Sashe 101
Luu Luu Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Duk da cewa zuciyarta cike take da wani irin nishadi da annashuwa na samun cikakken tabbacin plan dinta a yau zai tafi yadda takeso. Sun samu motii ya fita da kanshi da kanshi daga masarautarsa zuwa qauyen da suke kyautata zaton hanyar zatafi musu sauqin kai masa harin jan kunne da neman girgiza ko motsuwar mutumin dake maqale cikin agadez din.....mutumin da hukumar binciken farin kaya ta turo musu zuwa agadez.
Abune sun sani me wahalar gaske kai masa hari cikin masarautar,zai iya zame musu barazana me yawan gaske. Sun samu bayanan a yanzu cikin dukka masarautun da Ethiopia ke dasu ba masarautar da takai ta JIMMA qarfin iko......qarfin tsaro da qarfin dakaru. An shaida mata D'ANSA jarumin namiji ne da yake tsaye da qafafunsa kan tsaron masarautar da kuma lafiyar iyayensa. Ya haifi ZAKI da Ethiopia gaba daya take alfahari da samunsa. Bayanansa ba abinda suke mata sai sake jijjigata da qoqarin sanya shakka da razani a cikin zuciyarta abinda yafi garata,yafi kuma bata mamaki shine.......kasa samun koda gilmin hotonsa guda daya da zai sanya ta iya gane sura ko siffarsa......ta kuma daidaitata da siffar wadanda take yawaita zargi a kansu.
Ta sani.....ta kuma dade da haddace cewa,SHURU yafi zama hatsari a gurare da dama sama da MAGANA. Shuru yana da wani irin tasirin karya komai wanda MAGANA bata da wannan tasirin a gurare masu yawa. THE SILENT ONE.....sunan da tun daga ranar data jishi yake mata kai kawo cikin kwanyarta,ya kuma hanata zama lafiya. A iya sunansa kawai ta sani akwai hatsari,ballantana da ake qarfafa zato da zargin cewa jinin IBRAHIM ne.....wai yaushe Ibrahim ya maida asarar BABBAN D'ANSHI DA YAYI?.....yaushe waccar matar tasa ta sake haifa masa wani dan damisar bayan wanda ta murje?.
Idonta ta daga cike da haushi tana son bin ba'asin abinda yayi sanadin tsaiwarsu a nan kamar sun manta girman matsayinta ita da take tsaye a bakin gurin,sai idanun nata suka sauka akan motar dake bayanta. Wannan ganin data yiwa motar ya shafe tambayar da tayi niyyar yi,ta zubawa gaban motar idanu ta glass din jikin tata motar.
Haka kawai takejin wani abu a jikinta......motar bata qananun mutane bace.....mota ce da ita kanta har yanzu sha'awar mallakarta takeyi. Ga wanda yasan mota duban farko zai mata ya fahimci me ake kira da KUDI DUKIYA DA KUMA MULKI.....amma ga WAWA a mota bazai mata wani duban ariziqi ba.
"Maher" Ta kira sunan maher dake zaune gaban motar,wanda ya jima da zama dan gida kuma n jikinta.
"Allah ya baki nasara"
"Inason sanin waye a motar bayan can" Dubansa ya maida ga motar,a take kuma ya fahimci sheikh haisam ne a ciki,saiya saki boyayyen murmushin da bata kula dashi ba yana fadin
"Umarninki shine burina" Ya balle murfin motar yana sauka daga ciki.
Har yanxu bakunansu basuyi shuru ba,har yanzu hira suke abinsu kamar ba zasu sake haduwa ba. Banda haisam dake riqe da tablet yana sake duba wasu bayanai da kyau.
Wani irin sassanyan kyau yayi,cikin shigar kurta pyjamas farare tas,sun zauna masa sosai a jiki da wani irin yanayi me daukan hankali daya fidda qirar ginannen jikinsa da koda ba'a gaya maka ba zaka fahimci yana bawa motsa jiki da daga qarfr muhimmanci. Wasu irin tufafi da a hausance sukafi gama da Pakistan na maza suturar jama'ar qasar Pakistan da india,saidai kuma ya sake banbamta dasu ta hanyar farin amam din daya nada a kansa da wani irin salo da zai gaya maka ya gwanance wajen nadin da sanyashi,jelar amam din guda daya ya zagayo da ita kafadar damansa.
Dukkanin sassalkan gashinnan nasa ya shige cikin amam din,bata inda zaka iya ganinsa sai ta wajen dokin wuyansa da wasu qananu masu santsi suka fito kadan. Gaba daya motar ta gauraye ne da qamshin sanyayan turarukansu,saidai nashi turaren na dabanne,ya danne na kowa,ya kuma gauraya da sanyin AC din dake cikin motar ya haifar d wani irin yanayi me sanyaya zuciya.
Mutum shidda dukka dake cikin motar buri kowacce diya mace ne,zaratan samarin da ba ta inda Allah ya ragesu,abinda Maher ke rayawa a ransa kenan,wani murmushi yana subuce masa sanda yake isa bakin window din motar,daidai sanda kuma aka dagewa motar mammina ta wuce ciki.
zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
09166221261
KO
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
09166221261
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
09166221261
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽