← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 99

Sashe 34

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

M SHAKUR
EPISODE 2
KISSA TRAINING CLASS SABO SALO
MASU SO SU KOYI KISSA
MASU SO SU IYA KISSA
MASU SO SU SAN KAN KISSA
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI
KISSAN IYA KWACE MIJI
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA
AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU
UMA!
KISSA SH
NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA
KISSA CLASS PAYMENT IS 2k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH
10k EACH
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
wa.me/+2347012181461
EPISODE 2
Hakanan maganan da Moses yayi was irritating her saitai shiru bata basa amsa ba sabida tasan yanda Mom keji da Pastor Black tai wani abun yanzu Mommy might get seriously angry, murya chan kasa yace
I would love to take you out on a date tomorrow my love, are you free
? Dasauri Ziora tace
no I wanna go to stadium and watch football tommorow, I have my ticket
yadade yana kallonta the way she speaks can make a lazy man wet his panties, da kyar yace
I already have your number, since I have the permission now I will call you today
Ziora batacemai komiba sai hannunta data mika tana chanza channel na TV zuwa na cartoon, Moses bai damuba yace
I love you Ziora
juyowa tayi ta kalleshi cikeda rashin kunya ta wankamai harara tace
I don
t love you even a bit
murmushi Moses yayi yace
I know that but I know it
s just for now, anyways I have couple of things to tell you, you
re the only woman in my life and I
m going to marry you, I don
t want you to be seeing any Man or talking to them, I
m a very very jealous person
dan kishingida Ziora tai da kujera tana kallon TV abinta bamata jinsa, tanaso ta tashi amman tsoron Mommy take, Moses zai cigaba da magana aka bude kofa dasauri dukansu suka kalli kofan ganin Ya Moh ne Chidi yasa Ziora tawani taso da gudunta tazo wajen tai wani hugging nasa Moses nabinta dawani irin kallon maita da saida Ya Chidi yagani yahade fuska strictly yace
why are you wearing this half dress haka?
Dago kanta tayi ta kallesa tai zuruuu, Moses yataso dasauri cikeda fara
a yace
you must be Dr Chidi? I
m Moses nice to meet you Dr
yamikama Chidi hannu Chidi yaki karba kawai sabida kallon dayaga yama Ziora he
s not comfortable with him at all, batare daya karbi hannun ba ya gyadamai kai sai kawai yakama hannun Ziora yayi sama da ita yasata gabansa yana biye da ita suna hayowa sama, jin steps yasa Mommy tabude dakinta tafito ganin Chidi da Ziora yasa tace
a is Moses gone ban sani ba
? Tai maganan tana lekawa falo daganan sama while Chidi da Ziora sukai shigewansu dakinsa, hango Moses zaune shi kadai afalo yasa ran Mommy yabaci tabude dakin Chidi ta shigo takalli Ziora dahar ta kwanta akan gadonsa tace
why are you here
? Turo baki tama Mommy tace
me I don
t like him Mommy, me I don
t like Pastor, me I don
t even like Igbo, I want to marry a good and handsome Man like Ya Chidi ko
cikeda masifa Mommy tayo kanta tace
zanci miki mutunci
wani tsalle Ziora tayi da gudunta tai bayan Ya Chidi dake tsaye gaban wardrobe nasa ta kankamesa tace
Yaya Mommy wants to beat me
Mommy takalli Chidi dake kallonta tace
allow me to beat nonsense commot from this girl
asanyaye yace
Mom please nina kama hannunta and take her away from parlour
cikin fushi Mommy tace
and why is that? Pastor black Son ne fa eh, is not good kun barsa haka shi kadai
anatse Chidi yace
I don
t like the way he
s looking at Ziora, also this should be the last time she will be dressing in front of any outsider ko guest like thisr, Mommy Ziora is not more a little girl tana girma she
s an adult, not all the men in this world are her brothers, I don
t like the way he
s looking at her and so also banson guy din
wani kankame Ya Chidi Ziora tayi sosai ta baya tace
Yaya I love uuuu you
re the best, me too I don
t like him at all, he doesn
t have dimples nor sport body
Mommy nawani irin kallonsa tace
daman how do you want him to look at her? You want him to look at her the same way you guys looked at her? Is he her brother, kaci kaniyanka da you don
t like the way he looks at her, ba sonta yake ba obviously kallon soyayya yake mata, he
s the guy a choose for her, she will marry him
yana kallon Mommy sosai yace
a Christian
? Mommy tace
ni uwarka wat am I
? Ahankali yace
Amrah can not marry a Christian Mommy please
Mommy tace
m a Christian and I
m still married to your father
yana kallonta yace
I know that Mom, in Islam Muslim lady is not allowed to marry a Christian man, but a Muslim man can marry a Christian woman, Mommy Amrah is a Muslim, stop this alliance cus she will not marry yaron Pastorn ki
Mommy was bitterly angry da yanda Chidi kemata magana itako Ziora ko ajikinta tana kankame dashi ita dukta damuma so take taje dakinta tai waya da Mami, Mommy na kallonsa sosai tace
nina haifeka, nahaifi Micheal, Obinna, Ebenezer and this girl ko, dukanku bantaba takura wani to practice abinda baya so ba, I
ve much respect for religion din dakuke practicing Islam which ban taba hanaku ba, I went as far as natashi 4AM cook for you guys during Ramadan, Ziora is a small girl when her Dad told me yarsa is Muslim and she
s Amrah dudda karama ce bantaba ce bari nakamata nakaita church ba, inhar ni nai rayuwa da ubanku musulmi sanda yayi ridda yakoma musulmi ban gujesa ba I still stood by him, yakaromin wata matar i still stay banga ubanda ya isa yahanani making decision for my only daughter ba, banda buri akanku mazan but inada buri sannan naci buri akan Ziora sama da yanda kake tunani, this girl is my next of kin, so baku isa kuhanani ba, I
m her mother, let
s go Ziora
daidai ana bude kofan Daddy ne yashigo tun dazu yashigo yajuyo duka maganan su anatse yace
go where?
Juyowa Mommy tayi tace
zamuje falo taje wajen Moses, I want them to date, you know Pastor Black sarai, you know how good he is, you know the upbringing of yaransa, you are the first person dayamasan Pastor Black before me, you are always telling me how good he is saisa I decided to join them with Ziora for them to get to know each other harzuwa tadan kara wayau amusu aure when she
s 22yrs
wani kallo Daddy yama Mommy na rashin jin dadi yace
l don
t want us to have problem Nwunye akan this girl so I will say couple of things to you
ya gyara tsayuwa Ziora kaman munafuka ta leko ta bayan Ya Chidi data rike har lokacin tana kallon Dady, yace
my daughter is only 19 approaching 20 banama yimata tunanin aure yanzu, sabida in anyway banga sense na aure ko zama da miji ma atare da itaba, har yanzu Amrah doesn
t even know exactly inake mata ciwo, my daughter still sees all the men in this world dsame with her brother, zuciyanta har yanzu baiyi maturing na growing or harbouring those feelings of love ba nor affection, to why push her to even commit kanta in any relationship Nwunye?
KAUNA DA SO
Chapter 34 · 0% Book details