Sashe 61
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawayene suke gudu a idanuwan Fatima kirjinta na tafarfasa tamkar ta fasa ihu haka takeji cakkk take tsaye ko motsin kirki batayi....yau kwananta shida a gidan miji tun kafin aje ko Ina anfara goranta Mata maganar iyaye?yanzun inda yara gareta fa akeyi Mata wanan gorin?harda yaranta zaa hada kenan....rungumota yayi jikinsa Yana shafa bayanta a hankali..... deejah wadda ke zaune tamkar mutum mutumi ta Mike tayi sama a guje Tana fadin "wallahi bazan yarda ba bazan taba yarda ku hada Kai da matarka ku wulakantani ba".....ta shige dakinta ta bugo kofa...
Daukar Fatima yayi tamkar baby ya nufi bangarensa da ita can ya shige daki da ita ya rage rigar jikinsa ya ajiye sanan ya hauro saman gadon ya rungumeta Yana kallon fuskarta wadda har yanzun akwai sauran hawaye a makale...
Hannu yasa ya share hawayenta yace "banason kina Kuka a gabanta don anyi Miki gorin iyaye kinji?kidaina kuka ki cire zuciyarki Akan hakan dan kisamu farin ciki dawamamme"...
Sababbin hawayene suka gangaro a fuskarta tasa gefen hannunta ta share sanan ta langabar da kanta a kirjinsa Tana sauke a jiyar zuciya....hannunsa ya tura cikin kirjinta ta dago Kai Tana harararsa ya kashe Mata ido "abuna ne fa abarni inyi yadda nakeso "..
Ta Dan turo baki "ni gaskiya zafi sukemun fa kabari "..tace a shagwabe....
Dariya ya kamayi yasa kansa a gefen wuyanta Yana lasar wuyanta da harshensa ya shigayi Mata wasanni masu zafi wadanda yasa Nan da Nan tafara sauke numfashi...ganin haka ya dago kansa ya Dora bakinsa a nata ya shiga aika Mata da hot kiss hannunsa yasa a bayan rigarta ya zuge zip din rigarta Nan da Nan ta bashi hadin Kai suka shiga farantawa juna..
Sanye take da alkyabba tayo hanyar sashensa a fusace ta nufi kofar Taji saukar numfashinsu....cakkkk ta tsaya Tana Mai Kara sauraren abinda takeji....Nan da Nan idanuwanta suka kawo ruwa ta juya hawaye nabin kuncinta ta nufi sama jiki a sanyaye ta shige dakinta ta kwabe alkyabbar ta fada gado ta saki kuka Mai karfin gaske Tana juyi....lallai ma yarima..tsabar jaraba har da Rana ya hayeta yanayi Mata soyayya ita kuwa ko dakinta ya shigo saidai ya nemi gefen gado ya tsaya ko arzikin Hawa gadonta ya zauna beta samu ballantana abinda ya shafi soyayya...kuka sosai takeyi Mai ban tausayi Wanda takai awa biyu Tana yinsa sanan ta nemi tsakiyar gado ta zauna.....
********
Saida yasamu natsuwa sosai sanan ya shiga bayi ya watsa ruwa ya fito ya rufo kofar yabar Fatima ciki Tana wanka...
Karfe hudu da kwata ya shigo dakin deejahmah Tana zaune ta rafka tagumi fuskarta ta kumbura saboda kuka,...kallo daya yayi Mata ya kauda kansa ganin yanayinta dikda ta bashi tausayi Amma be hanasa daure fuska Akan abinda tayiwa Fatima ba,
"Ke kinci abinci?"...ji wata tambayar rainin wayau da yayi Mata tun karfe suke daki be fitoba sai yanzun Yana tambayarta kotaci wani Abu,
Haushi ne ya lullubeta yasa kwalla cikowa idanuwanta ta girgiza Masa Kai kawai...kwallar da take boyewa ta sulalo a idanuwanta masu zafi ta dago Kai da niyyar Gaya Masa magana yadda taga fuskarsa yasata saurin sunkuyar dakai Tana sharar hawaye...
Tausayinta ne ya kamasa jikinsa yayi sanyi,jiki Babu kwari ya karaso har inda take ya hayo saman gadon ya dago fuskarta sai kawai ta fashe da kuka.....da sauri ya rukota "ya Isa haka yi shiru ki fadamin abinda kedamunki kinji deejah"..yadda yayi maganar cike da lallashi yasata kwantar da kanta jikinsa Tana shasshekar kuka "haba Yaya yarima bansan menayi maka ba ni ka tsaneni ko shigowa dakin Nan kayi baka Zama kake ficewarka baka damu da lamarinaba yanzun Kuma a gaban kuyangata Rahane ka dizgani ka wulakantani Akan Fatima"...
Jikinsa ne ya karayin sanyi ya shiga shafa kanta"ya Isa nabari Amma kema kidaina wulakantamin Mata deejah matukar bazaki Bari ba to tabbas bazan daina saba Miki ba Dan itama bazan Bari ta wulakantamin Yar uwaba kinji"
Haushi maganarsa ta Bata Amma ba yadda ta iya batace masa komiba ta janye jikinta daga nashi ta share hawayenta ta shige toilet...kallo ya bita dashi Yana kada Kai kawai....
Koda ta fito Bata sameshi ba hakan be Bata mamaki ba Dan tasan dama yagadama ne ma ya zauna yanayi Mata lallashin karya bayan ya Gama sauke numfashi wajen wata,
Murmushin takaici tayi hade da mugunta ta sauke numfashi "daga gobe kinyi bankwana dashi Yar matsiyata saina tabbatar da na juya masa hankali zuwa gareni...ya Gama shaawarki daga gobe kedashi saidai kallo badai kwanciya ba"...zuciyarta na cigaba da yi Mata tukuki
**********
Rass ya ya tadda Fatima tayi shirinta tsaf har tayi wanka,shiga yayi da sallama Yana fadin "baby har kin tashi?"..
Juya Masa Kai kawai tayi hade da zumburo baki gaba "Ina kaje?wato tafiya ma kayi wajen matarka kabarni wankan daka savamin ma yau bansamuba kanacan kana lallashi?"
Wani kishi ne ya taso Mata Nan da Nan idonta ya kawo ruwa,...jikinsa na rawa ya zauna gefenta ya ruko kuguntd "yi hakuri nayi laifi yanzun tashi muje a sake wanka"...makale kafada tayi ta Kara juya Masa baya
Da karfinsa ya rungumota ta fada jikinsa ya matseta tsammm Yana kallon kwayar idanuwanta da yake hango kishi karara..."baby kiyi hakuri kinsan dai hakkina ne insan taci ko bataci ba shine naje na tambayeta ko taci wani Abu"
Ta kwantar da kanta jikinsa kawai taji wani irin kamshi da sauri ta turesa ta Mike tsaye tana dire dire "ni bazan yarda ba zuwa kayi ka rungumeta kayi Mata irin abinda kakemun"ta fashe da kukan shagwaba,
Dariya ya shigayi ya Mike ya dauketa cakk yayi waje da ita Koda suka fito kicibis sukayi da deejahmah tayi wankan yamma tsoron Allah ne ya kamata ganin da tayi musu hannunsa daya yanayi Mata cakulkuli Tana shura kafafuwa Tana dariya shima dariyar yakeyi suka gifta ta gefenta sukai sama....tabisu da kallo...
*********
"Fauziyya gobe nakeso ayi aikin Nan fa?zakije kuwa ?"
"Zanje Mana innah karki damu komi zai tafi yadda kikeso"
Murmushi innah tayi "dakyau"
*********
Daddare suna kwance shida Fatima Tana rungume jikinsa kanta a kafadarsa ta yatsina fuska tace cike da shagwabarta data Saba "habeeby inaso kayimun wani Abu guda daya Wanda dagashi idan kayimun har abada ka gamamin komi"
Maida hankalinsa yayi sosai gareta ya gyara Mata kwanciya jikinsa yace "kome kikeso ki fadeshi kanki tsaye bakida wani hijabi tsakaninki da mijinki kinji?wa kikedashi Wanda ya fini?umm? fadamin?ya Kara matseta a jikinsa,
A sanyaye tace"so nakeyi ka bani hadin Kai wajen neman iyayena,inaso insan kosu din suwaye,inaso in tabbatar da niba shegiya bace,idan ma ni shegiyace inaso insamu labarin yadda akayi nazo gidan marayu"...tai kwalkwal tamkar zatayi kuka,
Ajiyar zuciya ya sauke "nayi Miki alkawarin baki gudun mawa wajen binciken iyayenki a din lokacinda kika shirya"
A shagwabe tace "ni ko yanzun ma na shirya"....ya lakuce hancinta "to rigimatu kibari gobe zan bincika inji?"..
"Ni ah ah muje tare gidan marayu muyi bincike inaso inje dama"....
Ya dade Yana nazarin fuskarta wadda ke dauke da tsananin damuwa yasan cewa gorin da akai Mata ne yasa dik ta shiga damuwar Nan....ita kuwa kafesa tayi da Ido Tana jiran amsarsa,...iska ya hura Mata a idanuwanta ta lumshesu Tana murmushin karfin Hali...
"Dik yadda kikace haka zaayi yanzun dai nidai nidai"
Dariya ta kyalkyale dashi Tana turesa "Kai baka gajiya ne?umm?'
Ya kashe Mata ido yasa fuskarsa daidai Tata Yana kallonta,hannunsa daya yasa ya kawar da gashin daya rufe Mata Rabin fuska Yana Kare ma fuskarta kallo sai kawai taji saukar bakinsa Akan nata ya shiga sarrafashi tamkar sweet...
********
Da wurauri Fatima ta tashi ta kimtsa sanan ta tashesa,bacci be ishesaba haka ya juya yana murza Ido Yana kallon yadda ta dauki kwalliya tamkar wata zinariya ya mance da maganar fitarsu yana Shirin gyara kwanciya tace "Haba habeeb katashi Kar muyi latti "
Dago Kai yayi cikin rashin fahimta yace "Ina"
"Gidan marayu Mana"ta shagwabe fuska ....
*Muje zuwa*
*SLIMZY😍*🌩 *ANYI WALK'IYA.....🌩*
*HASKE WRITERS ASSOCIATION* 💡
*NA: SLIMZY✍🏼*
_Wattpad@slimzy33_
*Sadaukarwa ga k'awata faty D'an maliki*
_Sakon gaisuwa da fatan alheri gareku mutanen_ *KUNDIN HASKE* , _uoum sadeek,hussy luv, hauwa isah ibrahim,bawa subee,fulani ummu Ahmad,asmaul husnan mom,Maryam sabiu....._ *da dik Wanda ban Kira sunansuba Kuna raina*
_Mutanen gidan uwata Kuma ban manta daku ba_ *TASKAR BILLY GALADANCI*.. _Hindu,teemah imran,maman_ _ameena,Fatima Hassan,mama faruk,...babbar_ _antyna_ *meenath kt*, _Nana Khadija,da'iman,shamsiyya_ _bilyaminu_ ......🤦🏽♀🤦🏽♀🤦🏽♀ *bazaku fadu dukaba dik Wanda beji sunansa ba register batazo kansaba Amma Ina mishi sonso😍*
41
Mikewa zaune yayi Yana mutsittsika Ido sanan ya dire daga hannunsa sama ya kashe murya "ni a daukeni nima ayimun wankan"yadda yayi maganar tamkar karamin yaro ba karamin dariya ya Bata ba....dariya ta shiga shekawa Tana nunasa da yatsa yadda ya makale hannu da kafada,
"Hebeeb ka ganka kuwa saikace jariri?tabdijan walleh ban iya daukarka" takara kwashewa dariya Tana tsalle,
Mikewa yayi yayo kanta suka shiga zagaye dakin Yana biye da ita Tana gudu har tagaji ta fada Kan gado rigingine ya Haye kanta Yana maida numfashi....kallon fuskarta yakeyi yadda Tasha kwalliya tamkar ba itaba ya sumbaci lips dinta "babyna kinyi kyau kin ganki kuwa?"
Dage Masa gira tayi "kamar?"
"Kamar sarauniyar barayar Zaki".....wani kayataccen murmushi tayi itama tayi kissing dinsa a lips dinsa sanan tace "itace"...
Kwantar da kansa yayi a kirjinta Yana sauke numfashi yanajin sautin bugun zuciyarta kussn mintuna hudu,...gajiya tayi tasa bakinta daidai kunnensa"ranka ya dade zamuyi latti fa"tasa hannunta Tana shafa sumar kansa Wanda yasashi lumshe idanuwa Yana budewa,a hankali ya shiga dagata har ya Mike tsaye Yana binta da mayen kallo Wanda yasata saurin mikewa Domin Sarai ta fahimci abinda yakeso Dan tagani a kwayar idonsa,
Jallabiyar jikinsa ya cire ya nufi bathroom dinta,har ya kai kofa ya tsaya sanan ya juyo yace "jeki daukomin kayana a dakina"
"Owk ranka ya dade"....
Murmushi ta sauke ganin shigarsa bayi ta Mike da sauri ta bude kofa ta fice,ta rufo koferta....
Cike da nishadi take takunta harta karashe sauka kasa,...tasha mamakin ganin deejahmah zaune da kayan bacci a wanan lokacin da yake safiya Dan batai tunanin Tana tashi da wuri ba,
Har ta wuce ta dawo "barka da tashi"...."barkanki dai uwar gida sarautar mata yaudai zakiyi ritire daga dakin Mai gida mannewar haka ta Isa da jaraba sai aba masu waje wuri"....