Sashe 80
Ke Alheri Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Bibilicious Biebee_
👧🏽KE ALHERI CE🙇🏼♀
NA
BIEBEE ISA
®NAGARTA WRITERS ASSOCIATION(NWA)
(Afuwan Habibties, Ina k'ara baku hakuri a kan rashin jina da kukeyi akai akai, Makarata ke boyeni wallahi, karatu ya fara Zafi, i spend more time in School than in House, nima na k'agara na gama wallahi, So ku cigaba da hakurin da kukeyi dani, Nagode, Saura Cinguli👌🏼)
Pg5⃣8⃣
Wuta kawai Saude ke ba ma Napep dinnan, ita kanta tana Mamakin yanda take Sarrafa Napep dinnan, ta madubi ta hango Rafeeq na binta a acha6a, sosai ta k'ara gudu, Abun ya ba Rafeeq mamaki me k'afa daya da Jan Napep haka shima ya kara gudu, Round din dandagoro(hanyar Barin Katsina)Saude tasha inda tayi tafia kadan kafin ta fita daga cikin Katsina, Relay sukeyi sosai ita da Feeq, har sai da suka bar Katsinar baki daya, Jamaan Annabi sai binta sukeyi da Kallo, wasu suce ko Lafiya?, ganin zata mai nisa ne ya sa shi k'ure gudun babur dinnan, a lokacin sun bar gurin taron Mutanen, cikin ikonAllah ya kamo Saude, aikuwa ganin hakan yasa ta fita daga Napep din tana neman guduwa, daidai wani Kango take nufa, Rafeeq ya sauka daga kan Machine din, ya bita a baya, to k'arfi ba daya ba, gata da k'afa guda, nan da nan Rafeeq ya isketa. Cikin Saude ya kada, ta kalli Gabas da Yamma, bata ga halitta ko daya ba, tasan tata ta k'are bata ga ko digon imani a idon Rafeeq ba, tasan kasheta zaiyi, yana ko Chapkota ya wanketa da Marin da bata taba tunanin a iya rayuwarta wani ya taba mata irin shi ba, yace "Wannan na Mamin mu ne" ba ta gama tunani ba ta sake jin wani Mari a dayan kumatun yace "This is for Rafee'ah" ya kai mata Nushi a ciki yace "This one too, is for Rafee'ah" ya kwashe kafarta ta zube a k'asa, ta saki ihu sanda gulalliyar k'afar ta daki k'asa, yace "Wannan ma na Rafee'ah ne" ya zaro Bindiga daga cikin Aljihun shi ya saita kanta dashi yace "And this one also is for her" Tsuuu Saude take Fitsari, yau ta hango k'abarinta, baki na rawa jiki na 6ari ga Azabar da takeji a jikinta, tana kuka ta ke cewa "Kayi man Rai Rafeeq, kuyi hak'uri ka gafarceni" Idonshi ya rina yayi Ja, wannan Family is the First and the Last Family da zakiyi ruining, tunda kika shigo Rayuwar mu, abubuwa suka chanza, alot of people suffered because of you Saude, a dalilin ki na fita daga hanya Madaidaiciya, a dalilinki Mami da Daddy suka rabu, You killed Rafee'ah, Kin kashemin Rafee'ah ta" sai ya fashe da kuka da ya tuna Rafee'ah, da irin halin ko in kula da ya dinga nuna mata, yace "kuma na san Ke kika kashe Matar Uncle Zaid? Mom din Ayman?, shiyasa i'll show you no mercy, Jininki ya Halasta, i'm going to kill you right now" ai kuka take majina faceface a hancinta, "Wallahi bani na kasheta ba, why would i ever kill her? DonAllah kar ka kasheni, i have to stay Alive for Aneesa" Rafeeq ya saita yace "Goodbye Saude, May all your Evil die with you along" ya ja kan bindigar, yayi pulling trigger ya tattaro dukka bacin ranshi don ya samu kwarin guiwar Harbinta.
"Rafeeq Dont shoot" Muryar Daddy sukaji daga gefe yana fitowa daga mota shi da Uncle Zaid, Rafeeq ya kallesu ta gefen ido, yayi guntun tsaki ya maida hankalinshi ga Saude, Uncle Zaid ya daga hannuwanshi sama yana fadin "No, no Rafeeq kar ka harbeta, lets settle this right, Police sunzo, let them take it over frome here please son" siren din Police kawai kakeji, Polis ne suka iso bayan su kuma Motar Mami ce, tare take da Nene da Aneesa da Seebin da dawowar ta kenan daga makaranta taga wannan tashin hankali, kallo daya zakai musu kasan cewa a Tsure suke. Mami tace "Rafeeqqqq ka ajiye Bindigar nan" da tsawa yace "She killed Rafeeah, i wont let her getaway with it" wani Police inyamiri yace " shes not getting away with it, i promise you this, just hand over the Gun Rafeeq Lema" Rafeeq ya nuna Police din da bindigar yace "Dont come any closer, stay where You are, dukkan ku kar wanda ya matso kusa dani, she has to pay for what she did to my little sister, duk ku ja baya" yanda Rafeeq yake magana ne ake ganin kamar zautace, idonshi da fuskar shi sunyi Ja, be ganin kowa burinshi ya ga ya kashe Saude.
A hankali a dan tsorace take takawa zuwa gareshi, a gajiye take limis, ta sha wahalar Makaranta yau, a hankali ta furta "Hamma Rafeeq, put the Gun down, you are not a killer, put it down please" a tsawance yace " Shut the Hell up Naseebah, 'Yaruwata ta kashe, zan kashe ta itama, i'll avenge Rafee'ah's Death" da sauri Naseebah tace "No please Hamma na, kar ka kasheta, ka ajiye bindigar, you think Rafee'ah would be happy? She wouldnt want any blood to spill in your hands, She wouldnt be Happy if you kill for her, Rafee'ah ba zata taba jin dadi ace yau ka kashe rai ba, duk munin halaiyar Rai, daraja ne dashi, ba zan so ka kashe Rai ba, i wont let you do that" ta matsa kusa dashi tace "Enough Is Enough Please give me the Gun" sosai ya tsura mata Ido, kamar ba zai Sake ba, ya Sako bindigar a k'asa, wani Jami'in tsaro ya zo ya dauki Bindigar Da Handkercheif, Wasu kuma sukaje suka sa ma Saude Handcuffs, suka Sunkuceta kamar wata diyar roba Nene tace "Ofisa minti daya" suka tsaya, Nene tayi hanzarin karasawa kusa da su, duk suka zuba mata ido, tana zuwa daidai Sauda kuwa ta daga Hannu ta kamtse ta da Mari. Duk suka bude baki cike da Mamaki Nene ta nuna ta da yatsa tace "Ki k'ara sawa a k'ona Gidan wani kiga" duk sukayi daria, haka a ka tura Saude bayan Motar Police, Bayan sun Ja Napep da Achabar nan a Bayan wata Mota, suka wuce da su.
Zaid ya kalli Nasiba ya sakar mata Murmushi, murmushin kinyi k'okari, itama Murmushin ta maiyar mai, Zaid mamaki yakeyi tun da yazo nan yake ba Rafeeq hakuri kan ya ajiye bindigar nan yayi banza dashi, amma yaji magana daya da Nasiba tayi, meaning he loves her so much da har zai take maganar shi da na Daddynshi dana kuma Maminshi, Zaid ya raya a ranshi cewa "Sai na Aura maka Nasiba InshaAllah Rafeeq".
"Oya ku wuce Gida Shatu, ni da Zaid zamu je Police Station din". Haka duk suka shige mota sukayi Gida, 'yan motar Uncle Zaid kuma suka wuce Police Station..
Bayan Kwana Uku.
Saude na nan a Prison, abun duniya ya isheta, bata lafiya sosai tun da aka kawota, Ciwon jiki ne, da Ciwon ido, tun Iskar Napep dinnan ya shige mata Ido, gaba da gabanta Cell mates dinta sun rainata, haka suke lakada mata na jaki, dalilin da ya sa aka maida ta wani kazamin daki dake gefe, warin ma ya ishe bawa, balle kazantar da ke ciki, sai taji Sauk'i zaa makata gaban Kotu don a yanke mata hukunci..
*Bayan wasu 'Yan Sattitika*
A cikin kwanakin nan kuwa, wani sabon Kwanciyar Hankali ya shigo Gidan Alhaji Habib Lema, Basu da wata Damuwa, Suna zaune da junansu cikin Aminci da kwanar juna, Harta Aneesa suna janta a jiki don kar ta ga kamar an Wareta, Matsalarta Rafeeq, ita ta hakura da shi don ta san ya mata nisa ya mata fintinkau, amma kallon Azziki baya mata, abun na damunta, Mami ta ritsashi a daki tace kaga " R-Lema, bana son abunda kakeyi? Why are you blaming Aneesa fo what happened? Ai komai ya wuce tunda Saude is behind bars, ba laifinta bane, please ka daina blaming dinta she's your sister ka daina kaji yaro na?" Rafeeq ya dan daure fuska a hankali yake magana "Mami ni bansan irinki ba, for all her Mother did, you still consider her as your daughter, lemme remind incase you've forgotten, Her Mom is a Monster, shes not human, She doesnt Deserve to be Human, She killed your Only daughter" Mami tace "haba Rafeeq Yar Adam ce we all make mistakes, ka daina cewa She's not human" yace "Lord of Mercy, why cant you see what i'm Seeing? Sanyin ki yayi yawa, after all she did to this Family? Mami tell me What can define this? Framing you with Adultery and Fornication. Having baby with the Younger brother then Marrying the Older brother and killing her child's Dad afterwards tell me Mami is this Human? What she did was unforgiveable" tace "Rafeeq na san ta saba mana ta saba ma Allah, ba ta kyauata ba ko kadan ba, amma tunda yanzu tana nan a kurkuku ba shikenan ba, and shes going to pay for all she did, when she recovers zaayi Sentencing dinta, what i'm saying is kar ka bari fushin da kake yi da ita ya shafi Aneesa please" Rafeeq dai ya daijita ne kawai.
Sai da Mami tayi dagaske kafin Rafeeq ya fara amsa gaisuwar Aneesa.
An gama Gyaran Gidan Nene ya koma Sabo dal, Mami ta rok'eta da Allah kan suyi zaman su nan a tare da ita, don sun Saba sosai, Nene tace "Ahhh Wallahi aa Gidana zan tafi, kawai sai in ta zama Gidan 'ya'ya? Aa zaman da nayi ya isa haka, nafiso in koma chan ni da Seebi ta, Mami tace " Tabdi, ai Seebi na nan har nan da Wata 1 da Rabi, anna zaayi Aurensu da Zaid, Daddynsu ya Amshe miki ita, amma tunda kince zaki goma Gidanki barin je in gaya ma Daddy kince a Aura miki Maigadin Lema sai ku zauna A tare" Nene ta zaro ido tace " Ke Aishatu ki fita idona, haka na ce miki? Wani aure zakuyi man ana zaune kalau? Auren buta ko me? To walle ki fita idona, tam na gaya miki, ai sai muyi ta zama har ki gaji dani, kuma kin ja ma kanki Habibu zan sake ma Aure" Mami ta fita tana daria sosai.