Sashe 9
Ke Alheri Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau bakin Habib har kunne don ko Baba Auwal kanin Baba Tijjanj yace wata daya kawai ya sa bikin 'yarsa. Baba Tijjani yace " ni da dana muna godia da wannan abu, Allah shi kaimu lokacin, na maka Alawarin dana zai kula da diyarka yanda ya kamata" duk sukayi daria.
Baba Auwal yace "Yaya, ya maganar aikin Aisha a Wannan Oil and Gas Company din da Gwamnan Kaduna ya bata? Yace duk sanda taso yin aiki ta kai offer din nan, unlimited time ya bata, don yace ko ba shi ke mulki ba, ya riga yayi signing kuma dole a amince da offer" Alh ya tabe baki, yace " Kaduna fa? Toh gashi kuma kace aurar da diyar ka zakayi nan da wata, kaga ko aiki wani gari ma be tashi ba, in ma zatayi aiki, to wannan hakkin mijinta ne ya barta ko ya hanata, kuma dole sai inda zasu zauna"
Habib ina kake so ku zauna? "Habib yace Baba nan gidan Marigayi da nake Gyara ginin nake so mu zauna, amma muna iya komawa Kadunan, sai na dinga zuwa katsina duk weekends, "sam ba zaayi a hakan ba, inda kayi niyyar zama nan zaka zauna, wato nan Katsina, sai ka zaba mata cikin ministries din nan, kaga wanne ya kamata tayi aiki a ciki, sai na kaima SSG CV dinta ya bata offer" sosai Habib yayi godia, yaji dadin adalcin Baba Tijjani, dama shi be da burin zama a gidan da aka haifesu, balle shi da ya ci gadon Gidan Ubansa.
Yace Baba Nagode, Allah saka da Alheri, ina ga kuma tunda Public Admin ta karanta, zata iya aiki almost ko ina, ko za a duba BOA (Bank of Agriculture)? Baba Tj, yace "duk yadda kagani, ga baban ta nan kuyi shawara, ni idan ma zai yarda da kun barta da aikin nan, don na tabbata ba zata rasa komai ba da yardan Allah, kar taje ta wahalar da kanta gurin wani aiki" da sauri baba Auwal ya katse shi da harara yace"haba yaya, bari mana, diya ta fa Masters ne da ita, abar ta ta amfana da karatun ta mana" Baba Tijjani yayi daria, yace "daga bada shawara, yau Auwal harda harara na? Allah baka hakuri nima da karambani na na shiga maganar diyarka" ya kalli Habib yace "tashi muje kaji d'ana kafin a sake mana karnuka " Habib yayi dariya.
"Oh boy! wai ya maganar Gadon ku ne? Tunda tsohon ku ya rasu shiru nakeji, kasan zaka ja kaya, ga ka da Gadon Uba ga ka daUwa, Oboi u rich oo" Abokin Hafiz ke wannan maganar, sun dawo hutun aji biyar, da sun koma zasu shiga SS3.
Hafiz yayi murmushi, yace wai shi Anas meye damuwan ka da Gadon nan ne? Ince dai baka da gadon baba na? Wannan naci haka, tunda na dawo kake tambaya na, to ba a raba ba, ba ma bukkatar Gado yanzu, burin mu Allah ya gaffarta musu duka.
Anas ya shek'e da daria yace "kai ni zaka ma bariki? Ni zaka ce ma ba ka da bukkatar Gadon ka? To bari kaji ina sane da an raba Gadonku, ka tashi da Miliyan 50 da Gidaje 3 da filaye. Hafiz yayi daria yace " Ohh, Anas, to ka sani me yasa kake tambaya na? Kai ni fa ba abunda zanyi da kudi" Anas ya sake shekewa da daria yace karya kake, kai ke ko da abunda zakayi da kudi, kai fa nan Millionaire ne, ga ka da kyau da kwarjin, zakayi abunda kaga dama ba me ce maka don me?, ka sa kallar kayan da kake so, ka hau motar da kake so, mata ma sai wacce ka zaba, kai kasan if you have money u have everything"
Hafiz yace "na san da haka, amma yanzu karatu mukeyi, idan mun mallaki hankalin mu Yaya Habib zai bamu hakkin mu nida Zaid, for now mun amince ya dinga juya mana kudin" Anas yace "Ban taba sanin kai solobiyo mara tunani bane sai yau, dan Uba zaka sake ma ragamar dukiyar ka kace ya juya maka? Lallai a ruwa kake tsundum wallahi"
Baki bude Hafiz ke kallon shi, ya daure yace "kai Anas, ka iya bakin ka, Yaya Habib matsayin Uba yake a gurina, kuma ba Gado na kadai ke hannun shi ba, harda na Zaid, kuma nasan zai rike Amana" Anad yace kai ni rabani da maganar nan, zaka yi nadamar barin Gadon ka wurin dan Kishiya, Aure zaiyi, Gida ya kera ma matarshi, daga Kasar Dubai ma ake Ginin, zai hada kayan aure, duk a dukiyar wa? Kana zaton a na shi? To kai wawa ne indai kayi tunanin haka, a cikin dukiyar ka zai yi duk wata hidima ta shi, da na ma kanin shi wanda suke Uwa daya, Saboda me? Sabida kai dan kishiya ne, kuma ba za su taba sonka ba"
Idona hafiz yayi jaa sosai, da alamun zanttukan Anas sun shige shi matuka, Zuciyar sa ta fara zafi, shaidan na dada ingiza shi, yace Anas yanzu meye abun yi? Anas yayi dariya ganin ya samu nasara, yace "abu daya zakayi shine Ka karbi Hakkin ka".
_Bibilicious Biebee_
👧🏽KE ALHERI CE 🙇🏼♀
NA
BIEBEE ISA
® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)
Pg1⃣3⃣
BAYAN SHEKARA DAYA.
Kama daga kayan maye, bin mata, chacha, ba wanda Hafiz beyi, barin ma Chacha da ya maida shi sanaa, wata rana har Lagos yake zuwa don yi Chachar, wata rana ya ci nasara, wata rana akasin hakan, da kyar ya samu 4credit a SSCE din su, makarantar ma da ya ya gama shi? Ko da suka koma aji 6 kullum yana cikin gari, shine scaling fence din school(diran katanga).
Ba wanda ya san Hafiz da Halayen nan, don ko sigari ya sha sai ya siya alawa ya sa a baki kuma ya feshe jikin shi da turare.
Tafiya takeyi da kyar, don tun wayewar garin yau take jin ta wani iri, ganin kafarta na gaza daukar ta ya sa ta zube kasa tana murkususu, kamar daga sama Habib da Hafiz sukayi sallama, da sauri Habib ya karasa gunta ya na cewa "Shaty na, lafiya? Ko haihuwar ce?" Kai kawai take girgiza mai tana hawaye ta na nuna mishi cikin ta, a rude yace da Hafiz dauko mota, Hafiz ya fita fa sauri, don ko Matar yayan su me kirki ce ya jawo mota har gabon Parlon kasa, Habib ya cicibeta yayi mota, Hafiz ya ja motar na sai Asibitin Turai Yaradua inda suke da File.
Suna isa nurses suka karbeta, nan aka ce haihuwa ce, suka shiga da ita dakin haihuwa, sai da ta kusa Awa biyu kafin ta sauka, ta haifi santalelen saurayi. Sai da aka gyara su kafin aka sanar da su Habib, Habib yace muna iya ganin su? Nurse tace "why not? Da sauri suka yi dakin, murna gun su ba a magana, Zaid ya shigo da sallama don sunyi waya da Hafiz ya gaya mishi inda suke, Habib da Hafiz nayi ma Aisha Sannu, shi ko Zaid yana zuwa yayi inda jaririn ke kwance ya dauke shi ya rungume, ya dagi ya kalli yaron, a hankali yaron ya bude ido, wani ikon Allah sai Zaid ya ga kamar yaron yayi murmushi, Zaid yace "Uhhm Rafeeq(Gentle), murmushi kakeyi?"
Hankalin Habib ya dawo kan Zaid da Jaririn, Habib yace "kai Zaid ya zaayi jariri ya maka murmushi?" Zaid yace "Wallahi Yaya baka ga wani soft gentle smile din da ya min ba" to naji zaka ara min na ganshi ko kuwa? Yayi dariya ya mika ma yayan shi jaririn ya matsa yana ma Aisha Sannu. Habib ya mishi Addua, ya kalli Aisha yace wani suna kike so a mai huduba da? Tayi murmushi tace RAFEEQ.
Hafiz ya amsa yaron ya kura mai ido, ya kalli Aisha yace matas dangin larabawa menene kuma Rafeeq? Ta harare shi cikin wasa tace a koma islamiya a yi Arabiyya, Zaid da Habib suka fashe da daria, shi ko Hafiz ashe abun ya mai zafi amma sai ya dake ya share kamar ba komai, chan ya tsinkayi muryar ta, tana cewa Rafeeq na nufin(gentle friend/gentle ally). Uhmm kadai Hafiz yace.
Bayan wata Shekara
Aisha ta sake haifar diyar Mace, wacce taci suna Rafi'ah, Rafeek na da wata sha ukku,sai kace dan shekara 2 ne, don kato ne sosai gashi ja, ba inda be zuwa da kafar shi.
A cikin shekaran nan Hafiz ya fara tsiyacewa, duk makudden Kudadden nan ya rasa inda suke tafia, da yake ance Kudin Gado bai da albarka don ba gumin ka bane ba, ba ka san zafin nemo su ba, gaskiar magana kudin hafiz sun kare ne a Chacha, Sai Anas da ke mishi wayau don yanzu ya san sirrin shi tas
Hafiz dan kimanin shekaru 18 a duniya wanda Matasa ke ma lakabi da "Young Millionaire" ya wayi gari yau be da ko taro cikin safe dinshi, naira biyar ta gagare shi, duk kudadden sun kare a Chacha, hankalin shi ya tashi, ya shiga neman layin Anas be shiga, damuwa dari da sittin a kanshi, kwalbar syrup ya bude ya kwankwade tas kafin kace meye wannan ya bige da Bacci.
Habibi ina ganin tunda Jamb din nan ya ki samuwa, me zai hana ka fidda Hafiz da Zaid Waje, suje suyi karatun su chan? Da suyi ta zaman banza" Habib ya kalli Matarshi Aisha da take shayar da baby Rafiyah yace " nima tunanin da nakeyi kenan, kawai na samo musu makaranta ko a Malaysia ne, amma sai nayi shawara da Baba" Aisha tayi murmushi ta na mai jin dadin Alakar Baban ta da Mijin ta.
Ai ko Baba Tijjani ya amince dari bisa dari, nan da nan Habib ya shiga neman ma kannen sa makarantar a kasar Malaysia.