Sashe 16
Ke Alheri Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana tsaye tsakar Gida tana jiran isowar su, don tun da suka shigo KT Alhaji ya kirata yace sun iso, ga su nan karasowa. Rafeeq da Rafee'ah na school, Mota na shigowa Haraban Gidan gaban Hafiz ya bada Hinqim, komai ya dawo mai sabo, a ranshi yace "it all started here" Sannu da zuwa Aisha take ta faman yi ma Hafiz, harda hawayenta, Hafiz duk ya koma wani sukuku, be sakin jikin shi, ta gabatar musu da abinci, kadan Hafiz yaci, yanda kuka san bak'o sai rab'e rab'e yake tayi. Alhaji Habib ya lura dashi yace "ka sake jikinka Hafiz dis is your home" Hafiz yayi murmushin takaici, yace "Yaya, nasan duk kuna da miliyoyin tambayoyin da kuke so ku min, kuna so kuji yanda na tsinci kaina a kurkuku" Habib ya katseshi yace " Aa Hafiz, abunda ya wuce ya riga ya wuce, kar a maida hannun Agogo baya, muyi addua Allah ya tsayar nan kawai" Hafix ya girgiza kai yace "Aa yaya, dole ku san me ya faru, dole kusan irin rayuwan da nayi bayan bari na Gida" Zaid yace "Gaskia ne, muna sauraronka" Hafiz ya fara labarinshi kamar haka:
Shekaru Goma da suka gaba ta(Last 10years)
Muna barin Katsina, Straight dauki hanyar Porthacourt, ni da Abokaina 2, Anas da Eskaley, mun kwana mun yini a hanya, har muka isa wani gida, Gidan Thug Gang (Sunfi kama da kauraye )din su Anas ne Amstrong da Willy, Kwanan mu 2 a PH Anas suka nuna min wuraren bude idanuwa, kamar Night Club, Gambling Center, Da Gidajen giya, duk na kware a harkokin nan.
Ba mu rufe Sati 2 ba naji Armstrong na gaya ma Anas su shirya akwai Operation yau da daddare gidan Commisioner, yace "okay we'll prepare" nace da Anas wani irin operation ne wannan? Anas yayi daria yace "my guy, ba zaka gane bane, share kawai" Nace "haba Anas, kar ka mun haka, ka fada min mana" yace "kagane, Amstrong ce min kawai yayi zamuje iperation, amma be gaya min takamaimin me zamuyi ba" Nace "then i will go with u" Anas yayi dariya yace "no u cant, yi shiru kar ma Armstrong ya jika" ashe Armstrng na jin mu, yace "he's right you cannot come with us boy" boy ne sunan da Armstrong ke cemin kenan tun zuwan su PH, a ganinshi ni karamin dan iska ne, cikin fusata nace "i am not a boy" Armstrong yayi murmushi yace "show me, today get ready and be prepared" Anas yace "Oga i dont think this is a good idea" Armstrong yace "its time we train him".
3:00am
Gidan Commisioner of Youths suka kai ma farmaki, duk suka hade kan mutanen gidan cikin babban parlor harda shi Commisioner din. Hafiz aka bari a Cikin mota, da bindigar Katako, bayan Armstrong ya buge mai warning, kar ya bar bakin mota, no matter what, don zasu iya fitowa at anytime, Anas, Eskaley, da armstrong suka shiga ciki, duk a zaton shi sauran ma bindigar katakon ne, duk a zaton shi kudi kawai zasu amsa suyi gaba, sai labari ya sha bambam da yaji karar bindiga, sosai ya tsorata, Be ankara ba yaji Siren din motocin police, Hafiz ya kidime ya fito daga motan da gudu, charap police suka kamashi da yake Ajebo ne be iya gudu ba.
Su Eskaley kuwa sai fafatawa suke da jamian tsaro, suna harbin junan su, nan take a ka harbe su 3, ko shurawa basuyi ba suka mutu, Iyalan Commisioner kuwa ba wanda ya mutu, sai dan shi da Anas ya harba a kafada, an garzaya dashi Ambulance.
Abun da ya faru shine, Ashe Akwai diyar Commisioner da take wayan dare(NightCall) ta bayan dakin ta taji ana cewa "Idan ya kawo gaddama kawai mu harbesu mu shiga mu nemi golds a dakun nan su, yanzu kawai mu nemi hanyar shiga cikin gidan" da gudu ta diro a kan gado ta fita da gudu, straight dakin babanta tayi ta gaya mai Abun da taji, da sauri ya danna waya ya kira Jami'an tsaro ya sanar da su, suka bashi tabbacin gasu nan zuwa, da sauri ya nufa dakin matar shi da babban danshi don sanar da su, kafin kace meye wannan yaji an dora mai bindiga a kai, Anas ne yace "idan ka motsa sai na tarwatsa kanka" Commisioner ya sandare, Eskaley da Amstrong suka shiga sauran dakuna suka fito da duka mutanen gidan, suna tambayan kud'adde ne Police sukayi surrounding dinsu duka har suka kashe su Anas.
Hafiz ya cigaba da cewa" ko bincike ba a tsayayi ba aka maka ni kotu, kasancewar ni kadai suka kama jikina yayi sanyi, na fada musu gaskia, na amsa laifi na, Kotu me adalci ta ya yanke min hukuncin 10years a Jail+ hardships da 500usd Fine, to kunji abunda ya faru dani bayan bari na Gida. Allah sarki danuwa mai dadi, daga Alhaji Habib da Zaid kuka suke barin ma Aisha da tun farkon Labarin Hafiz take kuka. Sai da sukayi me isar su duka kafin Hafiz ya duk'a har k'asa ya nemi gafarar su duka, Habib yace bakomai Hafiz Allah shi kyauta gaba, Allah ya sa kuma ka koyi darasi, duk wanda ya bar gida gida ya barshi. Hafiz yace "InshaAllah Yaya, ba za ku sake kamani da wani laifin ba", yace "toh Allah yasa" ya juya ya kalli Aunty Aisha yace "Aunty kiyi hakuri da duk abunda na miki, da sauri ta katse shi tace baka min komai ba, Allah ya yafe mana" Hafiz ya kalli Zaid zai yi magana, Zaid ya tareshi da murmushi yace "Welcome home Brother".
(Muma munce Welcome Hafiz Lema, Lubie maitafsir tace "Dont cause any trouble" Aisha Yau kuma tace "Allah ya sa ba tuban muzuru kayi ba😐", nidai Biebee nace ku biyoni kuji rayuwan Gidan Lema bayan dawowar Hafiz Lema)
_Bibilicious Biebee
👧🏽KE ALHERI CE 🙇🏼♀
NA
BIEBEE ISA
® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)
Pg2⃣1⃣
Rafee'ah ta shigo parlorn da gudu ta na kukan Shagwaba ta fada kan baban ta, Abba yace "Rafee'ah baby me ya sameki?" ta turo baki tace "Abba ba Hamma bane kece min Jaki head" Zaid ya fashe da daria, yace "kema ki dinga k'ok'ari kamar Feeq dina, kin tsaya kan makeup" Abba ya harareshi yace Zaid mind your own bussiness" Zaid ya sa wani darian, Rafee'ah ta kara tunzura, ta sake saka wani kukan, Mami tace "Yi shiru babyna, ki barni da Rafeeq da Uncle Zaid dinku, zanyi maganin su, ta mak'e kafada, nidai ba Uncle Zaid dina bane, na Hamma ne" "Shikenan baki gaida Uncle Hafiz ba, ko ba ki ganshi bane"
Zumbur Rafee'ah ta tashi, ta nufa Uncle Hafiz da ya kura mata ido, yana murumushi, fadawa kanshi tayi, tace "Welcome Home Uncle Hafiz, we missed you" ya shafa kanta yace my preety princess, nayi missing dinku duka, na dawo, ba zan sake nesa da ku ba" ta rungume shi, yace "ina Hamman naki?" ta turo baki, sai yaje dropping Ya Mahmud a gida, ke waya dawo dake? Tace shi ne fa, chan baki layi ya sauke ni, harda cemin Jaki head" Zaid zaiyi daria Rafee'ah tace "ntoorrrh, ai dai Uncle Hafiz dina ya fika kyau". Duk sukayi daria. Hafiz yace "wani level kike yanzu?" tace level 2 Sociology" "uhm nice, meye CGPA dinki? Da murna tace 3.70, tafi Hafiz ya fara, yce "thats my girl, so smart,keep it up kinji?" Zaid yayi gyaran Murya yace "talking about Smart, kun tuna min da wani matashi, wanda ko shekaru 20 be cika ba, wanda idan ka ganshi da malamai zaka zata lecturer ne, hwanda lecturers suke using dinshi to shine, CGPA dinshi 4.98(is it possible?) wanda ake ma lakabi da 'Face of Science department' wannan ba kowa bane illa: Rafeeq Habib Lema" Rafeeq da ya shigo parlorn yanzu yayi bowing yana daria, thanks Uncle, Zaid yace "dont mention son" Rafee'ah ta tabe baki, Rafeeq yaje ya rungume Hafiz ya mishi sannu da zuwa, Hafiz yace "me Princess ta maka ka sata kuka?" Rafeeq yace "pri mene? Princess din daddawa?ai wannan she's no princess, she's Jaki head, tayi scoring 10/15 a Assingnment" Hafiz ya harareshi, yace "Wallahi ka fita idona, tayi kokari sosai, dont mind him primcess, kinyi k'okari kinji" Rafeeq yace Uncle Zaid, gaya musu if an Assignment is to be marked over 15, what would be R-lema's Score? Zaid ya gyara murya yace 19/15. Daria suka fashe da, har Hafiz, banda Rafee'ah da tabe baki tace "whatever ", tasan idan ta biye ma Uncle Zaid, da Hamman ta kuka zatayi, haka suke ganging up a kanta kullum ko Mami ba ta isa ta sa su su daina ba, ta mik'e ta shiga ciki. Abba da Mami sai daria suke tayi suna kallon draman team Feeq da team Fee'ah.
Rayuwan jin dadi, So da kaunar Juna akeyi a Gidan Habib Lema, Zaid ya koma bakin aikin shi, Rafeeq da Rafee'ah suna ta zuwa makaranta, Hafiz kuwa Mami ta mishi processing aiki a office dinta, yau ta shaida mishi da Monday zaifara zuwa aiki.
Sallam tayi, Rafeeq da ke zaune a parlorn ya dago ya amsa, da murmushi a fuskan shi, Sannu da zuwa, Aneesa ta ma kanta mazauni akan kujera, ta gaida shi tana wulla idanuwa, Rafeeq yace "Ammata ya kike? Feeyah kike nema? Aneesa tayi fari da ido, "noo Mami nazo gaidawa" yace "Ayyah, Mami kuwa na Office" tace bakomai ai" nan suka shiga fira, abunku da masu surutu biyu, sai labari sukeyi ba sa gajia, ya tambayeta wani school take? tace "zata sake WAEC da JAMB ne, this year" har indomie suka dafa a kitchen, cikin lokaci kalilan Aneesa ta kamu da son Rafeeq, ni dai nace indai Rafeeq ne, zaiyi pieces da zuciyanki.