Sashe 55
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ahankali ta duka yafara frog jump tana kewaye palon tana hawaye,tun tana kuka a hankali har tafara da ɗan sauti, yana zaune yana jin ta sai faman runtse ido yake,yana chiza laɓɓan SA, dan har chikin ransa yake jin kukan nata, amma yazama dole yarin ƙa hukun tata, kodan tarin ƙa jin maganar sa, frog jump take sosai ga high heel a kafarta kamar an hanata chirewa, sai kuka take,kaɗan kaɗan tafara jin chiwon chiki,amma tana tsoran faɗawa faɗa masa, azaba yayi azaba,sae faman nishi take numfashin ta na fita da sauri sauri jinyadda take numfashine yasa Aryan ɗagowa, ya kalle'ta,Subhanallah, da sauri yamiƙe yanufeta yana faɗin lfy kike kuwa sis,bai kai ga karisawa wajen taba yaga ta sulale kasa kamar bata numfashi,da sauri ya karisa wajen ya duka, a ruɗe yasa hannu ya tallabo kanta yana faɗin Ke,ke,lfy kike kuwa,ɗayan hannun'sa yasa,a saitin kofar hanchin ta dan yaji shin tana numfashi, jin bata numfashi alamar ta sume,ne yasa ya miƙe da sauri ya ɗauke'ta chak yaɗora ta saman sofa, yanufi freij ya ɗauko robar ruwan Faro mai sanyi yadawo ya zauna a gefen ta, buɗe robar ruwan yayi ya tarbo a hannun'sa ya shafa mata a fuska,dogon numfashi taja, a hankali ya furta "ke kina lfy kuwa slowly ta buɗe idon ta a kan face nashi,da sauri ta sake runtse idon tana matsar kwalla, shiru yayi yana kallan'ta wasa wasa tafara juyi tana kara sautin kukan,"ke wae meke damun ki'ne,ya tambaya a ɗan ruɗe dan a'yanayin dayake kallanta kamar period nata ne ke san zuwa chikin kuka take faɗin "chiki yaya Aryan chiki'na wayyo Allah,hiyana ta kizo zan mutu, da sauri yasa hannu ya chire hannu'ta daga rikon datawa chikin nata,ya dora hannun sa awajen,a sukwane kuma yachire hannun nasa dan wani irin shock da yaji, kallan face nata yake dan ya tabbatar da abun dayake zargi shin period ko dai nomal chiwon chikine, ita kuwa sae kuka take, bazai iya jure kukan nata ba, a zafafe ya miƙe ya koma chikin betroom ɗin sa, jim kaɗan sae gashi ya fito riƙe da sirinjin allura,idon ta a lumshe sae kuka take tana juyi a saman sofan, a gefen ta ya zauna ya kama hannun ta a hankali,dan yasan in ta buɗe ido bazata tsaya ya mata allura ba,gashi tana bukatar alluran kodan period ɗin yazo mata da sauki,chikin dabara ya ɗaure hannun nata ya fara ne man jijiya,itakam sae kuka take dan ba tama san yana kusa da ita ba, gyara zaman'sa yayi da kyau, chikin dabara ya tsira mata alluran da sauri ya mata ya zare,sirinjin, a'sukwane ta buɗe ido tana ko'karin ihu,hannu yasa ya rufe bakin nata yana girgiza mata kae,"tashi kije ɗaki ki kwanta yayi maganar yana zame hannun sa daga bakin'ta, chikin dashe war murya take faɗin "yaya Aryan wlh bazan iya tafiya ba,ta karisa maganar tana sakin wani,kuka mara sauti,dafe kae yayi yana faɗin"wae banace kukan nan ya isaba kiyi shiru haka nan,yana gama faɗin hakan yamiƙe,ya ɗauke ta chak ya saɓa'ta a kafaɗar'sa yayi waje da ita,da sauri sauri yake tafi kai tsaye ɓangaren Ammi,yanufa da ita,da sallama ya'shigo palon babu kowa,a hankali yafara takawa izuwa ɗakin su kamar bai san taka kasan, kodaya shiga sae daya sauke wani nauyayyar ajiyar zuchiya,dan ganin su Zahra sunyi barchi, saman sofa ya kwantar da ita, ta buɗe baki zata masa godiya da sauri ya juya ya bar ɗakin,har yana tun tuɓe, chire takalman kafar ta tayi ta kwanta,ta dafe chikin ta ba jimawa barchi yayi awan gaba da ita
Aban garen Aryan yana fita ɓangaren Ammi ɗakin sa ya koma,a gurguje ya shiga, toilet wanka yayi ya shirya chikin kayan barchi,riga zuwa goiwa mai igiya, gaban rigan a buɗe take faffaɗar kirjin nan nasa awaje rigar fari ne tas,mai laushi sae kamshi yake zubawa fitowa palo yayi ya ɗauki coffee ɗin da diyana ta kawo masa,ya koma betroom,kaɗan yasha saboda coffee ɗin yayi sanyi, ajiyewa yayi kan table ɗin tsakiyar ɗakin,ya haye saman katafaren gadan'sa ba jimawa barchi yayi awon gama dashi
Washe gari tun asuba su Ammi suka shirya, Ammi Aunty farida hiyana diyana Zahra yusuf Khalid Aryan da kuma DON, lamrat da amrat kuma Anbar su wajen Aunty mardiya "wasu dan ƙara dan karan, motochi masu numfashi guda 5 suka ɗauƙesu zuwa Airport, ajere motochin suka jera har Airport, Ammi da Aunty farida mota ɗaya suka shiga,DON da Aryan motar'su ɗaya,hiyana diyana da kuma Zahra motar ɗaya Khalid da Yusuf ma motar'su ɗaya,ɗayan motan kuma sojoji ne a chiki,diyana sae murna take yau zataga yaya bello da innar yaya bello, Zahra ma sae murna take yau zataje kauye dan inba makaranta ba bata taba zuwa ko inaba,shiyasa ta dage sae tabisu, idan muka koma ɓangaren DON kuwa kamar zai mutu dan bakin chiki sae wani ɓata fuska yake kamar anche masa kwasan kashi zaije,Aryan Khalid Yusuf kam ko ajikin su basu damuba,
"da private jet na yaya Aryan suka tafi,tun jirgin'su bai sauƙa ba motochi 6 daga gidan sarkin yola ke jiran'su a Airport karfe 10 na safe jirgin'su ya sauƙa, basu wani ɓata lokachi chikin jirgin ba suka fito,DON yafara fitowa fiskar nan tamkar wani mayin wachin zaki taku yake irin na jaruman maza,daka kansa kaga wadda akai wa zuwa dole,Aryan na biye dashi a baya,sai Khalid da Yusuf,Aunty farida rike da hannun diyana suma suka sau'ko Ammi na biye dasu Abaya,sai Zahra da hiyana,Shahram da Abdol ne karshen fitowa,kae tsaye wajen motochin suka nufa, da sauri Shahram da Abdol suka fara buɗe musu kofar motochin, Aunty farida da Ammi mota ɗaya suka shiga,DON da Aryan motar su ɗaya, Khalid da Yusuf suma motar su ɗaya,hiyana diyana Zahra matar su suma ɗaya,sai Abdul da Shahram suka shiga ɗayan motar suma,kamar dai yadda sukazo,a jere motochin suka bar Airport ɗin da ma tsakai chin gudu,
kai tsaye kauyen jambutu suka nufa, wato kauyen su hiyana haka suka rinƙa keta dajin nan har kofar gidan su hiyana sukayi parking,na motochin, da yake yau kasuwar garine, shiru garin yayi ba jama'a duk sun tafi kasuwa,da sauri Shahram da Abdol suka fito daga nasu motar, Shahram yazo ya buɗewa Aryan, Abdol kuma ya buɗewa DON,kafa DON ya zuro waje batare daya fitoba yana zaune chikin motar,yana latsa waya yana wani kwaɓe fuska, Aryan kuwa,fitowa yayi yana kallan yanayin garin,Ammi da Aunty farida suka fito suka jera zuwa chikin gd "Ammi nikam bari naje dubo yaya bello tukun nan chewar diyana tafaɗi hakan tana murnushi,"bazakije ba wuche ki koma chikin moto Aryan yafaɗi hakan chikin tsawa,"Ammi dake tsaye a dai dai bakin kofar shiga gidan su hiyana, tace "a'a ina ruwan ka da ita, kasan halak chin da bello yamusu ne jeki abun ki diyana muma muna zuwa ai,bari mu gama da nan tukun nan, Tun Ammi bata kae karshen maganar ba diyana ta kwasa Aguje ta tanufi hanyar gidan su yaya bello, kwafa Aryan yayi a zuchiyar sa yana faɗin zamu haɗune, hiyana da Zahra ma fitowa sukayi su kabi bayan su Ammi, "to ni dai tun da Allah ya kawomu kauye yau barinaje naga gari chewar Khalid da sauri Yusuf yace "a'a jirani muje tare jerawa sukayi tare sukanufi chikin gonaki, wani dogon tsaki DON yaja yana faɗin "ni gaskiya an chucheni wlh da akasani dole nazo garin nan, Aryan dake tsaye kusa dashi bai san sanda dariya ta kub'che masa ba dan yadda DON yayi maganar, wani mugun kallo DON ya watsa masa yana faɗin me kakewa dariya to "kai nakewa dariya mana yanzu dan Allah prince menene laifin garin nan, ae kodan albarkachin a nan aka haifi Ammi ka girmama garin koh, tsaki kawai DON yaja batare daya sake chewa komai ba
Diyana kuwa da gudu ta faɗa gidan su bello ko sallama babu tun a kofar gida take faɗin "yaya bello ina kake yaya bello ina kake, bello da buba suna zaune a kan tabar ma a tsakar gida innar bello na girki, inna buba bata nan, hasana matar bello tana Shara,a tsakar gd, da sauri bello ya miƙe jin muryan diyana,dan kuwa ko mutuwa zaiyi ya dawo bazai manta voice na diyana ba, da gudu diyana ta kariso chikin gida kai tsaye wajen yaya bello tanufa zata rungume'sa kome ta tuna sai kuma taja birki, tana kallan sa shima ita yake kallo chike da farinchi yace "diyana kece? diyana baki yaki rufuwa sai dariya take tace "yaya bello ina....bata kai karshen maganar ba ta sake wani ihu sakamakon san dar da bubu ya buga mata a goshin'ta, kan kache me jini ya wanke mata fuska ihu take sosai shi kuwa buba kamar mahaukachin ya sake ɗaga sandar ya buga mata a kafa, nan take ta faɗi kasa tana ihu, a zafafe bello ya ɗamki sandar yana kokarin kwache wa buba kuwa yaki saki nan take suka kaure da faɗa, da gudu innar buba tafito daga kichin tana salati, hasana kuwa jefar da tsintsinyar hannun ta tayi tanufi ɗaki da gudu dan tsoro, ganin buba da bello sun kaure da faɗane yasa diyana ta miƙe da kyar, tanufi hanyar fita daga gidan,asukwane buba ya sakarwa bello sandar yabi bayan diyana da gudu yana faɗin yau sai na kashe'ki shegiya, diyana kuwa ganin buba na zuwane yasa ta tattara iya sauran karfin ta ta watsa da gudu tayi waje tana ihu
Jin ihun diyana yasa Aryan É—agowa a'sukwane, ganin diyana na gudu ga jikinta duk jini yasa Aryan ya nufe ta da sauri, da gudu su Ammi ma sukayo waje jin ana ihu,