Sashe 60
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sundade rungume da juna suna sharar kwalla,dayar yasamu ya saketa kadan ya juyo da fuskarta daidai saitin tasa ya rada Mata "tashi kiyo alwala kafin indawo kinji?"...
Shafff Fatima ta saki jiki ta share zancen wata deejahmah sai da yadan kashe Mata ido "minti goma zuwa Sha biyar da kikajiki a jikina har kin manta kinada kishiya"...kauda kanta tayi gefe Tana murmushi kasa kasa cike da kunya batare da tace komiba,...ganin hakan yasashi janye jikinsa daga nata ya fice a dakin,
Da sallama dauke a bakinsa ya shiga dakin deejah dake zaune ta kafe kofa da Ido Tana sauraron shigowarsa ta bisa da kallo tun daga sama har kasa sanan ta sauke idonta Akan bugaggiyar shaddar dake jikinsa wadda ta dan yamutse kadan botir din rigarsa daya a balle take jifansa da kallo,
Zuciyarta ce ta shiga saka Mata cewar lallai yarima daga dakin Fatima yake,...Bata Gama tunani ba ta tsunkayi sautin muryarsa Yana Mata magana,hade da gyara tsayuwarsa a gefen gadonta hade da watsa Mata manyan idanuwansa "na shigo dare ya rigada yayi naso ace nasamu cikakken lokacinda zan hadaku da Fatima in yi muku nasiha,insha Allahu zuwa gobe zan hadaku gabaki daya in tattauna Daku"....shiru tayi tana Mai sauraronsa batare da tace komiba kusan minti biyar har ya gaji Dan kansa ya huro iska a bakinsa "bakice Dani komi ba kindaisan banason sarauta ko"
Jinjina Kai kawai deejahmah tayi zuciyarta na cigaba da tafarfasa....
"Saida safe"...shine abinda ya ce Mata ya nufi hanyar fita ta bishi da kallon takaici ,lallai yarima wato ko arzikin Zama a dakinta ma batasamu ba yaje sun Gama iskancinsu sanan zaizo ya tsaya Mata akai yace yazo sallama ko?kwafa tayi tace a ranta "zaka shigo hannu"karar rufe kofarsa yasata dawowa daga duniyar tunanin data fada....ta Mike ta cire alkyabbar jikinta ta nufi wardrobe din jikin bango ta bude inda kayanta suke jere ta shiga zakudo rigar bacci wadda zatasam..
********
Yana shigowa dakin ya nufi toilet yayi wanka sanan ya fito ya fice jimm kadan ya dawo sanye da jallabiya ya shimfida dadduma da kansa ya ja kusu sallah rakaa biyu sanan suka sallame, ya juyo gareta ya kakama kanta yanayi Mata addua kusan minti goma sanan ya shafa yayi Mata tambayoyi game da addini alhamdulillah wadanda tasani ta amsa,
Da kansa ya mikar da ita ya nade daddumar ya ajiye ta gefe wajen switch din globe yasa hannu ya kashe ya ruko hannunta zuwa gado....
Turesa kadan tayi ya rada Mata a kunne "ke meye haka Wai Hira fa zamuyi"...a shagwabe tamkar zatayi kuka tace"nifa banajin yin hirar bacci nakeji"....
Murmushi yayi cikin duhu ya Kara janyota jikinsa ra rungumeta sosai yanajin sautin bugun zuciyarta wadda ke cike da fargaba,...yasani Sarai tsorone cike falll zuciyarta kawai sai ya Dora bakinsa daidai kunnenta ya rada Mata "to Bari insaki bacci ai babyna ce ko?rainonki yabar hannun ummu ya dawo wajena"yadan hura Mata iska a kunne yadda yake maganar kadai yasa jikinta yin sanyi tai lamo a jikinsa ya shiga shafo wuyanta Yana hura Mata iska a kunne....dik da yadda jikinta ya mutu bai hanata tsoro da fargabar Jin hannuwansa na yawo a kirjinta da sassan jikinta....
Saida ya tabbatar ya Gama kashe Mata jiki sanan.....😬labari ya canja Dan gabaki dayansa a furgice yake jikinsa rawa yakeyi tamkar ansa Masa shocking Babu abinda yake bukata sama da ita Babu inda baya lasa a jikinta hawaye ke gudu a idanuwanta ganin dik yadda ya koma tamkar mayuwacin Zaki....kasa hanasa tayi dikda fargabar da takeci data tuna da alkawarinta da ummu kawai saita sakar Masa linzami....
Ko kafin asuba yarima yayi round yakai hudu...bai taba tsintar kansa a cikin wanan yanayi ba irin na yau,da yasamu gamsuwa zaiji sabuwar shaawa na taso Masa,ita kuwa shame shame kawai tayi tamkar gawa Tana Jin yadda yake aiki a jikinta,sai wajen asuba ya dagata ya rungumeta jikinsa kawai ya saki kukan farin ciki ya shiga Kai Mata kiss ta ko Ina....
Hannu yasa ya kunna dumm light yaga yadda hawaye ke gudu a idanuwanta yasa bakinsa Yana lashewa hannunwansa na yawo a jikinta.....
Kacokan ya dauketa yayi toilet da ita Nan da Nan ya hada musu ruwa Mai zafi yayi Mata wanka ya gasa Mata jiki sosai sanan ya fito da ita ya kwantar yaja bargo ya rufeta...shima ya shiga yayi NASA wankan
Da kanshi ya Ciro Mata doguwar jallabiya a drawer ya sa Mata sanan ya fita Yana Jin Kiran sallah a masallaci ya rufo Mata kofar....
Sakkowa tayi a hankali ta koma bayi tayo alwala tazo ta tada sallah,tanayi jiri na dibarta saboda rashin karfi a haka ta idar da sallar taja jiki ta Haye gado....
Misalin karfe shida ya shigo gidan direct dakin deejahmah ya nufa Yana tura kofar yaganta Tana bacci,..tsaki yayi sanan ya shiga tashinta da tayi sallah dakyar yasamu ta amsa Masa ya fita ya rufo Mata kofar....
Ganin hijabi jikinta Kuma gata a kwance ya bashi amsada tayi sallah sai kawai ya Haye gado ya janyota jikinsa ya rungumeta tsam Yana laluben bakinta Nan ya shiga tsotsar bakinta a haka bacci ya daukesa Mai dadin gaske...
********
Sai goma na safe deejahmah ta farka da sauri ta tunada batayi asuba ba Nan da Nan ta shiga bayi tayo alwala ta tada sallah sharp sharp gudun kada ya shigo....
Tana idarwa ta fada toilet ta tsala wanka ta fito ta Dade zaune Tana kwalliya sanan ta shirya tsaf da tsaddun material Dan India maroon Wanda yayi masifar amsar fatar jikinta....
Lekowa tayi taji shiru ko Ina a haka ta sakko daga sama kwass kwassss da takalminta har babban parlonnsu
Nan taga Yar kararrawa ta Danna saiga bayin gidan dukkansu suna rige rigen shigowa dukkansu ko wacce ta zube...
Kallonsu takeyi daya bayan daya tamkar bazata ce komiba cann ta nisa tace "Ina bukatar abun karyawa"...
"Toh ranki ya dade"...suka hada baki suka fice a tare...
Cikin minti biyar suka shiga shigowa da kayan breakfast kala kala wadanda aka turo wasu daga gidan sarki wasu a Nan sukayi shi....sukai serving dinta da kunun gyada da soyayyar doya da kwai tanaci tamkar Tana taunar magani...
Karar fitowa yasata tsayawa da taunar da takeyi ta maida dubanta daga inda take jiyo sawun takalmin,
Yarima ne yasha shadda baka da hularsa ja Mai shegen kyau gefensa Fatima ce da red less dinkin sket da Riga fuskarta Babu make up Amma hakan be hana kyawunta na usuli bayyana ba....
A tare suka shigo parlon inda Fatima ta zauna Nan shima ya zauna gefenta hannunsa rike da kwankwasonta... harararsa ta danyi "dik ka Hana mutum sukuni dik inda nabi kana manne Dani Nika cikani"
Dan tsungulunta yayi ta zabura Tana fadin "mugunta ko mugunta ko Allah saina fadaka da ummu"yadda tayi maganar a shagwabe yasashi kafeta da idanuwansa Yana murmushi..
Kararrawa Fatima ta Danna saiga bayi sun Kara shigowa "Ina bukatar abinci Amma ba kalar wanan ba Dan ni banajin Shan kunun gyada,a dafomin ruwan zafi a soya min cheefs"...tace cike da Isa...
Mikewa deejahmah tayi tana Shirin barin wajen yarima yayi saurin cewa "na cancanci gaisuwa Amma bansamuba deejahmah ko Mulkin ne ya motsa irin na yaran masarautar barayar Zaki?"yace cike da zolaya,
Kayataccen murmushi tayi tai farr da idanuwanta "gaisuwarka ta musammance ranka ya dade a daki ya Dace asameka a gaisheka ba cikin mutane ba"....
Tabe baki yarima yayi ya dage kafadarsa "yadda kikaga ya Dace"....ta juya abinta Tana juya kwankwasonta...
********
Cikin kwana biyu soyayya Mai karfi hade da shakuwa ce ta Kara shiga tsakaninta da yarima wadda takejinta a sabuwar duniyar da Bata taba tunanin zata tsinci kanta ciki ba....
Tunda safe sarki ya Aiko neman yarima ya fita Dan Kiran nasa Dan haka Koda Fatima ta shirya sai Bata nemeshi ba tayi fitowarta Dan ta Sha iska...
Sallama tayi a parlorn ganin deejahmah zaune Rahane baiwarta da aka kawota Tana famar matsa Mata kafa hannunta dauke da waya Tana chat...
Harara ta watsawa Fatima hade da sakin tsaki tace "nibansan dalilin dayasa kike son ki rinka shiga gonata ba bayan kinsan danida ke din ba saanin juna bane babu Hadi hanyar jirgi daban ta mota da ban sai shegen naci da maita yarinya sai kace kaska"..
Mikewa Fatima tayi daga inda take ta Tako har gaban deejahmah ta tsaya fuskarta dauke da murmushi "nidake tabbas ba saanin juna bane Domin akwai banbanci tsakanin uwar gida da amarya,sanan akwai banbanci a tsakanin sarauniyar asali da wadda take amsa sunan sarauniya Amma Bata cancaci a kirata sarauniyar sarki ba saidai a kirata da matar sarki Kinga kuwa akwai banbanci,naji Dadi da kika sanar Dani cewa indaina zubar da girmana wajen gaisheda kanwata,saidai hakan bazai yuwu bane saboda kasancewar ni din Mai ilimin addini ce nasan muhimmancin sallama ko a musulunce"...ta juya Tana takawa dai dai deejahmah na Kare Mata kallo,
"Samun ilimin addini a gidan marayu bai amfana Miki komiba tunda garin karuwanci kikayi sanadiyyar Rai Wanda ya rataya a wuyanki,sanan ke har kinada wani tunkaho da kikedashi bayan kinsan asalinki?kin manta cewar tsintarki akayi aka Mika ki gidan marayu?kin manta cewa itayayenki wofintar dake sukayi gwamnati ta tsunceki tayi Miki suturar daurawa?....gaskiya bakida Hadi Dani da akayi cikina a sunnah aka haifeni akaimun hakika"...ta kece da dariya Tana karkada kafa Tana bin Fatima da kallon wulakanci ....
Ba karamin zafi kalaman deejahmah sukaiwa Fatima ba wadanda sukasa fararen idanuwanta suka canja kala Nan da Nan zuwa naauin ja wata Yar kwalla ta taru a Ramin idanuwanta,
"Dikda kasancewata tsintacciyar mage shegiya wadda aka tsinta a gidan marayu hakan be hanani Zama cikakkiyar yarinya Mai tarbiyya da sanin ya kamata ba....hakan yasa mijina yake alfahari Dani a ko Ina sanan kisani nidin ba shegiya bace Sunnah ce ta haifeni"
"Idan Sunnah ce ta haifeni Fatima inada bukatar ganin uwa da ubanki sai in tabbatar"
A fusace yarima ya shigo parlorm Yana Mai daka tsawa "ya Isa haka Khadija,...dik naji abubuwan da kike fada kedin da kikeda iyayen wace tarbiyyace suka baki ita wadda Zaki fito da ita kiyi alfahari da ita a idon duniya?inace ibadah ma wanan Bata Gama cika a wajenki ba ballantana sanin darajar Dan Adam?karki kuskura insake Jin kin zagarmin Mata wallahi saina sassaba Miki"