Sashe 10
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tabe Baki wadda aka Kira da uwaliya tayi tace"ohoo hajiya nidake fa a zaune muke a nan,Ina zansan meke faruwa?"
Tsinke tasa ta cigaba da Sosa kunnenta batare da tace komiba...
A office kuwa barrister ne ke tambayar manager kamar haka "shin Dan Allah ranka ya Dade idan bazaka damuba inada wasu Yan tambayoyi da zanyi makasu wadanda bazasu wuce biyu zuwa uku ba"
Maganer yace"Bismillah Ina sauraronka"
"Inaso insan cewa shin dik wani shige da fice da yaro zaiyi Wanda yake karkashin gidan Nan kusan dashi?maana Kuna sanin yaro zaibar gidan yaje wani waje ko aa"
"Ehh munasani Dan Babu yaron da zai fita gidan Nan baasan da fitarsa ba"
Jinjina Kai barrister yayi sanan yace"20 ga watan June daya daga cikin yaran gidan Nan ya nuna ta fita daga gidan Nan zuwa wani waje shin kasani ko ince kunsani?"
"Ehh bàma yarinya daya bace yara ne wadanda ke karatu a cikin gidan Nan,aka fitar dasu don zuwa yin jarabawar share fagen jamia"
Murmushi barrister yayi yace "da aka fitar dasu an hadasu da wasu ne?wadanda zasu Lura fashige da ficensu na kaiwa da komowa?"
"Ehh an hadasu da metro dinsu hajiya halima da malam haruna Wanda shine a matsayin guardian dinsu"
"Nagode sosai manager"...dik tambayoyin da barrister Abdul keyi barrister hauwa na gefe Tana rubutawa yayinda Suma Yan sandan daya daga cikinsu Yana daukar statement...
Sallama sukayi suka fito ko wanne ya shige motarsu suka nufi police station din.....
A mota barrister hauwa kecewa "wadanan bayanin da manager yayi Dole a nemosa a kotu yayisu,sanan alhamdulillahi gaskiya zata fito wanan binciken yayi barrister abinda ya rage Mana jin ta bakin Fatima itace ciwon kaina yarinyar Nan wallahi"
Murmushi barrister yayi Yana tuki yace "insha allahu munasa ran wanan karon zatayi bayani,inaso ki lallabeta sosai ta baki labarin abinda ya faru,sanan ki sanar Mata da munyi bincike Akan komi a gidan marayu Kinga idan taji haka inada tabbacin zatayi bayani"
Ka'da Kai barrister hauwa tayi tace"Allah yasa"
Da wanan tattaunawar suka iso police station din,ofishin DPO suka koma barrister Abdul ya gabatar Masa da komi tare da yi Masa godiya,da Kuma gabatar Masa da bukatar zantawa da Fatima da sukeson yi,DPO ya bada umarnin a fito da ita a kaita dakin da ake zantawa da masu laifi,
Ofishin DPO Suka fito yayinda barrister hauwa tayi gaba shiko barrister Abdul wayarsa CE tayi ringing Yana dubawa yaga yarima ne,
Murmushi yayi ya amsa "ranka ya Dade yanzun haka mungama komi Ina wajen ma,.....Nan ya kwashe komi briefly ya fada Masa yadda abin ya kasance,
Yarima cike da farin ciki yace "alhamdulillahi insha allahu zanzo gida insameka nagode barrister"ya kashe wayar,
Barrister hauwa Tana zaune already ta seta recorder dinta lokacin da Fatima ta fito,
"Fatima zauna Mana"ta nuna Mata wajen zama...Zama tayi Babu musu sanan barrister hauwa tayi gyaran murya tace "gani na Kara dawowa a Karo na biyu gareki fatima,Amma wannan karon kafin na dawo Saida mukaje gidan marayu mukasamo bayanai sosai akanki sanan nazo kema Dan inji ta bakinki"
Da sauri Fatima ta da'go Kai Tana kallon barrister hauwa,Nan da Nan idonta ya kawo ruwa,
Jinjina Kai barrister hauwa tayi tace "ehh munsamo bayanai mukazo muji naki bayanin da labarin abinda ya faru daga bakinki,saboda haka Fatima nake rokonki ki dubi girman Allah ki dubi maraicinki ki rufawa kanki asiri kifadi gaskiyar abinda ya faru kada ki boyemun komi"
Kad'a Kai Fatima tayi hawaye na sauka a idanuwanta tace "zanyi bayani insha allahu"
Gyara Zama barrister hauwa tayi cike da farin ciki tace "Ina sauraronki".....
*Muje zuwa*......
*SLIMZY😍🥰* ✍🏻*🌩ANYI WALK'IYA.....🌩*
*💡 HASKE WRITERS ASSOCIATION💡*
*NA SLIMZY*
_Wattpad@slimzy33_
*Sadaukarwa ga k'awata Faty D'an maliki*
09
Ya kasance a gidan marayu.....
Tun Ina yarinya na budi idona na ganni a cikin gidan marayu,muna rayuwa a karkashin kulawar gwamnati Wanda itace take ciyar damu take tufatar damu harda karatun da mukeyi dik munayine a karkashin kulawar gwamnati,
Tun Ina kankanuwata nake Ganin abubuwan dake faruwa a cikin gidan marayun Wanda a wanan lokacin banasanin menene hakan yake nufi Saida na girma nakai shekara goma Sha shida a duniya sanan na fuskacin mummunan rayuwar da mukeyi"
*WATA RANA!*
Zaune muke nida kawayena uku kusan saannin juna muke sanan kanmu guda nidasu saidai dukansu sun girmeni nice karamar cikinsu,
Zaune muke a karkashin wata bishiyar mangwaro wadda ta kasance dik laasar na duniya Nan ne zamanmu muke Shan iska muyi ta kallon Yan uwanmu Wanda suke kaiwa da komowa ,bilkisu CE daya daga cikinmu tace "Wai nikam Fatima jiya Kinga uban kayan kwadayin da su zainab suka dawo dashi daki?hmm abin baa cewa komi"
Kallonta nayi cikin rashin fahimta da son Karin bayani "kaji bilkisun Nan da shegiyar karya,kina nufin basuci tuwo miyar kuka da akayi Mana ba kenan?Ina zasuga wani kayan Dadi muda ke zaune a wajen Nan kamar kabari Babu shiga Babu fita Babu wani mahalukin duniya dake zuwa ganinmu ballantana mu sabanta abin sawa a Baki Sai Wanda aka kawo aka bamu"
"Hmm Fatima kenan to aisu Yan gatan hajiya ne Yan gaban goshi,to Bari kiji jiya idona biyu lokacin da suka dawo daga unguwar da hajiya ta fitar dasu Kuma kaji ne da kayan ciye ciye suka dawo dashi har hajiya aka dibarwa"
Zaro Ido nayi waje Ina kallonta cike da mamaki da al'ajabi nace "to su waya Basu?"
Tabe Baki bilkisu tayi tace"oho,wayasan inda suka samo bayan mu son Kai akeyi Mana Kiri Kiri,wani lokacin kina gani su zainab zasuce bazasuci abincin da mukaci ba Kuma ta zauna saidai kigansu an Basu me Dadi sunci ,ai mudai Sai Allah ya saka Mana"
Kallon bilkisu kawai nakeyi yadda take magana cike da masifa da tsiwa don dik cikin mu ukun ta fimu Baki wallahi Dan ko a cikin gidan Babu me daga Mata yatsa ya sauke ba tare da ta rama ba,
Maryam dake gefenmu wadda tunda muke maganar batace komiba sai lokacin ta waiga gefen dama da hagunta ta juyo garemu tare da kasa da murya,
"Kunsan Allah wallahi su zainab samari garesu"
Dafe kirji nayi hade da zaro Ido cikin furgici nace "samari fa kikace?a Ina suka samesu muda Babu inda muke zuwa,Babu Wanda ke zuwa gidan Nan Sai manyan masu kudi da ke kawo Mana ziyara suna kawo mana tallafin abinci da sutiru?"
Kasa da murya tayi wanan karon fiye da dazu tace "hajiya take hadasu da samari masu kudi,sanan hajiya ke fitar dasu takaisu wajen samarinsu idan aka siyo musu kayan Dadi su Raba su Bata Bata kason wallahi da idona nagansu"
Bilkisu CE ta ce"wallahi hajiya zata aika Naga take takenta domin ranan Fatima idan bazaki mance ba ranan da tawagar Dan sarki sukazo gidan Nan?kin tuna hajiya to azo muna cikin dakinmu ta tattagomu tace dukanmu Sai mun fito mun kawo gaisuwa,bayan mun gaisa dasu mun juya zamu wuce Ina kallon hajiya na nunaki Tana washe Baki"
Ba karamin furgita nayi ba da Jin zancen da bilkisu tayi Akaina,tabbas ranan hajiya tace muzo mu gaida tawagar Dan sarki me jiran gado ya kawo ziyara hade da kawo Mana kayan abinci da suturu masu alfarma Amma Ni dik abinda akeyi a wajen ban maida hankalina a Kai ba,
Juyowa nayi na kalli bilkisu nace "to Sai akayi Yaya ?"
Wata uwar harara bilkisu ta wurgamun sanan tace "Ina zansani"
Ajiyar zuciya na sauke sanan nace "su suka sani"muka kauda zancen ta hanyar mikewa gabaki dayan mu kasantuwar magriba tayi zamuyi sallah muje much abinci.....
********
Bayan munci abinci munyi sallahr ishai a wanan ranan dukanmu mun tafi wajen kwanciyarmu,wuri daya muke kwana mu uku saboda hakikanin gaskiya munshaku nida Yan uwana Amma munfi shakuwa da bilkisu,
Mun kwanta a shimfidar,idonmu biyu ba bacci mukeyi ba mukaga hajiya ta shigo sadaf Sadaf ta wuce can lungu wajen kwanciyar sauran Yan Matan dakin hannunta rike da Leda baka,da sauri bilkisu ta taboni na da'go Kai cikin kasa da murya tace "da'go Kai Fatima kiga abinda nake fada Miki"
Da'go Kai mukayi nida bilkisu muna kallon hajiya halima ta Ciro Kaya ta tashi Yan Mata uku wadanda kusan dik saanin mu ne ko zasu girmemu bazai wuce shekara daya ba can kasa naji Tana magana
"Yi sauri firdausi ku shirya ga haruna Nan yazo daukarku a can zaku kwana kada kudamu da asuba zai dawo daku Zan bude muku kofa"
Kallon juna mukayi nida bilkisu zanyi magana ta kaimun zunguri alamar inyi shiru Sai naji daya daga cikin Yan Matan dakin namu Mai suna firdausi Tana cewa "nifa hajiya nafara al'ada"
Can kasa da murya hajiya halima tace"shine Baki fadamun ba da wuri bayan kinsan da maganar fitar Nan taku tunda Rana nafada muku zaa fita daku gashi alhaji surajo ya kwadaitu da inkawo mishi ke so daya ya Dan Dana zumarki Amma ya kasa sukuni neman ki yakeyi,ga alkawarin makudan kudi da yayimin shegiyar yarinya zakijamun?ai shiryawa zakiyi kije can ku karata"
Batare da wani musu ba firdausi ta dauki doguwar rigar da hajiya ta kawo Mata tasa Mai shegen kyau da tsada ta zura ta shirya tsaf ta yi gaba suna biye da ita....
Tana fita nayi zumbur na Mike na yaye tsumman zanin Dana lulluba dashi saboda sauro,hankalina ba karamin tashi yayiba domin ko baa fadamunba a wanan shekarun nawa Dole in fahimci wani Abu,
Hankalina a tashe na shiga dukan bilkisu wadda tayi lamo a gefena ba barci take ba ta tashi firgigit Tana murtsika Ido,cikin duhu nake kallonta cike da tashin hankali nace "badai iskanci hajiya ke dibar Yan uwanmu Tana kaiwa ba"
"Da me suke zuwayi kinaji ance acan zasu kwana,hmm to Bari kiji kullum da wadanda hajiya ke dauka a tafi dasu a dawo dasu kisani kilama ya kusa kanmu"
A firgice na dafe kirji nace"tabdijan Ashe Wanda ya mutu zai dawo wallahi tallahi Babu inda zaa kaini inje ,kada ma mafarkin hajiya ya Bata cewa zata daukeni takaini wajen maza Allah ya kyauta ya tsareni"
"Aiko zamu gani don wallahi nasan a juri zuwa Rafi kema zakibi sahu don kina cikin kyawawan gidan Nan sanan Bari kiji ma wani Abu gobe naji kishin kishin Ana tsegumin cewa tawagar Dan sarki zasuzo duba marayu zasusa ayi Mana gyare gyare wanan karon ma naji ance duka yaran masarautar Barayar Zaki zasu kawo ziyara hade da Yan siyasa"