Sashe 7
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwan che DON yake chikin É—an karamin pool nashi dake wajen sha'katawar sa na chikin É—aki kwan che yake chikin ruwan gaba É—aya jikin sa na chiki iya kansa kawai yabari a waje idon sa a lunshe kamar mai barchi, Aryan dake zaune saman É—aya daga chikin kujerun wajen, yace "DON da alama fa maganar Yusuf zai zama gaskiya, batare daya buÉ—e ido ba yace "haba Aryan kayi magana da Yusuf É—in ne "aa bamuyi ba amma dai da alama zan chen nashi zai iya zama gaskiya "hmm da kuwa sun gama dani sun kashe idan haka ne "to yanzu wani mataki zaka dauka Aryan ya tambaya yana kallan face É—in shi, sai lokachin ya buÉ—e green eyes nashi ya sauke su akan Aryan, yayi da Aryan É—in ma shi yake kallo " Slowly ya furta banyi tunani a kai ba amma anjima zanyi magana da aunty farida Jinjina kai Aryan yayi yana faÉ—in "why baza kayiwa, Ammi maganar ba "hmmmm kai ma dai Aryan da wani magana kake,kafasan halin Ammi ni ko kallo ma ban ishetaba bare tasa baki a lamari na, shiru Aryan ya É—anyi kafin yace "bari nizan gwada, yimata magana, guntun tsaki DON yaja yana faÉ—in "dama ka kyaleta dan ba sauraran mu zatayi ba nasani "eh to hakane kam amma dai yakamata tasa baki, mikewa yayi yana kokarin fita daga chikin pool É—in,wayarsa dake É—aki tafara kara, daukan towel dake jere awajen yayi yana goge jikin sa, yana faÉ—in "nifa inaganin kai tsaye zan yiwa Abba magana dan gaskiya a yadda nakeji yanzun nan bazan iyaba "to kana ganin hakan shine mafita " kwarai kuwa, yayi maganar yana kokarin shiga É—aki "
Katafaren gadon sa yanufa yasa hannu ya É—auki wayar, dake kan gadon kafin ya É—auki wayar kiran ta katse,dubawa yayi dan yaga waya kirasa ganin Khalid ne,yasa yabi kira ringing É—aya Khalid yayi picking, sa wayar a H-free DON yayi ya ajiye saman mirrow, yana gyara lallausan haÉ—aÉ—É—en gashin kansa sai kyalli gashin ke yi kwanche har bayan sa,
daga ɗayan ɓangaren Khalid yace 'wai yanzu DON da gaske bakuyi kewar mu ba ko?,ko neme mu bakuyi ba, guntun tsaki DON yaja yana faɗin abun da ka ƙira ka tambaya ke nan, "kwarai kuwa shi nakira na tambaya "DON zai sake magana, Aryan yasa hannu ya ɗauki wayar yana faɗin " dan Allah ku zauna a naija pls kar ku dawo dan da kuka tafi rayuwar tafi daɗi ma,dariya Khalid yayi kafin yache hakan ya tabbatar min da kunyi kewar mu ke nan, tun da kache mu zauna a naija hakan na nufin muyi sauri mudawo ke nan tsaki Aryan yaja kana ya jefar da wayar a kan gado ya juya yanufi hanyar fita ɗakin yana faɗin in kagama shiri kakirani awaya san nan ya fiche daga dakin, DON kuwa yana jin Khalid nata magana achikin wayar amma yayi banza, har yagama gyara gashin sa yatara ya ɗaure a baya san nan ya shafa mai mai kamshi da tsada ya fesa Dubai perfume mai kamshi sosai yanufi dressing room almost 30mnt san nan yafito, sanye chikin black jeans da blue t-shirt kayan sun kara bayyanar da Asalin kyan sa chi'kakkiyar surar sa irin na jaruman maza yakara bayyana, faffaɗar kirjin san nan a tsaye dam dam ga dam'tsen hannun sannan kamar zasu fashe a chike suke sosai laɓɓansan yayi ret sosai kamar yasa jan baki, sake fisa turare yayi a jikin sa yasa booth baki akafara sa sai wata dan ƙareriyar agogon daimon mai matikar kyau da tsada ya daura a hannun sa ba karamin kyau yayiba tamkar shiyayi kansa, a hankali ya tako kamar bai san taka kasan yanufi gaban, katafaren gadon sa hannu yasa ya ɗauki wayar sa yana bin screen ɗin da kallo a hankali ya buɗe baki kamar bayasan magana yace Khalid wai har yanzu baka gama surutun naka bane "a fusache Khalid yace gaskiya DON kai dan rai'nin hankaline "oh baka gama surutun ba kenan to pls in kagama ka katse kiran dan zan fitane,rai a ɓache khalid yake faɗin "zaka sanine wlh zamu haɗune, DON dai bai sake chewa komai ba, Khalid dayaji shiru sai ya katse kiran girgiza kai DON yayi yana faɗin na sani bani da masoya kamar ku nima kuma ina kaunar ku
dau kan wayar sa yayi a nitse yanufi waje yana ko karin kiran layin Aryan kirayayi har takatase Aryan bai ɗagaba, waje gaba ɗaya yanufa, a dai dai baƙin kofar babban palo sukayi karo da Aiman da Ahmad, ko kallan inda suke bai yiba yabi gefen su zai wuche "wato DON bakayi murna da dawowar mu bakoh? chewar Ahmad
Aiman kuwa wuche warsa yayi shima ko kallan DON É—in bai yiba ya haura stair É—in tsakiya yanufi É—akin'sa DON kuwa chigaba yayi da tafiyarsa batare daya tankawa Ahmad ba, sai daya kai tsakar gidan batare daya juyoba yafara magana to daman wayache kudawo "rai a bache Ahmad yace ae daman badan kai muka dawoba dan kuwa inda dan kai nema wlh ko kallan kasar nan bazamuyi ba, DON dai bai sake chewa komaiba hasalima tsayuwa yaje yayi a bakin katafaren pool nasu na tsakar gidan, tsayuwa yayi ya juyawa chikin gd baya ya zura hannu a aljihu
Rai a ɓache Ahmad ya juya ya nufi chikin gida a tsakiyar babban palo yachikaro da Aryan shima yana sanye da black jeans da white t-shirt yana daure da agogon daimon irin na DON, ya tara gashin kansa waje ɗaya ya ɗaure yazuba jelar abaya kamar wata mace ga gashin da tsawo, har bayan sa yayi kyau sosai kamar shiyayi kansa, ko kallon in da Ahmad yake bai yiba ya wuce yanufi waje, a kule Ahmad yafara magana "kudai bakuji daɗin halinkuba mutane ne kamar wasu aljannu yanzu haka kafin mu iso sai danayi tayiwa Aiman faɗa amma ko kallona bai yiba haba dan Allah yakamata ku chanza hali, Aryan dai wuchewar'sa waje yayi batare da yace komai ba, haurawa san benen Ahmad yayi yana surutai
Waje Aryan ya nufa kai tsaye inda DON ke tsaye yanufa irin tsayuwar da DON yayi shima yayi ya zura hannu a aljihu suna fiskantar babban gate É—in gd, gaba É—ayan su fiska kaman an aiko musu da sakon mutuwa, Almost 30mnt suna tsaye a haka babu wanda yache da É—an uwan sa kala kuma ko motsi basuyiba a tsayuwar tasu
jim kaÉ—an saiga Aiman yafito shima ya shirya chikin blue jeans da t-shirt ash yayi kyau sosai kuwa duk kansu agogon hannun su iri daya ne, gefen Aryan yazo ya tsaya
juyawa DON yayi yafara tafiya ta ɓan garen dama, ganin DON yajuya yafa tafi yasa Aryan juyawa shima yabi bangaren hagu,Aiman kuma ya miƙi hanyar tsakiya yanufi bakin gate
wani gate dake chikin gidan ta ban garen daman DON yashiga, wasu haÉ—adÉ—un motochi ne masu tsadar gaske awajen da alama nanne parking space na gd zubawa motochin ido yayi na É—an wasu mnt, wasu jibga jibgan sojoji ne suka nufo inda yake tsayen a kalla zasu kai 10, kusa dashi suka ja suka tsaya hannu suka É—aga suna sara masa, jinjina kai kawai yayi,batare dayayi magana ba kana yasa hannu ya musu nuni da motar da zai hau wata dan karekiyar motache kirar Marcedes Benz, black colour, wani matashin sojane mai jini jiki kato mai ji da karfi fari tas yanufi motar da DON yanuna ya shiga yawa motar key har,inda DON ke tsaye ya jawo mota, wani bakin soja kato dashi kak karfan gaske yazo da sauri ya buÉ—e wa DON kofar motar
takawa yake sannu a hankali yashiga motar ya zauna, sara masa sojan yayi san nan ya rufe kofar motar, sojan yaja motar da ma tsakai chin gudu suka fita ta É—ayan gate É—in
A gaban Aryan da Aiman motar DON tayi parking, sauƙe glass din motar DON yayi, yasa hannu ya karbi bindigar da Aryan ke mika masa juyawa Aryan yayi yanufi nashi motar
Aiman kuwa yana tsaye,suma kuma suna tsaye basu tada motochin nasu ba Almost 5 mnt suna tsaye shiru a nitse DON ya ɗago green eyes nashi yana kallan Aiman calmly yafara magana "kai inbazaka shiga bane muyi tafiyar mu, tsaki Aiman yaja yana faɗin "au ashe dai bazaku iya tafiya ku barni ba, na zachi nima wulakanchi zakumin DON dai bai sake magana ba sai ma mai da glass ɗin motar yayi ya rufe Aiman kuwa sai da ya sake tsai dasu for Almost 5mnt tukun nan yabude motar DON yashiga, ko kallan in dayake DON bai yiba yayiwa Abdol umarnin akan suwuche a nitse Abdol ya taɗa motar da matsakai chin gudu suka nufi gate, tun basu karisa security suka wangale musu katafaren gate ɗin a jere suka dan na hanchin motochin nasu waje, motar DON ne a gaba sai na Aryan ke bi masa sai wasu motochi 3 chike da sojoji, shinfi ɗadɗiyar titi suka miƙa
kira ne yashigo wayar DON saida wayar takusa katsewa yachirota daga aljihu, Yusuf shine sunan daya bayyana a kan screen ɗin wayar, picking call ɗin yayi ya kara a kunnensa yana faɗin hello daga ɗayan ɓangaren Yusuf yace "bro ykk "a hankali ya furta normal kai fa "Yusuf yace nima normal, inaganin gobe zan shigo abun dayasa ban shigo yau ba kaga Abba yana da zama damu, Aiman da Ahmad sun gudu sunki jiran meeting ɗin , SO kaga bai kamata nima naki tsayawa ba jinjina kai DON yayi yana faɗin "eh hakane amma kayi amfani da lokachin ka dan lokachi bata jira sai dai ajirata "kai DON tun munayara kake yawan faɗa mana haka inshaa allah zamuyi amfani da lokachin mu, " good kawai yace san nan ya katse wayar
Aiman dake zaune Age'fensane yace akoi matsala fa DON " batare da ya kalla inda Aiman yakeba yafara magana matsala batada wajen zama a family Abubakar saraki, tsaki Aiman yaja kafin yace "ta kanka kuwa zatama fara "koh? DON ya tambaya yana kokarin mai da wayar sa aljihu Aiman dan haushi bai ma sake maganaba
Yola Nigeria
Da kyar da kyar suke tafiya suna rike da kofi a hannun su kamar bazasu kai lbr ba tun safe yaran nan suke debo ruwa da cups amma har yanzu karfe 6 na yamma basu gama ba subhanallah