma kanaganin Abba zai chanza ra'ayi kuwa " gaskiya dakamar wuya Aryan yabashi amsa a takaice " mikewa yayi ya kwanta a gadon yana kallan Aryan ɗin batare dayace kalaba " Aryan kuwa dayaga kallanda DON yake masa kamar kallan tuhumane, sai yamiƙe yana faɗin bari na dubo khalid yanufi hanyar fita " meyasa kake guduna ne yanzu Aryan " chak Aryan ya tsaya kirjinsa na bugawa da karfi a hankali ya juyo idansa suka sauka chikin na DON dan kuwa ya tsaresa da ido sosai yake kallansa " meyasa zanrinƙa gudunka kuma " wan nan dai kai kasan dalilin amma dai ninasan ba haka kawaiba " nibawani gudunka danake yama za'ayi kace ina gudun kane bayan tare muke komai, har chin abinchi, wanka da barchine kawai ke rabamu, " ok to yanzu dakamike ina zaka, eh bawai bani da aikin yi banefa nabari nazo wajenka muyi hira amma ko kara bakaminba kamike wai barika dubo khalid
Shiru Aryan yayi yana tunani kuma yagane kuskuren dayayi nacewa bari yadubo Khalid dan haka sai yajuya ya dawo chikin É—akin kusa da DON É—in yadawo ya zauna yana faÉ—in am sorry bro " jinjina kai kawai DON yayi batare dayayi maganaba " shiru sukayi gaba É—ayan'su kowa da abun dayake tunani
YOLA NIGERIA ✈ï¸
Zaune take a tsakar gida ta buga uban tagumi sai tunani take tayi nisa chikin tunaninta taji ana Sallama a kofar gd, amsa sallahar tayi san nan tamike ta ɗauko mayafi ta rufa a kanta tayi waje, tana fita tachi karo da bello " aa Bello kaine mai doka sallama haka to ya akayi " eh nine inna inawuni " lfy meyakawoka " daman goggon'su hiyanace wadda ta ɗaukesu ta aiko wani yazo yafaɗamin intattara dabbobin'su hiyana na haɗa da nawa narinka kula dasu bayan Sallah zasu zo " wani tsalle inna tabuga tana faɗin banga uban daya isa ya taɓa dabbobin nan ba wlh " to inna ae'ga yan sakon nan basu tafiba sai kifaɗamusu " juyawa inna tayi tana kallan inda bello ke nunawa, wasu sojoji taga guda 3 sanye da kaki, fuskar nan tasu babu alamar wasa aguje inna takwasa tayi chikin gida " juyawa bello yayi yanufi garken dabbobin yana faɗin muje " bin bayansa sojojin suka har zuwa wajen dabbobin " ƙirga dabbobin suka shigayi bayan sun gamane "bello yadubi sojan yace a nawa lissafin dukka dabbobin banda kaji, da zabbin, nan iya shanu, da raguna, da awaki, 1007 ne amma kufa nawa kuka samu a naku lissafin " ɗayan daga chikinsu yace 1005 nasamu dayanma yace 1005 " kai kumafa bello ya tambayi ɗayan da baiyi maganaba " amsata iri ɗayane danake 1007 shiru sukayi chankuma Bello yace to kozamu sake ƙirgawane " aa basai mun sakeba a barshi a lissafinka domin ina da tabbachin shine dai dai, dan kafimu iya ƙirga dabbobi, nasan kana kirga wayanda sukafi wan nan yawa to ni da kyarma na iya irgawa wlh sai rikiitani suke " murmushi kawai bello yayi san nan yace to muje wajen kajin nan kuma " no kaji da zabbi madam tace ka ɗauka bata buƙata " nan take fara'a ta bayyana a fiskar bello sai godiya yake zubawa har suka fito " sojojin sukaje suka shiga motar'su suka kama hanya " bello kuwa da sauri yajuya yanufi gd dan yafaɗawa innnar'sa abun dake faruwa
KANO STATE
Misalin karfe 4 hiyana ta farka daga barchi tana duba time da sauri tafa tashin'su Zahra dan ko sallar azhar basuyi'ba, koda suka tashi sai faman yamutsa fuska suke " hiyana naganin sun tashi tamike tanufi toilet danyin alwala zahra kuma wayarta tachiro daga charji ta kunna wutar screen É—in nanfa tasamu miss call kusan 17 yaya Aryan 4 miss call, yaya Khalid 3 miss call, Ammi 3 miss call, mai Martaba 5 miss call, yaya Yusuf 2 miss call, " tunani tashiga'yi wazata fara kira saiga wata kiran tashigo tana dubawa taga yaya Aryan , da sauri tayi picking call É—in tana faÉ—in hello yaya Aryan ina wuni " daga É—ayan É“an garen Aryan yace lfy ykk yajikinku " da sauki barchi, mukayine shiyasa kakira bamu É—agaba " ok ina sauran'suke " miÆ™awa diyana wayar Zahra tai" ta ansa taba faÉ—in wanene " idan kinsa a kunnenki ae zakiji koma wanene Zahra tabata amsa " kara wayar tayi a kunnen'ta tana faÉ—in hello " ya jikin naki " laaa yaya Aryan daman kaine jiki ba sauki gaskiya dan har yanzu zafi kaina da kirjina yakemin sosai " saura kaÉ—an ya kwashe da dariya amma sai ya danne yace to inshaa allah zai daina yimiki zafi kinji " diyana zata sake magana sukaji an turo kofar É—akin nasu da farfi anshigo a razane suka É—ago ganin Aunty Maryam yasa diyana fasa...âœï¸
Pls more comments an share ðŸ™
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 17*