Sashe 85
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tashi muje kiyi brush ki chanza kaya yau zamu koma gida an sallamemu yayi maganan yana tashi yadago gadon Mami tai zaman zaune, yana kokarin dukawa dan yakawo mata slippers Mami takama hannunsa dasauri Aliyu ya kalleta Mami ta tsaresa da idanu saita jawosa ahankali tace zauna nan tanunamai gefenta agadon, ahankali Aliyu ya zauna hannunta Mami takai kan fuskansa tace you look sick tell me the truth meke damunka ? Kabar da hannunta yayi yace Mami baki da lafiya I m worried taso muje yakamata yatadota ahankali take tashi, standard wheelchair na dakin yakawo yadaurata akai yakaita bayi yabata brush yana hada ruwan wanka before yabarta tai wankan saida yasa towel ya gasatama kafafu da hannayenta kafin yafito ya barta Mami nadaga zaune tazare gown din tai wanka tai alwala bakaramin dadin jikinta taji ba tace shigo Aliyu kofa Aliyu yabude yashigo dawani simple gown haka na bacci a hannunsa yada karamin towel yashare mata fuska da hannuwa da kafafu sannan yasamata rigan awuya yajuya baya Mami takarasa sawa sannan yafito da ita tuni harya gyara gadon hijab yabata yasata agadon tana daga zaune tai sallolij dake kanta. Parking Mommy tayi a asibitin tadaga wayanta takira Chidi ringing daya yadaga yasa wayan a kunnensa anatse tace come outside hospital naku ina waje dan shiru Chidi yayi sai yace okay ya katse wayan yafito saida Mommy taga futowansa sannan tabude motan tafito Chidi yataho wajen yana kallonta, bayan motan tabudemai tace carry that big basket for me basket din yakalla saikuma ya kalleta yace Mommy kinada patient in this hospital ne wakika zo gani this early morning? Wani kallo Mommy tamai tace Wai kodai I m at the wrong hospital ne ba anan akai admitting my Inlaw ba ? Zaro idanu Chidi yayi yana kallon Mommy data harareshi tace m not that wicked da kukan nan naka bazai tabamin zuciya ba tayi gaba abinta Chidi yadauko basket din yarufe motan dasauri yabiyota yana murmushi and she dress respectfully that kind wajen musulmai zataje, inama Mommy ta musulunta da burinsa yagama cika na duniya, cikin asibitin suka shiga har zuwa dakin da Mami take Chidi yasa hannu yayi knocking kofar tareda bude kofan ahankali daidai Aliyu na zarema Mami hijabi duk suka juyo, wani irin kunyane yakama Aliyu hada ido dayayi da Mommy Ziora tareda Dr Moh yadauke kansa kasa dasauri, Mami tai wani cikakken murmushi na manya ganin Mommy namata murmushi tana tahowa wajen gadon tace sannu da zuwa sannu da zuwa Mommy tana karasawa tazauna bakin gadon tana kallon Mami sai kawai tai hugging Mami without saying a word tana shafa bayanta Mami tayi kayataccen murmushi Aliyu yadan kallesu Chidi ya ijiye basket din ahankali yana kallonsu yana murmushi, sun dade ahaka Mommy tasaketa cike da girmamawa tace ya karfin jiki? Mami tace we thank God, and Alhamdulillah for your brave Excellent son Dr Muhammada he s an angel Mommy na rike da hannunta tace the lord is your strength, In sha Allah kin rabu dashi har abada, I woke up very early namiki breakfast dasauri Mami tace serve me please dan I m very hungry anatse Aliyu yazo wajen yadan duka yace good morning Ma kallonsa Mommy tayi tace call me Mommy daga yau am I clear ? Gyadamata kai Aliyu yayi, Mommy tace duk kuzo kuzauna anan including you Chidi, I ve made food for everyone duk saikunci, Ifeanyi sit here tanunama Aliyu kujeran dake gaban gadon dake kusa da ita Aliyu yadauka ahankali, bude kula Mommy tayi lafiyayen rice and stew da pepper soup tayi sai kamshi yake, sai tai shayi normal cus Chidi na so, Mami tafara zubamawa tabata Mami ta karba tace Allah amfana tasake zubawa takalli Chidi dake zaune akan couch tace ga naka zuwa yayi ya amsa, saita shiga zuba another one da manya manyan nama daga Mami har Chidi satan kallonta suke tasa spoon saita shiga juyawa ta debo a spoon takalli Aliyu like her son tace open your mouth lemme feed you Ifeanyi, you look so skinny you don t eat cus you are busy taking care of you mom, oya budemin baki wani kalan kunya Aliyu yaji cus he s not use to this type of abubuwa like this while yare ba ruwansu, sosai Mami tai murmushi tana kallon Mommy dataga ta chanza unlike the last time Chidi was feeling very proud of his Mom tunda har tafara son Aliyu wlh Aliyu zaiga gata, cus Mommy saita so Aliyu sama da yanda takeson Ziora shine first Son Aliyu nata, Mommy tadebo rice din zuwa bakin Aliyu tace zaka bude baki kona maka dure? Akunyace Aliyu yabude bakinsa Mommy tai murmushi sosai tasamai abincin tana shafa gefen fuskansa cikeda wani irin tausayi dakuma kaunar Aliyu. EPISODE 9 Abincin was so tasty Masha Allah, yayi dadi sosai, anatse Aliyu yakeci yakasa kallon kwayan idanun Mommy data tsaresa da idanu duk kunya yakeji he s not use to this kind of thing ya hadiye, Mommy takara debo abincin tace good Ifeanyi I want you to be eating like this takai bakinsa ya karba Mami sai murmushi take, bata taba sanin zata farka taga abin farin ciki hakaba, koba komi she s very happy cewa mahaifiyar Amrah tai accepting auren nan dakuma yaronta and she s making effort ta nuna hakan, saitaji tanaso tac abincin sosai danta nunama Mommy duk daya suke, taci abincin sosai especially ruwan pepper soup din, kusan rabin abincin Aliyu yaci yadan sauke kai kasa yace m okay Mommy, thank you Mommy tace Inlaw haka yake bayason abinci ? Mami tace haka nake fama da Aliyu ai yaci naki ma sosai, cikin shida Amrah bansan wazai dingama wani fada ba duk basuson abinci murmushi Mommy tayi saita shiga cin abincin da Aliyu yarage with the same spoon abin ya burge Mami, tass ta cinye tadauki bottle water tabude taba Aliyu tace karba yayi yasha zai ijiye sauran ta karba tasha sannan Chidi yatashi shima yagama yace toh Masha Allah nakoshi let s start going Dr let s pack up ko Aliyu ya gyadamai kai suka tashi bawani kaya bane daman amma sukai arranging komi Mommy na tayasu arranging suka fita da komi sukakai mota, sannan Dr yakawo wheelchair Mami tace banni na taka da kafafuna kamata Mommy tayi suka fito tare suka shiga bayan motan, Aliyu yashiga gaba shikuma Chidi yaja motan Mommy shikadai duk suka tafi gida Mommy da Mami ba hira, Mommy na yabawa da yanda Mami kejin English. Mami tace Wlh I can t wait to see Amrah na tasan tacika tai fam sabida ban bari an kawota asibiti wajena ba banso taita kukan nan yau zansha rigima murmushi Mommy tayi cikeda hikima tace a gidan mu ta kwana jiya da yamma tazo sabida Aliyu yasamu ya kwana asibiti tareda ke ijiyan zuciya Aliyu ya sauke jin abinda Mommy tace, dasauri Mami ta kalli Mommy, Mommy tace malaria ne an mata allura harna fito bata tashina zuwa anjima I m sure zata dawo Dasauri Mami tace yauwaaa haka nakeso har gida sukakai dayake Aliyu yama nurse messege basaitazo asibiti ba suna zuwa gida Nurse da Chef duk suna nan suka fito suka tarbi Mami da Mommy takama suka shiga ciki while shi da Chidi na kwasan kaya suka wuce ciki. Ahankali Ziora ke bude idanunta kadan cikin bacci tadan lumshe idanu kadan tabudesu tana kallon filon dake gabanta dataga Yaya Aliyu ya daura kansa akanta yana kallonta wani kissing nata, wani yirrrrr jikinta yayi tadan lashe bakinta kadan feeling bakinsa awajen sosai yana tsotsan nata tadaga hannunta tadaura saman boobs dinta dataji nipples din sun tashi sosai tana imagining bakinsa kan nipples dinta daidai Daddy na knocking kofan yana kiran sunanta Amrah tareda kunna wutan daki tarrr tabude idanunta batare data amsa Daddy ba takalli gefenta ba Yaya Aliyu saitama kasa motsi ganin kaman she s still sleeping sai Daddy ya kashe wutan dakin back yajuya yafita daga dakin baiso ya tadata cus yasan batada lpy. Ziora takara bin gefenta na kallo dasauri cus she knows taga Aliyu awajen wani abu taji ya tsaya mata a wuya gawani kalan wutan son Aliyu datakeji and she also regret saying she don t want the marriage again and she don t like him again abun na cinta, hawaye ta goge tamike daga gadon she feels so good sosai tana takawa ahankali tawuce bayi da kanta tahada ruwan zafi ta shiga ciki tai wanka tadauro alwala tafito tazo tai salla tafara addu a sosai bana wasaba kan Aliyu sannan tawani kwanta akasa yanda taga Ya Chidi yasa tana mugun tsoron zuwa hospital din tasan zai cimata mutunci bana wasaba kuma Yaya Aliyu might not say anything sabida yariga tace batason aurensa sai akwai ta zauna awajen har apptie na abinci bataji kwata kwata. Around 10 wayan Chidi yahau kara yaciro wayan Obinna ne hakan yasa yadaga wayan Obinna yace ve sent you the footage Ya Chidi is one delivery guy haka da machine yazo I ve gotten his plate number nasa ayi tracking nasa ? Chidi yace t worry I have a boy that s good with tracking za a samosa dayake Mami da Mommy na daki Aliyu na dinning wajwnsa Chidi yawuce yazauna kusa da Aliyu yace Obinna sent the footage take a look yabude har sanda mai delivery yazo dasauri Aliyu yasa hannu yadauki wayan yana kallon mutumin shifa idan yaga mutum memory sa baya mancewa yataba ganinsa wlh har patients nasa hakane saidai kawai idan baiso yanuna yasanka, he do go to unguwan su Beeba to either see her or drop her off duk sanda salla zai kamasa a unguwan yana shiga masallaci yay salla yasha ganin guy dinnan not once not twice yana aikace aikaceb masallaci yanda Aliyu yayi shiru yasa Chidi yace did you know him ? Tashi tsaye Aliyu yayi yace s go wucewa sukayi batare da sunma tsaya aunma su Mami magana ba motan Aliyu suka shiga sai hospital nasu. Sama yaje zuwa office na MD nasa yanada baki but ganin Aliyu one of his most respected Doctors saida ya sallami bakinsa yace Dr Aliyu har leave yakare ne so soon? Have a seat hannu Aliyu yabasa suka gaisa yazauna MD yace ya jikin Mamanka akwai progress? Anatse yace s fine Alhamdulillah