Sashe 65
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
the hospital daidainan aka bude kofan bayan Aliyu yamata wani kallo yace Malama sauko u are wasting my time Mami needs to be at the hospital Mami ta share ma Ziora fuska tace tafi Aliyu dai dinga kawoki wajena nida ma yayanki ne doctor na Mami ta manna mata kiss agoshi tace tafi and read Qur an well duk kika karanta kimini addu a okay gyadama Mami kai tayi ta yunkura zata sauko saita dake komawa tai hugging Mami saikuma ta dago tama Mami kiss a goshi da kumatu duka biyun tace I love you okay Mami gyadama Mami kai tayi tasauko Aliyu yarufe motan yayi gaba tabisa abaya har office na head master wacce take mace cus bangaren matan aure ne, bangaren yammata namiji ne headmaster Aliyu yashiga matan tace ahh Amrah ya naga idanun sun kumbura zauna zama Ziora tayi matan tabata Qur ani cus da Aliyu yazo sayan form yariga yagama mata she s not hausa akace takaranta takalli Suran bata iyaba suratun Rahman ne ahankali tace I can t read this Malaman tace ina kika iyaz dasauri tabude Juma a tace from suratul Juma a to nass Malaman tace read zama ta gyara tafara karantawa sai Aliyu ya tsareta da idanu kawai kirjinsa na bugawa bai masan mesa ba aya uku ta karanta Malaman tace masha Allah takbeer, Allahumma Bareek murmushi kadan Ziora tayi tace Malam Aliyu zamu sa Malama Amrah a aji daya, we have student dasuka fita girma ma I can even say she s the smallest a ajin, munata nan da 1month xakaga improvement in everything gyadamata kai yayi Malaman ta tashi tace muje class Amrah Amrah ta tashi data bita ahankali Aliyu yace wait ? Dasauri headmaster tace okay okay kugama tafito bari najiraku anan handky Aliyu yaciro yamika mata yace clean your face well ahankali ta share fuskan, ya tsaya yana kallonta saiya ciro wayansa yabata yace hold my phone incase bance kuma kimin bincike ba call Mami phone idan kun tashi, study well, don t look for trouble and don t make unnecessary friends am I clear ? Gyadamai kai tayi tana kallonsa idanunta na ciko da hawaye dai yayi shiru yace wat? Murya chan kasa tace nothing will happen to Mami ko? Wani iri yaji sai yace as long as you re not crying she will be fine dasauri ta goge fuskanta tace I will not cry again kudi yaciro 5k yabata yace buy something if you re hungry karba tayi dasauri tace thank you I saw alewa i will buy it hararanta yayi yace tafi wucewa tayi ta tafi shima yafito yana kallonsu ita da Malama aka kaita wani aji sannan yawuce yatafi mota yabude gaba ya shiga yajuyo yakalli Mami da idanunta sunyi ja yace Mami kallonsa tayi batai magana ba shima bai kara cewa wani abuba yatada motan sai asibiti. Mami tace munyi magana da nurse itace zata dinga kwana dani banso kabar yar yarinya gidan nan tadinga kwana ita kadai cus nasan that is your plan ransa kwata kwata ba dadi yajuyo zaiyi magana Mami tace wlh kabata min rai saina fasa treatment dinnan, bakajin maganata maijin maganata Maheer bansan ina yashiga ba nakirasa baya daukan wayana baitaba kirana back ba, mena muku yarana na neman kasheni d only person dake sona is Amrah Mami ta rushe da kuka Aliyu na kallonta cus all this is part of ciwo haka Mami ke birkice musu wani zubin he knows she miss Imam Mami na son Imam sosai, he s always her gisting partner yana sata dariya, Nurse ne tashiga bama Mami hakuri Aliyu dai yamusu shiru saida tagama abun tass sannan tabude kofa da kanta tafito Aliyu ma yafito suka shiga asibitin already Chidi yasa an gyara dakin daza ayi admitting nata ya sanar da board na hospital din about the treatment kowa yabasa goyon baya lowkey zasuyi abun aga outcome din tukunna, admitting nata akayi aka fara running test nata around 2 duka required test nata yafito she s go to go she can undergo the try Chidi yamata fixing line za asa drip din Mami tace tsaya nayi addu ya dakata Mami ta kalli Aliyu dake kallonta ta dauke kai tadaga hannu tace Ya Allah inhar trail dinnan ba waraka na bane Allah ya yankemib wahala na hutu juyawa Aliyu yayi yabude kofa yafita daga dakin Nurse da Chidi suka bisa da kallo, Chidi yaja kujera yazauna ya matso bakin gadon yasa hannu yakama hannun Mami yayi shiru yana kallo yace one thing dana fara noticing game da ke is strong faith naki and strong believe in Allah dakike dashi the first time I met you, I know you re scared, but have faith! Believe in Allah SWT, he will grant you strong health, fight for that youngman yanuna kofa yace fight for him! Aliyu loves you more than anything aduniyan nan hawaye na gangaro daga idanunta ta kankame hannun Chidi tace I love him alot nima, he s all I got aduniyan nan, I just wanna see him freee of burden na tunanin ciwo na da komi, nine damuwan Aliyu sabida nine his this timid, I want to free him sabida yayi normal rayuwa like every man out there Chidi yace free him by being strong and by getting better Mami, that s the best thing you can do for Aliyu gyadama Chidi kai yayi, ahankali yace are you ready? Gyadamai kai tayi tazare hannunta ta goge fuskanta tasss tace yes I am ready Dr Muhammad murmushi yayi yace good yatashi ya kunne machine din ya kunna drip din, sannan yadauki Wani littafi yaduba wanda guide me da pakistani yatyramai yaduba yaga yasama Mami komi, sannan yace Khair In sha Allah nurse tace in sha Allah kusan 5min yana tsaye yana kallon Mami datai shiru kawai saiya juya yabude kofa zaune yaga Aliyu kan kujera idanunsa sunyi ja wlh saiyaji ya tausayama Aliyu kai Aliyu is strong sosai murmushi yamai yace come Dr, your Mom is doing great! Tashi Aliyu yayi yabiyo Chidi suka shigo dakin yayi folding hannunsa a kirji yana kallon Mami data tsaresa da idanu saitace zo Haidar tahowa yayi tanunamai kujeran dake gaban gadon yazo yazauna ta kalli Chidi da Nurse, sai Chidi yace Dr if anything come up just press the red button zan dawo Aliyu ya gyadamai kai yafita Nurse itama tafice suka rufo musu kofa, Mami takai hannunta tadaura kan fuskan Aliyu dake kallonta tace I don t know what will happen to me kai kadai gareni magaji na so I want to give you couple of Wasiyya Aliyu ya lumshe idanunsa tareda fuzar da iska mai zafi Mami taji yabata tausayi bude idanunsa dasukai ja yayi yadaura kanta baice komiba, Mami tace inaso kafadamin gaskiya kayi fada da Maheer me dayasa yadena daukan wayana baya mu amala dani koko ni namasa laifi ne? Imamu baitaba min haka ba, bansan imam da haka ba, Imam baitaba ganin kirana yaki kirana back ba ni nasan wani abu nafaruwa, Aliyu inma kaine kamai laifi ko ba kaibane, ko idanma nine ko bani bane, koko hakanan yake fushin kawai wasiyata ta farko shine ko ina Maheer yake ka nemosa kabasa hakuri koda baka da laifi and make peace with your brother Imam mutum ne bana mance halacci yadaukeni mahaifiyarsa, yazauna ya kula dani yabani kulawa kome nene settle with him and beg him, idan ka gansa ka kawosa na gansa naga murmushin sa ko hankalina zai kwanta kaji Aliyu? Gyadama Mami kai yayi alamun eh, Mami tasauke ijiyan zuciya tace akwai wani abu daban taba fada maka ba dalilina shine kunya daganin kuma kai d a namiji ne bazanso na gayamaka kalan abinba, rannan wanka ba a boye cibiya, I know kanajin haushin mahaifinka sabida sakina dayayi, Aliyu sakina da mahaifinka yayi was entirely my fault EPISODE 6 Aliyu ya kalleta alamun bai gane ba cus baitaba ganin best wife mata tagari mai biyayya da kulawa da miji like Mami ba, Mami ta lumshe idanu tace cervical cancer is painful Aliyu, gaban mace na ciwo da radadi, ciwon mara, yawan bleeding babu kalan abinda ban ganiba Mamitai shiru cus maganan dazatayi yana mata nauyi da kyar tace Aliyu mahaifinka mabukaci ne sosai I couldn t keep up with the pain Aliyu kawai ya sauke kansa yana runtse idanunsa cus yanzu yagane inda maganan ta dosa Mami tace i am in pain naciwo I just couldn t keep up with him cus yakimin hakuri yaji sarara mini, yaki tausayamin i made the harsh decision wata rana tsakar dare kan he should free me na nemi lafiya nasan harda haushi yasa yasakeni abinda yafaru kenan wasiyya ta itace kayafema Mahaifinka ka komamai ka kasance d a nagari garesa and take care of kanninka, Mami tai shiru kafin ahankali tace my last and final wasiyya is my Amrah, Aliyu ina matukar kaunar yarinyar nan so remember no matter mezaka mata she s that girl da mahaifiyarka extremely love, inajin Amrah a zuciyana kaman yanda nake jinka, karka cutar da ita, idan ka cutar da ita Aliyu da gangan ban yafemaka ba, ko ka zalunceta, wasiyya na is ka kula da ita, ka kare hakkokinta akanka, kabata farinciki, ka tsare cinta, shanta, suturanta, dakomi nata, kabata soyayyarka sannan ka gyarata coach her and make her a better muslima kaji karka cutar da ita Aliyu gyadama Mami kai yayi ahankali Mami tace ban yarda ka dinga kwana dani a asibiti ba kazo da rana spend the day with me but Amrah spend the night with her lafiya bata hannunka ko hannun wani bawa tana hannun Allah so kwana dani da daddare doesn t change anything, kaji gyadamata kai, Mami tai murmushi tace nasan ta iya tuki amman for now ko ina zata da daukota ya zamto kai zaka dinga yi harsai sanda kaga tayi full hankali kafin kabarta tayi tuki inaso kasama namiji mai kula da iyalansa all women love a very very caring husband and I want my son to be one kaji gyadama Mami kai yayi, Mami tace I know ina yawan fada dakai, I trouble you so much Aliyu ciki harda saka kayi auren nan dudda bakaso yi ba, inaso kayafemin duka abinda namaka kaji hannun Mami ya kankame sosai akan