Sashe 74
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shaawa Mai dakina ta Dade Tana jinjina lamarin kafin daga baya ta hakura ta shirya ta je kasuwa ta Saida wanan dankunnen da ta Saida da kudi masu yawan gaske,
Sosai tayo siyayya ta dawo Mata da Yan canjin Wanda shi muke kashewa muke cefane har ranan suna inda tace tanaso yarta taci sunanta haka yarinya ta amsa sunan Fatima tun daganan rayuwa ta cigaba Mana yau fari gobe baki har ta shekara uku da watanni a hannun mu zuwa wannan lokacin zahrau ta saba da jamaa tasamu Dan aaikinta Tana zuwa wani waje inda Nan ne take samu ta ciyar da kanta da Dan abinda baa rasaba na rayuwa,
Bayan watanni zahrau ta bukaci tanaso taje wajen iyayenta ta gansu ta sheda musu Tana da Rai ta roki me dakina Akan ta rike Mata Fatima zuwa sati daya zatayi ta dawo Babu musu shaawa ta amince tunda sun Saba sosai kuma Yar Tata akwai hakuri batada kyuya Dan ko aiki zataje gida take barinta,
Tun bayan tafiyar zahrau abubuwa suka rikice Mana ciki kuwa har da rashin lafiyar da Mai dakina tayi inda bamuda wani hanyar samun kudi saidai idan na fita na roro abinda nasamu indawo muci abinci Babu wani Wanda ke kula da Fatima kullum yarinyar saidai ta rinka ambatar maamah yadda take Kiran mahaifiyarta sai ta bani tausayi komi nikeyi musu har takai ta kawo ko fita banayi Ina gida ga dawainiyar matata gata Fatima gashi zahrau kusan wata biyu da tafiyarta Bata dawoba haka muke rayuwa yau fari gobe baki har matata tasamu lafiya muka cigaba da rukon Fatima har kusan wata takwas zahrau Bata dawoba sai abun duniya ya fara damunmu Domin kanwar Mai dakina da tazo cewa tayi zahrau Kila cikin shege tayi tazo ta haife Mana ta gudu tunda baa shedar mutum Sanan abinda ya Kara sawa muka gasgata hakan kafin tafiyar xahrau sunyi hoto da Yar Tata Tai rubutu a jiki tabawa Mai dakina tace saboda halin rayuwa Dan haka Koda kanwar shaawa ta Fadi hakan sai muka gasgata hankalinmu ba karamin tashi yayi ba a wanan lokacin musamman ni Dan Saida mukaso samun matsala da matata da halinsu na Mata cewa tayi wayasani ko hada baki mukayi ta gudu tabar Mata yarta Dan haka Dole cikin biyu inyi daya kodai indauki yarinyar Nan inkaita wajen uwarta tunda nasanta ko Kuma ta hada kayanta tabar gari idan taje garinmu zatace ai ciki nayiwa wata na shege ta haifamun ya Dan haka Dole in San nayi da Yar Dan Saida yakai ko taba Yar Mai dakina ta dainayi tunda Taji wanan zance Fatima saita wuni da yunwa bataci komiba saidai Shan hannu da takeyi idan tasa yatsanta a kofar daki Tana tsotso saitayi bacci sau uku gashi dik yunwar da takeji Bata kuka,
Na Shiga tsananin tashin hankali Wanda shine dalilin da yasa na shirya yarinyar na nufi wajen abokina malam isyaku maaikacin gidan marayu na nemi shawararsa yace a Mika yarinyar gidan marayu kawai tunda Nan zata samu kulawa Dan Ina gudun indauki yarinyar imba wani tazo ta Shiga wani Hali,
Har hoto na dauka da Fatima lokacin da nakaita ta Dade a jikina Ina jimami Ina sharar kwalla Dana kalleta Tana Shan hannu saita cire tace baba sai infashe da kuka saboda tsananin tausayinta....Koda na kaita nasa hannu nabada adreshina Amma banfadi cewar nasan mahaifiyarta ba,
Dakyar muka rabu da yata Fatima Tana kuka inayi nabarota can Ina zuwa gida na shaidawa matata sai Kuma Taji dik Babu Dadi Dan tasaba da yarinyar gudun abinda zaije ya dawo takeyi Dan haka bamu dadeba aka Aiko inkoma kauyenmu inda Nan ne suka daukoni,
Sai na sa gidana a kasuwa tunda karamine dama shine wanan baiwar allahr ta siya kafin mubar garin na damka Mata hoton Fatima da mahaifiyarta Sanan na gargadeta Akan karta kuskura tace tasan inda nake dam cewa nayi tace mutuwa nayi.....
Yana kaiwa Nan ya tsagaita da labarinsa ya sunkuyar da kansa kasa inda yakeji tamkar zaiyi kwalla da ya tuno da abinda ya faru baya,
Kowa a wajen jikinsa yayi sanyi harda Mai martaba saida ya jinjina lamarin,
"Malam sani kayi namijin kokari wajen ajiye mace a gidanka har ta haife abinda ke cikinta tayi shekaru tare da Kai batare da kasan wani nata ba,da badan kaddara data gifta zahrau tabar gidanba Kila da ka cigaba da rayuwa da ita.....lallai abin a jinjina maka ne a yaba maka mungode allah ya saka da alheri"
Dukkansu suka amsa da "ameen"...
Shiru na Dan wani lokaci Sanan Mai martaba ya cigaba da magana "malam sani zaka koma garinku dama abinda muke bukata muji komi daga bakinka munkumaji mungode Sanan Ina Mai sheda maka a bisa wannan halarcin da kayi Mana Mai martaba sarki ya baka kyautar wajen xama a cikin gari tare da kayan abinci da Kuma tsabar kudi dubu dari biyar"
Dan murna malam sani fashewa yayi da kuka Yana xubawa Mai martaba godiya,itama tsohuwar data kaisu gidan malam sani sarki yayi Mata kyautar makudan kudi...Sanan ya bada mota yace a maidasu kauyensu.....
Bayan tafiyarsu ne Mai martaba yace "na aika a bincikamum dangin malam liman wato dangin mahaifiyar Fatima dazu"....
Da sauri Fatima ta dago kanta Tana kallon Mai martaba ko kiftawa batayi sai faduwar gaba da take faman yi,
"A bisa binciken da akayi shine iyayen zahrau Allah ya axurtasu yanzun basa Zama a Nan kasar suna can wata kasa Dan haka basa zuwa Nan sai karshen ko wani wata suke zuwa suyi kwana uku,Dan aikena ya sanarmun da cewar satinsu biyu kenan da barin garin kunga kenam sai ndn da sati biyu zasu dawo Dan haka sai mu cigaba da addua Allah yasa asamu labarin zahrau ko a wajensu"
Wani irin numfashi Fatima ta sauke yayinda ta sunkuyar da kanta jiki a sanyaye kwalla cike da idanuwanta da tunani kala kala.....
Basu sukabar gidan Mai martaba ba sai Sha daya saura na dare suna tare da ummu,
*******
Tafe suke a mota yarima ya ruko hannunta kamm ya janyota jikinsa Yana shafa fuskarta yasa bakinsa daidai bakinta ya furta a hankali "kinsan fa yau zandawo dakinki koh?me kika shiryamun?....tura Masa baki tayi idonta akansa batare da tace komiba,
"Sarauta kikejine?umm?bintu kiyimun magana Mana"ya karashe maganar Yana tallabo kanta da Kai Mata light kiss a lips dinta,dai dai Nan mota tayi parking alamar sun iso,
Kaiwa da komowa kawai deejahmah keyi Tana leken hanya Dan ganin ta inda xasu bullo Amma Basu dawoba yanzun ma tsaye take a window a sama Tana hango lokacin da mota ta shigo gate din gidansu teyi parking a parking space,
Koda suka fito Fatima tsaye tayi batare da ta motsa ba Tana Bata fuskarta,
Sassauto da muryarsa yayi ya rada Mata "menene sarauniya Fatima"...
Kauda kanta gefe tayi "ni da'ukata zakayi"tace Tana hada Rai tamkar zatayi kuka,
Dariya kawai yayi "toh babyna muje"cakkk ya dauketa ya rungumeta a jikinsa hannunsa na rike da wayarsa suka shigo gidan,
Da sallamarsa suka shigo lokacin ta sauko Tana zaune a parlor fuskarta ta Dan kumbura tamkar wadda ta wuni Tana kuka,
A shagwabe Fatima tace"saukeni a Nan yunwa nakeji kmr zanci Babu"Dan kallonta yayi ya kashe Mata ido sanan ya sauketa a kujera ya zauna a kujerar
"Gaskiya baby kin Kara nauyi Wai kinji nauyinki kuwa?"
"Kai habeeby Nan har wani nauyi gareni?"tace hade da hararsa ta dubi zaituna dake zaune ta takwashe kafa
"Ke me kuka dafa ne?"Tana yatsina fuska Tai maganar,
"Ranki ya dade shinkafa da Miya ce da farfesun Naman kaza sai juice din lemo da saratu ta hada"
"Jeki hadomin"
Deejahmah na zaune tamkar an dasata dik abinda sukeyi Tana satar kallonsu saidai ta maida idonta akan tv tamkar Tana fahimtar wani Abu,
Yarima ne ya taso daga kujerarsa ya dawo gefenta ya zauna ya Dan tabata da hannunsa "bakiga mindawo bane Babu ko sannu da hanya?"ya tsareta da idanuwansa,
Kallon da yakeyi Mata ya saukar Mata da kasala dakyar ta bude baki Tana wurga Masa wani kallo Mai cike da sakwanni tace "jira nakeyi kugama sai inyi muku barka da zuwa ranka ya dade na tuba"a sanyaye tayi maganar tana rike kunnuwanta,
Itadai Fatima na gefe Tana faman aika abinci a cikinta tamkar Bata San dasu ba,
"Deejah kinsan kinfita girki yau ko?to Dan haka yanzun zaku fara exchanging ranan girki Dan haka nace dama San sanar daku ba neman izininku nakeyiba na yanke shawarar kowa kwana biyu biyu zata rinkayi Dan haka Naga ya Dace"
Murmushi deejahmah tayi hade da jinjina Masa Kai"toh shikenan"..kallon yanayinta yakeyi itama kallonsa takeyi haka kawai a Yan kwanakin nan ta canja dikda basa shiri da Fatima Amma tausayi take bashi,
Tabe baki Fatima tayi lokacin data dubesu taga yanayinsu take taji wani kishi ya taso Mata saita danne ta ajiye plate din abincin, ta jingina kanta da jikin kujera,
Mikewa yarima yayi ya nufi sashensa,
Su biyu ne a parlon lokacinda Fatima ta Soma gyangyadi saboda gajiya,
Dan tsaki deejahmah tayi Wanda shine ya farkar da Fatima daga baccin daya kwasheta sukai Ido hudu deejahmah ta watsa Mata harara,
Dagowa Fatima tayi tana mutsika Ido sanan ta gyara zama "Ina fatan bani kikayiwa tsaki ba"...ta tsare deejahmah da Ido,
"Idan ke nayiwa fa Zaki bugenine?diyar matsiyata?"
"Karki kuskura kice Zaki zageni Dan wanan lokacin ya wuce na zagina Dan zuwa yanzun kinsan ubana kinsan waye matsiyaci tsakanin ubana da galadima"
"Fatima ni kike zagi?ubana kike zagi?"
Kallonta Fatima keyi Ido cikin ido "bancikaso Ina hada numfashi dake ba deejahmah Dan akwai banbanci tskanim Yar sarki Yar na gada da Yar galadima masu karfa karfa,da kin kwantar da hankalinki kinyi biyayya kinbini a hankali Dan kada inyi sanadiyyar da zaa tsige tsohonki daga rawani"
"Ke har kin Isa kisa a tsige mahaifina a mulki?"
Kasa Fatima tayi da murya Tana murmushin mugunta "kin manta mulki gabaki daya a gidanmu yake? kefa uwarki CE gidan Niko gabaki daya ubana keda sarautar garin Kinga akwai banbanci inada damar da zan roki Mai martaba ya tsige galadima cikin sauki kugewa Allah vanzo a namijiba Dan Allah banason hayaniya daddaren Nan"....
Yarima ne ya shigo sanye da kayan bacci "baby Hira kukeyi ne?"...
"Ehh wallahi habeeby tambayarta nakeyi "