Sashe 48
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
abinchi sukechi chikin nitsuwa shiru palon babu mai magana " Abba me zai hana mutafi gobene dole sai jibine, Chewar Aryan "a sukwane DON ya ɗago yana kallan'sa, shi ko ajikinsa saima latsa wayar'sa yake " meyasa kakesan mutafi gobe Aryan kodai ƙasa mai tsarkinne bakaso chewar Abba " aa Abba bawai bansan kasan bane wlh nagajine inasan inkoma gida " Khalid ya ɗago ya sachi kallan Yusuf sai murmushi suke " Aiman kuma ya kalli Khalid san nan yajuya ya kalli Yusuf yana girgiza kai a zuchiyar'sa yana faɗin muna fukai asirinku yakusa tonuwa ae idanma wani abu kuke shiryawa ɗan uwana to kanku zai dawo " Ahmad kam abinchin'sa kawai yake chi hankalin'sa kwan'che " haidar ya matso kusa da Umar yafara masa magana katsa katsa anya yaya Aryan lafiyar'sa kuwa "umar ya ɗago kai zaiyi magana karaf idon'sa ya sauka chikin na Fahad dake gurga musu mugun kallo " to shike nan Aryan tun da haka kakeso kukira'su farida ku faɗamusu gobe zamu dawo chewar Abba yayi maganar tare da mikewa yanufi hanyar ɗakin'sa " mikewa Ammi da Ummi sukayi sukabi bayan'sa "Aunty amarya kuma tamike tanufi nata ɗakin " kallan Umar da haidar DON yayi yana faɗin me kukejira ae tun bai kai karshen maganar'ba suka mike suka nufi waje, dawo da green eyes nashi yayi kan Fahad, tun baiyi magana'ba Fahad yamiƙe shima yayi waje " green eyes nashi ya jubawa Aryan sosai yake kallansa" Aryan nasane da kallan da DON ke masa amma yaki ɗago kai dan bai da amsar tambayar da DON ɗin zai masa " bazan sake tambayar meke damunka ba dan nalura kaima bakasan meke damun nakaba binchike mai kyau zanyi kawai a kan hakan " sai loakchin Aryan ya ɗago yana faɗin da ka taimakamin bro dan koba komai zaka daina tunanin chewa ina ɓoyemaka wani abu " ajiyar zuchiya ya sauke san nan yamiƙe yana faɗin to sai kuje kushirya ae tunda komawa gobe yakamamu gashi yanzu kusan karfe 4, da ɗai ɗai suka miƙe suka bar palan
Yola Nigeria
Inna tachi wankan ta tasa wata atampha da bappan, bubu ɗinka mata mayafi ta ɗauka tayi waje, kai tsaye gidan'su buba tanufa, da sallama tashiga gaba ɗayan'su suna tsakar gd " inna sannu da zuwa chewar buba" yauwa buba ya kafar taka " naji sauki ae yanzukam ina ɗab iya takawa batare da sandaba " to alhamdulillah Bappa ina wuni" bappa dattijon arjiki halinsa iri ɗaya da bello mutumin kirki yace lfy habiba anyi sallah lfy " lfy lau bappa inna larai mushiga daga chiki koh" inawuni inna chewar bello " yamutse fuska inna tayi kafin ta amsa da lfy, san nan tawuce ɗaki da sauri dan karma wani ya gaisheta, bello ma albarkachin bappa yana nanne shiyasa ta amsa gaisuwar" miƙewa innar buba tayi tabi bayan inna, innar bello dai dake zaune kan tabarma ta taɓe baki tai tana kallansu har suka shige ɗaki a zuchiyar'ta tana faɗin Allah ya kare mutun daga sharrinku dan kuwa wayan nan idan suka haɗu ko sheɗan suransu yake "
Lfy inna chewar innar buba" lfy ba lau'ba kinga anyi sallah yau yakamata gobe mukoma wajen malam koh dan asamu ayi aikin nan dawuri " aa to mezai hana muje yanzu chewar innar buba " to me zakice wa bappan buba idan zamu fita " aa ae yanzu zai fita dakin É—an tsaya kaÉ—an'ma bazaki samesa'ba yanzu dai mujira fitar'sa " to shike nan bari naje gd na É—aukoh kuÉ—in nadawo,bata jira amsar innar buba ba tayi waje " da sauri sauri ta shiga gd É—akinta tanufa tana shiga ta É—aga yar katifar chiyawar'ta ta É—auki kuÉ—in ta kirga sauran 5k ,ta juya tanufi waje, a dab da bakin kofa tayi karo da bappan buba zai fita, matsa masa tai tana faÉ—in Allah ya kiyaye hanya adawo lfy " amsawa yayi fiska bayabo ba fallasa yayi waje da sauri " ita kuma tayi chikin gd
Tare suka fito da innar buba sai sauri suke zubawa suka nufi hanyar kungurmin dajin nan tafiya mai tsawo sukayi, kafin su kai wajen duwatsun chikin kogon suka shiga, zaune yake kan wata ƙatuwar dutse ga tukunyar hayaki a gaba sa " da baya baya su inna suka karisa wajen dan dokar wajenne shiga da baya baya
(ma'anar shiga da baya baya kuwa shine kajuyawa Allah baya kajuyawa alkibla baya kabar halak ka kama haram kabar Allah ke nan ka fiskanchi boka, ya Allah ka tsare mana imanin'mu ya Allah duk halin da zamu shiga ka tausaya mana kabarmu da imanin'mu)
Kan wani jar shinfiÉ—a suka zauna, wani mahaukachin dariya bokan nasu yayi ha, ha, ha, san nan yace kuÉ—in da kika rike ko warware tsarin jikin'su bazai yiba bare har aje gamaga nagaba " to don Allah alagafarta malam.." ke dakata banace baa kiran su nan Allah a nan'ba ko ance maki aikin Allah muke a nan, sheÉ—an kawai zaki kira mana dan kuwa aikin'sa muke " kayi hakuri to kataima'kamin ina chikin damuwane idan yaran nan na raye " zan iya taimakawa na kunce tsarin dake jikinsu ke kuma sai kinemo kuÉ—in aikin daza'a amusu amma da sharaÉ—i " menene sharaÉ—in komanene zanyi" to farko dai ajiye kuÉ—in dakikazo dashi, na biyu kuma zaki bani kanki " to inna tace tare da ajiye kuÉ—in chikin wata kwarya, idon ta yarufe bataji bata gani" boka kuwa ganin inna ta aminche yasa ya umarchi innar buba da taje waje, ba musu ta tashi ta fice " nanfa boka yafara biyar bukatar'sa da inna sai dai abun da bata saniba shine ta baya bokan zai nemeta, ba karamin wahala ta shaba tayi ihun azaba shiko ko ajikinsa bukatar'sa kawai yake biya bayan sun gamane, ya umarce'ta da taje gd bayan kwana uku ta dawo " da kyar inna tamike tana hawaye, tanufi waje nan tasamu innar buba zaune a kan wani dutse " innar buba na ganinta ta mike da sauri tanufeta, tana faÉ—in sannu, jerawa sukayi suka nufi gida dan yamma tayi sosai " yanzu shike nan zai mana aikin chewar innar buba" aa wan nan abun damukayi iya warware tsarin jikinsu kawai zaiyi nikuma sai nasamo kuÉ—in aiki " to yanzu ae na zaki samo kuÉ—in " nima wlh ban saniba amma koma sata zanyi wlh sai na nemo kuÉ—in " to shike nan amma nawa yace maki kuÉ—in aikin " 15k yace " tab lallai to Allah dai ya dafa'mana
(nikoh nace aikin Allah kukene dazakuce Allah ya dafa muku)
inna sai É—ingisa kafa take har suka isa, inna tayi gidanta innar buba ma tayi gida
KANO
Misalin karfe 8 na dare zaune suke a kan table É—in chin abinchi, Aunty farida ta É—ago tana kallansu tafara magana " Abba yakirani É—azun yasanar dani gobe damisalin karfe 5 na yamma jinginsu zai sauka a airport" chike da murna Aunty mardiya ke faÉ—in alhadulillah alhadulillah " ae chanake sai jibi zasu dawo Koh chewar Aunty salma" eh daman dawowar'su jibi ne bansan meyasa Abba yace sudawo gobeba Aunty farida tabata amsa tana kokarin goge bakinta " to kunga yakamata muje mu kwanta dawuri dan mutashi dawuri saboda aiki shirye shiryen chewar Aunty Salma " eh hakane yanzu mardiya keda salma kutafi bangaren Ammi nikuma zamuwuce nida sister's É—inna kamar yadda muka saba, kutashi muje my diyana " ba musu suka mike gaba É—ayan'su sunai'wa juna sai dasafe
Washe gari tun da sukayi sallar asuba basu mai da barchiba "Aunty farida ta shirya ta tsab chikin a tanfa mai tsadar gaske blue colour wuyarta da hannunta shaƙe yake da manya manya gwala gwala mai kyau da tsada tayi simple make up, plat shoe baki tasa da mayafi baki wayar'ta da ATM kawai ta ɗauka tayo waje, a palo tasamu su diyana" diyana sarkin kwalliya kullun tana chikin kwalliya tana saye da doguwar riga ash colour tayi rolling gyalen rigar a kanta, tayi kyau sosai " Aunty farida ina zakije diyana ta tambaya" shopping zanje kozaki rakanine " eh zanje" to duk wadda zataje tazo muje " diyana da lamrat ne suka mike, suka nufi Aunty farida" Aunty farida na ganin hakan ta juya tayi waje, suka bi bayanta yau ma dai kamar kullun Shahram ne ya jasu da matsakai'chin gudu yafita gidan
Sai karfe 4:30 su Aunty farida suka dawo, su Aunty mardiya gaba ɗayan'su sunyi kwalliya sunyi shirin tarban'su Abba " a gurguje Aunty farida ta tanufi ɗaki dan yin waka itama tana faɗin my diyana kuyi sauri ku shirya kuma, tana gama faɗin haka tayi ɗakinta "ɗakin Aunty mardiya diyana da lamrat suka nufa a gurguje sukayi waka dan kar a tafi tarban'su Abba a barsu, diyana dai duk saurin datake sai da ta tsaya tayi make up" gida yachika da jama'a sosai karfe 5:10 dankara dankaran motochi masu numfashine suka jero guda 20 "guda 5 suka fito daga gidan Abba suka tadda 15 afarfajiyar babban get jerawa sukayi suna sharara gudu dan sunyi latti da 10 mnt, gudu suke shararawa sosai chikin ƙanƙanin lokachi suka isa airport, lokachin har jirginsu Abba ya sauƙa sai dai basu fara fitowaba,