Sashe 92
Ke Alheri Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da suka fita wurin da ake Sayar da bada hayan gidaje suka fara zuwa, bayan yan dube dube Uncle Zee ya kama musu gida a Morley Streets inda duk Wata zaa dinga biyan £700, to bayan a basu mukullin gidan suka je suka duba gida, 3bedrooms ne, da kitchen, Gida dai yayi, tou dinga nan suka fara zuwa Malls don siyayya, yau basu wannan Mall din gobe basu wannan, sunje Malls kamar su The westfield Broadway,The kirkgate mall, Trinity mall, White rose and
Foster square, sai da suka shak'e gidan Da kayan Amfani, to yau ba suyi kwanan Hotel ba dukkansu, nan Gida suka dawo, To bayan sunyi Settling, kuma suka sake wanka, Sunyi kyau gabaki dayansu, sai da sukayi Dinner kafin suka fita yawon bude ido, National Media Museums, inda sukaje ganin abubuwan da aka fara yin films dasu in the world. Haka kullum suke fita yawon Bude ido, sunje gurare kamar bowling hall, Cineworld, da Parks kamar su, Chellow dean, Lister park and Horton park.
Satin su 3 su Uncle Zaid suka fara shirin komawa Naija, sai da Uncle Zaid ya ma Seebi processing University of Bradford inda ta zabi Nursing kuma ta samu. Rafeeq kuma sai Results dinshi ya fito zai fara Msc dinshi, Su Uncle Zaid da Aunty Zee suka yi Sallama da England suka wuce Saudi Arabia don yin Umrah, kwana 10 sukayi suka koma Naija. Dadi kamar ya kashe danginsu don ganin Yanda suka chanza sukayi kyau abunsu, barin ma Uncle Zaid da ya dan k'ara k'iba, Aunty Zee na kula dashi sosai, shiyasa yake Sonta. Sai da ta hada da Kuka kafin Mami ta bata Ayman da sharadin duk hutu zaa kawota Katsina.
6 Months
Kasancewar yau Saturday, yau Weekends dukkansu biyun suna gida basu da Lectures, Zaune yake a k'asa inda Seebi ke zaune tsakanin cinyoyinsa, kanta kan kirjinsa suna Kallon The Originals Season 4, Wayar Seebi tayi k'ara, Feeq ya sa Pause, tare da mik'a Mata wayar, Aneesa ce "Hello Sisi ya kuke? Lafiya lau Anee ya su Mami?" "Mami nata Nak'uda tun shekaran Jiya yanzu haka suna Asibiti da Nene" Rafeeq da Seebi suka hada baki "Nak'uda?" "Ehmana, an yi zaton Haihuwar ce, ashe ba ita bace, Dr yace idan ta wuce Friday to saidai a mata aiki" Rafeeq yace "Anee, wai Mami haihuwa zatayi? Meyasa ba wanda ya gaya min? Seebi tayi sauri rufe bakinshi tace " Alright Anee, keep us posted dai, Allah ya raba lafiya" ta latse wayar, Hararar Feeq tayi tace "Saboda me zaa gaya ma? Me zakayi?" kasa yarda yaui wai Mami zata haihu, Hannu ta sa ta shafa gemun fuskar shi tace "Baby, Kana Mamaki ne? Ba abun Mamaki bane tunda mami ba ta wuce Haihuwa ba, Kyauta fa Allah ya mata, naga kamar ba kayi murna da hakan ba, Abin cikinta jininka ne, k'annenka ne, you should be happy, kaga Haihuwa zatayi, tana Buk'atar Adduar mu, mu tayata Addua, da Sauri ya daga Hannu ya fara Addua, ya shafa chan kuma y tuno da maganar da ake cewa ana mutuwa gun Haihuwa, da sauri yace " Baby, ina returning tickets din mu? We need to go back ASAP, hankali na ba zai kwanta ba, duk yanda ta so ta kwantar mai da hankalin shi amma ina, hankalin shi yayi Gida daki ya shige ya shiga bincike.
Basu sanar da kowa Zuwansu ba don ma kar a hanasu, Kawai ran Jumaa suka ma Kaduna Diran Mikiya, a ranar kuma Mami ta haifi Yan Biyu, Namiji da Mace, Allahu Akbar, inji Nene, Murna Gun Daddy ba a magana, haka ya shiga kiran yanuwa da Abokan Azziki yana sanar dasu.
Waya Feeq yayi ma Uncle Zee yace suna AIRPORT, sosai yayi Mamaki yace to dama gasu nan hanyar Kawo zasu wuce Katsina bari su biyo su daukesu kawai su wuce.
*Katsina 8:00pm*
Asibitin Alheri kawai Uncle Zee ya wuce dasu, suna shiga sai ganin Nene sukayi a harabar Asibiti, daga Nesa ta hango su Uncle Zee, ta k'araso gunsu "Ahhh Zaidu bawan Allah, an k'ara zama Uba ko k'aninka ne? Tunda kace dunkum kadai ne danka, wai kai tafiyar dare ko? kak'i bari sai gobe ku taho, sannunku dai da zuwa Zainab, Ayman Sannun ku, ta kalli Mata da Mijin da ke gefensu duk sun tsura mata ido, Feeq galala yake kallonta bata chanza hali ba, Seebi ko wai Nene bata ganeta bane kome wai?" Zaid yace "Wai Nene baki ganesu ba?" Ta kalli Rafeeq tace "Bature ne Gemu kamar dusa daga ina kuka samosu? Ita tsakanin ta da Allah baa gane Feeq ba don ya chanza kwatakwata, Zaid yace "Ki kalla Matarsa kila ki ganeta, Nene ta juya ga Seebi, Seebi sai Murmushi take tayi, wabi tsalle Nene ta daka ta rungume Seebi, tace " Wallahi Seebi nace" Seebi sai daria take tayi,wai kece kika koma baturiya, Ta dafa Feeq tace "Oh ni su Dunkum an zama magidanci, wannan Uban Gemun fa? Da k'asumbar nan wannan ai sai ka dade mata hanya" kunya ta ishi Seebi, Feeq yayi dan guntun tsaki yace "She'll never change" Ita kuma tace "Hali Zanen dutse" duk sukayi daria, suka nufa dakin da Mami ke kwance, Rafeeq na shiga dakin yaje ya rungume Mami, ko ita dai don yana danta ne ta ganeshi, amma ya chanza gabaki daya, Seebi ma rankwafawa tayi ta rungume ta suna mata Sannu, Anee na daga gefe suka Rungume juna suna Murna, Feeq cikin doki ya kalli Nurse din da ke gefe yace "Where are my Siblings?" Cikin wani abu aka ciro su, da sauri Rafeeq ya amsa baby girl din, yana wani Murmushi, Seebi ta anshi Namijin tana kiran MashaAllah, Feeq ya rungume Babyn a jikinshi yana me jin k'aunar k'annensa.
Sai da su Mami sukayi Kwana 3 a Asibiti kafin aka Sallamo su, Gidan Alhaji Habib kullum cike da 'yan Barka, Mom din Maalesh in tazo tun 8 to sai 10 na dare take tafiya wata rana har Sha daya. Bayan tafiar su Rafeeq England ne Maalesh ya matsa ma Mom dinsa sai da aka kai kudin gaisuwan Miemee, yanzu rana kawai za a sa, Mom dinshi na Son Miemee sosai.
Ranar Suna Yan biyu suka ci Suna SHAFEEQ da SHAFEE'AH(Aj) taron suna yayi Lafiya lao haka aka tashi cike da Jin dadi, kowa ka gani murna yake.
** **
"Guy wai wannan gemun na meye? Harda k'asumba, Seebi bata complaining? Haba mana ka rage shi" Feeq ya kalli Maalesh yace "Do you think bata son Gemun? Aikam zanje in cire, wallahi don bana son abun da bata so, kuma kasan bata taba min complaining ba" yace "kasan dai Seebi akwai kawaici, gani takeyi tunda kana so ba zata takura ma ka cire ba" Feeq ya jinjina kai yana jin son Seebi har bargonsa.
Zaune take ita da Nene a daki Nene tana tambayar ta ya karatun ta? Rafeeq ya shigo dakin da Sallama, Nene ta washe baki, "Dunkum dan Ingila wai ka ga yanda Ka koma kuwa? Kamar bature ka zama Magidanci, lallai Seebi ta iya kiwo" Murmushi kawai yayi yana kallon Seebi yana aika mata sak'on K'auna, Zama yayi kan Gadon Nene tace "wai ni Dunkum wannan Gemun baka aske shi? Duk sai kayi kama da wani Osama bn laden, DonAllah ka cire, Seebi nasan ta kasa ma magana ne amma maganar Gaskia kyankyamin ka take" lokaci guda damuwa ya shiga fuskar shi, ya kalli Seebi da niyyar yace mata dama daukarta yazo yi suje Barbing Salon ta fada irin gyarar fuskar da take so yayi, Seebi ta tashi rai a bace tace "Nene haka mukayi da ke? Ni nce miki k'yankyaminshi nakeyi? Yaushe mukayi haka dake? Ta kalle shi tace "Baby ka bar abunka haka" Nene tace "ke banza in ya aske zai fi kyau" Seebi tace "ikon Allah, Mijinki ko Nawa? Ba zai aske ba Nene" Nene ta buga tsoki tace ke kika sani, ta mik'e ta fita, Feeq ya tsura mata ido, ganin Kallon da yake binta dashi ya sa ta mikewa ta dawo kusa dashi ta na shafa Gemun, yace "Baby, ki fada min gaskia, ba kya so ko? Maaleah yace kina kawaici ne shiyasa baki gaya min ba, tell me pls, in bakya so yanzu muje a maida miki yanda kikeso" Murmushi tayi tace "Baby nafison ganinka haka, yana k'ara ma girma a idon mutane, and besides i love it, so ba za ka cire ba, i want it" Rungumeta yayi yace "then i dont care about what people would say, my Baby wants it, then i shall keep it, and su Nehneh, i dont give a damn about them" Murmushi tayi tace "in banda karfin halin nene ina ruwanta? Abincin wani gubar wani" yayi daria.
*A Gurguje Bayan Shekara Daya*