Sashe 76
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri mama karama ta dubi hajiya zainab fuskarta dauke da murmushi "Masha Allah alhamdulillah Allah ya inganta "
"Ameeen ameeen"...ummu ta amsa fuskarta dauke da faraa....
********
Cikin parlorn baki akayiwa yarima ma sauki shida sarkin fada da Ahmad Wanda ya samesu a can,
Sosai dattijom yasha mamakin Jin daga inda suke ya dade Yana nanata masarautar barayar Zaki a ransa...lokaci daya abinda ya faru a baya ya dawo Masa Wanda hakan ya haifar Masa da tsananin tashin hankali...m
"Kaidin waye a masarautar barayar Zaki?"....Saida gaban yarima ya fadi Jin tambayar da dattijon ya jefo Masa,
Da kyar ya hadiye mugun miyau ya Dan rusuna "nine kabiru da na biyu ga sarki Muhammad Wanda ke mulki yanzun a masarautar barayar Zaki"...
Shiru yayi Yana jinjina kansa "Masha Allahu kabiru Dan wajen matar sarki ta biyu kenan koh?"
"Ehh"ya amsa ya sunkuyar da kansa,
"Me kuke bukata yanzun menene asalin dalilin zuwanku gidan Nan Dan nayi mamakin hakan ,
Shiru yarima yayi gabansa ya tsananta faduwa Dan besan ainihin yadda zaiyi Masa bayanin dalilin zuwan nasu ba,shin tayaya zai fara bayani?
Kallonsa dattijon yayi Yana me nazarin ysnayin NASA kafin ya furzar da iska a bakinsa "Ina sauraronka kabiru"...
"Umm..umm..dama baba munzo ne binciken ko zahrau Tana Raye"...yadda yayi maganar Yana inda inda shi kansa ya tsorata da Jin amsar da zai biyo baya,
"Shekara nawa kenan kabiru rabonku da zahrau?dikda nasan cewa bakada wasu shekaru lokacin Amma kanada wayon da zakasan komi"a kausashe yayi Masa maganar wanda hakan ya haifarwa da yarima kugin ciki xufa ta Shiga digo Masa,
"Bazan iya tuna yawan shekarunba"
"Ai nayi tunanin sarki da ahalin gidansa sun manta da wata zahrau a wanan duniyar da dadewa tunda labarin mutuwarta ya iskeku dakyar akasamu wadanda sukazo mun gaisuwa tun daga Nan baa Kara waiwayata da iyalina saboda a lokacin na kasance fakiri banida komi ooh?"
Sosai yarima ya furgita da yanayin yadda malam liman yake maganar a kausashe,
Shiru yayi ba tare da yace komiba malam liman ganin haka yasashi mikewa ya fice a fusace,
Wani kayataccen parlor ya Shiga inda ya tarar da iyalan gidan nasa a zazzaune suna kallon film wata Yar dattijuwa ke zaune gefe hannunta rike da alkurani fuskarta dauke da medicated glass ,kallo daya zakayi Mata ka fahimci ita din asalin bafullatana ce kuma buzuwa saboda kyau da Allah yayi Mata dikda manyata da tayi,
"Inna wuro"shine abinda malam liman ya ambata Kai tsaye Yana tsaye a tsakiyar parlorn,
Dagowa tayi ta dubesa da idanuwanta dake farin glass "malam ya akayi kana bukatar wani Abu ne?"
"Wani abun al'ajabi ne ya samemu yanzu yanzun nan"
"Injidai ba maganar tafiyar umarar su zuhra da zahrau bane da halimatu"
"Wai kabiru ne yazo daga waccen masarautar barayar Zaki"
Dukkansu suka dago kawunansu a tare harda matan dake zaune a parlon suka zuba masa idanuwa.....
"Wai meyafaru Kuma?me sukace?"
"Wai sunzone bincikar ko zahrau tanada rai"
Mikewa Inna wuro tayi tsaye cike da masifa da murya irin Tata ta fulani "yau sukasan da zahrau Tana da Rai ?Koko sanadiyyar da sukayi ta yartata suke so suji?tun shekaru goma Sha Tara da suka wuce Basu nemeta ba sai yanzun"
"Zo muje kiji komi daga bakinsa"...
Kallon gefenta Inna wuro tayi tace "zuhra muje"
Wadda aka Kira da zuhra itace ta Mike Yar babba ce zatakai shekaru arbain a duniya Amma dayake jiki iirin na fulani Tana sanye da tsadadden lace Riga da sket Babu Wanda zai ganta yace takai wadanan shekarun ta bi bayansu,..
Yarima Yana Nan zaune ya hada zufa ta ko Ina Yana jiran abinda zai biyo baya dikda faduwar gabar daya tsinci kansa be hanasa Tattaro dik wata jarumta tashiba,..
Dattijon ne kawai yayi sallama Amma sauran shigowarsu sukayi Kai tsaye,
"Kai yaro wani sharrin kuke Shirin kullawa yasa kukazo kuji zahrau tanada rai ko batadashi?"
Kansa a kasa ya Soma magana "Babu sharri a wanan lamarin sai alheri inada bukatar ganawa da sarauniya zahrau matukar Tana da Rai Domin akwai muhimmin abinda yasa nazo Nan din"
"Ai bakuda sauran mutunci da wata martaba a idanunmu,wanan masarauta Taku Babu abinda ke tattare cikinta sai zalunci da son zuciya,ai nayi tunanin Kun manta damu a rayuwa tunda kukasamu mulki abinda kukeso"
Mikewa yarima yayi yasa hannunsa cikin aljihunsa ya Ciro hoton Fatima da mahaifiyarta Wanda suka samu,
"Dalilin wanan hoton yasa mukazo gidan Nan"
Inna wuro ta Mika hannu ta amshi hoton hannunsa ta kafesa da idanuwanta wadanda ke killace cikin glass,
Takai minti biyar Tana kallo Sanan ta mikawa zuhra ta amsa ,zuhra na tozali da hoton ta dubi mahaifiyarsu "wanan hoton shine babban burin zahrau a duniyar Nan Wanda tasa a ranta ko bataga yarta ba tasamu hoton Nan shikenan tasamu dukkan farin cikin rayuwa,bakaramin nishadi zahrau zatayiba idan tayi tozali da wanan hoton"Tana maganar ne Tana duban Inna wuro,
Dattijon ne yayi gyaran murya "yanzun kabiru bayan bukatar ganin zahrau zaka iya fada Mana kwakkwarae hujja wadda tasa kazo nemanmu ba sharri ko wani mugun Abu ya kawoka ba?"
Girgiza kansa yayi yabisu da kallo yadda dukkansu suka maida hankulansu gareshi ko wanne da abinda yake sakawa a ransa,
"Fatima itace dalilin da yasa nazo Nan"
Cikin hada baki zuhra da Inna wuro sukace a tare "wacece Kuma Fatima?"
"Kanwata,diyar zahrau sanan matata a yanzun haka"
"Karya kakeyi kabiru wace Fatima Kuma bayan inda zahrau ta barta ma mutanen baasamesu ba balle wata Fatima"
"Wallahi Fatima na Nan da ranta,yanzun haka Nike aurenta....dalilin zuwana Nan kuwa shine dalilin neman itayenta da muka Shigayi yasa muka samu hoton Nan,a bayan hoton mukai tozali da rubutun da yake jikin hoton ya tabbatar Mana da ita din jinin mu ce"
"A Ina kasamu Fatima kabiru"Inna wuro tace Tana zare glass din dake idonta,
"A gidan marayu ta girma,dalilin kashe habibu marigayi da tayi yasa muka Santa"..
Dukkansu sukai shock suna binsa da kallo batare da sunce komi ba sai mamaki da ya bayyana karara a fuskokinsu,
Ya cigaba da magana "babban burina a rayuwa ya kasance mahaifiyar Fatima Bata rasuba tanada rai in hakan ya kasance nasamu babban farin ciki a rayuwata kasantuwar banida wani buri a rayuwata Wanda ya wuce Inga matata cikin farin ciki musamman yanzun da ya kasance Tana dauke da cikina a jikinta"
Hawaye zuhra takeyi lokaci daya fuskarta ta wadata da kayataccen murmushi tasa hannu ta share hawayenta,
"Alhamdulillah daya kasance zahrau tanada sauran farin ciki a rayuwarta....batada burin daya wuce ta bude Ido Taji Koda labarin Fatima ne Wanda ravonta da ita shekara goma Sha shida kenan"
Ita kanta Inna wuro farin ciki ne ya lullubeta Jin sunada sauran numfashi a duniya Basu mutuba Allah ya bayyana jikarsu kwaya daya tall a duniya....hannu ta daga sama Tana fadin "alhamdulillahillazi biniimatihi tatimussalihat"
Ta juyo ga malam liman Wanda sukai Ido hudu ya fadada faraarsa Yana dubanta cike da farin ciki,
Mikewa yayi ya taso ya tsaya kusa da yarima Wanda ya sunkuyar da kansa Yana sauraren Amon maganganunsu a kunnuwansa tamkar sunayi Masa busa yasa hannu ya dafa kafadar yarima "kabiru ka kwantar da hankalinka zahrau Tana Nan da ranta yanzun haka Tana cikin gidan Nan"
Tsabar farin ciki besan lokacin da ya rungume dattijon ba cike da farin ciki shigo liman sai bubbuga bayan yarima yake "jairi Ashe Kai kasacemun Mata ka aureta ni kabarni da Mata daya...."
Dariya sosai yarima yakeyi yakasa magana Yana duban fuskokinsu fauke da farin ciki,
Zuhra ce ta juya ta fice a guje Tana kukan farin ciki hade da dariya....
Zahrau ce zaune Tana dauke da laptop a hannunta Tana sauraren karatun alkurani lokacinda zuhra ta shigo,...a guje ta kamo hannun zahrau Tana fadin "zomuje inji baba"
Fuskarta Babu faraa ta amsa da "inhar zanyi tozali da ahalin gidan sarki to tabbas zan iya hadiyar zuciya in mutu saboda tsabar bakin ciki Wanda sune sanadiyyar haddasamun shi harabada"
"Bakin ciki ya Kare kanwata ki kwantar da hankalinki kibini Muni umarnin baba kije kawai"
Batada wani zabi Wanda ya wuce bin umarnin mahaifin nata...ta Mike jiki Babu kwari xuhra ta ruko hannun zahrau suka nufi parlon baki,
Karar turo kofar dakin yasa yarima saurin dago kansa ya dubi kofar...kamar hadin baki suka hada Ido da zahrau wadda ta Tsaya cakkkk Tana bin yarima da Ido,shima ita yake kallo ya kasa mantawa da kamaminta dikda ta manyanta yanzun Amma yanzun take ganiyar kuruciya tunda bazata wuce shekara talatin da bakwai ba,
Ahmad dake gefe jikinsa a sanyaye yakebinsu da Ido tamkar me kallon tv,
Takawa tayi yarima a hankali Yana fuskantar ta har ya karasa gabanta,
Kafarsa yasa a kasa ya dure gwiwoyinsa a kasa Yana binta da kallo ya kasa dauke Ido daga gareta,
"Alhamdulillah Da Allah be amshi numfashina ba Saida na Kara tozali da uwata a duniya....momy nine kabiru danki"
Kauda kanta tayi gefe hawaye na sauka a idanuwanta tamkar ambude famfo,
"Ki dago idonki ki kalleni in baki wani babban albishir Wanda shine mafarkin ki a wancen lokacin"
Runtse idanuwanta tayi zuciyarta na bugawa sauri da sauri ji takeyi tamkar zuciyarta zata fasa kirjinta ta fito,
"Burinki ya cika uwata,kin manta lokacin da kike da cikin Fatima kin sanarmun idan har kika haifi Diya mace Zaki bani kyautarta a matsayin Mata?kin manta kince idan da namijine kin haifamun babban aboki?...ki bude idanuwanki Ina Mai tabbatar Miki da Allah ya cika Miki burinki Domin Fatima itace matar da nake Aure yanzun hak"
Bude idanuwanta tayi ta saukesu Akan yarima Wanda tsananin tausayinta yasashi zubar da hawaye shima.....hannu tasa ta dagosa daga durkuson da yayi a gabanta ,dakyar ta iya bude bakinta "kabiru banaso ka rude ni da dadin baki in mance da tsanar da ke kwance a cikin zuciyata dangane da family dinku"
Girgiza Mata Kai ya Shigayi 'bakya bukatar in tsaya rantse Miki Akan wanan al'amarin uwata"
Kuka ta fashe da shi harda shassheka ta juyo suka hada Ido da zuhra wadda itama kukan takeyi da gudu suka hade suka rungume juna suna kuka....
**********
Kuka sosai deejahmah takeyi Tana fadin "hajiya nagaji da wanan rayuwar ace ni banida yanci a gidan mijina?shikenan ni bayasona Fatima yakeso raboda da yarima Tim jiya da safe Haba ai ciwo ba hauka bane"ta karashe maganar tana shasshekar kuka,