Sashe 25
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shigo da Fatima yayi bangaren mahaifiyarsa bayan sallamarsu Bata ko kalli inda suke ba saboda wani irin takaici da bakin ciki da take ciki haka suka Gama zamansu ya Mata jagora zuwa dakin baccinsu khausar da afnan......
*******
Gidan waziri kuwa wadanda sukaje gaisar da sarki yaran waziri Nan suka kwashe labarin komi suka fadawa iyayensu.....matar waziri dake zaune da kayan saki irin na mutanen da a jikinta tai murmushi ta kalli yan biyunta Yan Mata faizah da fauziyya tace"dik makircin rahina ne Amma idan tasan wata batasan wataba nice naso ace a cikin yaran gidan Nan cikinku wani ya auri daya daga cikin yaran sarki Amma hakan be yuwuba to tabbas sainasa Anyiwa deejahmah kisan mummuke zansa ayi Mata abinda zai nakasata ta kasa batare da tunanin wanine yayi mataba zata kasance da Rai da lafiya Amma saitayi hawaye ta dalilin abinda zanyi Mata"
Murmushi fauziyya tayi wadda takasance itace hussaina tace"aikinki Yana kyau innarmu nasan ko kashe mutum ne zakiyi batare da kowa ya Gane kece kikai hakanba mugunta daya Zaki Dana Mata ya zame Mata babban bakin cikin a wanan duniyar"
Faizah dake gefe Tana sauraronsu tace "aini innah deejahmah Bata dameniba tausayin Fatima nake Wai Kinga yadda sukayi Mata dazun kuwa harda uwar gidan sarki".
Hmmmmm kawai Inna ta sauke gwauron numfashi tace"gaskiya Nima tausayinta nake dikda cewa ban taba tausayin wani mutum ba Dan babu abinda ya shafeni da sabgar kowa sai tawa data yarana zan shirya inje Inga yarinyar"
Fauziyya cikin kosawa tace"innah me zakiyiwa anty deejahmah "
"Sirrrim zuciyata ne sai abun ya fito Nan da shekara biyu bayan aure zan sanar daku nice sila"
Gyadar da take ci a a gabanta ta Dina ta zuba a baki Tana taunawa Tana murmushi......
********
Bacci ya gagari deejahma har kusan Sha daya na dare sai zazzaga masifa takeyi babu abinda ya tsaya Mata a Rai irin murmushin da yarima yayiwa Fatima....
Gwaggo rahi ta kalleta tayi murmushi tace"deejah banson kika tada hankalinki na keda kikace ba sonshi kikeba da kin Haifa Masa magaji Zaki ramawa habibu hakkin kisansa shine Zaki zauna kina tada hankalinki Akan sa kamar wadda ke kishinsa?alamar kishi fa soyayya ce"
"Wallahi mama bana sonshi na tsanesa,sanan hassadar kyawun surar yarinyar kawai nakeyi Kuma wallahi saina kurbawa yarinyar Nan azaba....."
"Kyau Mai saukine kinada damar da dazarar kika aureshi zakisa a Bata Mata fuska harabada fuskarta ta lalace"
Ajiyar zuciya deejahma ta sauke tace "kin kawo shawara hakan zaayi"
Dariya gwaggo rahi tayi tace"yanzun ki kwanta kiyi bacci dasafe zamu tattauna akwai wata Yar tafiya da zamuyi zuwa tudu"
Takawa tayi ta Haye gadonta ta kwantar da kanta Akan pillow ta lumshe ido gwaggo rahi ta kashe musu globe ta fice .....
*******
"Khausar Wai menene nake fama dake kije ki kwanta kinki ke sai Nan xaki kwanta"
Yatsina fuska khausar tayi hade da turo baki tace"ba Yaya bane yakai wanan yarinyar dakin kwanan mu waidamu zata zauna?"
Dafe kirji hajiya babba tayi tace "mene?muje"ta Mike da sauri....sukayi dakin kwanansu khausar...
Juye juye kawai Fatima keyi batare da tayi bacciba afnan na can karshen gado ta takure kamar zata hade da bango,
"Tashi munafukar Allah ki nemi wajen kwana tun dare beyi mikiba Dan bazan iya barinki ki kwana da yaranaba kafin safiya Kin kashesu"
Da sauri Fatima ta duro daga gadon jikinta har rawa yak'e....kofa hajiya ta nuna Mata tace"fita"
Da sauri ta Soma tafiya Tana rawar sanyi saboda yadda garin ya dau sanyi kasantuwar lokacin tsagwaron sanyine haka ta fice a dakin idanuwanta cike da kwalla,...Tana tafe kwalla ta silalo Mata a kumatunta tasa hannu ta share,
Wani Dan hanya ne dake sadaka da ko wani part din gidan Nan ta shimfida dankwalinta ta kwanta Tana rawar sanyi......
*Muje zuwa*
*SLIMZY✍🏼🥰*🌩 *ANYI WALK'IYA.....* 🌩
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡
*NA:SLIMZY✍🏼*
_wattpad@slimzy33_
*Sadaukarwa ga k'awata faty D'an maliki*
*SAKON GAISUWA DA FATAN ALHERI* *GAREKU SUMAYYA* *ADAM* ( _fauza house of_ _novels_ ) *TARE DA* *MOM SAYEED* *DA* *NOOR* ( _Haske_ _fans club_ ), *UMMU* *RAMLAT* ( _slimzy_ _novels_ )...... *SON* *SO FISABILILLAH* 😍👏🏼
20
Ilahirin jikin Fatima Babu inda baya rawar sanyi saboda hunturun da akeyi a wanan lokacin sanan a tantagaryar kasa take kwance ga sanyin tiles da ya dauka....baccin kansa ya gagareta saboda tsabar sanyin da takeji juyi kawai takeyi kafadunta sunayi Mata zafi gashi ganin Daren takeyi yayi Mata tsayi....cije lebenta tayi saboda tsabar sanyi har saida ya fashe jini ya fara fitowa,runtse idanuwanta tayi wata kwalla Mai zafi Tana gangaro mata a fuska a haka har wahalallen bacci ya dauketa,sai Kiran sallahr asuba ta farka da sauri ta kwashe Dan kwalin data shimfida da hijabinta da take lullube dashi ta say jikinta,
Wata Yar kofa ta nufa batare da sanin inda zatajeba Tana shiga taga ta Kara karo da wata kofar a rufe ba tare da wani tunaniba ta tura kofar aikuwa tayi kicibis da wani katafaren bedroom Wanda yasha kayan more rayuwa da rantsatsen gado ta kunna Kai cikin dakin aikuwa furgigit wadda ke kwance a katafaren gadon ta Mike da sauri Tana kallon Fatima sanye da hijabi da sauri ta laluba hannunta zuwa gefen gadonta ta kunna globe ido hudu sukayi Fatima taja da baya da sauri ,
Wani durowa hajiya babba tayi daga gadon Tana fadin "dawo Nan dama bacci rabi da rabi nakeyi saboda tsoron Kar a kashemu ubanme ya kawoki dakina kinzo ne ki karasani?kamar yadda kika kashemun da'be ishekiba koh"
Ko Ina a jikin Fatima rawa yakeyi ji takeyi tamkar ta saki fitsari har ga Allah Koda ta bude kofar batayi tunanin dakin wanan azzalumar matar bane tayi tunanin dakinsu khausar ne don dakunan gidan da kofofin gidan kamanceceniya suke da juna......
Wani mugun kallo hajiya babba ke jifar ta dashi ta Kara fadin "uban me ya kawoki Ina tambayarki?"
Dago idanuwanta tayi sukayi ido hudu ta Kara saukesu kasa bakinta na rawa tace"kiyi hakuri wallahi bansan dakinki bane Nan wani dakin nake nema inaso in shiga bayi inyi alwala inyi sallah"
"Dakin ubanki kike nema?ko dakin tsohon kwarton naki daya kawo ki kike nema kabiru?kinbiyo duhu kuyi karuwancin ne?to fitarmun a daki tun ban illatakiba cikin Daren nan"
Da sauri Fatima ta juya har Tana hardewa kamar zata kife ta fice a dakin,hajiya babba ta bita da wani mugun kallo Mai cike da tsantsar tsana da kyama.....
Tana fitowa taci Karo da wata kuyanga hannunta dauke da tsintsiyaye manya da kanana da alama itace Mai sharar gidan kallonta kuyangar tayi ta kauda Kai har zata wuce Fatima ta tsaidata da cewa"Dan Allah Ina zansamu bayi inyi alwala?"
Hannu tasa ta nuna Mata wata hanya ba tare da tace komiba ta wuceta da sauri don kar ma wani ya ganta tanayiwa Fatima magana,kofar data nuna Mata ta shiga aikuwa saiga bayika a jere daga gani kasan na bayin dake bangaren ne ,ciki ta shiga ta Kama ruwa tayo alwala ta fito tazo parlor ta tada sallah....bayan ta idar da sallahr ne Tana zaune gari ya danyi Haske yarima ya shigo sanye da jallabiya daga gani masallaci ya dawo Yana shigowa yayi tozali da ita zaune Tana adduoi hannunta a sama juyowa yayi ya taho wajenta ya nemi gefe ya zauna har saida ta shafa,
Sunkuyar da Kai tayi gefe tace"barka da tashi ranka ya dade ,fatan ka tashi cikin koshin lafiya"
Murmushi yayi yace"na tashi lafiya ranki ya dade Dan kema yanzun kin Zama Yar gidan sarki Dole a ce Miki ranki ya dade"
Harararsa tayi ta kauna Kai ,
Tambaya yarima ya wurgo Mata yace"cikinsu khausar din kika kwana kuwa ko a Ina?"
Jimm kadan tayi ta tuno da nasihar Ablah da tayi Mata Akan dik abinda zaayi Mata a gidan kada ta sanar dashi tabari ya gani da idanuwansa,kada ta kasance Mai yawan korafi da kan Kara Akan Yan uwansa don watarana zai gaji da ita.....da sauri tace "Ina zan kwana Wanda ya wuce cikinsu khausar din?a dakinsu na kwana cikin sababbin Yan uwana"
Murmushin Jin Dadi yayi yace "Bari in shiga ciki zan kwanta kema ki koma bacci"
Yana Gama fadin haka ya Mike ya fuce........
Kallo ta bishi dashi Tana murmushi lokaci daya ta kauda kanta ta tuna da baccin da tayi rabi da rabi a Daren jiya.....
*********
"Barka da tashi ranki ya dade uwar gidan Mai martaba sarki"
"Barkanki"...hajiya babba tace Tana kokarin sakkowa daga gado
"Ranki ya dade nasamo wani labari ne"
"Ina sauraronki"
Kara durkusawa kuyangar tayi tace"yanzun Nan ja dauko tsintsiya zan shigo bangarenki Domin tsabtace Miki Naga yarima Dan sarki da wanan bakuwar ya zauna a gefenta bansan me suke cewa ba"
Kurriii da ido hajiya babba taiwa kuyangar Tata har takarasa abinda take fada sanan tace"naji dadin wanan labarin saade shiyasa nabaki wannan aiki na sawa wanan yarinya da kabiru ido dik motsin da zasuyi inaso kisa musu ido yadda yadda Dace kuma ki fadamun "
"Insha allahu uwargijiyata zaayi yadda kikace"
"Mike kije kiyi aikinki"....
Durkusawa tayi tace "Allah ya taimaki uwar gidan sarki"...sanan ta Mike ta fara kakkabe kakkabe kafin ta fara shara....
********
Kaiwa da komowa Fatima keyi kawai ta rasa dakin da zata shiga taji Dadi ma rayuwarta Dan batada wajen zuwa,gashi tanaso tayi wanka ta canja kayan dake jikinta saboda kaikayi da takeji,
Wani waje can tasamu wani Dan dandamali a hanyar da zata sadaka da bangaren sarki ta zauna Tana kallon dawisu dake Kai komo cikin gidan suna baza jikinsu kwalliyar jikinsu na fitowa saita Samu kanta da shagaltuwa da kallonsu....
Tun daga nesa yake hangenta a hanyarsa ta zuwa gaida Mai martaba, murmushi kawai yakeyi Mata Wanda ita Sam batasan Yana yinsa ba ma har ya karaso inda take kamshin turarensa shi ya sanar Mata da isowarsa,
Dago Kai tayi ta sauke idanuwanta cikin nasa lokaci daya ta rufesu ta Kara budewa sanan ta sauke Masa lallausan murmushin Nan nata,....kwarai ya shagaltu da kallonta muryarta ya tsikayo Tana fadin "barka da tashi ranka ya dade"
Wata sassanyar ajiyar zuciya yarima ya sauke wadda saida ta fito a zahiri sanan shima ya maida Mata da martanin murmushin"barkanki da tashi ya bakunta?"
"Ai yanzun niba bakuwa bace Domin na Zama Yar gida"
Gyada kansa yayi yace "haka nakeso bintu zo muje mugaida Mai martaba sai mu dawo Nan bangaren mu gaidasu hajiya"