← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 99

Sashe 99

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kai amarci kadawo da mahaifiyarsu yallabai dasauri yakalli Mami ransa harya baci shida yake cikin farin ciki, ahankali Mami tace dan Allah komi yawuce tai nadama ta rokeni na yade mata, kuma saki uku lokaci daya wasu malaman sunce a matsayin daya yake, let bygone be bygones for the sake of yaran dake tsakaninku dan Allah, tayi nadama wlh kuma kafanta na ciwo, inhar kana sona abinda zakamin kenan kamaidota dakinta, kaji Habiby shiru Abba yamata bai kara magana ba har sukakai gidansu lokacin dare yasomayi, yace bari naje masallaci yawuce mosque dasauri while Mami tasauka ahankali tashiga ciki aiko Abba yamata gida mai kyau bana wasaba bin ko ina take da kallo harta wuce sama, dakin data fara budewa taga flowers an zuba kan gado da gudu tawani jawo kofan ta rufe tana salati aranta abu saikace yara second room tashiga dake wajen tafada bayi tayi alwala tafito ta daidaici gabas tai sallan a magrib tana kan dadduma akai isha i shima tayi gabanta sai faduwa yake Tadanyi gyaran jikinsu na manya bawai batayiba ne, tana zaune awajen taji shogowan Abba kawai saitaji tanajin kunya it s been a very long time daga kasa Abba ya kwala mata kira. Muni, Muni, I m back yashiga hayowa sama da gasasshen kajin daya sa a tray da juice da ruwa nan falon sama ya ijiye yawuce asalin dakinsa yabude ganin bata wajen saiyaja kofa yarufe yana murmushi yawuce next door din yabude Mami yagani tana linke dadduma taki kallonsa tace gani nan shigowa dakin Abba yayi yamaida kofa yarufe saiya taho ta bayanta ko kadan Mami batai tsammani ba ya rungumeta yana manna fuskansa gefen nata yace My Muni faduwa dadduman yayi daga hannun Mami kunya yakamata zatai wani magana Abba yakai hannuwansa yadaura saman maama yace wayyyoo Muni nayi kewan albarkatun nan sosai kunya Mami taji ta kabar da hannunsa tace wai kai bakasan mun girma yanzu ba abubuwa haka mun barma yaran mu sake maida hannunsa Abba yayi ya matso maaman Mami yace camio kike saka ko breziyan danake mugun so ilaha illallahu! Mami tai salati cus Abba rikakken mara kunya ne, wai camio, kafin tai wani abu yace wlh kaza zamuci amman bazan iyaba mu kashe arna na farko ko Muni abukace nake kafin Mami tai wani abu Abba yakashe wutan dakin yazo ta gabanta itama bata hanasa ba zip ma gaban abayanta yaja har kasa jikinsa na bari yace tayani kwance mazariya Muni batai musu ba hannunta takai yana kwancemai mazariya while Abba na zare rigan jikinsa sukai tumbur .. WAYYYOOO KUNYA ASUBA TAGARI MAMI DA ABBA ZASUYI COITUS EPISODE 1 Bayan two days! For good two days Aliyu bai taba Amrah ba but gaskiya saida yafita yasayo wani magani a pharmacy, yau zasu tafi Umara, zasu fara zuwa gidansu harda su Samha tama Mommy da Daddy sallama sannan su wuce wajen su Mami sukai su Samha gida cus flight nasu is 9 nadare, she s extremely happy yau zataje gidansu, shiryawa tayi cikin wani lace white and pink dayamata kyau na ban mamaki tayafa pink gyale tafito rike da bag daidai shima Aliyu na fitowa daga dakinsa yabita da kallo kaman yanda take kallonsa dan yamata kyau yana kokarin yin magana saiga kannensa sun fito daga dakin Amrah hakan yasa yace s go duk suka wuce kulle kofa yayi suka fito tashiga gaban mota su Samha na baya yashiga gaba yaja motan wani super market yayi parking yashiga duk abinda yagani dauka yake kawai yafito yashiga mota suka tafi sai gidansu, dayake ya sanar da Moh daga Mommy har Daddy duk suna gida shima Uncle Micheal yazo daman last night da girlfriend dinsa baturiya dazai aura, duk suna falo suna hiran Ziora suka shigo gidan Aliyu na parking Amrah ta sauko tace Mommyyyyy zabura Mommy tayi tace my daughter is here, come Katherine takira budurwan Micheal suka fito tare washe baki Mommy tayi ganin Ziora wlh tayi kiba takara kyau da haske sosai wani tsalle tayi tai hugging Mommy tace Mommyyyyy I love you I ve missed uuuu Mommy ta kankameta tace talk to your aunt lemme welcome my son Inlaw sakinta Ziora tayi takalli Katherine data sani a hoto tace Anty Kate is finally you sukai hugging juna. Mommy na zuwa wajen motan kawai tai hugging Aliyu tana shafa bayansa tace my son is here bia bia come come tasakesa tana kallon su Samha tace your siblings right? Aliyu ya gyadamata kai rungumesu tayi sosai suka gaida Mommy takamasu duk aka tafi falo ana hira sosai ana raha Chidi sai kallon Samha yake dabai taba gani ba sai yau har Aliyu da Daddy ma saida suka lura, Samha natajin kunya ganin yanda hadadden guy fari kal kaman bature ke kallonta, shi kansa Micheal was impress with yanda Aliyu ya kula da Ziora that looks so happy matured and calm so sunyi hira sosai bana wasaba all abinda Daddy ke fadi is Alhamdulillah, Chidi Chidi, Mommy tashiga kiran Chidi dataga hankalinsa nakan Samha dake magana da Ziora aiko jikake dumm Mommy yamai dundu abaya haba sai dariya ita kanta Samha saida tai dariya tana boye fuska kowa yadago zaren amman ba wanda yayi magana suda basuyi niyyan dadewa ba amman basu bar gidan nan ba sai bayan asir suka musu Allah kiyaye Mommy ta tsunguli Chidi tace you will not collect her number Micheal yace if you miss this chance that s all Daddy yace go my son Obinna yace kunya yakeji dan shafa kansa yayi saiya taho wajen motan yayi knocking gaba inda Ziora take ta sauke glass wayansa yabata yadan kalli Aliyu yace I want number Samha please is medical related boye fuskanta Samha tayi dan kunyan Yaya Aliyu takeji, dasauri Amirah tace I will give you Yaya Moh cus Anty Samha is even having Tashi Samha tayi tarufe mata baki Amrah tabude wayanta tashigan samai number Samha tabasa wayan tace and I will tell her the way kakecin zalina hancinta yaja tai ihu yawuce abinsa duk ana dariya su Mommy da Daddy sukahau clapping for Chidi daya karbo number duk kunya yakamasa yace I hate you guys! Mommy tadade tana murmushi tana kallon yaran nata da motan su Amrah dake fita saita kalli Daddy ahankali tace what is that process you follow to become a Muslim ? Dasauri Daddy ya kalleta saiya kasa magana Moh da Obinna da Micheal duk kallonta suke, ahankali Mommy tace akwai age da ake iya komawa Muslim ko idan ka kai 50yrs kayi latti? Daddy yace babu time na komawa musulmi anytime kakeso ka zama musulmi zaka sama as long as sabida Allah kakeyi and your intention are clear gyadama Daddy kai Mommy tayi tace I want to be a Muslim for the sake of Allah, I just looked at everyone of my family wani abu ya shiga zuciyana kuna Muslims baku taba descriminatinh dina ko Micheal ba Aliyu was vibing with Micheal sosai I want to be in religion like this, religion mai Gaskiya masu kirki wayanda basacin amana, forgiving people too, and I want to make up with my co-wife barrister muzama yan uwa and plan for Micheal wedding right murmushi kowa yayi sai Micheal yataho wajen Momy yace ve always wanted to be a Muslim but as your first son, I feel obligated to you irin yakamata koni kadaine i should stand by you saisa na tsaya a Christianity but I admire the religion my father and brothers practice I wanna be a Muslim too and I want the name Musa Mommy tace I want to have the prophet Muhammad first wife s name Obinna yace Nana Khadija hannu Daddy yabude idanunsa sun ciko da hawaye yabudema Mommy tazo tai hugging nasa hakama Micheal kafin Daddy yakira liman yazo ya musuluntar da Mommy da Micheal. ALHAMDULILLAH!!!! Su Aliyu sunje sunga Mami Sai bayan magrib suka baro gidan agurguje, sukaje gida sukai wanka change suka fito Imam yakaisu har airport sukai boarding jirginsu yadaga hakanan kawai Ziora tafara jin rashin lafiya wasa wasa sai amai aka kawo musu taimakon gaggawa ya karbi medical kit na jirgin yayi treating nata yamata alluran bacci saidai suka isa ta tashi straight to asibiti wanda gwajin farko aka gayama Aliyu she s pregnant! Innalillahi wallahi Aliyu was frozen dayaji wai Amrah nada ciki na wata daya da yan kwanaki that means tun first sex nasu tai ciki he was so very happy kaman zai zare nan da nan yakira Mami yagaya mata, Mami takira Mommy zokaga murna nan da nan all family suka fara shirin zuwa Umara fa. All this while Ziora na hospital kwana 5 tayi a asibiti and it s on that 5th day entire family suka iso Ya Allah it was celebration kowa kulawa yake da ita while Chidi da Samha na soyayya sosai iyayen ma suka lura kawai sukai magana anan Madina suka daura musu aure akan sadaki Darhami dari zokaga farin ciki. Bayan9 months! Ziora ta haifo yan biyu duka maza wallahi Aliyu was so happy and proud of her, see yanason Ziora sosai, she made him realize yare is just identity da ake daurama mutane but all of us are normal human being, batason boko amman tadage da karatun addini tana zuwa islamiyya har cikinta yayi tsufa cus harta hada izu ashirin, and cikin nan made her love sex sosai. Yan biyu na 2month Aliyu ya kara dirkamata ciki haka tadinga kuka lokacin cikin Samha yayi tsufa ana shirin bikin Imam dayace yanason kanwar Nurse din Mami Allah sarki nan da nan akai biki, Abba ya yafema Mama aka dawo da ita kafafun dai sai ahankali da keken guragu take tafiya, Aliyu ya roki MD aka fito da Beeba daga gidan yari takoma Kano da zama sabida kunya. AND THEY LIVE HAPPILY EVER AFTER! END!!! ANAN NAKAWO KARSHEN THIS BOOK GUYS! KUSKUREN DANAYI CIKI ALLAH YA YAFEMIN! WATCH OUT FOR MY NEW NOVEL NA MATAN AURE ZALLA MAI SUNA! HARIJIN MIJI! IS SERIES LIKE EROTIC IDEAS SEE YOUUUU " $ & " $ & SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO CC7 TECNO LD7 WPS Office Normal Default Paragraph Font Table Normal No List Times New Roman Times New Roman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ e909042ded914d61b11acef6b8d19649
Chapter 99 · 0% Book details