← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 99

Sashe 92

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya kuke nazo ganin girls ne, na gayama Samha ta sanan da Mamanku zanzo sabida ban sameta awaya ba gyadamai kai Aliyu yayi baiyi magana ba yataho zai wuce Abba yace arrrm Aliyu dan dakatawa Aliyu yayi yajuyo Ya kalli Abba, Abba yace taho nan magana nakeso nayi dakai takowa Aliyu yayi zuwa inda Abba yake tsaye yakaraso ya jingina da motan yana kallon Abba, wani irin nauyin Aliyu abba yaji yanaji amman saiya daure yadake yace Aliyu ammmm daman sabida mahaifiyarka nakeson ganinka Aliyu ya tsare Abba da idanu baice kalaba, Abba yace I know I ve hurt your Mother Aliyu amman kaman yanda kasani bana hayyacina duk tsawon lokacin nan, Alhamdulillah saki daya rak na mata daman, inaso kamin izini na nemi mahaifiyarka da aure, katayani kuma lallabata ta amsheni Abba yasake shiru sai yadan sauke kansa kasa cikeda jin nauyin dansa yace ina matukar kaunar Mahaifiyarka Aliyu har yau har gobe dan Allah kamin izini na nemeta sosai Aliyu ke kallon Abba, ahankali yace Abba I don t think Mami na is ready for marriage for now! Dasauri Abba yakalli Aliyu, nawani kunya kowani abu yace she has been through hell, she just got better, I don t want my mother to start dealing with another trauma na aure konawani d a namiji da nan gaba zai ce anmai wani asirin ne, let Mami be Abba, and stop coming to see her without my permission saida Abba ya jijjiga da maganan da Aliyu yamasa amman kuma baiji haushinsa ba he knows he deserves daya rabu da Mami he didn t look back haka yabar Aliyu da wahalan Mami, ahankali yace good night Abba yajuya zai wuce Abba yakamo hannunsa da sauri yace Aliyu I know you re angry with me with wat I ve done to your Mom, idan kanaso na dukamaka ne zan iya duka maka Yayi kaman zai duka dasauri Aliyu yarikesa yace Abbaa tsayawa Abba yayi, Abba yace Aliyu nai nadaman abinda nayi, I will live the rest of my life amending the mistakes danayi to mahaifiyar ka wlh idan ban aureta ba bazan kara wani aure ba, haka zan zauna idan kuma kanason nazama dattijon banza shikenan dan lumshe idanu Aliyu yayi yabude yace oaky namaka izini ka nemeta amman baruwana i will never force Mami to accept you bazan mata dole ba, if she feels like taking you back fine, if not I will support anything datakeso murmushi Abba yayi yace thank you Aliyu Aliyu yace go back home and come tomorrow, come only twice a week, and when I m around, daima sanar da Mami tabaka izinin shigowa zaka shiga falo dasauri Abba yace duk na yarda juyawa abinsa Aliyu yayi yawuce flat nasa Abba yabisa da kallo oh dansa ke gindayamai sharuddan zuwa zance wajen mahaifiyarsa lallai wato duniya juyi juyi ne yayi murmushi kawai dudda yaso yaga Mami Amman hakan yabi dokan dansa yashiga mota ya kunna yajuya yafita EPISODE 9 Flat nasa yashiga ko ina kal kal yana kamshin turare wlh he s missing this girl over but yariga yace tazauna wajen Mami kunyan yace tadawo yake shi atleast yadaure ko 2days ne tamayi wajen Mami, dakinsa yashiga yana kokarin cire kaya wayansa yahau ringing yakalli screen din ganin Mami ne yasa ya dakata da cire rigan dayake yasa hannu yadauka Mami tace bazakai dinner ba? Ahankali yace yes bazanyi ba Mami anatse Mami tace to bari nasa akawo maka shayi bata jira amsan saba takashe wayan shima fasa wankan yayi ya juya ya sauko yataho palour yazauna yana jira akawo ya karba kawai kafin yawuce sama cus yasan kannansa bazas taba shigowa ba idan bai basu izini ba yana zaune akai knocking tashi yayi ahankali yaje wajen kofan direct yabude Ziora yagani sanye da hijab dinta da sharbeben slippers dinsa sake gaban flat na Mami tarike tray tana kallonsa sosai batare datai magana ba, kirne fuska yayi kawai yasa hannu ya karba yajuya yakoma daki yamaida kofan tarufe yanasa key abu Ziora taji ya tsaya mata awuya kaman karfe yaki wucewa, shima Aliyu tsayawa yayi ta wajen low key he s waiting tai knocking or beg him sabida yabarta tashigo sabida wlh yana so ta kwana a flat din amman saiyaji shiru saikuma yaji tafiyanta ta tafi wani irin baci ransa yayi bana wasa ba kaman zai kama da wuta kawai yajuya fuuu yayi sama ya ijiye tray anan falon sama yafada dakinsa yacire riga yana shirin zai fada bayi wayansa yahau ringing, screen din ya kalla ganin Mami ne saiya dauka sautin kukan Amrah yaji gefen Mami sosai harda shesheka strictly Mami tace why did you send her back here? Ahankali yace haka tace miki? Mami tace bangane haka tacemin ba, nan ne side dinka ko chan? Akan me zaka rufo kofa harda key? Am I Amrah husband? Aliyu kasan kanninka na gidan nan ko what are you trying to show everyone? Dan shiru Aliyu yayi amman deep down dadi yakeji wlh Mami zatasa tadawo, Mami takalli Ziora dake kuka tace tattara abubuwan ki kiwuce flat naku, you can come in the afternoon kitayani hira but you can never sleep a side dina while mijinki na garin nan, Aliyu kaikuma zaka gamu dani Allah kaimu safiya Mami ta katse wayan ta mike tadauki hijabi tasaka takalli Amrah tace muje make sure kinyi abubuwan dana koya miki Mami ta karbe ledan turarukanta while Amrah na rike da wayanta a hannunta suka fito har zuwa flat dinsu da kanta tai knocking Aliyu yabude Mami tabude kofan tashiga wani irin kunya Aliyu yaji ganin Mami dan dagashi sai towel a waist Mami ta ballamai harara tace yi gaba muje sama ahankali Aliyu yayi gaba Mami rike da hannun Amrah har saman ta dakata awajen tanuna ma Amrah dakin Aliyu tace this is your room ban yarda ki kwana awani daki da ba dakin mijinki ba, banson raba kwanciya, kwana waje daya yana kara soyayya go to his room, wucewa Amrah tayi zuwa dakin Aliyu, Mami ta kalli Aliyu ranta abace tace it seems to well a pony, but like I don t know call me well, it seems ka mance all abinda na fadamaka, idan kai hurting this poor innocent girl wlh ban yafemaka ba and consider it as nikai hurting not she, Aliyu that girl in there is my heart, dan kaniyan ka kaida ka dauki katuwar mata agabanta bakasan kai kuskure ba, wuce kace kabata hakuri ka lallasheta kafi na ci maka mutunci tijararre kawai mai idanun zomo dan murmushi yayi yashafa kansa murya chan kasa yace ke kika haifeni Mami takama baki tana kallonsa saitayi kaman zata kai masa duka, yajuya dasauri Mami ta bisa da kallo kafin asanyaye tace Aliyu tsayawa yayi saiya juyo ya kalleta ganin da dan damuwa kan fuskanta saiya taho gabanta Mami tace komi ya daidaita, I m fine now, iyayen yarinyar nan sunyi accepting naka, all I want now is jika ku haifamin yara da yawa familyn mu suyi yawa kunya maganan Mami yabasa sai kawai yadauke kai Mami tayi murmushi tace muje karufe kofa tijararre biyota yayi abaya Mami tai gaba abinta tafice yamaida kofan yarufe yakashe wutan falo da komi yataho sama he s extremely happy wlh tea ma yaji baiso bazai sha ba yabude kofan dakinsa ahankali, rigan da Ziora tacire yagani akasa ga karan ruwa abayinsa all perfumes daya saya mata hartasaka su agaban madubi ta jerasu ta ijiye pant daya akan gado cikin wanda ya sayamata saiga normal wani rigan jearswy nasa na Manchester data ciro daga wardrobe nasa ta ijiye akan gadon shima ja kawai ya kadakai yawuce abinsa yazaro short yasaka na CK ya ijiye towel din yaje gaban gado yazauna yana daukan wayansa he wants to call Chidi yabasa labarin gobe za a shigar da Beeba court yasa wayan yana magana a kunne Aliyu talks calmly. Tsaf Ziora tai wanka abinta tsabagen son Aliyu brush nasa ma tadauka tai brush dashi ta kuskure bakinta da mouth wash tadan tadauki towel nasa tadaura a chest tabude kofan tafito ahankali tadan kalli gadon ganin ba ita Aliyu ke kallo ba sai kawai tazare towel din daga jikinta ta ijiye kan gadon Aliyu ya kalleta nunfashinsa na tsayawa chak, gabansa nawani irin kadawa, juyawa tayi tawuce gaban madubi mai dinsa na dove tadauka ta gutsura ta shafa ajikinta sai tadau turarukan daya sayamata tana fesawa itafa comfortably take abinta bawai da nufin seducinh nasa ba Aliyu na wani irin kallonta Chidi namai magana kaman an dinkemak baki yakasa amsawa dawowa tayi gaban gadon ya tsare boobs nata da mayen kallo tana tafiya suna dagawa sun kara cikowa compare to rannan daya fara gani, red pant din tadauka tasaka ya Allahu yanda red pant din ya zauna akan duwawunta har maziyi Aliyu yaji yana fitowa dashi, tadauki rigan tasa bataso ma yasake sata kuka hakan yasa kawai tahau gadon ko kallon Aliyu da waya ke kunnensa batayi ba taje chan karshen gado tajuyamai baya tana facin bango tai kwanciyanta abinta gabaki dayan bombom dinta na facing Aliyu daman bata taba rufa da duvet sai taji sanyi, abu ya tsayama Aliyu awuya yanda ko kallonsa batayiba gawani jaraba data kunnamai kuma all her expose white bombom na kallon fuskansa, zare wayan yayi daga kunnensa cus gabaki daya baya gane me Chidi yake gayamai hakan yasa ahankali yace I will call you tomorrow morning baima jira amsansa ba ya katse wayan ya ijiye kan side drawer yasa hannunsa ya kashe wutan dakin dakin yayi duhu sai sanyin AC dake tashi, gaban Ziora yadan fadi amman tai lakur, kwanciya Aliyu yayi kan gadon ahankali akwai space a tsakiyansu amman dudda haka wani shiga hancinsa turarenta yake har abin yasa yaji kaman zaiyi zauce, yakai hannunsa kan gabansa daya mike yadanja boxer kasa yaciro dick din waje yana sauke ijiyan zuciya ahankali, yanaso ya daure karya nemeta amman cikinsa yaki yardan masa sam sam, cikin yafara mai ciwo, maransa har wani shocking yake tsabagen bakin jaraba, that s it yagaji dawanannan fadan dolen dayake kakalowa, she s his wife yana bukatanta wlh, dan matsowa dab da ita yayi yana fitarda ijiyan zuciya ahankali ahankali yakai hannunsa gently yadaura kan soft bombom nata yanajan dan igiyan g-string din ya daneta dashi
Chapter 92 · 0% Book details