Sashe 91
Ke Alheri Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
LEEDS BRADFORD AIRPORT
A gajiye libis ta fito daga Jirgin, ta sha bacci a kafadan Feeq, Aunty Zee na ta mata daria, Feeq ya rik'o hannunta suka fara tafia, Kayansu su ka kwasa, Uncle Zaid ya tsaida musu Cab, suka shige inda yace akai su *Bradford Intl Hotel* suna isa Zaid ya kama musu Daki Biyu, Room 123 da 124 aka basu, 123 duk suka shiga suka baje, Feeq yayi ordering Abinci daga Room Service, sukayi Jami'n sallolin da ake binsu, sannan sukayi Nafila, bayan sun idar ne Zaid ya dafa kan Zainab kana ya Umurci Feeq da ya dafa kan Seebi shima, hakan yayi, Zaid ya na karanto Addua Feeq na maimaitawa, sun dade suna ma Matayensu adduoi da adduoin zaman lafia a tsakaninsu kafin suka shafa, bayan sun danyi lazimi ne Zaid ya kalli Zainab yace "muje daki ko cutie? Nasiba ta mik'e itama, Zaid yace "Ina zaki Seebi?" murya k'asa k'asa tace "Aunty Zainab zan bi" Feeq ya harareta, Zaid yayi Murmushi yace "Babyn Son, ga dakin ku nan, in kuma kin fison chan din Son ku koma, mu sai mu zauna a nan din" a daddare tace "ai na zata dakin Mata daban na Maza daban" Feeq ya fashe da daria, Aunty Zee ta kai mai Jifa tace "Oya tashi ka taya Baban ka kwashe kayanmu ku kai mana daki" Feeq yayi fuskar tausayi ya kalli Uncle Zaid zai yi magana Uncle Zaid ya mai ido, ya tashi yana turo baki kamar wani jariri, ya dauki trollyn Aunty Zee, Uncle Zaid ya dauki Jakkanshi suka fita suka barsu.
"Seebi D'iyata, ki kwantar da hankalin ki, ki natsu, na lura duk a tsorace kike, Seebi Auren fa kenan, lada zaki samu in kika faranta ma Mijinki, kuma zaki samu akasin hakan in kika sa6a. Hakuri zakiyi kawai ki saki jikinki, jinji daughter? Kai kawai ta gyada mata hannun ta ta rik'o suka fita.
"Kaga abunda matarka ta ja mana ko?" inji Uncle Zaid, Rafeeq yace Matarka dai, da ba tace in biyoka ba da i wont be stucked in here with you" Nidai gaskia i cant sleep without my cutie, tashi muje dakin" da sauri Feeq ya tashi suna murda k'ofar dakin sai ganin su sukayi tsaye, a tare suka sakar ma Junansu Murmushi, Aunty Zee ta hararesu duka tace "Sai ina?" cike da so da k'auna Zaid yace i was about to get my Wife, coz i cant sleep without her" shauki ya kama Aunty Zee idonta suka rufe ba ta ganin kowa sai Uncle Zaid tace "and i can live without you Sweet Zee" Rafeeq ya gyara murya yace "We want to be like you when we grow up" sukayi daria duka har Seebin, Zaid ya jawo hannun Aunty Zee ciki, ya tura Feeq waje yace "Oya Babye, Seebin Nene goodnight" ya rufe k'ofar. Daria ya basu duka, suka kalli Juna Feeq yace "Baby, Me Aunty Zee tace miki?" Hararshi tayi ta juya dakinsu ya bi bayanta yana daria. Yana shiga dakin duk ta tsorata da yanayinshi don cicibarta yayi yayi toilet da ita, tana ta zillewa, cikin bath ya direta, ta kalleshi zatayi masifa yace "Wanka zakiyi babyna" Juyawa yayi ya fita daga toilet din, Akwatin ta ya janyo ya ciro mata wata doguwar riga ta Bacci me Hannu, ya kwashi kayan shafan ta dake cikin wata jakka ya kwankwansa mata yace "ga kayanta nan, ya juya, sai da tayi kusan 15mins tana wanka ta shirya ta fito daga toilet din, chan daga Nesa ta ganshi yana latsar laptop dinshi, ba tare da ya kalleta ba yace "Baby kin fito? Uhm kawai tace dashi, ya rufe laptop din ya dauki towel dinsa ya fada toilet din shima wankan yayi, ko da ya fito ganin dakin yayi da duhu, Toilet din ya bude ,hasken toilet din ya hasko mai ita, tana chan tsakiyar Gado ta rakube, Murmushi yayi ya kunna wutar dakin, a hankali yace " Baby* ta runtse ido wai ita tayi bacci, kana ganinta kasan baccin k'arya takeyi, wucewa yayi ya shafa mai tare da fesa turarruka masu k'amshi, ya sa 3quarter da wata bodyhug, sanyi takeji amma ko don kar tayi k'warar motsi ya san idonta biyu sai ta lafe, hayewa gadon yayi, idonta ra k'ara runtse wa, bakinshi ya kai kan kunnenta, cikin salon shi yace "Baby me baccin k'arya" Zumbur ta bude ido, tace "Hammana kayi hakuri DanAllah" dora kanshi yayi kan hannunta "baby me kika min" jikinta ya fara rawa, idonta ya fito don fargaba, abun da yake so kenan ya gani a kwayar idonta Murmushi yayi yace "i love it when you get scared like this" kukan shagwaba ta fara yi, ya sake Murmushi yace"Baby me kuka ba hawaye" yana ta kallonta tana ta dramar ta, na shgawaba da sakata, ita tsakanin ta da Allah kuka takeyi, cike da so da k'auna yake kallonta, Hannu ya sa ya mata rumfa tana kwance, yace "Shhhh, Keep Calm Baby, i got you kinji?" da kyar ta gyada kanta tare da runtse idonta, bakin shi ya kai kan nata ya shiga mata hot kiss, jikinta yayi labas har ta samu courage din responding, Rungumeta yayi sosai yace "Oya baby kiyi Bacci, kwanta kinji" kasa Magana tayi, ta rufe ido, sunfi 30mins a haka, ta kasa Bacci, sabida yanda ya rungumeta ta ya yake so tayi Bacci a haka? Shi ma hakan ne, ya kasa baccin jinta a kusa dashi yana sa shi wani iri, ya kuma kasa rabata da jikinshi, sarai ya san ba bacci takeyi ba, a hankali ya kai bakinshi kan wuyarta yayi kissing, kafin ya kai kan kunnenta yace "Baby" bata amsa shi ba, illa jikinta da ya fara rawa, kara rungumeta yayi yana mata rada a kunne har ta samu nutsuwa, haka ya samu damar sarrafata son ransa, kuka takeyi mara sauti, bakinsa be daina fadin"Baby, i got you, Shhh kinji? i am not going to hurt you, keep Calm!" abun da ya ta ce mata kenan.
A wannan daren maaurata 4 dinnan sun raya daren nan mai Albarka, daren da suka na lak'abi da Daren Alheri.
Bakin Rafeeq ya k'i rufuwa, cike yake da nishadi, tun bayan sallahr Asuba ya kasa komawa bacci, kallonta yake tayi tun da ta koma bacci bayan Sallar Asuba, kafin ta tashi bacci ya kira Room Service ya mata Ordering Abinci, tagumi yayi hannu bibiyu yana kallon ta, yana tunanin what life would be without her, wani Sonta da k'aunarta na sake shigar shi, bakinshi ya kai kan goshinta ya bata peck, a hankali ta bude ido ta zube su kan Feeq da ya zuba mata ido, Murmushi ya sakar mata yace "Good Morning Baby, kin tashi Lafiya? Da sauri ta mayar da idonta ta rufe tana me sakin Murmushi me sanyi" yace "Thank you Baby, Thank you so very Much, ki tashi kiyi wanka, your breakfast is ready" ya lura kunyar shi takeji, a hankali ta bude idonta ta zube shi a bayn Feeq, abubuwan da suka faru jiya da daddare suka soma dawo mata" Murmushi tayi ta dan yunkura zata tashi, ta dan cije lebe, a jikinshi yaji kamar Baby na cikin ciwo, da sauri ya juyo ya ganta tana yunkurin tashi, "Sannu kinji? Allah miki Albarka, na san kina da hakuri sosai, jiya na kara tabbatar wa da hakan, Kuma ina sonki, sosai nake sonki, tashi muje kiyi wanka kinju Babyna? ko kuma i have a better idea" sabarta yayi kamar Baby ya sadata da toilet din, kamar dazun da Asuba, ruwan Zafi ya hada mata" yace "zaki iya? Ko in miki?" hararshu tayi tace dazun kai ka min?" yace "ba laifi idan na miki yanzu" da sauri tace "Zan iya, ka tafi" yace "Alright baby zan tsaya a bakin kofa if you need anything".
Hannun ta ya ja sukayi Dakinsu Uncle Zaid, sukayi knocking tare da shiga, Zaune suke suna breakfast suna ciyar da junansu, Seebi taji kunyar yanda taga Aunty Zee kamar ta shuhe jikin Uncle Zaid, Rafeeq ko ko a jikin shi, cewa ma yayi "Mr&Mrs Zee may we come in?" Uncle Zaid yayi daria yace "Noo, Mr&Mrs SeebiFeeq, My Wife and I are Busy" daria sukayi gabaki daya, Seebi da Feeq suka gaidasu, a ka gaisa, Aunty Zee ta ja Hannun Seebi suka shiga chan ciki, Feeq ya zauna kusa da Uncle Zee yana cin Apple, yace "Uncle Zee kasan jiya..." Uncle Zaid be tsaya jin me Rafeeq zaice ba ya buge mai Baki yace "Shuttup boy" You are a Married Man, act like one" turo baki yayi yace "Baby kinga Uncle Zaid ko?".
Wani Zafaffen k'auna sukeyi wa junan su, cikin kwanaki biyi Rafeeq ya koya ma Seebi yanda zata so shi, tun tana kunya har ta daina, bata da wurin Zama sai jikinshi, in kuma suna tafia hannun nan nasu a sak'ale da juna.
*******