Sashe 2
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Waini kam kuluwa tun jiya da muka tura yaran Nan nida shiru bamuga Fatima Zahra ta dawo ba gasu zainab da su hauwau dik sun dawo an caske Mana Yan canjin mu Amma har yanzun yarinyar Nan Bata dawoba Fatima Zahra Allah yasa dai ba taurin Kai tayiwa yarima ba Dan zata aika wanan shegiyar yarinyar Mai Kama da aljanu Mai shegen miskilancin tsiya da taurin Kai da kyar dakyar muka tura yarinyar Nan baason ranta ba Allah yasadai ba guduwa tayi ba Dan tabbas idan Fatima ta gudu daga gidan Nan kashina ya bushe a wajen yareemah kabir don Shi sonta yakeyi dagaske,Ni tsorona ma kada magana ta fito ya gane Dan uwansa aka turawa ita yayi lalata da ita Dan wallahi a tsorace nake"
Murmushi wadda aka Kira da kuluwa tayi tace "in Banda abinki hajiya me zai dameki bayan yarinyar Nan ko Bata tayi babu me nemanki tunda babu Wanda yasan kunayin wanna harkar ta tura marayu neman kudi,sanan ko baaga Fatima Zahra ba bawani Abu da zai faru tunda dama ba galihu garetaba marainiya CE fa ba uwa ba uwa babu dangi waya sani ma ko cikin shegece ita?"
Shekewa da dariya sukayi dukansu harda tafawa hajiya ta Nisa tace "ita tasani idan ma Bata yardaba yayi ta karfin tsiya ko a jikina nidai na caske yan canjina a aljihuna tunda ya Dade Yana kwadayim shegiya tanayi Mana bakin ciki Sai jiya Allah ya bamu saa akanta"
"Hajiya ai yarinyar CE ta wanku don wallahi ko zainab da manyan masu kudi da Yan siyasa keji da ita saboda diri da kyawu suke hutawa da ita batakai Fatima suffa ba,Fatima dabance Allah ya hore Mata kyau da zati da diri na tabbatar yarima Sai yadawo ya Kara Miki tukwici donshi zai baretq a Leda"
"Allah kuluwa?Allah yasa ya karamun tukwici kema Zan San Miki wani Abu don kema kina bamu babbar gudun mawa"
"Ameeen dai hajiya"
Nan suka cigaba da tattaunawa Akan yadda suke gudanar da rayuwar safarar Yan Mata a gidan marayu Wanda hakan ya zame musu babbar Sanaa da suke samun makudan kudi daga Mayan masu kudi da Yan siyasa...
*******
Tunda garin Allah ya waye take sintiri daga cikin inda suke zuwa bakin gate din gidan hankalinta a tsananin tashe,ita babban tashin hankalinta be wuce yau me zata cewa yarima khabir idan yazo neman Fatima ba tun jiya dasu hajiya suka fita da ita har yanzun baa dawo da ita ba tsoronta be wuce Allah yasa dai ba kaita sukayi a lalata taba kamar yadda ake daukarsu daidai da dai dai Ana rabasu da budurcinsu saboda Basu da gata a matsayinsu na marayu bayan Suma Yaya ne Amma bazasu gusheba suna addua Akan AYI WALK'IYA..halin kowa ya fito asirin masu wanan al'amari ya tonu dikda batajin akwai wanna ranan da wanan al'amari zai faru tunda Basu da gata Sai na Allah....wasu zafafan hawayene suka shiga gangarowa a kuncinta Wanda batasan Tana yinsuba tunda ta hada Kai da gate ta fada wanna duniyar tunanin
Alamar zaa bude gate taji tayi kaza ta boye a jikin bishiyar da tayiwa gate din kawanya,Wanda ta gani ya shigo a furgice ne tabishi da kallon tsana hannunsa dauke da jarida zufa ta jikeshi sharkaf shaddarsa kamar an zuba Masa ruwa....bayansa tabi da sauri Dan shine ya fita dasu Fatima da yamma.
Wajen dasu hajiya da kuluwa ke zaune ya nufa da sauri itama Tana biye dashi a baya har suka kusa Isa wajen da suke kusa da kitchen ne ta ruga ta boye a bayan kofar kitchen...hajiya CE ta wurga mishi wani kallo irin na tsofaffim Yan duniya tace "Kai Kuma fa haruna kaketa mazurai kamar Mara gaskiya"
"Hajiya Dole inyi mazurai Dan muna cikin babban tashin hankalin da idan maganar Nan ta fito kashinmu ya bushe"
Saida hajiya ta girgiza da Jin abinda yace Amma saita dake ta yatsina fuska tace "meye Kuma ya faru?"
"Hajiya kenan meye ma be faruba yanzun Ina cikin gari nakejin wani mummunan labari Wanda ban gasgatashi ba Saida naga wanan jaridar"
Ya daga jaridar ya nuna Mata cikin sauri ya bude shafin farko ya dago Kai yace "Fatima Zahra ta kashe yarima Habib yanzun haka anbaza matakan tsaro ma Ana nemanta,wata majiyar ma ance anganta yanzun haka Tana hannun Yan sanda"
Mikewa hajiya tayi tsaye ta cire dankwalin kanta gashinta da yayi cibiri cibiri ya bayyana ta Dora hannu aka tace "mun shiga uku tamu ta Kare kashinmu ya bushe ya akayi wanan mummunan al'amari ya faru haruna?"
"Bari kedai hajiya dik a rude nake babban fatana da burina be wuce Allah yasadai lokacin da muka dau Fatima babu Wanda ya ganta"
Cikin tsananin tashin hankali hajiya tace "akwai domin kawarta bilkisu ta ganmu,Kuma Saida sukayi sallama Kuma ina kyautata zaton Maryam ma ta ganmu Dan itama suna shiri"
Kuluwa ta dafe kai cikin tsananin gulma tace "tabdijan lallai abun babban bala'i ne"
Haruna ya Nisa yace "yanzun dik inda bilkisu take aje a nemota Dan Maryam me saukice, bilkisu itace raayinsu daya da Fatima Zahra Ana zuwa bincike zata tona Mana asiri Dan tafi Fatima tsauri da shegen taurin Kai kamar kwakwa"
Bilkisu dake labe a bayan kofar kitchen ta Dade da sulalewa kasa Tana zubar hawaye kuka takeyi sosai Mara sauti Mai matukar cin Rai da ban tausayi...."innalillahi wa Inna ilaihi rajiun"shine kalmar da take maimaitawa kafin ta furta a fili "shikenan hajiya sunyi sanadiyyar marainiyar Allah".....gabanta ne ya Kara faduwa da ta tunada kalmar haruna "Fatima ta kashe yarima habib"idan Bata mantaba yarima kabir ya taba fada musu Susu biyune maza wajen me martaba sarkin masarautar Barayar Zaki shida Dan uwansa habib Wanda kishiyar mahaifiyarsa ta haifesa Sai kannensu Mata bitu afnan da khausar Susu hudu ne yaran Mai martaba sauran dik yaran riko ne.....ji tayi tamkar itace ta aikata kisan jikinta Nan da Nan ta dauki rawa......
Haruna ya kalli hajiya yace "zamu rufe maganar Nan Koda Fatima Zahra ta dawo gidan Nan babu Wanda zaiji meya faru sanan zamu boyeta idan har Allah yasa ta dawo gidan Nan.
Nan suka cigaba da tattaunawa Akan matsalar dake Shirin taso musu.....
********
Tunda labarin bayyanar wadda ta kashe yarima habib ya bayyana a masarauta, Nan da Nan labari ya karade ko Ina a cikin gidan sarautar ko Ina ya dauka dik inda akabi tsegumine ke tashi wajen bayi da wadanda ba haifaffun gidan ba abin mamaki shine yadda akayi karamar yarinya ta kasheshi Yar shekara goma Sha Tara,....it's kanta maman yarima khabir tunani takeyi ya akayi yarinyar ta taka cikin guest house na Yan gidan sarauta?har ta taka part dinsa ta kasheshi wanna kisan akwai alamar tambaya cikinsa.....shiru kawai tayi batare da tace komiba Sai istigfari takeyi da carbi a hannu....
********
Kaiwa da komowa kawai yakeyi a dakinsa tunda akayi jana'izar Dan uwansa ya kasa Zama cikin Yan zaman makoki tunani kawai yakeyi yadda akayi Fatima Zahra taje har guest house na masarauta daga gidan marayu,ya akayi taje?kaita akayi?bashida amsar wanan tambayar Sai ita Fatima Zahra.....babban tashin hankalin da yake ciki be wuce yadda zaayi ya ga Fatima Zahra yayi Mata tambayoyin da suke a bakinsa Wanda beda amsarsu Sai ita.....gumi ne ya Kara karyo Masa yasa hannu ya share....ya runtse idanuwansa soyayyarta na ratsa sassan jikinsa tanayi masa yawo ko Ina....ya zaayi ya kubutar da Fatima Zahra?Anya bazaisa kakinsa na lawyer ya tsaya Mata ba?to ta Yaya?yayansa fa ta kashe ya zaiyi ya tsaya Mata?me zaa kallesa dashi a idon duniya?hannu yakai sumar kansa dake kwance luff kamar ya shafa Mai ya shafo kansa zuwa sajensa tare da runtse Ido...ita kawai yake kallo a idanuwansa baiwar Allah Fatima Zahra.....
*******
A can station kuwa an sanya Fatima Zahra a gaba da tambayoyi wanan ya jefo Mata tambaya wanan ya jefo Mata itadai zare Ido Ido kawai takeyi ba tare da tace uffan ba Sai zufa da takeyi idanuwanta sun kada sunyi jajir tamkar jini ya kwanta Mata a Ido....
"Bazakiyi magana ba Sai kinji azaba?meye hadinki da yarima habib da Kika mishi kisan gilla?"
"Wanine ya saki?"tayi shiru batare da tace musu kala ba dik tambayoyin da akayi Mata Taki amsawa, Sai rarraba idanuwa kawai takeyi zuciyarta tamkar ta fasa kirjinta ta fito.....inspector ya bada umarnin a mayar da ita a rufe a jail,ingizata Sargent yayi Tana tafiya da kyar hannunta dauke da hand cuff....
******
Shiryawa tsaf yayi tsaf da nufin zuwa gidan marayu daganan zaije can station din ya gani ko zaisamu ganinta a asirce batare da wani daga cikin masarautarsu ya saniba.....
********
"Nikam mama ba mutuwar Yaya habib kadaice damu Yaya kabir ba Ina ganin akwai matsala fa"
Dago Kai mama karama tayi ta kalli afnan dake wannan maganar,sanan tayi murmushi tace"Ni damuwata Bata wuce kada ya sanya kansa a case din mutuwar yayanki har ace shi ya kasheshi don ya hau sarautar masarautar Barayar Zaki"
Girgiza Kai kawai afnan tayi cike da damuwa batare da tace komiba ta fada wani tunanin....
*******
A gidan marayu yayi parking motarsa,bugun zuciyarsa ya tsananta Wanda besan dalilim hakan ba[8/25, 2:38 PM] Meenatah: *🌩ANYI WALK'IYA.....🌩*
*💡 HASKE WRITERS ASSOCIATION💡*
*NA SLIMZY*
_Wattpad@slimzy33_
*Sadaukarwa ga k'awata Faty D'an maliki*
03
Tafe yake cikin mota Yana driving Amma Sam hankalinsa baya wajen gangar jikinsa ce kawai take tukin motar tunaninsa ya Gama gushewa da lissafinsa ga wanan babban ala'amari da ya faru....mafita kawai yake nema minti minti Yana tsaki zuciyarsa na tsananin Kuna da zafi a haka har ya Isa tangamemen gate din gidan marayun,horn yayi da karfi Mai gadi ya leko ta Dan kofar gate din sanan ya juya da sauri Dan bude Masa gate,wangale gate din yayi gaba daya ya koma gefe Yana daga Masa hannu tare da Mika gaisuwa,hannu kawai yarima ya daga Masa alamar amsawa inda sabo ya Saba da yadda yarima khabir ke amsa Masa gaisuwa cike da kasaita da izza irin na jinin sarauta.....