Sashe 40
Ke Alheri Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar Baki, ga Buses har uku amma duk a cike mak'il har bakin K'ofa, Seebi ji take kamar tayi kuka don haushi.
Tasan Nene na chan na zuba idon ganin ta, ita da ce mata 2 zata dawo, gashi har uku.
Miemee ta bada shawarar su fara takawa Ko Allah zaisa su samu lift ko kuma rage hanya kan Buses su jiyo atleast yafi tsayuwar.
Usheey tace "Miemee don Allah in za a bamu lift yau kar ki yi over sabi please" Seebi na gimtse daria tana fuska, Miemee ta daure fuska tace "Munafuka, say your mind" Seebi tace "Kina da Hayaniya" Miemee tace "Kuna da damuwaaa" ai kuwa duk suka fashe da daria, Miemee tace Wallahi gayen nan ya mugun raina ni" sukayi daria suka fara tafia.
Tafia suke tayi, sun danyi nisa sai ganin motar R-lema sukayi a gaban su, basu tsaya wata wata ba suka nufe motar, Seebi zata bude kofar baya ta shiga Usheey ta buge hannun tace "donAllah shiga gaba kar ya chanza raayin shi" Miemee ta harare su tace dama ce muku akayi zan shiga gaba? Seebi ta shiga gaba duk suka koma baya, a tare suka gaida shi, kai kawai ya daga musu, ya ja motar shi ya tafi, ko da suka iso cikin gari ya kalli Ushee ta mirror kamar zai yi magana sai fasa, tsaf Seebi ta dago shi, so yake yace dasu Usheey ina zai sauke su amma ya kasa, Seebi tace "DonAllah ta wurin Asibitin Dr Dara kayi?ni nan zan sauka" Shiru yayi kamar be ji ba, ganin be da niyyar tsaiyawa ya sa tace "Kana iya ajiye mu anan" kamar jira yake kiiii yaci burki, yayi parking, Usheey da Miemee suka mai godia ko uffan be ce musu ba, suka bude suka fita, Seebi zata bude k'ofar kenan ta fita ya sa lock, su Miemee na kullewa ya ja motar shi yayi gaba" Su Miemee suka bi motar da Ido baki a hangame.
_Bibilicious Biebee_
👧🏽KE ALHERI CE 🙇🏼♀
NA
BIEBEE ISA
® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)
This Page is for you Hauwa Nayaya❤.
Pg3⃣8⃣
Yana jin shigowar ta amma be dago kai ya kalleta ba, illa tada motar da yayi ya ja motar suka bar Asibiti, ba wanda ke cewa danuwan sa k'ala, gaban Seebi sai faduwa yake tayi, shi kuwa jefi jefi sai taji ya buga tsaki, ko tsakin me yakeyi? oho! Ga mamakin ta sai gani tayi ya sha kwanar Unguwar su, tayi saurin kallon shi, sam be san iskar da ya dauko ta ba, don ko ta gefen ido be kalleta ba kuma yasan Shi take kallo, daidai gidan su Seebi yayi parking, be ce da ita komai ba, har kusan minti 3, ganin ba zai mata magana bane yasa ta fita daga motar, tana fita kuwa yaja motar ya tafi, baki hangame ta bi k'urar motar da ido, shi kuma haka yake? Yanzu da bata dauko jakkar da ta ajiye makullan gida ba ya zatayi? duk yanda take zaton Rafeeq ashe ya wuce nan, ya wuce tunanin ta, a baiyane tace *"R-Lema, you are full of wonders"* zata bude gidan kenan ta hango Baba Maigadi, da sauri ta k'arasa gun shi, da faraa suka gaisa, yace *"Nasiba, Aminene shiru, dazun da naje siyan k'osai na biyo tanan na ga k'aton kwaddo, shin lafiya?"* Nasiba cikin damuwa tace *"to da sauk'i dai, jikin ne, amma tana asibiti"* *"Allah sarki wani Asibiti kenan?"* *"Asibitin Dr Dara"* ya tabbatar mata da zaizo, sukayi Sallama ta bude gidan ta shiga, sai da ta share gidan kafin ta shiga tayi wanka, tana fitowa ta shirya, ta dauki litattafai ta sa cikin jakka, ta ciro waya ta kira Ushee, ringing daya ta ծauka, bayan gaisuwa Seebi tace *"Ya Karfe nawa zaa fara lectures?"* *"11 ne"* *"Okay to gani nan zuwa, Allah sa in samu Mota a National"*(School Bus Stop).
Ta fito ta rufe gidan, ta fara tafia, tsaki tayi don tasan ba zata samu Napep din da zai kaita National ba sai ta kai bakin Titi, na Nene tace Unguwa kamar Mak'abarta. Tafia take da sauri, sai ji tayi mota na mata horn, k'in tsayawa tayi sai ma saurin da ta k'ara, daga cikin motar yayi tsaki ya k'ara gudun motar har ya sha gaban ta, kallo daya ta ma motar ta shaida me ita, ta tsura ma Bak'in gilashin windon motar ido kamar tana ganinshi, shima anan ya samu ya k'are mata kallo, abunda ya kasa ganewa shine, meyasa take rinewa ta koma mai Rafee'ah? Mesa idan suna tare yake ji kamar yana tare da Rafee'ah? Ya lumshe idonsa a hankali ya bude, chan kuma ya buga guntun tsaki. Nasiba da ta gaji da tsayuwa a gun, Har yanzu dai be fito daga motar ba, be sauke windown shi ba, gashi kuma ya tare mata hanya, to me ya ke nufi ne? Ko yana nufin ta shiga motar? ta yanke hukuncin shiga motar, ta yi jihadin bude motar ta shiga, dama abunda yake jira kenan, ya yi ribos ya dau hanya ba tare da yace mata k'ala ba.
Ya duba agogon hannun shi, yayi guntun tsaki, k'arfe 10 da minti 10, Lectures dinshi 8-10 ne, ya tabbatar an gama yanzu, ya maida hankalin shi ga tuk'in sa, Nasiba tace a ranta *"barin ja shi da labari yanda zai sake da ni"* jikin ta na rawa a hankali tace *"Hamma Rafeeq wani Course Kake?"* shiru kakeji ba amsa, a zatonta be ji me tace ba ta bude murya ta sake mai tambayar, guntun tsaki taji yayi irin kin dameni nan, yayi mata banza ya manna mata hauka, Waiyo Allah, Nasiba duk tabi ta tsani kanta, tana dana sanin mai magana, ji take kamar tayu kuka, Allah yaso ta ba gaban mutane take ba, da ta gama jin kunya don wannan ya kai Dizgi, hawayen ds take mak'alewa suka soma gangarowa, da sauri ta juya tare da share hawayen tana kallon window inda suke k'etara wurare don Makarantar da nisa haka suka cigaba da tafiya ba me cena danuwansa komai, a hankali taji yace *"ina BioChemistry"* da sauri ta juyo ta kalleshi, kamar ba shi yayi magana yanzu ba, ita har ga Allah ta manta da ta tambaye shi, wato sai da ya ga dama ya bata amsa ko? Muje zuwa indai zaka dinga amsa min da sauki, a ranta take waddannan maganganun, tace *"BioChemistry naso a bani,suka ban MicroBiology, na so yin change of course don course din akwai wahala"* shiru yayi na wasu mintuna, chan ciki yace *"You are so lazy, ke komai wahala, i wonder how you passed your WAEC"* ta juyo ta kalleshi da mamaki, fuskar nan tamk'e, kamar ba shi yayi magana yanzu ba, ta murmusa a shagwabance tace *"Allah Hamma Rafeeq i'm not lazy, ka tambayi Nene"* da sauri ya waigo ya kalle ta, har sitiyari na k'okari kubce mai, tabbas da da mota ko machine a gefensu da ya buge su, Muryar Rafee'ah sak yaji, ya tsura mata ido, murmushin ta mai kayatarwa take mai, zaiyi magana kuma ta fasa ya maida hankalin shi kan tuk'i, ta lura da yanayin da ya shiga, itama ta tsorata hajan yasa ta ja bakin ta tayi shiru, har suka iso Makarantar be sake cewa 'a' ba, har gaban department dinsu ya kawo ta, yayi parking, a hankali yace "MicroBiology Is a very good course, dont worry you will enjoy it with time" da k'yar take magana kamar ance dole sai yayi, da bata kasa kunnenta sosai ba da bataji me yace ba, don ciki ciki yayi maganar, murmushi tayi tace *"Nagode Hamma Rafeeq, Allah ya saka da Alheri"* dif kamar ruwa ya shanye shi duk sanda yaji ta kira sunan shi ya kan shiga yanayin da besan yanda zai fassara shi ba, ta bude murfin mota tace *"Hamma Rafeeq na tafi thanks once again"* Waiyo Allah ji yayi kamar yayi ihu har ta kusa barin motar yace *"nace ba?"* ta gyara zama tace *"ya kace Hamma Rafeeq?"* dan guntun tsaji yayi yaba takaicin tsaidara da yayi, amma dole ya kawo karshen abun tunda shike cutuwa ya sake wani tsakin yace *"Sunana Rafeeq"* murmushi tayi tace *"ai nasani Hamma Rafeeq"* an kuma, runtse ido yayi ya bude yace *" you dont have to cal my name, in kuma ya zama dole si kin kira sunana ki kirani da Rafeeq ko R-Lema not Ham-whatever"* tace *"aa Hamma Rafeeq, ba zaayi haka ba, kasan dai ka girmeni, kuma ni Ummi ta tace in dinga girmama nagaba da ni, i cant just call your name without showing some respect, So I chose to Call You _Hamma Rafeeq_ wato _YayaRafeeq_ kagane?"* Waiyo Allah, ta gama kashe Rafeeq, ya ma kasa ce mata komai, sai k'ura mata ido da yayi, gabata dayata rikide t koma Rafee'ah, yanayin maganar ta irin na Rafee'ah, har yanda Rafee'ah ke turo baki idan tana so ya mata abu wannan ma nayi, kanshi ya dau Zafi, Nasiba kuwa tsaf ta gano shi, *Hamman* ne beso tace mai, ba yanda zaayi ta daina kiranshi da hakan don ta gano wannan ne Weakness(Weakpoint) dinshi, da haka zata sa shi a hanya, bude murfin motar tayi ta wuce ce Department dinsu, tana mamakin k'arfin halin da tayi, yanda ta cire kunya ta fara mission dinta a yau, ta sara ma kanta don ta yi namijin k'ok'ari wurin sa Rafeeq magana da yawa haka.
Rafeeq kuwa kasa motsi yayi ya bita da ido har ta k'ulle ma ganinshi, mamakin kansa yake yi, wai yau shine da magana da wata mace haka, yau yayi sentence din da ya fi biyar? Kuma ba da Uncle Zaid ba ko Maalesh? Lallai abun mamaki tsaki yayi yace ma kansa "I wont let this girl affect me, shes not Rafee'ah, stop getting into my head" Jiki a sanyaye ya kunna mota ya bar gurin.
*"Allah sarki ashe Nene bata ji dadi ba? dole kam muje mu dubo ta after School"* Miemee gayu ke maganar nan, Usheey tace "gaskia kam da mun gama lectures sai muje mu tari Bus" hankali Seebi be gunsu, tunanin diramar da sukayi dazun da R-Lema takeyi, lallai ta yi k'ok'ari.