Sashe 65
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan minti goma Sha biyar da Kiran Fatima Bata fitoba shiko gogan ya kafe Akan saita fito zasuci abinci tare deejahmah wadda ke gefe ta cika tayi famm tamkar ta fashe,
Karar takun sahunta ya ankarar dasu da saukowarta daga sama,haka ta shigo parlorn fuskarta babu yabo Babu fallasa ta nemi gefen kujerar da yake zaune ta zauna,....binta yayi da kallo daga sama har kasa sanan ya kauda kansa gefen hagunsa inda ya ajiye kwalayen wayoyi guda biyu ya Kai hannunsa ya daukosu,Fatima ya fara mikawa sanan ya juyo ga deejahmah itama ya Mika Mata Tata wayoyin iri daya ne product daya ne harta kalar jikinsu iri daya ne golden,iPhone 8 ya sissiya musu Sarai yasan ita deejahmah ke rikewa Amma gudun rigima yasa shi siya Mata Dan Kar ya nuna banbancii,
Zamowa Fatima tayi kadan daga kujera"mungode Allah ya saka da alheri Allah ubangiji ya Kara budi"
Yaji dadin adduarta sosai yace "ameen bintu"
Deejahmah ce ta dubi rahane da zaituna a wulakance tace "sai ance kuyi serving dinmu abincin zakuyi kenan"
A hanzarce suka shiga bubbude kulolin abincin suka shigayi serving dinsu daya bayan daya,
Tsakurar abincin Fatima tayi ta ajiye ta sunkuci wayarta ta dubi yarima "asuba ta gari ranka ya dade"Bata jira me zaice ba ta juya tai tafiyerta yabita da wani arnen kallo,take ya hadiye miyon takaici ga tsananin bukata Yana ciki Koda yake itama deejahmah Dole ya sauke mata hakkinta tunda yayiwa Mai martaba alkawarin hakan,
Mikewa yayi yayi hanyar dakin dakin Fatima sauri sauri yake hada matakala Amma ko kafin yaje ta rufe kofarta,bugun duniya yayi Taki budewa Tana zaune a tsakiyar gado hawaye na gudu a fuskarta,ta dafe kanta tunanin yau abinda yayi Mata shi zaiyiwa wata yassta wanan kukan na takaici,
Ganin Bata budeba yasashi Jin haushi ya juya abinsa,....tsaye yayi Akan deejahma ya Mika Mata hannunsa "taso muje"...sai sanan tai murmushi ta Mike tsaye ta ruko hannunsa yayi hanyar side dinsa da ita,mamakine ya lullubeta na ganin ita baa dakinta zai kwanaba bangarensa ya nufa da ita me hakan ke nufi?
Gefen gado ta zauna itama kamar yadda ya umarci Fatima da yin alwala hakan ta kasance a wajenta ,haka ta Mike tayo alwala jiki babu kwari sukai sallah tare sai bayan ya Gama adduoi ta tunada batayi amfani da abubuwanta ba Saida gabanta ya fadi,baki na rawa tace a hankali "zanje side Dina in dakko kayan bacci"
"Bakya bukatarsu ki rage kayan jikinki ga towel cen ki daura ai zafi akeyi Kuma ma bedace kije daki mun rigada munyi adduar kwanciya bacci ba"
Bakin ciki ne ya lullubeta tabbas tayi wauwta maimakon tunda tasan cewa babu makawa da ita zai kwana tayi dik yadda aka umarceta,gashi kadarin maganin farkon saduwarka da mijinka zakayi amfani dashi idan bakayiba ko kayi daga baya bazaiyiba.....wasu kananan gumi ne suke karyo Mata a Kan hancinta.....hakanan badan tasoba tayi yadda yace,
Dik zumudinta da yarima tajishi a tare da ita Saida ta furgita tun farkon days cire towel din dake jikinta hankalinta ya tashi,ya shiga sarrafa Mata jiki yadda ya Dace,
Kuka sosai takeyi Amma yarima bai sarara mataba don be tsaya shigarta a hankaliba haka ya kwashi gara a wanan Daren sai wajen uku ya sarara Mata ya murgina gefe Yana sauke numfashi....
********
Da wuri Fatima ta tsala wanka tasa kayana alfarma ta fito parlor ta zauna tanata daddana wayarta Tana shige shige don ta Gane abubuwan wayar....
Ta Dade zaune sanan yarima da amarya suka fito wadda idanuwanta suke a kumbure tun Daren jiya dakyar take taka kafarta
Kishi ne ya tasowa Fatima Amma take ta ambaci hasbinallahu wa niimal wakil cikin zuciyarta,ta danne komi ta kirkiri faraar Dole,
"Barkanku da tashi"
Yarima ne ya ansa Mata Amma deejahma sai yatsine yatsinen fuska takeyi ga idanuwa sun Kara girma lol
"Bintu da sassafe haka kika sheka wanka?kin ganki kuwa ?"
"Kwalliyar tarbar mijina ce,yanada kyau ko wace matar aure kafin mijinta ya tashi bacci tayi wanka ta sheka kwalliya yadda idan ya tashi zai ganta da kyau"..
Yarima Yana Yar dariya yace "really bintu?dik way koya Miki"..
Saida ta kada eyeballs dinta sanan ta bashi amsa da "ummu Mana"
"Lallai ummu ta iya huduba gaskiya kin yakeni"..
Dariya sosai Fatima tayi "bakada dama sweet"
Harara deejahmah ke watsawa Fatima sanan tace"iyayi"
Daure fuska yarima yayi "wake Miki iyayi anan wajen?Dan ta Fadi gaskiya sai kice iyayi?ita abinda aka koya Mata kenan saboda haka kowa yayi tarbiyyar gidansu,ban yarda wani yaci zarafin Dan uwansa ba wajen magana"
Ya maida dubansa ga Fatima wadda ta sakar Masa murmushi alamun bataji haushiba dikda can kasan zuciyarta tasan deejshmah bashi taci,
Sallamar ahmad ce ta kauda komi Nan da Nan suka shiga raha Ahmad na tsokananr yarima Yana tsokanan deejahmah da Fatima,itadai Fatima dariya kawai takeyi yayinda deejahmah tai kicin kicin da fuska sai Harare Harare takeyi,
Saida Ahmad ya zauna sosai yarima ya dubeshi cike da zolaya "wayace kazomin gida da sassafe Ina soyayya da matana"
"Toh rumeo banazo kaimun iskanci bane,Nima Ina gab da yin nawa auren"
Dariya Fatima da yarima sukeyi,
Ahmad yayi gyaran murya "malam ba wani Abu ya kqwoni gidanka ba maganar jiya ce da kace in bincika maka tsohon maaikacin gidan marayu to na bincika Kuma Yana Nan nasan inda yake,sanan na tuntube sa da maganar ko yasan malam sani suleman ya tabbatar mun da yasanshi"
Gyara Zama Fatima tayi cike da faduwar gaba da zumudi tace "toh ai sai muje ko ranka ya dade?"
Kallo yarima ya bita dashi dik yadda ta furgice Jin zaasamu labarin Wanda ya kawota gidan marayu,...tausayinta ya lullubesa yasan rashin iyaye da ciwo,
Deejahmah wadda ta cika famm a gefe take binsu da kallo wato yau ma fita zasuyi kenan Aiko Basu isaba idan fitan ne ayi da ita itama,
"Ranka ya dade zamuje ne?"Fatima ta Kara cewa cike da kosawa,
Jinjina Mata Kai yarima yayi "ehh zamuje Mana bintu"
Sauke ajiyar zuciya tayi gabanta na tsananin faduwa,
*Muje zuwa*
*SLIMZY😍*[8/26, 20:00] 🥰slimzy🥰: 🌩 *ANYI WALK'IYA.....🌩*
*HASKE WRITERS ASSOCIATION* 💡
*NA: SLIMZY✍🏼*
_Wattpad@slimzy33_
*Sadaukarwa ga k'awata faty D'an maliki*
*Anty Aisha(sultana)...wanan shafin nakine ke kadai Ina sonki kamar yadda kikeso na Allah ya bar kauna...son so fisabilillahi😍💜* 💚
43
Cike da zumudi Fatima ta Mike ta haye sama a guje,
Mikewa yarima yayi da nufin barin parlorn dan ya dubi Ahmad Yana Shirin magana kenan deejahmah ta dakatar dashi ta hanyar watso mishi tambaya hade da kafesa da idanuwa lokaci daya,..
"Ranka ya dade Wai fita zakuyi ne?"yadda tayi Masa maganar murya a raunane yasashi jin wani iri a ransa,
Dawowa yayi ya zauna Kan hannun kujerar da take zaune ya tallabota jikinsa "fita zamuyi dear,kina bukatar wani Abu ne?"
Jimm kadan tayi sanan ta nisa tace "ehh inaso muje gaidasu mama da hajiya tunda dai girkina ne yau"tai maganar a takaice,..
Shiru yayi Yana wani tunani,tabbas be Dace ace ya fita jiya da Fatima ba yau ma ya Kara fita da ita batare da deejahma ba yin hakan Sam baayi Mata adalci ba,
Shi kuwa Ahmad dake gefe yayi bakan da kunnuwa Yana sauraren amsar da yarima zai bada,
"Yadda kikeso haka zaayi,da naso mu fita da Fatima ne zuwa wani uzuri Amma tunda kinkawo naki bukatar zaa jingine waccan din zuwa gobe ko?"..
Ta jinjina Masa Kai Tana murmushi,....shima murmushin ya maida Mata hade da shafa kanta,
Tasowa yayi ya dawo gefen Ahmad ya zauna,...."inaga zamu daga tafiyar
Nan zuwa gobe koh friend!"
"Yadda dik ka gani hakan zaayi ranka ya dade Mai Mata biyu"ya fada Yana dariya kasa kasa,
"Banson iskanci kanajina koh?"
Dariya sosai Ahmad yayi hade da dafe kansa batare da yace komiba,
Fatima ce ta fito cikin shiri Nan da Nan harta canjo Kaya ta sauya alkyabbar jikinta tasaka wata Mai shegen kyau ja da golden,kamshin turarenta ne ya gauraye ko Ina Wanda yasa dukkansu suka maida hankali wajenta,
"Habeeby ya naganka a Nan bakaje kayi wanka ka shirya ba?"
Da sauri deejahmah ta tarbeta da cewa 'inada bukatar fita da mijina yau in gaida iyayena shiyasa bazai samu fita dake ba"
Kallo Fatima Kebin deejahmah dashi wadda take magana Tana daga manyan idanuwanta Tana yatsina fuska tamkar Dole akace sai tayi maganar,
Jikin Fatima mutuwa yayi Amma hakan besa ta kasa Bata amsaba "wayyoo amarya na mance fa kin angwace jiya,gaskiya ya kamata yau miji ya zauna tare dake ya tarairayeki,....Koda yake kince fita zakiyi gaidasu mama koh?ai yadace kije ki fada musu yadda komi ya wakana"....
Daure fuska sosai yarima yayi ganin deejahmah na Shirin yabo wata maganar ga Kuma Ahmad a zaune "banason iskanci kunji koh?Akan me zaku zauna Kuna sakarwa juna magana?Kuma a gaban Ahmad yanzun da wani bakon ne haka zaku kunyatani kenan?"
Shiru Fatima tayi zuciyarta nayi Mata tafarfasa ta juya abinta batare da tace masa komiba tayi hanyar bangarenta,
Ganin Fatima batace komiba yasa deejahmah karyar da murya cike da kissa tace "kayi hakuri yaayah baxaa sakeba"
Kwafa kawai yayi abinsa batare da yace komiba Amma can kasan zuciyarsa haushin Fatima ne dankare,wato ma tafi karfin tsayawa tace wani Abu yasa ta juya abinta Tai tafiyarta, ya lura Dan ganin Yana sonta yasa takeyin wasu abubuwan,
Mikewa deejahmah tayi Sumi Sumi ta nufi nata bangaren zuciyarta fall farin ciki Dan tayi nasarar kuntatawa Fatima koba komi tasa anfasa fitar,
"Friend Bari in shirya inyi wanka mu fita kaji? bazasu ganni a gidan bama balle wata taimun iskanci "
"Haba yarima karkace haka Mana,kishi ne kawai irin na Mata kq rabu dasu Kuma dukkansu ba isasshen hankali garesu ba tunda ba wasu shekaru ne dasu ba har gara Khadija"
"Owk ita Fatima savoda taga na damu da ita inajin tausayinta yasa ta bude shafin iskanci?Dan me Zata Fadi maganar data fada a gabanka?idan ni sun rainani Kai Kuma bakon Ido fa?sanan tafi karfin ta tsaya ta bani hakuri Tai zuciya Tai tafiyarta koh?Zata gani idan zankara bin ta kanta "mtswwww
Dafa kafadarsa Ahmad yayi "kayi hakuri ka kwantar da hankalinka please banaso kana daukan zafi Akan al'amarin Mata bayan kasan rauni garesu,sanan ba hankalinsu daya da namiji ba Koda karamin yaro ne,su sunada karamar kwakwalwa sanan halittarsu kansu bakaji ance a lankwashe suke ba?idan aka takura musu sai su karye,Dan haka kayi hakuri pls"