← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 99

Sashe 91

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Muni, shirun datayi yasa dasauri Abba yace sorry I mean Maman Haidar mun tashi lpy ya karfin jiki? Ahankali Mami tace Alhamdulillah lafiya kake kirana, kome kake bukata kadinga magana da Aliyu cikeda lallabawa Abba yace Allah huci zuciyanki ranki shi dade, daman yaran naso na tambaya dafatan basu dameki ba ? Kai tsaye Mami tace suna lafiya dukkansu sunada waya zaka iya ka kirasu kai tsaye kadena kirana idan babu wani dalili mai karfi, koma mecece communicate through Aliyu gaban Abba faduwa kawai yake ahankali yace Muni baki yafeni ba har yanzu kenan dudda nace miki asiri akamin kai tsaye Mami tace tun zamanin nan nayafe maka kadena dawomin da tsohuwar magana sai anjima Mami tazare wayan daga kunnenta ta katse Abba yakirata taki dauka, chan wayanta yayi karan message daukan wayan tayi cus tadauka wani abu daban ne taga Abba ne. Kece tauraruwan rayuwata abinda nafi komi bege arayuwana, Muni ina kaunar ki inaso kibani daman kasancewa mijinki dan Allah tsuki Mami tayi tai deleting message din kar yarama suga messege din dan abin kunya ne wlh agareta. Kitchen Ziora tashiga tasami Samha da Amirah a kitchen tareda Chef dake nunamusu abubuwa tadan tsaya jikin kofa sabida bata saba dasu ba at all Samha ta dagokai tace Anty Amrah adan kunyace Ziora tace nine Anty I m only 20yrs call me Amrah Samha da Amirah sukai dariya, Amirah tace if we call you Amrah Yaya Aliyu will beat us Ziora tai murmushi ta taho sunanata hira she s participating in the cooking amman zuciyanta sai tunanin maganan Aliyu take. Dayake yau Juma a dawuri yaje masallaci cus yanaso yasami huduba gabaki daya, sai wajajen 2 yafito daga masallacin yabada sadaka sannan yashiga motansa yawuce shagon waya iPhone 16 yasaya mata pink sabuwa kal yasai mata wani sim sannan yabar plaza, he went to one mall hardly yake sayama kannensa mata su Samha abu sabida mahaifiyarsu yanzu da suna gidansu kawai saiya saya musu normal abubuwan mata su turare daban daban ya kwasan musu pad sai Amrah yasaya mata nata daban yafito daga mall din yawuce gida, parking kawai yayi saiya dauki ledan da abubuwan Amrah suke daban yabasa yace wannan na Madam, sauran nasu Samha Ismail yace toh Oga Aliyu yawuce g flat nasa dan he wanna rest. Sallama Ismail yayi Mami ta amsa yashigo Mami na tare da dukan su banda Ziora dataje bayi, Mami tace bismillah smail shiga yayi yafara mikama Mami ledan Ziora yace Dr yace abama Madam dinsa wannan yamika dayan ledan yace wannan kuma na kannansa Mami tace ahh Allah amfana kawo Samha karbi naku Samha ta karba, Amirah ta amshi na Ziora tace bari na kaima Anty Amrah tawuce dakin Mami da sauri daidai Ziora na fitowa daga bayin Amirah tace gashi Ya Haidar ya aiko miki dashi karba tayi dasauri tana murmushi tawuce tazauna kan gado tana bude komi while Amirah tawuce tafita Ziora tabude ledan tyraruka yasaya mata masu bala in masu kyau, saikuma tajawo wani leda daban tana budewa dasauri taga pants ne g-string masu tsinannun kyau wani zaro idanu tayi bata taba saka kalan pants dinnan ba though ta sansu su Mira na sawa but idan zasuje wajen boyfriend dinsu abin yabata mamaki dataga yasaya mata su daban daban ne acikin kwlain guda 12, duk ta bude ta barbasa su agadon Mami, sai tajawo jakan dataga kwalin iohone 16 ne aciki wani irin murmushi tayi taciro dasauri takin a taga a kunne an samata sim harda active data tabude dial log saitaga number daya ne rak awajen da akai dialing anyi saving d Candy wani kalan blushing tayi dan kawai rahat yabata Aliyu ne. Wato daman yanason sunan shine baitaba nuna mata ba aiko she will be calling him Candy daga yanzu sai kawai tai dialing number nasa harya gama bai dagaba akaro na biyu wayan na gab da tsinkewa yadaga dasauri Ziora tace I love my phone Candy and it s my best color pink, and I love my perfumes too, Yaya Aliyu thank you for taking care of me, I love you so so much, May Allah bless you with long life, strong health and plenty money, I want you to love me forever cus I will love you forever Candy Dan shiru Aliyu yayi yaji bala in dadin addu an datayi but sai yayi kaman bai damuba yana wani ciccin magani yace what else did you see in your stuff ? Dasauri tashiga kallon komi idanunta na sauka akan pants din tace is bad girls pant strictly yace anytime you re coming to my bedroom you have to be in them kulle fuskanta tayi tace okayyyy from yanayin maganan yasan taji kunya yaushe wannan tafarajin kunya, ahankali yace who are you blushing for ? Dasauri tace uhmm I m not blushing ahankali yace you better not, there s data on your phone start your research ahankali tace okay Candy, I love you sooo much baice mata komiba ya katse wayan abinsa duk taji wani she feels responsible for everything that day Yaya Aliyu told her he loves her amman yanzu yaki fada sabida he s angry with her shigowa akayi tadago kanta. Mami ne tashigo dasauri tasa hannu ta goge fuskanta tass, Mami ta tsareta da idanu tana maida kofan tarufe ta taho tace why are you crying your husband is back stand up and go to your flat taso tarike kukan sai kawai takara rushewa da kuka tace he said I can t come to that side, I should stay here he s angry with me Mami tace why is he angry with you? Wat happened? Kallon Mami tayi saita kara rushewa da kuka takasa magana sabida tsoro but tanaso ta gayama Mami, zama Mami tayi gefenta dasauri tai hugging Mami tana kuka tace Mami I love Yaya Aliyu a lot and he s angry with me he doesn t want him in our flat Mami tace and why is that ? Dasauri ta taso takalli Mami saita kalli kofa tace Mami you will not tell him ? Gyadamata kai Mami tayi tace yes I won cikin kuka tace Mami he said I should make research about sex and learn it before I resume my duty as his wife! Bakaramin kunya Mami taji da maganan ba amman tadaure ta dake amatsayinta na babba tana kallon yarinyar, Ziora tace Mami and he refuse to touch m dasauri Mami tace naji nagane, first of all wipe those tears dasauri tai wiping tears din tana kallon Mami, ahankali Mami tace whatever you did that day bakiyi wani babban laifi that deserve all this unnecessary drama da Aliyu kemiki, incase of next no matter what karki sake kiyi using any object to hit or throw that someone is not you cus you can injure or kill muyum Allah yarabamu da aikin dana sani gyadama Mami kai tayi, Mami tace s very okay idan miji ya nunama wife nasa yanaso ta koyi abu kaza for him to express that to you try and learn nima in my part I know wata sex coach M shakur I will pay her tamiki private class and learn all of those gyadama Mami kai tayi tana murmushi, Mami tace stop crying and begging him to touch you Amrah, no make him want to touch you, make him wanna cling on to you and never wants him to go Dasauri Ziora tace Mami the only day he did that was d day we had se Hannu Mami tadaura akan bakinta amman dudda haka saida takarasa fadin sex din, bakaramin kunyaMami tajiba tace any intimate thing that happens between you and your husband should be private ahankali tace but Mami you re my best friend you are my Besty ahankali Mami tace even me as your Besty stop going deep and giving me all details gyadama Mami kai tayi alamun toh, Mami tace yanda mace ke making her husband wants be is by wearing sexy outfit he got this for you ? Mami tanuna gstrings data gani kan gado Ziora ta Gyadamata kai, Mami tace ki dinga sa something so exposing and revealing for him, wear a very tempting perfumes, be very neat, your mouth always clean, hair too yazamto babu wani abun wari jikinki, then learn how to talk to a man, be mild, be soft, be feminine, babied him, his body should be your second bed and chair, always cling on to him, tell him something sweet, compliment him, you told me you were a dancer? Dasauri Ziora ta gyadamata kai Mami tace good dance for him, sit on his laps and do all those bad girls things to him na this genz generation dakukeyi ina gani a tv ai Ziora tai wani murmushi sai kawai tai hugging Mami tace Mami you re my best friend murmushi Mami tayi tace naughty girl, yakamata a tsefe kan nan ma ayi kalaba masu kyau ahankali Mami tace can you let him be for now stop bugging him I will take care of you here harki iya komi gyadama Mami kai tayi alamun toh amman kana ganinta kasan ranta bai so ba kwata kwata Mami kawia murmushi tayi tace hada abubuwanki ki boye hadawa tayi takai wardrobe na Mami ta ijiye sannan tayi kofa tafice tana kiran Samha danta tayata tsefe kai Mami tabita da kallo tayi murmushi ai bata taba sanin Aliyu zai kusan ci yarinyar da wuri haka ba yaketa wani noke noke kaman babu abinda ya shiga tsakaninsu wannan jaraba irin ta Aliyu yana gayama yar yarinya takoyi abubuwa haka kar yaron nan yazo yafi ubansa hmmm. And as an elder no matter what is happening tsakaninsu her duty is to unite them bawai tana gidan babba da ita tabar Amrah na kwana bangarenta ba, har sukai la asar koyama Amrah abubuwa take daga baya tafita. Bayan salla isha i Aliyu yashigo gidan daga masallaci daidai Abba da aka budema gidan yashigo yasauko daga motan Aliyu ya tsaresa da idanu he doesn t like the way Abba ke zuwa gidansu, Mami is not his wife, baida right na zuwa gidan kai tsaye kaman wani muharraminta dan hade fuska yayi yakarasa wajen murya ciki ciki yace ina yini Abba murmushi Anba yayi yace Aliyu
Chapter 91 · 0% Book details