Sashe 19
Anyi Walkiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu tasa ta share hawayenta sanan ta matsa ta rungume bilkisu Tana kuka take fadin "Yar uwata ko yanzun Allah ya dauki Raina naji dadi zan mutu da farin cikin nazo naganki Naga halin da kike ciki kisani a addua Domin Ina cikin mawuyacin Hali Allah ya fiddani idan Kuma ankasheni kiyimun addua Allah ya yafemun Kura kuraina"
Sosai suke kuka Mai ban tausayi kusan minti goma suna rungume da juna sanan Fatima ta saketa tace"nagode bilkisu Allah ubangiji ya sadamu da alheri"Tana fadin haka ta juya da sauri ta nufi mota,Nan bilkisu ta durkushe Tana kuka harda shassheka haka ta dago Kai Tana gani yarima yaja mota suka fice Dan bazai iya hada ido da bilkisunba yadda zuciyarsa ta karaya mainakon ya lallashesu tayasu zaiyi.....
Fatima tunda ta kifa kanta a tsakanin cinyoyinta take kuka jikinta har rawa takeyi haka yarima ke tukin mota minti minti ya dago kansa ya kalleta ya girgiza kansa idanuwansa sun canja kala zuwa launin ja....
*******
Dare ya tsala har misalin karfe daya Yana zaune Yana tunanin halin da Fatima ke ciki tabbas yarinyar abar tausayi ce ga mummunan kaddara data fada Mata Amma yasan cewa insha Allahu zata tsallaketa babban tashin hankalinsa be wuce yadda zaiyi da yakin da ke gabansaba gashi dik sacond da zuciyarsa ke bugawa da soyayyarta da kaunarta take bugawa......tun ranan da ya fara hada ido da yarinyar yakejin abubuwa da dama game da ita.....ga mummunar kaddara data fado akanta na kisan Dan uwansa,..ya zaayi ya inganta rayuwar wanan marainiyar Allah ?....runtse idanuwansa yayi take yaji bugun xuciyarsa ya tsananta idanuwansa sun kawo ruwa suna sauka a kumatunsa.....ga shiga kotu dake gabansa Wanda zai tsaya Akan Kare wadda itace ta kashe Dan uwanda da yafi so a rayuwarsa habib ....kuka sosai yakeyi Yana tunanin mafita a rayuwarsa.....
*Muje zuwa🏃🏻♀.....kuyi hakuri da rashin jina akai akai insha Allahu zan rinka kokarin yin posting da interval na kwana daya idan nayi yau gobe bazanyiba sai jibi😍😍😍😍....mu hadu a next page Dan Jin ya zata kasance a kotu....*
*SLIMZY🥰✍🏼*🌩 *ANYI WALK'IYA.....* 🌩
*HASKE WRITERS* *ASSOCIATION💡*
*NA: SLIMZY✍🏼*
_Wattpad@slimzy33_
*Sadaukarwa ga k'awata faty D'an maliki*
16
Juyi kawai yakeyi Akan makeken gadonsa da tunani cunkushe a cikin ransa babban farin cikinsa shine wanan shiga kotun da zaayi zaayine iya judges da lawyers abinda hajiya babba ke tunani ba hakan bane,Kuma Yana da tabbacin insha Allahu sukeda nasara Dan dik wata hujja da zai gabatar ya Gama tattarata sanan shi kansa yasan tarko ya Dana Mata ta manta da cewa Yana daya daga cikin judges na supreme Court,kwakwakwarta ta toshe Akan manta cewa supreme Court ita ce kotun karshe dik fadin kasarnan matukar aka daukaka dik hukuncin da suka yanke shine dai dai....wani malalacin murmushi ya saki a cikin duhu Wanda shi kansa besan yayisa ba.....haka yayita tunani kala kala game da rayuwa gabaki daya har bacci barawo ya sacesa.....
********
Tunda garin Allah ya waye Fatima ke faman kuka a daki dik ta Gama tadawa barrister hauwa hankali,gefenta take zaune ta zuba Mata ido tana kallon yadda take kuka idanuwanta sun kumbura fuskarta ta kode saboda kuka,
Cike da damuwa barrister hauwa ta dafa kafadar Fatima tace"wai Fatima kukan me kikeyi haka?so kikeyi ki janyowa kanki rashin lafiya ko?jiya Aysha tacemun haka kika kwana kina Kuka inaso insan kukan na meye ne"
Cikin kuka Fatima ce "Abla(yadda taji Aysha na Kiran barrister hauwa) hankalina a tashe yake idan na tunada abinda Yaya yarima yace wai yau zaa mikani hannun hukuma gobe zaa Kara mikani kotu sai inji tamkar in hadiyi zuciya in mutu"
Murmushi wanan karon barrister hauwa tayi sanan tace"to maida wukar ki kwantar da hankalinki babu me mikaki hannun hukuma shima kansa ne yayi zafi ya fada Miki hakan,wanan kotun ba irin wadda akaje bace wanan kotun badake zaa shiga shariah ba kina zaune a wani waje zai shiga su gabatar da komi ya fito saidai idan an nemi a gankine Amma babu inda zakije kinji kanwar ablah"
Kuri da ido Fatima tayi Tana kallon barrister hauwa batare da ta gasgata maganarta ba gani takeyi kamar ta Fadi hakan ne Dan ta kwantar Mata da hankali,..
Murmushi barrister hauwa tayi sanan tace"baki yarda da maganata ba ko?kin manta Nima barrister ce Kuma nasan komi Akan shariah ki yarda da maganata babu inda zakije yau kina cikin gidan Nan kinji"
Gyada Kai tayi tasa bayan hannunta ta share hawayenta ta durkusar da kanta kasa....
"Fatima ki dau breakfast dinki kici kafin ya huce Kinga babu kyau Zama da yunwa"
Juyowa Fatima tayi ta dauki kofin da aka hado Mata tea Mai kaurin gaske ta janyo plate din soyayyen dankali da kwai tafaraci....
*********
Koda yarima ya shigo gida a shirye cikin manyan Kaya ya Sanya shadda Mai ruwan toka kansa babu hula ya nufi bangaren mahaifiyarsa a can ya tarada khausar zaune Tana ganin ya shigo ta Mike ta fita,dukkansu sai suka bita da kallon mamaki don Basu taba ganin hakan ba....
Gefen mama ya zauna ya kawo gaisuwa ta karba masa babu yabo babu fallasa sanan shiru ya biyo baya....
Mama ce ta katse shirun da cewa "sai Ina Kuma ranka ya dade"fuskarta a daure tayi maganar
Murmushi yayi Jin abinda tace don yasan haushinsa takeji gyara Zama yayi sanan yace"zan fita zanje can Court of appeal ne inji yadda abun yake"
Ajiyar zuciya mama tayi tace"kadaibi a hankali sanan Ina maka fatan alheri bazan taba hanaka abinda zakayi ya amfanar da Kai duniya da lahira ba Domin a hakikanin gaskiya nasan cewa abinda zakayin abune Mai kyau Amma hatsarinsa nake hango Masa dikda dai inayi maka adduar fatan alheri da nasarori a rayuwa"
Wata irin sassanyar ajiyar zuciya yarima ya sauke a Fili yaji dadin kalaman mahaifiyarsa ba kadanba don yasan mahaifiyarsa macece Mai kawaici da rashin son fitina shiyasa take kakkaucewa badan wani abuba....
"Insha Allah mama akwai nasara sanan Allah Yana tare da Mai gaskiya naji dadin kalamanki a matsayinki na mahaifiya a gareni,sanan adduarki itace kariyata hade da kariyar Allah nagode sosai Allah ya Kara Miki lafiya da Nisan kwana"
Murmushi kawai tayi sanan tace"Allah ya kiyaye"
"Ameeen"kawai yace ya Mike ya fita...
Koda ya fito har yayi bangaren hajiya babba don ya gaisheta sai Kuma ya fasa ya kalli agogo ya juya da sauri Ashe dik akan idanunsu.....
Khausar ce ta yatsina fuska tace"mama wai kinsan yaya Kabir yanzun saboda maganar Nan ya daina zuwa bangarenki gaisheki sai bangaren mama karama?hmmm abin ya bani mamaki sai kace dama akwai wani Abu"
Girgiza kafa hajiya babba keyi tace"khausar kenan ke yarinya ce ai ni tunda abun Nan ya faru nadade da fahimtar komi Kuma dagashi har uwar tasa Ina daidai dasu,anyimun sanadiyyar gudan jinina Aida Yana Nan bazai fitaba batare da yazo ya gaisheniba Kinga wanan ko da banina haifeshiba tun kafin aje ko Ina nafara ganin banbanci"
"Ni mama rasa Mai suke cewa nakeyi Kuma da ya shiga sai bayin dake bangaren mama karama dik su watse su sukasan me suke cewa ni yaya yariman ma dik ya suremun a Rai"
Kallon khausar hajiya babba tayi tace"ki kwantar da hankalinki lokaci na zuwa da zan Rama komi daya bayan daya....jiya rahina ta kirani Akan maganar deejamah ta fara cemin tunda habibu ya rasu Mai zai Hana khabir bazai nemi deejahmah ba ya maye gurbin Dan uwansa dikda deejahmah har yanzun Tana kukan rashin habibun sai nace Mata zanyi shawara,....to tunda ta haka suka bullo ni zanbada goyon baya Akan a aura Masa deejahmah ko yanaso ko bayaso sanan zanyi amfani da deejahmah wajen daukar fansa ta....yanzun babban burina shine a gabatar da shariar Nan a tozarta su a kotu"
Murmushi khausar tayi tace"gaskiya mama idan deejahmah ta auri ya khabir akwai damuwa saboda tun farko kinsan ba shiri sukeba da wuya ya yarda da aurenta"
"Dolensa ya yarda saboda ai rahina ba bare bace uwartata shima uwarsa ce baridai sarki ya dawo jibi"
Jinjina Kai kawai khausar tayi ta janyo wayarta ta cigaba da dannawa....
*******
Yarima kuwa Yana fita babu inda ya zarce sai can Court of appeal, Yana zuwa aka gabatar Masa da takkadar da aka rubuta kamar haka:
Kamar yadda hajiya babba wato mahaifiyar marigayi Kabir taso a yaune aka daukaka Kara Akan mutuwar yarima habib, lawyoyinda ta dauka sun daukaka Kara through d *Attorney general* Kuma zaa saurari karar gobe laraba 16 ga watan July ....Nan ya karasa karanta sauran bayanan da komi sanan ya maida takaddar aljihunsa saboda mallakinsa ne a matsayinsa na Wanda zai tsayawa wadda ake Kara,
Mikawa masijan alkali hannu yayi suka gaisa yace"Masha Allahu,Allah ya kaimu goben lafiya....ya juya yayi ficewarsa..
*******
Bai zarce ko inaba sai gidan Barrister abdul lokacin karfe uku na Rana,direct ya shiga gidan yayi sallama Aysha ce da Fatima a parlor barrister hauwa Tana bedroom,
Mikewa Aysha tayi tace"barka da zuwa Yaya "
Murmushi yayi yace"sannunki aishatu uwar muminai",murmushi kawai tayi tace"Bari in Kira maka Ablah Tana ciki"
"Ok"kawai yace ya karasa shigowa parlorn,inda Fatima ke zaune ya zauna a gefenta ta matsa lungun kujerar ya Kara matsawa Yana murmushi can kasa yayi da muryarsa yace"yadai cry cry yauma anyi kukan ne?"
Dan turo baki tayi ta hararesa ta kasa batare da tace komiba,
Barrister ce ta shigo parlorn Tana sanye da doguwar rigar jallabiya marroon colour ta yane kanta da gyale fuskarta dauke da faraa tace"yauwa ranka ya dade naji dadin zuwanka gidan Nan Dan tun dazun nake fama da Fatima Akan taci abinci taki,da safema dakyar nasamu ta karya dik ta tashi hankalinta Akan komawa kotu sai koke koke takeyi Kila Kai idan kace taci zataci"
Dago Kai yayi Yana kallon Fatima Jin shiru yasa ta dago kanta daga dukar da kan datayi Aiko karaf suka hada ido ya zuba Mata shanyayyun idanuwan Nan Nasa wadanda Sam basa Kama Dana Mata,take taji wani Abu ya tsarga Mata cikin jikinta ta mayar da kanta ta sunkuyar,
Murmushi barrister hauwa takeyi Tana kallonsu Dan ta Dade da fahimtar alakar dake tsakanin zuciyoyinsu dikda yarima na nunar musu da tausayin Fatima yakeji...."ranka ya dade Bari inkawo muku abincin tare kaci itama kasata taci Dole"