Sashe 25
Luu Luu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da idanu ta rakashi har zuwa sanda ya maida qofarsa ya kulle ya zuge labulensa. Maida kallonta tayi ga dankwalinta,yadda iska ke wasan kura dashi jikin qarfen balcony dinsa.
Wani irin takaici da baqinciki suka cika Zuciyarta. Dankwalinta ne daure jikin qarfe kaman wata tsintacciyar mage?,koda bawon ayabar da taci ta jefar abar girmamawa ce cikin masarauta......koda kwalin data gama shan abu abun girmamawa ne gurin daukeshi daga gurin,yau ga suturarta tana yawo tsakanin iska da qarfe?.
Juyawa tayi da wani irin sauri tana komawa cikin bedroom din nata,yanayin shigartata ya janyo hankalin aisa ta miqe daga kwanciyar rub da cikin ta ta zauna sosai.
"Waye shi?,me ya dauki kansa?.......qasqantaccen malamin da baisan komai ba bai iya komai ba sai koyarwa.......sultane ya bashi dama d qofar da zai iya maida min magana!" Ta fadi cikin hargagi muryarta na shaking. Idanu aisa ta zuba mata,ta fahimci inda maganan ta dosa.....ta kuma gano komai
"Akhnan......calme toise mana.....sultane ya fiki sanin dukkan abinda ya dace...."
"Don Allah tsaya mana aisa.....me yasa ba'a ajiyeshi sassan baqi ba?.me yasa sultane zai kawoshi kusa dani ya dinga takuramin?....ko ya dinga rainani yana ganin matsayinmu daya?,sultane ya dauki matsayin d'ansa ya bashi......wannan banyi magana ba.......ya dauki muhallin da iyalinsa da 'ya'yansa kawai suka cancanta,shima bance komai ba........yanzun kuma anzo gurin da bazan lamunta ba......bazan dauki qasqantar da matsayina ba".
"Biftu mana!" Aisa ta fadi tana mamakin yadda akhnan ta zafafi lamarin da yawa,duk da bata gama sanin ainihin meye ya faru a yanzu ba,amma don takun saqa tsakaninta da kowanne malamin addini tasan ya qara qulluwa ne bayan hakeem da akayi niyyan bata,a yanzu tasan sai abinda yaci gaba,don kamar hakan ya qara matsa mata qaimi ne.
"Biftu" Aisa ta sake kiranta da nutsuwa. Wannan karon idanunta da suka juye da bacin rai ta zubawa aisa din,tana jin kamar zata dameta da qabli da ba'adi,zata kuma hanata aiwatar da abinda ta qudura.
"Guy dinnan ina miki rantsuwa da Allah ba ordinary mutum bane..... Ki tsaya ki fahimta da kyau.....ba ordinary sheikh bane......"
"......eh,na sani na kuma gani,sau biyu yana niyyar rungumata da sunan taimako,kuma a gobe basai jibi ba zan gayawa sultane komai,ya nisantani dashi,ya kuma karbi matsayin dansa daya bashi don bai cancanta ba". Baki aisa ta rufe tana dubanta.
"Akhnan......ki dauki komai da sanyi fa?......kada kizo ki fola masa" Motsa bakinta tayi da zummar sakin ashar wa aisa,amma kasancewar bata saba ba saita kasa fita.
"Na rantse da Allah gwara na auri tantirin mashayi dan iska mara galihu"(fata na gari lamiri inji bahaushe,yana da kyau ka dinga iya harshensa ka iya yiwa kanka fata me kyau).
Dukka idanunta aisa ta fidda waje,mamakin akhnan yana mamayeta,wanne irin tsana ta yiwa sheikh haisam?.....mutumin da iya tsahon rayuwarta a duniyarta cikin nutsatsen nazarinta bata taba ganin NAMIJI daya tattara dukkan abinda takeso ba kamarsa.....bama ita ba.......tunda taji shehnaz na fada tabbas ba wata d'iya mace da zata aza idanu a kansa taji baiyi mata ba. Wani irin dabi'u ke tare dashi da kowacce rana take sanyasu zama ita da shehnaz suna tattauna banbancinsa da sauran masu karantarwa.
"Na aika ko zai dinga daukana karatu weekend kawai idan munzo daga Niamey amma yace a bani haquri,ranakun hutunsa ne,bayaso kuma tsarinsa ya karye.....kansa tsaye ba ruwansa da matsayina cikin gidan nan ko abinda zan dinga biya,me wada ma yace sam bai ganeni ba" Shehnaz ta fada tana murmushi. Dariya kadan aisa tayi.
"Toke da aikin zakiji koda karatun" Kafada shehnaz ta daga.
"Dukka.....tunda weekends kawai naso karatun ya zama,naji falaak harda Aafereen na bala'in son karatunsa,da alama yana da hikimar zance da iya koyarwa,amma kuma kinsan me?" Kai aisa ta girgiza.
"Babban dalilin kawai muryarsa nakeso na dinga ji,wani irin qamshi ne dashi bansan da kalar wanne turare yake amfani ba"
"Nima naji shehnaz.......turaren kadai da zan samu ko nawane zan siyeshi" A lokacin shigowar akhnan ya katse musu hirar.
Tana daga zaune tana jin yadda akhnan din ta birkice tana ta fada ita daya,tana kuma daukan kayayyakinta da suke nuna lallai yau kam ba zata kwana a dakin ba,saita koma kawai tayi kwance tana kallonta. Da qyar take iya hada kayan da daukarsu ma,saboda tsabar sabo da tayi duk wata hidimarta yi mata ita akeyi,ta rufe idonta tana jin qarar rufe qofar da tayi.
Numfashi ta sauke tana sake shiga mamaki. Me ya zafafa akhnan ya zafafa fushinta akan mutumin data tabbatar baya da lokacin kowa?. A ganinta yanzu lokaci ne daya kamata ace ta damu da aurenta dake tunkarota......da matsalolin sahel couture,bawai ta damu da mutumin data tabbatar bai damu da zamanta da ayyukanta ba.
zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
09166221261
KO
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
09166221261
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
09166221261
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽
[1/13, 22:33] +234 903 768 6798: 💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 02///PAGE 23*
_________________________
*Assalamu alaikum warahmatullah*
*_Ina me farincikin sanar daku in sha Allah gobe zan saki hotunan tsala tsalan takalmanmu da suka iso kai tsaye daga qasar sin wato CHINA_*
*_Takalman yara maza da wasu nau'ikan unisex DAKI BARI_*
*_MUNA MUKU ALQAWARIN AMINCI DA QUALITY IN SHA ALLAH_*
*_ZAKU IYA JOINING GROUP DINMU TA WANNAN LINK DIN_*
https://chat.whatsapp.com/FrqgC0YmUWP4FPmUzYuLJX
*KO MAGANA DANI KAI TSAYE TA WATSAPP TA WANNAN NUMBER WAYAR*
08187255862
*SIYAN NA GARI....MAIDA KUDI GIDA*🙌🏽🙌🏽🙌🏽🙌🏽
____________________________
A nutse ya zauna saman sofas din parlor din yana maida hankalinsa gaba daya akan beeno daya tabbatar masa da fitowar mutanen cikin sakanni masu zuwa. Duka da Akhnan da dukka matsalarta dama abinda ya faru ya tattara yayi cilli dasu,don yanajin wannan aikin dake gabansa a yanzu yafi shirmenta amfani.
*MAMMINA*
A nutse nutsuwar dake da alaqa da takatsantsan suke fitowa daga cikin gidan. Hannunta ta sanya ta jawo lullubin dake saman kanta wadda sutura ce ta ayaana da a yanzu ta maidata mallakinta,ta rufe fuskarta ruf tamkar amaryar dake shiga gidan miji ranar farko.
Shuru ya wanzu a tsakaninsu ita da tafisu,har zuwa sanda mammina din ta magantu.
"Meye hasashenki akan lamarin nan ta fisu?". Wani murmushi ta saki,tana duban hanyar da suke wucewa sosai.
"Idan har an samu hadin kan almaz......indai har yayi kaman yadda muka tsara,lallai komai zai tafi a daidai.....nasara ce kawai zataci gaba da wanzuwa......wannan kuma shine xai baki damar maida hankalinki ga ETHIOPIA". Kai ta jinjina a nutse itama tana duban hanyar,tsahon wasu sakanni sannan tace.
"Haka kawai jikina da zuciyata ke yawan rayamin akwai abinda ke tafiya ba daidai ba a wancan qasar...... Kamar akwai wani gibi akwai wani abu daya kauce daga muhalli da gurbin daya kamata ya kasance akai,duk kuwa da cewa kowanne bangare sun tabbatar min da cewa komai lafiya".
"Idan har kin samu wanna tabbacin kin kuma gamsu,to lallai komai din lafiya ne,idan kuma har zuwa wani lokaci zuciyarki kikaji baki gamsun ba......to ki gasgata zuciyarki......ki zurfafa bincike,har sai kin gano abinda ya haifar da wannan jin da kikeyi a zuciyarki......ko kuma har sai kin samu gamsuwa d'ari bisa d'ari" Kai take sake jinjinawa cike da jin gamsuwa da dukka maganganun tafisu.
Sunan ako wacce rana tana jin ua dace da ita......sunan tafisu sai takejin kamar don ita kadai aka samar dashi,don kusan tafi duka sauran hadiman amfani ga mammina.
"Amma....." Ta fada mammina din tana dan dakatawa.
"Na cika da mamakin yadda kika sarrafa almaz haka cikin sauqi tafisu?" Murmushi me dan qaramin sauti ta sauke,shudewar wasu daqiqu sannan tace.
"Kina manta cewa wannan jinin fa dake yawo a jiki ba qarya bane.....gado ba qarya bane.....ba kuma karambani ba.......komai lalacewar wannan tsatson sai wani abu yayi tasiri tattare dashi da zai tuna masa asalo da tushe.......makullan juya tunanin almaz......sarrafa almaz yadda kikeso shine......ki mu'amala dashi da karramawa......ki nuna kowa dake tare dashi ya girmamashi" Kai take jinjinawa,da gasken gaske taji dadin wannan shawarar ta tafisu.
"Kinci kyautar sulalla na gold tafisu guda hamsin".
"Godiya nake" Ta fadi tana rusunawa mammina din.
*BEENO*
Idanunsa na a kafe akan matan dake takawa cikin unguwar da ko gilmawar kare babu.
"Mata biyu ne.....saidai dukkansu fuskokinsu a rufe suke,koda zanyi hotonsu bana tunanin obbo zaka ga fuskokin nasu"
"Listen beeno" Haisam da ya dafe dukka hannuwansa saman dining table ya fada,sannan ya miqa hannun nasa yana gyara Bluetooth din kunnensa.
"Snap a pic.....quick" Ya furta da wani deep sound me cike da umarni.
Hotuna uku ya dauka,duk da cikinsu ba wanda fuskokinsu suka fito,saidai yana shirin matsawa baya don boyewa ganinsu busassun ganyaye suka motsa kadan,abinda ya sanya mammina kama hannun tafisu gami da tsaidata cak.
"Motsi kamar nakeji". Muryar ta sauka a kunnen beeno,abinda ya sakashi danna wani abu a gefen kunensa daya bawa haisam sign na DANGER.
"Ya muntaqeem.......ya hayyul qayyumu" Haisam ya fadi yana furzar da iska daga bakinsa.
"Keep calm beeno......kar kayi wani misbehaving......hold your breath for 30 second.....har sai sun wuce" Ya fada yana damqe hannunsa,yana jin kamar ya bayyana a gurin. Horon riqe numfashi abune me wahala koda a cikinsu ne.......amma ya aminta da beeno din,yana jin kamar zai iya......zaiyi succeeding.
"Banji wani baqon motsi ba.......banji wani baqon qamshi ba,inda akwai wani a nan dole iskar gurin ta sauyamin" Tafisu ta fada yana girgiza kai gami da ci gaba da sake watsa dubanta a kowanne sashe. Kai mammina ta jinjina a hankali.
"Na yarda dake......amma jikina yana bani haka har yanzu" Ta fada tana ci gaba da tafiya a hankali cikin takatsantsan fiye da yadda suka fara tahowa a dazu.
"Koda ba komai.....jin irin wannan yanayin a tattare dani bai fiya bani aminci ba......zan dage qafa har zuwa sanda almaz zai gana da me martaba"
"Hakan ba laifi bane" Tafisu ta fada tana bata qwarin gwiwa.
Qarar sakin numfashin beeno ya tabbatar masa komai ya tafi normal.
"Good job......kada ka motsa daga gurin sai bayan minti talati......ka isa gida lafiya" Haisam ya furta yana katse na'urar.