Sashe 58
Ke Alheri Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Dallah ki saka sabin kayan da yayi maki tsaraba mana jiya, kinga harda mayafi, ai gwara ki sa yaji dadi" Cewar Nene, "Anya Nene?" "mtssw, in za ki sa ki saka, in ba zaki sa ba ke kika sani" Seebi tace "zan saka" nan ta sa Doguwar riga da ya kusa zuwan mata idon sahu, da dogo. wandon kayan, ta dauko mayafin gyalen ta yafa, yiriri inji Nene, Wallahi jikata son kowa kin wanda ya rasa, wanga kyau haka, wanda be sanki ba yace kamar kin sa A cuci maza, ni ko da na sanki nace Gashi ne, takawar ki lafia Jikar Aminene Mamman, daria ta bata Sosai, ji take kamar ta sa Hijab, anma Nene ta rantse ba za ta sa ba wai ita da tsiya yau sai Seebi tayi shigar Miemee Yar gayu. Maza ki fita Zaidu na jiranki a mota yace, ta dauki Jakkar Makarantar ta, Nene ta ciro dari 2 ta bata sukayi Sallama ta fita.
Wasa yake ma Ayman cikin Mota, ji yayi kamar ana kallon shi, waigawan da zaiyi ya Nasiba cikin shiga ta Alfarma, Sosai tayi kyau, ya fito ya zagayo gunta, ita kunya ma ya hanata shiga motar shisa ta choge tana kallonsu cikin k'auna, muryar Zaid ta dawo da ita duniyar da suke inda yake cewa "You look beautiful Seebi nah, Ayman tell mummy she looks Beautiful" kunya ya sa ta rufe ido, ya bude mata k'ofar gaba ta shiga, duk ta bi ta tsargu, haka suka kama hanya, ta amsa Ayman suna tafiya kamar wasu Maaurata, yana kallonta jefi jefi yana mata magana irin ta masoya ita kuwa Allah Allah take a iso School, coz taji maganganun Bambarakwai, har gaban Faculty ya kawo ta yace zasu jirata tace "Aa Uncle Zaid, donAllah ka tafi, ina nan har 2 a School ka tafi please, yace to in kun kusa tashi ki kirani kinji?" tace "to shikenan" ta shafa kan Ayman ta juya ya kira ta "Seebi" ta juyo tace "Naam" yace "I love you" ai kuwa duk ta daburce ta rasa me zatayi, daria yayi kawai ya ja Motar shi yayi gaba ya barta tsaye, Ji tayi an dafata, a firgice ta waigo ganin Miemee ya sata sauke ajiyar Zuciya, tace "Seebi waye wannan ya sauke ki? In ina ta farayi, tace "Uncle Zaid ne" Miemee tace "Uncle dinki ne?" kai kawai ta daga ta wofintar da maganar da tambayar Ushee, ta shaida mata cewa bata k'araso ba amma tana hanya.
12:45pm (Hikma Restaurant)
Miemee ta kallesu a karo na biyu, ta lura da maganar da sukeyi k'asak'asa tun a aji, yanzu ma sunzo CAF sun cigaba, da alamu Seebi bata so inji labarin da take ba Usheey, don sunfi kusa, ganin hakan ne ya sa Miemee ta tashi ta basu wuri tace bari taje tayi musu ordering abinci don gudun zuciya, suka cigaba da labarinsu harda kashewa a tafa. Miemee na hangensu, ranta a 6ace it hurt Sosai, yanda ta dauke su ba haka suka dauke ta ba, amma bakomai tunda haka ne she will keep her distance tunda clearly sun nuna mata they dont want her among them.
"Anee Lema, kamar wata nike gani da irin kayan ki" Aneesa da ke cin Dankali ta kalli k'awarta Meesha tace " na lura Kayan nan nawa sun tsole miki ido, to kina ganin su Nikadai ke dashi duk fadin Katsina, jiya Uncle dina ya kawo min Tsarabar, daga England so idon ki ne" Meesha ta girgiza kai tace "Wallhi wanchan da ke zaune tare da me Red veil irin kayanki ta sa, komai harda gyalen" da sauri Aneesa ta juya idonta ya hango mata Nasiba, ta bi jikinta da kallo taga irin kayan ne, Meesha tace "Ko 'yaruwarku ce, Uncle dinku ya siyo muku komai iri daya don kuyi Anko?" Cikin masifa tace "No, wallahi ba 'yaruwata bace, Allah ya sauwake wanchan middleclass girl din? Ko jiya Mum dina sai da ta tambayi dad dina idan suna da Relation, ya kuma tabbatar mata da cewa ba 'yanuwa bane, Aneesa tace " Yariska ce, jiya har gidan mu tazo neman Dad dina" Tabdijam k'ila ma tayi seducing Uncle din naki ya muku siyayya iri daya" Anee tace "Lallai kuwa zan koya maya hankali" ta mik'e tsaye ta nufi Seebi da Ushee da ke zaune.