← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 99

Sashe 24

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 1 Azabure Mira tajuyo jin muryan namiji akansu itama Ziora tadago kanta ahankali taga Imam ne yana kallonta, ahankali kaman yanama yar yarinya magana yace are you okay? Gyadamai kai tayi like a baby idanunta na ciko da kwalla Mira najin wani abu ya tsayamata arai cus this is her crush that footballer Wanda musamman tajasu zuwa golf club sabida shi, why is he here? Why is he talking to Ziora like that? Sunsan juna ne? Yasanta ne? Murmushi ta kakalo tace Imam the almighty footballer and golf player in our school, Hi wani matsiyaci kallo yamata na rashin mutunci, yace are you trying to bully Amrah? Zafi kirjin Mira yayi jin yanda yakira sunan Ziora a ina yasanta, itama Ziora ahankali tadago idanunta takallesa jin yanda yakira sunanta Amrah, anatse yace if anything even a scratch nagani ajikinta you will leave this school with immediate effect bugawa kirjinta yashiga yi tadaura still trying to act cute tabude baki zatai magana kaman wani dan iska yace dalla ware! Excuse me kunyan duniya Mira taji sai kawai tawuce ta tafi, yakalli Ziora da idanunta sun cicciko da hawaye tana kallonshi saiya zaro handkerchief daga pocket dinsa yamika mata yace kin iya rashin kunya but a girl like you now is trying to beat you up you can t defend yourself, big for nothing Amrah fashewa da kuka sosai Amrah tayi da wlh saida yama danji tsoro da kunya, wai ita wannan bata da kunyan kuka ne da girmanta, iyye yanzun nan wata na neman dukanta dan yamata fada saitahau mai kuka, wlh baisan sanda ya duka agabanta cikin muryan lallashi sosai yace why are you crying now? Cikin kuka harda shesheka tace you call me big for nothing cikeda tsokana Imam yace to tell me wat are you ? Sake rushewa tayi da kuka tana buga kafafunta akasa dasauri yace okay okay you re not big for nothing now stop crying ana kallonmu tsagaita kukan tayi tace and I will tell Mami you ve made me cry again, I will not give you my cake again dan juyamata idanu yayi yace dazun dinma ai baki bani ba kasa magana tayi kawai heart nata na racing sabida yanda yamata da idanu ta tsaresa da manyan idanunta shi kansa saida ya lura saiya harareta yace karba ki goge idanuwan nan naki kaman na Labubu toy baki tabude zatai kuka dasauri yasa hannu akan lips dinsa yace shii wai don t you know you rea big girl? Hausa big girls like you basa kuka haka saisa ake kiransu da yammata, kice yammata naji ahankali tana kallonsa sosai tace emmata murmushi yayi kadan daya lotsar da dimples nasa dayama fuskansa kyau ta tsaresa da idanu, saiya tashi yamata waving hannu yace bye Emmata ashagwabe ganin yana tsokananta talking like her tamikamai handkerchief nasa da hannunta tace Yaya Imamu your handky! Chak ya tsaya batare daya juyoba, the way she pronounced his name, d sigan yanda takirasa da tone na shagwaba da kuka baitabajin wata takirasa hakaba, kin juyowa yayi yace nabaki, your first gift from a boyfriend! Dan faduwa gabanta yayi saikuma takasa magana ta dinga kallonsa harya shiga mota yatafi sai kallon handky take, kusan 5min da tafiyansa saiga Daddy. Tana shiga motan Daddy tai hugging nasa murmushi yamata sai kawai yakai hannu aljihun sa yazaro wayanta yamika mata yace for staying in school today and attending lectures you ve earned your phone wani dadi ne ya lullubeta tai hugging nasa tace thank you Daddy you re the best ahankali yace why are your eyes red? Murya chan kasa tace kuka nayi tai hugging nasa tana sa kanta a kafadansa, dasauri Daddy yace why wat happened? Fashemai tayi da kuka tace I broke up with my friends since all of you hated them, now I m heart broken abin yaso yaba Daddy dariya yace you did a great thing, stop crying I m so friend, your Mother is your friend too plus brothers naki, nobody is like family shiru tayi ahaka har sukakai gida, suna shiga taga Mommy a falo tace good morning Mommy na Mommy tace kaniyanki da morning dariya tayi ta manna mata kiss a kumatu tamike tawuce sama Daddy yabita da kallo yana murmushi harta wartsake yace I told you I can set my daughter bagashi nan yanzu ta natsu ba tabe baki kawai Mom tayi bata cemai komiba. Tana shiga dakinta jakanta tafara budewa tazaro littafin data rubuta number Mami tai dailing number, Mami na bayi tana wanka Aliyu na zaune bakin gadon yaji wayan Mami na ringing babu wata mai kiran Mami hakan yasa yakalli screen din amman ba suna is just number, katsewa yayi aka kara kira still number ne ta katse, kira na uku yasa yadaga wayan yana kallon number batare dayayi picking ba daidai Mami na fitowa daga wanka yabata wayan karba tayi tadanna tasa a speaker kafin tai sallama Ziora cikeda farin ciki tace Mami it s me, your Amrah kafin Mami tai magana tace Mami Daddy gave me my phone just now I just entered my room nabude jakana and quickly call you Mamiiiii kyalkyacewa da dariya Mami tayi Aliyu yakalleta adan sace da mamaki, Mami tace oh ni Amrah, yanzu sabida an baki waya kike murna haka? Dasauri tace yes Mami and I told Mira that my parents don t want us to be friends again it s over she wanted to beat me but Yaya Imamu stopped her and warned her Mami tace Imamu na dasauri tace yes he took me to school Mami tace okay, karki yarda wata tadakeki okay muryanta yadan ragu tace I don t know how to fight Mami, my brothers don t fight with me, I m the only girl in our house, My Mommy have 4boys, my step mom has 5boys murmushi Mami tayi mai sauti tace zan koya miki yanda ake fada kikazo gobe dariya mai karfi Ziora tayi dake fitowa awaya sosai tace Mami you re very fine ko ? Zama Mami tayi abakin gadon tace yes I m my dear Dasauri tace tom where were you inata kira baki dagaba I was worried danacema Daddyna yakawoni naduba ki dariya Mami tasakeyi Aliyu yakara kallonta dan sosai take dariyan, Ziora tace re now my only friend Mami this time around saida Aliyu yajuyo complete yawani kalli Mami data kwashe da dariya cus from yanda take maganan da zuciya daya takeyi ga, mamakin Aliyu daya hade fuska sai Mami tace kwarai I m your only friend now, nima you re my only friend Amrah na kyalkyacewa da dariya Ziora tayi, Aliyu kawai yamike yawuce yayi kofa Mami tadan kalleshi sannan tace jeki sallan magrib Dasauri tace okay but Mami are you on watsapp zan kiraki video call anjima ? Mami tace ni bansan ina watsapp dinma yayi a wayana ba amman zansa Aliyu yadubamin now go and pray dasauri Ziora tace I love you Mami na my best friend byeeee ta katse wayan kafin ma Mami ta amsa Mami tazare wayan daga kunnenta tana murmushi sosai ta kwalama Aliyu kira. Aliyu, Son, Haidar yana dinning yamike yazo dakin tareda bude kofa Mami tamikamai wayanta tace gyaramin watsapp dina zanyi video call da Amrah, yimin saving number ta kuma dan kallon Mami yayi sai kawai ya amsa baice komiba, updating watsapp dinta yayi ya gyaramata yabude, yana budewa yaga Amrah harta mata chat Hi Besty Mami tsuki yayi dayasa Mami ta kallesa dasauri tace ? Murya chan kasa ciki ciki akufule yace you don t even know this girl Mami anatse Mami ta taresa dan taga take takensa tace andd? Bai kara magana ba yamata saving number Amrah yabata wayan ta karba yamike zai fice ahankali tace sometimes you don t have to know people Aliyu, and being different doesn t mean you are bad, who knows she might change because of me, wat matters is heart, she s just a precious innocent girl that doesn t see me as a sick person saidai normal healthy person, while dukanku na treating dina as a woman that is dying Amrah is treating me like a normal human, babu wannan look na pity nan dakuke min a kan idanunta saidai look na tsantsan excitement da so dakuma kauna, she s right Amrah is my friend Aliyu, ta shiga raina sosai matuka idan itama kanaso ka korata ne nacigaba da zaman gidan nan banda mai tayani hira inba Imam da Nabeel sunzo ba ai saikayi? Ko kai dabaka iya hiran bane zakamin? Yaro mai shegen bakin hali da miskilanci kaman ubanka Baice komiba yajuya zai fita harya bude kofa tace when was the last time kaje gidan mahaifinka ka gaidasa? Tsayawa yayi chak baice komiba baikuma juyoba, ijiyan zuciya ta sauke tace one of this days koda Friday ne ka shirya kaje ka gaida mahaifinka Aliyu murya chan kasa yace banida time ne ahankali tace I know amman dai kaje tunda ai lafiya ta kalau kaji ko gyadamata kai yayi yafice itakuma tasa kaya tahau kan dadduma dan yin salla. Gidansu nada bala in kyau, kana ganin gidan kasan sunada rufin asiri, gyara fuskanta tayi tashiga, flat dayane agidan, kofa tabude da sallama ta shiga wata matace a falon tana duba wasu laces dawata dillaliya takawo mata ganin diyarta yasa tace ah Beeba kene kin dawo ya banji an bude gate ba murmushi tama mahaifiyarta tace nabar motana a asibitin mu ne Mama, bari nadan watsa ruwa Mama data bita da kallo ganin idanunta sunyi ja tace wai ke kullum sai patient sun saki kuka a asibiti ? Murmushi tayi kawai tawuce dakinta batai magana ba chan aka sake bude falon aka shigo wata budurwa ce kaman Beeba din but tafita girma akalla zatai 29yrs ko 30yrs ita cousin ne su tashigo, diyar yayan Baban su Beeba Mama tace Farida an dawo zama tayi tace Mama na kosa nagama workshop din nan nakoma kano abina nahuta haba dariya Mama tayi tace t be lazy my friend tashi kije daki yar uwanki na ciki itama tadawo daga asibiti fuskan nan ba annuri mikewa tayi tawuce corridor tabude wani daki mai kyau ga baban gado ciki, Beeba na zaune bakin gado ko abaya bata cireba share fuska take
Chapter 24 · 0% Book details