Sashe 25
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mai martaba yayi gyaran murya yafara magana " meyasa zaka dora hannunka ajikinta kai bakada tausayine marayunefa ba uwa ba uba haka suka taso chikin kunchi da wahala yanzu kowani kukagani zai bugesu bazaku tsaya kutaremusu sai inda karfinku yakare amma kai da kankane ma zaka bugesu " bakataba batamin rai irin na yauba gaskiya banji dadin hakanba kuma kasan lbr yaran nan babu abun da baka saniba agabanka aka bada lbr wahalar dasukasha, to bansan hakan tasake faruwa kanaji
Kasa kasa don yache sorry Abba rainane yabachi " mai martaba bai sake chewa ko uppanba
Yusuf yache allah sarki wai daman Abba basu da iyayene wlh harsunban tausayi " wani kallan banza aryan da don suka watsawa yusuf amma ko ajikinsa saima chewa yayi Abba gaskiya to indai hakane yakamata mubasu kulawa sosai dan sumanta da bakin chikin rashin iyaye
Ammine tache haidar umar fahad duk kutashi kubamu waje zamuyi magana " da sauri suka mike sukayi waje " suna fita afusache Ammi ta dubi don tache idan kasake sa hannun ka bugi É—aya daga chikin yaran nan to wlh ban... Bata karasaba mai martaba ya rufe mata baki kana yache aa bansanjin hakan
Don kuwa dagowa yayi yana kallan Ammi yaga yadda ranta yabachi sosai tabbas baitaba ganin bachin rai a fuskar mahaifiyarsa irin na yau ba hakan yasa jikinsa yayi sanyi haryafara nadamar meyasama yayi sauri marin yarinyar meyasa baya iya controlling zuchiyarsane why gashi tunda yake da Ammi baitaba bata mata raiba sai yau gaskiya bai kyautaba
Chikin nitsuwa da sanyayyiyar voice nashi yache kiyi hakuri Ammi inshaa allah zanrinka kiyayewa " batare da Ammi ta kallesaba tache dazaifimaka
Yusuf dai mamaki yake wai yau don'ne ransa yabachi haka kuma yayi saurin saukowa zuchiyar tayi sanyi tab lallai uwa tawuche wasa duk wani karfin izzan da mutun yake dashi bai isa yayiwa mahaifiyarsaba
Mikewa mai martaba yayi yana fadin Ammi kisameni adaki inasan magana dake ita Ammi tamike tabi bayansa tana faÉ—in to ganinan ai muje tare tunda mungama chin abinchin
Don da aryan ma mikewa sukayi suka nufi bangarensu
Yusuf yache Aunty farida wlh yaran nan sunban tausayi wai yama su nansune
Aunty farida tache wanda don yamara itache hiyana wanda tabi bayanta bayan ta gudu kuma itache diyana ta ukun kuma lamrat sai amrat itache karamar tayi maganar tana kokarin mikewa
Yusuf yache ina zakije aunty farida " zanje inyimagana da aryan da don ne dan kaga gobe zankoma
Yusuf yache to shike nan nima zanbiyoki daganaya bari nasha coffee ina zuwa to kawai tache masa san nan tawuche tafita daga palan
Tana fita palan bangaren aryan tafara zuwa da sallama tashiga palan babu kowa dan haka tanufi betroom dinsa zune tasamesa a kan kujerar mirrow yana hada wasu magunguna jin sallamarta yasa yadago kai yana kallanta
aunty farida tache mezakayi da waÉ—an nan magungu nan kuma " yache ina hadawa don ne " bashi da lfy ne ta tambaya tana kokarin zama a gefen gadansa aryan yache aa banashi bane akoi wasu criminals da zaiwa amfani dasune " aunty farida tache too allah yachechesu daga hannunku " murmushi kadan yadanyi kana yache kai aunty babba muÉ—in kuma yau
Aunty farida tache kuÉ—infa aiku duk wanda yayi laifi kuma a kache kuzaku hukuntashi to wlh garama yachire rai da rayuwa dan kuwa inbai mutuba kadanne zai rage masa aryan zaiyi magana wayarsa tafara kara alamar shigowar kira bai dauki wayarba har kiran ta katse " aunty farida tache wayake kiranka haka dakaki dagawa a takaiche yache faruq ne " aunty farida tache faruq dai danasani best friend naku " aryan yache eh shine " aunty farida zata sake magana kira nabiyu yashigo bai dagaba har saida wayar takusa tsinkewa tukun nan yayi picking call din kuma yasata a H-free
yache hello my tager daga dayan bangaren faruq yache my man ykk yanakira da farkoh baka dagaba . aryan yache hannuna nachikin wasu chemicals ne shiyasa ban dagaba daman innagama abundanake zankiraka saikuma kasake kira ykk y mom da dad ina zahra da zaina da maryam faruq yache Suna lfy yasu Ammi. Aryan yache suna lfy ina abdul soja " faruq yache yana nan lfy " amma katambayeni kowa baka tambayi inteesar ba
Aryan yache wache kuma inteesar" faruq yache matar da zan aura mana " dogon tsaki aryan yaja kana yache kaima auren zakayi " faruq yache eh mana aryan yache tofa karkabari don yajika kaibama don bama nima yanzu..bai karisa maganarba aunty farida ta amshi wayar tana fadin yaushe zaka kawomin amaryan maiduguri inganta " faruq yache aunty babba ashe kina kusa " aunty farida tache eh wlh faruq amma gobe zanwuche " faruq yache ina junior
Aunty farida tache yana wajen Ummi kai bama wannanba yaushene auren, kuma kasa lokachi kakawomin amaryan inganta, ai garamaka kayi aurenka karka biyewasu Aryan dakuwa su basusan chewon kansuba
Baki bude aryan ke kallan aunty farida sai zuba hira take da faruq dagajin yayi maganar aure waisu me matsalarsu dasuke san sai munyi auren nanne
Bayan aunty farida tagama hirarta da faruq ta katse kiran ta mikawa Arayan wayansa san nan tache to daman nazo muyi sallamane gobe zanbi jirginsafe zuwa maiduguri
Aryan yache ok karfe nawa
Aunty farida tache 7 dai dai " Aryan yache okay zanzo inkai ki airport. Aunty farida tache to ngd bari naje nayiwa donma sallama tayi maganar tana kokarin mikewa
Aryan kuwa baisake tankamataba har tafiche daga dakin tama bar shashen nashi gaba É—aya tanufi shashen don agurgije tamasa sallama dan tanasan taje ta shirya kayanta shima dai don chewa yayi zaizo yakaita airport
Abangaren su hiyana kuwa tana parin palon dakinsu tanufa tafada kan gadonsu tana kuka diyana nashigowa ta haye kan gadan tana rarrashin hiyana saigasu zahra " nan zahrama tashiga rarrashinta har tayi shiru takuma saukoh kasa suka karisa chin abinchinsu nan suka haye gado zahra ta daukoh takardun makarantar ta tafara koya musu karatun.
Ammi na zaune a tsakiyar gadan mai martaba tana gyara masa gashin kansa suna yar hirarsu chikin nishadi Ammi tache ran'kayadade dan allah katausayawa mardiya kabata lamrat kaga batada Æ´a allah baibata Aihuwaba gashi faridama tana san diyana
Mai martaba yache oh bakyasan ganinsu a gabankine to idanma ke bakyasan ganinsu ni inabukatar ganinsu kuma babu abunda zai raba yaran nan sai mutuwa ko aure bazan yarda yarabasuba dan kuwa idan miji ba agarin nan yakeba babashi aurensu zanyiba wlh duk wanda yake sansu tofa saidai in mazauni kano inba hakaba yahakura kuma wan nan shine hukunchina bansan sake jin wata magana akan yaran nan
Ammi tache to inshaa allah bazan sake magana a kai ba jawota mai martaba yayi tadako kan kirjinsa yana faÉ—in shiyasa nake sanki sosai kekadaiche a chikin matana innayi magana baki musamin kobakison abun danache haka kike hakura ki amsamin allah yamiki albarka " shafa gefen fuskarsa Ammi tayi tache nima ai inasanka sosaima
Mai martaba ya É—an chije hannunta yache yanzu babu fullanchi ke nan
Dariya Ammi tayi tasake ahigewa jikinsa tana faÉ—in eh kam akoi amma kaÉ—an kaÉ—an rungumarta sosai mai martaba yayi yafara raÉ—a mata magana a kunne
Misalin karfe 10 dai dai aunty farida tashigo dakin Ammi da sallama abakinta Ammi na kwanche a kan gado tamike daga zaune ta amsa sallamar
Abakin gadan aunty farida ta zauna tache Ammi gobe da asuba zantafi nazone naji yakukayi da mai martaba " Ammi tache wlh feeda har kunyarki nakeji bansan yazanfara yimiki bayaniba " Aunty farida taÉ—an kakalo murmushi kana tache karki damu Ammi aidaman nasan dawuya mai martaba yabanisu saboda tunfarko yanuna aa bazai bayarba amma bakomai wlh Ammi gobe zanwuche zanbi jirgin karfe 7
Ammi tache to allah ya tsare hanya feeda Aunty farida tamike tana fadin ameen tanufi hanyar fita tana fita kai tsaye tayi bamgaren Ummi
Washe gari misalin karfe 9 na safe gaba daya family suna palon mai martaba zaune akan table din chin abinchinsu gaba É—ayansu har dasu don amma banda su diyana da zahra da mai martaba
Mai martabane yafito daga É—akinsa yazo ya zauna a kujera nanfa kowa yafara gaidashi gaba É—ayansu yahadesu yabasu amsa É—aya san nan yache inasu diyana
Ammi tache suna daki " mai martaba yache to mryafaru basu fitoba
Ammi tache wlh nayi nayi suzo muchi abinchi hiyana tache itakam wlh tana tsoran yayansu bazata iya zuwaba gaskiya kuma daga yauma a daki zata rinka zama to saurankuma dasukaga yayartasu taki zuwa suma sukache bazasu iya zuwaba dana nuna zan matsamusu sai suka fara kuka shine na kyalesu zahra'ma na tare dasu,
Mai martaba yache ai daman nasan zaayi hakan É—ayanku yaje yakiraminsu
Mikewa yusuf yayi yache bari naje da kaina na shawo kansu kila idansuka ganni zasuzo
Wani kallan banza don ke wurgawa yusuf amma yusuf ko ajikinsa aryan kuwa sai hararan yusuf din yake amma yusuf baibi takansuba yayiwaje
Da sallama yashiga palan lamrat kawai yasamu zaune tana kallo tsayuwa yayi yana kallanta kusan 5 mnt yana tsaye itakuma Sai kallanta take batasan da mutunba
gyaran murya yaÉ—anyi
Ta É—ago aiko tana kallansa tamike tawatsa a guje sai chikin É—aki ". Dan ita atunaninta don ne dan bata iya rabesu
Binbayanta Yusuf yayi har chikin dakin da sallama yashiga suna zaune kan gado suna ganinsa dukkansu suka rungume hiyana suka kame jikinsu waje guda banda zahra " zahra kam nitsuwa tayi murya na rawa tache ina kwana yaya yusuf ga mamakin ta sai taji yache lfy baki sake zahra ke kallansa tun datake dashi bata tabajin ya amsa gaisuwar waniba a gidan nan amma yau ya amsa nata tab to kodai mafarki takene tayi nisa chikin tunani saitaji muryan shi yana faÉ—in
Hiyana tashi kizo " murya na rawa hiyana tache dan Allah kayi hakuri tana magana tana hawaye wlh nibansan ruwanka bane shiyasa na dauka amma dan allah kayafemin karkasake dukana bazanma sake zuwa wajen chin abinchinbama kaji
Tana chikin magana kawai taji ansa hannu ana share mata hawayen dake gangarowa daga fuskarta da sauri ta dagokai murya na rawa tache..
Pls more comments an share
*💫STAR LADY💫*
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star Lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 9*