Sashe 63
Ke Alheri Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Hannu ya sa a kai ya damk'i gashin kanshi, Jijiyar kanshi kamar ta fito, Nan ya soma tunanin halin da ya iske Mami a ciki, sai ya tuno ծaծծaծan lokuttan da sukayi da Mami Daddy and Rafee'ah ad a Family, Ya tuna wacece Mami, abunda be taba yi ba, kanshi ya hau sarawa, ya kusa Minti 30 bayan fitar Nasiba yana hawaye, hawayen da ya rasa na meye, ya kunna motar shi ya fita a guje kamar be shirin tashi Sama" Nasiba ta fito daga maboyarta tace "Allah ka sa yaji, Allah ya tsareka R- Lema".
_Malali Kaduna_
Shigowar ta kenan daga Gidan Ummin Anan, ta mik'a musu Coolern Danwake, don yau Danwake tayi, ta kalli agogo taga k'arfe 3:16, tace kaii bari inyi bacci kafin laasar tayi, kan kujera ta dan kishingiծa ji tayi motsin mutum tana dan kallo kofar ta ga Mutun tsaye, jiki na 6ari ta mik'e tsaye, ta kasa yarda da abun da idonta yake gane mata, baki na rawa ta nuna shi da yatsa tace " Rafeeeeeeq" A hankali yace "Mamiiiii" Da sauri ta runtse ido daidia digar hawayenta tana adduar kar ta farka da wannan mafarkin da takeyi, yau Rafeeq ne ke kiranta da Mami? Ba zata so ta ta6a tashi daga barcin nan ba, takowa yayi kusa da ita ya sa hannu ya share mata hawayen da ke zuba a idonta, jin an tabata yasa ta gane ba nafarki bane, a hankali ta bude idon ta fes kan fuskar shi da ta koma ja, girgiza mata kai yayi, da sauri ta rungumeshi tana kuka, "Rafeeq, Rafeeq my Child, Rafeeq ka yafe mini, Rafeeq na hallaka rayuwar ka, Rafeeq ka yafe mini DonAllah" shima kukan yakeyi sosai, kukan da be taba irin shi ba, yace "Mami meyasa? Mami Why? Why? Why?, Mami meyasa zakiyi haka?" ta dago da sauri tace "Wallahi bansani ba, bansani ba Rafeeq, ni nasan banda mafita, Allah kadai ne gatana shi kadai yasan me ya faru a wannan ranar, amma Wallahi bansan komai da ya faru a ranar ba i totally have no idea, please believe me my son" Zuciyar shi ta tambayeshi Wai kai dama tun farko meyasa ka yarda da Mamin ka zata iya aikata abu makamancin hakan, ita da kullum take maku Nasiha kan ku nissanci Zina, wata Zuciyar tace da idonka ka ganta" da sauri ya kawar da tunanin nan, ya sake rungume ta, yace "it doesnt matter anymore, ba zaki iya aikata hakan ba, i was blind to see, we all were blind to see the good in you, but not anymore, I swear on my Dead Sister whoever did this to you will pay" tace "Aa Rafeeq kadaina irin rantsuwar nan, be da amfani, ba kyau, kuma dont let anger have control over you, calm down" Yayi ajiyar Zuciya yace "Mami, whatever i said to you in the past, please forgive me, i dont mean any of it, i was stupid to forget who You are, someone said in har kina fushi dani ba zan taba ganin daidai ba ki yafe min" "Shhhh my baby, ba ka min komai ba, I got you, i always do" ta jawo hannun shi ta zaunar dashi ta dinga shafa hannun shi tana murmushi tana ganin komai kamar mafarki, tace "kasan me na dafa? Ya girgiza kai, tace "Danwake" yaui dariya yace kina son danwake har yanzu? Tace "kai ka koya min danwake" ya tashi yace barin zubo mana ko? Ya shiva kitchen ita kuwa ta dubi gabas tayi sujjada (Sujjudush Shukur) tana me godia ga Allah da ya dawo da danta gareta, saura Baban shi da take adduar Allah ya sa shima ya fuskanci gaskia, Rafeeq ya zubo musu Danwaken ya kawo parlor ya ajiye a kan Carpet, ya rik'o hannun Mami ya zaunar da ita a k'asa ya koma ya dibo mai da yaji a kwano yazo ya zauna, haka suka fara ci yana sa mata a baki tana sa mai a baki, hawayen farinciki sukeyi duka, har dai Rafeeq ya koma lallashin Mamin shi har suka gama, ya kwashe kayan ya shiga daki yayi alwala yayi Azahar ya ja su Jam'i sukayi laasar, nan suka hau labarin duniya.
"Allah sarki Nasiba, Nasiba Alheri Ce Rafeeq, Nasiba Alheri ce a garemu duka, ko ba ka fada ba nasan ita ce Silar zuwan ka Kaduna" murmushi kawai Yayi yace "Mami ke ina kika santa? tace "tashi muje gidansu yanzu" yace "aa i want to spend more time with you" tace ba nisa makota ne yanzu zamu dawo, suka nufa Gidansu Nasiba, Daidai shigowar Abbi, Rafeeq na ganinshi yaje ya rungume shi, Abbi ya bubbuga bayanshi, ya ji dadin ganin Rafeeq haka, Lallai in ciwo cuta ce to tabbas addua Magani ce, yace "Jiki yayi kyau Rafeeq, Allah ya sa a dace yayi murmushi" "ina Mutuniyar taka? Nenen ka?" guntun tsaki yayi chan kuma yayi murmushi ya kwashe labarin abun da ya faru jiya ya basu, Dukkansu dariya suke tayi, Abbi ya girgiza kai yace "nace ma Nenen ta daina biyewa yara ta ki ji, ita jinta takeyi kamar yar shekara 15" suka sa daria. Anan yazo ya hau kan Rafeeq, Rafeeq ya daure fuska beson yara, amma ganin idon Abbii da Ummi a kanshi ya sa shi yin yak'en dole, Anan na matukar kama da Nasiba, yace ka san Adda Seebin Nene? Kai kawai Rafeeq ya gyada, to ka tafi dani gurin su" Rafeeq ya mik'e tsaye yace "Idan anyi hutu kaji" ya kalli su yace "Ina so in koma Katsina yanzu" Mami ta zaro ido tace "Feeq 5 saura fa" yace "eh Mami" Abbii yace "da dai ka bari gobe" yace "Gobe zanyi test karfe 8" nan dai suka mai Allah ya tsare hanya, ya ja hannun Mami suka wuce Gida, sun dade suna magana, tace "R-Lema anya ba zaka bari sai gobe? 6 har tayi fa" yace "zan tafi dai, your prayer keeps me moving" bmya rungumeta kafin ya sake ta ya shige mota da sauri don ganin zata fara kuka. Nan ya dauki hanyar Katsina ta bishi da Addua "Rafeeq Allah ya tsare hanya ya kaimin kai lafiya, yasa ka iske su lafiya Amin"
_Layout Katsina_
11:45pm