Sashe 32
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lumshe idanuwa tayi Wanda ita kanta batasan tayiba hade da Dan tura baki gaba "ni yaayah to mezanyi maka idan na ganka?"
Bakinta ya Kama yasan Murda "ohhhh bakiso kiga yayanki?bakida bukatar ganina kenan?"
Tsareta da Ido yayi yaji me zatace,....shiru tayi Tana kallonsa idanuwanta taff da hawaye ,da sauri ya saki bakin nata ya sauko daga kujerar daf da ita ya zauna"yi hakuri bintu nine ko?na Kama Miki baki?gasunan sunyi jajir kiyi hakuri kedince sai ayita zumburamun baki".....hawayene ya shiga saukowa a idanuwanta ganin haka yayi saurin dago fuskarta da hannunsa Yana Kare Mata kallo "Fatima meyasa dik lokacinda zan kasance dake sai kin zubar da hawaye bayan kinsan abinda nafi Tsana a rayuwata kenan Inga kinamun asarar hawaye?bakya bukatar kasancewa kusa Dani?ko bakyason ganina ne?"
Da sauri ta shiga girgiza Masa Kai "ah ah niba haka bane Kaine ai ka rikemun baki Kuma yanamun zafi"....kallon cute lips dinta yakeyi hannunsa tallafe da fuskarta ....matsowa yayi daff da fuskarta har suna shakar numfashin juna....."toh kiyi hakuri nadaina kinji bintu?...Ina sonki kinji?...kina Sona?"
Runtse idanuwa tayi fuskarta dauke da murmushi,...bakaramin kyau tayi Masa ba da wanan kayataccen murmushin nata.....besan lokacinda ya janyota jikinsa ba ya rungume zuciyoyinsu na bugawa sauri da sauri..kici kicin kwacewa Fatima ta shigayi Jin haka da sauri ya saketa Yana sauke numfashi.....hararsa ta danyi ta turo bakin Nan gaba "yaayah ni kabari Babu kyau fa?"
Idanuwansa sun canja kala zuwa launin ja sunkankace murya a dashe yace "Fatima Wai kinajin menakeji akanki kuwa?Anya zan iya jure ganinki a haka batare da na mallakeki ba?"
Kallon rashin fahimta tayi Masa,...daga Mata gira yayi "Fatima Ina sonki Ina kaunarki har cikin zuciyata tsakani da Allah nakeso in mallakeki inaso in aureki shine babban gata da zanyi Miki a wanan duniyar"
Zumbur Fatima ta Mike tanaja da baya Tana girgiza Kai har takai jikin kofa ta jingina....batasan lokacinda hawaye suka kufce Mata ba tamkar an bude famfo.....
Tsaye ya Mike Yana takowa a hankali har yazo daf da ita Yana kallon yadda take hawaye,...hannu yasa Yana share Mata hawayen,a raunane yayi kasa da murya daf da fuskarta yace"Fatima bazaki aureniba?bakya Sona?"....runtse idanuwanta tayi tanajin saukar numfashin sa a fuskarta,...kusan minti biyar a haka zuciyoyinsu na bugawa sauri da sauri ko wanne da radadin da yakeji a zuciyarsa,....karfin Hali tayi ta bude idanuwanta ta saukesu Akan fuskarsa da ya kafeta da idanuwa ko kiftawa bayayi,
"Yaayah wanan kudirin naka ba Mai yuwuwa bane,banaso kasawa zuciyarka abinda bazaka sameshiba"
"Meyasa bazan sameki ba Fatima?Babu wani dalili Wanda zai hanani aurenki sai ikon Allah "
"Dan Allah yaayaah ka rufamun asiri ka nisanci kanka daga gareni kayi kokari kasawa zuciyarka son gimbiya deejahmah Dan itace ta Dace dakai bani Fatima ba Dana kasance Mara asali"
Da sauri ya sa hannu ya toshe Mata baki"idan har kika Kara Kiran kanki da Mara asali to tabbas zanyi Miki hukunci Mai tsanani,...Babu ranan da zan sanyawa zuciyata son wata Diya mace bayanke bintu,bayan tunfarko zuciyata ta ginu Akan soyayyarki da kaunarki,....Kona auri deejahmah zan aureta ne don cika umarnin mahaifana Amma kisani gan gar jikina ta aura ba zuciyata ba,....kece nakeso Kuma komi runtsi saina mallakeki"
Zuwa yanzun kukan Fatima ya tsananta don kalaman yarima suna barazanar tarwatsa Mata zuciya dikda ita kanta Tana Jin sonsa lullube da sassan jikinta....
"Zan gabatar da ke a matsayin matata ta biyu a wajen Mai martaba"
Dafe kirji Fatima tayi jikinta ya hau rawa Nan da Nan zufa ta shiga karyowa a dik wata gaba ta jikinta ,zubewa a kasa tayi ta shiga rokon yareema Akan ya rufa Mata asiri kada wannan maganar ta fita....
Durkusawa yayi ya dagota daga tsugunnen da take suna fuskantar juna "Fatima idan ma ban fada yanzun ba Dole Nan gaba in fada saboda haka gara in sanarwa da iyayena kudurina akanki tun yanzun Domin itace tun Yana danye ake lankwasashi,....nasan halin mahaifina Mai adalcine adalin sarki nasan zai fahimceni Amma wallahi tallahi Babu abinda zai hanani sanar musu da kudirina na biyu bayan auren deejahmah.....inason in mallakeki a matsayin matar aurena"
"Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun "kawai take furtawa a zuciyarta Tana kallonsa hawaye na gudu a idanuwanta.....juyawa tayi da sauri ta bude kofa ta fice w guje Tana kuka....kallo ya bita dashi zuciyarsa na Kara Masa karfin gwiwa Akan ya sanarwa da iyayensa kudurinsa na biyu,
Zagaye parlonsa ya shigayi Yana tunani kala kala daga karshe zuciyarsa ta yanke Masa shawara akan idan an hadu a fada bayan sallahr isha.i ya fadi abinda ke zuciyarsa.....
******
Bilkisu ce gefe rakube a parlorn hajiya Tana sauraren labarinda Mami kuyanga take bawa hajiya Akan Fatima Tana dakin yarima kusan awanni biyu kenan....
Huci hajiya kawai takeyi tamkar zakanya "Mami kin tabbatar da maganar da kika fada?"
"Allah ya taimakeki kin manta ke ce kika bamu umarni Akan dik wani shige da ficenta a cikin gidan Nan musanar Miki?...dazun saade take tsaiguntamim jiya cikin dare ma baa dakinsu ta kwana ba"
Girgiza Kai kawai hajiya keyi "lallai yarinyar nan ta debowa kanta ruwan dafa kanta?wato karuwarsa ya dauko ya kawo Mana gida suke kebewa suke ashararamcinsu ?Aiko zan shayar da ita ruwan azaba"....
Gumi ne ke karyowa bilkisu dake gefe a rabe tanajin tattaunawar hajiya da kuyangarta Mami....mutsu mutsu ta shigayi dabara ta fado Mata,
Wani mugun kallo hajiya ta wurgawa bilkisu sanan ta daka Mata tsawa "mutsu mutsun ubanme kikeyi?"
Jiki na rawa bilkisu tace"ranki ya dade fitsari nakeji"ta durkusar da kanta a natse ...
Mtswww "shine bazaki iya mikewa ba sai kinyimun a carpet shashasha?tsoron uban me kikeji?"
Girgiza Kai bilkisu tayi kanta a kasa "babukomi"
"Zaki iya tafiya"
"Nagode ranki ya dade"....
Da sauri bilkisu ta Mike ta fice....
Kallon Mami dake gefe hajiya tayi tace"yarinyar Nan ta kwantamun a Rai tun zuwansu gidan Nan Domin tanada biyayya"
Khausar dake gefe Tana latsa waya ta karbe zancen da "ga natsuwa"
Jinjina Kai Mami tayi batare da tace komiba......
"Tashi kije kitahomin da Fatima"....durkusawa Mami tayi "angama ranki ya dade"....
*******
Bilkisu Tana fitowa sashen hajiya ta shiganan ta fitanan Tana neman Fatima Amma Bata gantaba.....faduwar gaba kawai takeyi da sauri ta fito tayi hanyar cikin gida can nesa ta hangota wajen wata bishiya ta kifa kanta......
*Muje zuwa*...... *ya kamata in huta na Yan kwanaki....nagaji zan Dan huta kwana biyu*......
*SLIMZY✍🏼😍*🌩 *ANYI WALK'IYA.....* 🌩
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡
*NA:SLIMZY✍🏼*
_wattpad@slimzy33_
*Sadaukarwa ga k'awata faty D'an maliki*
*_Assalamu alaikum zuwa ga masu neman anyi walkiya daga farko Dan Allah kuyi hakuri bazan ita yawaita turashi daga farkoba,kullum saina turashi daga farko Ina typing Ina turawa Dan Allah dik meso daga farko tayi cigiya zata samu Amma gaskiya na rufe turashi daga farko!!!_*
24
Da sauri sauri bikisu ta Isa inda Fatima ke zaune tanayi Tana waige waige kada wani ya ganta,....har bilkisu ta tsaya akanta batasaniba Tana faman sharbar kuka kamar anyi Mata mutuwa,wani kululun bakin cikine yazo ya tokare kirjin bilkisu ga takaicin kukan Fatima dake ci Mata zuciya kamar ta rufeta da duka komi akayi Mata saitayi kuka Dana kuka da bana kukaba ta kasa Zama jaruma,....takai seconds talatin tsaye Fatima batasan da itaba bakin cikine yasa bilkisu Jan dogon tsaki wanda yasa Fatima dagowa da sauri fuskarta sharkaf da hawaye.....harara ta watsa Mata Tana rike da kugu "to akoke gwamnan kuka kin Zama baure komi kuka shiyasa ko a gidan marayu uban kowa ya rainaki,wallahi ji nake kamar in shakeki Dan takaici yanzun dai ni banzo Dan inji wani baasiba nazone insanar dake balain dake tunkaroki"
Daskarewa Fatima tayi Tana kallon bilkisu dake tsaye ta rike kugu,Nan da Nan kirjinta ya shiga bugawa sauri da sauri shikenan yarima ya cuceta ya fasa kwai "innalillahi wa Inna ilaihi rajiun"
"Dalla malama kin kafe mutum da Ido tunda bazakiyi maganaba saiki tanadi kalaman da Zaki fadawa hajiya Dan wanan munafukar Mai kamar lagwani Mami taje ta fadawa hajiya babba ta ganki a dakin yarima"
Zaro ido Fatima tayi hade da dafe kirji "nashiga uku"
"Ki tsaya Kiran shiga uku,kinje soyayya ko?kin saki jiki bayan kinsan akwai idanuwa akanki kika Dade gashinan ai an kamaku har kamshin yarima kikeyi"....bilkisu ta karashe maganar da tuntsirewa da dariya....
Bakin cikin dariyar bilkisu yasa Fatima mikewa tsaye zata wuce,....dakatar da ita bilkisu tayi Tana gimtse dariyar dake taso Mata "malama ki fitittike kice ke bakije wajen yarima ba bake bace kice ko ganinsa ma bakiyiba ke idan Kinga zaaci ubanki ki hada da rantsuwar karya kice wallayi"
Haushi yakara turnike Fatima murya na rawa tace"shine Zaki tasani kinamun dariya?haba bilkisu bayan kinsan azabar da zansha"
"Idan banyi Miki hakaba bazaki jajirceba kin rinka kuka kenan kamar wata jaririya"
Bilkisu na kaiwa aya ta hango mami Tana tafe Tana waige waige da alamun neman Fatima take Aida sauri ta makale bayan bishiya Tana numfarfashi har Mami ta karaso,
Kallon tuhuma takewa Fatima wadda ke tsaye kikam kamar andasata sanan ta wurga Mata harara"kina Nan a makale bayan kin gamo iskancin kinzonan kina wani munafurcin to hajiya na kiranki"
Kala Fatima batace mataba tayi gaba abinta Mami tabi bayanta,....bilkisu dake makale a bayan bishiya Tana cizar yatsa da Jin kalaman da Mami ke jifar Fatima dashi a matsayinta na kuyanga Amma Fatima ta kasa ramawa sai kace matsayi ta fita.....
Durkushe Fatima tayi a gaban hajiya kanta a kasa zuciyarta na famar yi Mata lugude ga tsoro da ya lullubeta,....muryar hajiya ta tsinkayo Tana magana "Fatima "
"Naam ranki ya dade"murya na rawa ta amsa ,
"Uban me kikajeyi dakin yarima me kuke kullawa?ko kinji marmarin namijine kikaje kuyi abinda kuka Saba?"
Danne tsoro Fatima tayi ta shiga rantse rantse ita bataje ba ba ita bace wallahi.....
Da sauri Mami dake gurfane ta karbe zancen da "ni zanyi Miki sharri ne?wallahi hajiya taje rantsuwar karya takeyi da idona na ganta har kitchen ya biyota yace tazo"
Itadai hajiya babba tunda Fatima ta Musa taje ta kasa magana don tasan inhar Fatima taje to kukan munafurci zata farayi bazataki amsa laifintaba,
Bilkisu kuwa na gefe Tana zare idanu bayan ta dawo fitsarin karya.....