Sashe 76
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tai knocking ko sakan uku ba ayiba aka bude musu kofa Imam baiga waya bude kofan ba cus yakoma bayan kofa Mama tashiga shima ya shigo daidai Beeba nafitowa daga bayan kofan ta tura kofan Imam ya tsaya chak yana kallonta cikeda mamaki Imam yace Dr Beeba! Murmushi Beeba tayi kadan ta taho tawuce tazauna bakin gado tana sanye da abaya tarame sosai, Imam yakalli Mama yakara kallon Beeba, Mama tace kakosan cewa mahaifiyar Beeba babban aminiyata ce? So nama Beeba farin sani batun yauba, infact nina fara gayamata ta shiga rayuwan Aliyu yana Harvard lokacin ita tasami scholarship haka tafara zuwa wajen yayanka yana koyamata karatu, yanzu dai ba wannan tadin yakawo mu ba, daman nace zan hadaku anan ne for common goal, shine kai kanason Ziora, Beeba nason Aliyu wanda dukanku biyun Aliyu ya yaudareku, he played with Beeba danhar cemata yayi ta shirya zai turo shiru bata kara ganin Aliyu ba a hospital dinsu ma saidai taji ance he s on leave, she called ba answer maganan danake maka har yau, bai damu da wani hali zata shiga na rashin ganinsa da rashin daukan wayansa ba Aliyu is wicked and he deserves all he s getting wlh sabida Beeba nema dana halaka sa! Mama tai shiru saita kalli Imam tace I don t want you to do anything leave everything for us, kawai just give me information na mahaifin Amrah and everything daka sani dake faruwa yanzu kallon Mama sosai Imam yaje gabansa nafaduwa sai ahankali yace my friend nurse yace cancer Mami is shrinking, sannan Baban Ziora da dansa da Aliyu duk angansu tare yazo asibitin Mama tace inane wajen aikin baban nata ? Address yaba su Mama tace okay now watch yanda shida kansa Baban zaije yadauki yarsa from Aliyu s house yace aure yakare ahankali Imam yace wat are you planning to do Mama? Are you trying to hurt Aliyu? Dakuwa Mama tamai tace kaci ubanka da wannan tambayan zoka kwanta kai bacci anan gyadamata kai Imam yayi yamike tsaye Beeba na kallon ikon Allah yazo yahau gadon ya kwanta tareda lumshe idanu sai bacci. EPISODE 7 Mama ta kalli Beeba dake kallonta tace ina mutumin dakikace zaki kira wanda zai rubuta mana letter ? Beeba dake kallon Mama tace yana waje bari nakirasa ya shigo wayanta tadaga takira wani tace ka shigo tasauke wayan ko 1minutes ba ayi ba akai knocking kofan dakin Beeba ta taje wajen kofan tabude wani matashi haka baki kaman dan Maiduguri irin babur dinnan yashigo dakin yana bin kowa da kallo yagaida Mama yace sannu Hajiya gyadamai kai Mama tayi ya zauna kan kujeran dake gaban table na dakin Beeba tabude jakanta taciro wani long 80leaves book da kuma wani takarda na hospital document tace this is littafin Aliyu dake wajena tun muna school, handwriting dinsa ne nan, wannan paper kuma kalli signature dinsa dake ciki tai magana tana nunama mutumin duk yana kallo Beeba tace zaka iya this exact handwriting da signature dinnan ?Karba littafin da paper mutumin yayi yakalli komi na wajen minti daya saiya kalli Beeba yace banga kalan handwriting dabazan iya kwafa aduniya ba nayi exactly irin sa ba Beeba dasauri tabasa pen tace yi tough work awani waje da handwriting din nagani toh kafin nabaka asalin aikin danakeso kayi girgiz a kai mutumin yayi yace sirri na farko na baiwata shine i use only my pen! Yasa hannu a aljihun wandonsa yaciro wata yar takarda ya warware yaciro wani pen da duk aka nannade da zare ja duk Beeba da Mama na kallonsa, yajuya bayan paper da signature Aliyu yake kai yashiga rubutu yana kallon littafin Aliyu, daga Mama har Beeba kallonsa suke wlh kaman maye ganin exactly handwriting na Aliyu yake, Mama tace bashi rubutun dakikayi dazai rubuta a wasikar kiga koma with this information da mukaji mu kara sarqaqqiya kiga gyadama Mama kai tayi tabude jakanta taciro wata letter ta warware tabasa tace copy this a wannan paper da handwriting dinnan saina gayamaka wanda zaka kara da baki tabasa another paper yana kwafe duka rubutun da aka basa yagama tsaf tashiga karamai da bakinyana rubutawa aka gama yayi exact signature na Aliyu ba banbanci ko daya yabasu Mama ta karba tana linke wasikar tace bani envelop bata envelope Beeba tayi akasa aciki takara ba mutumin tace rubuta to Mr Ogenechuku ajikin envelope din karba yayi yace tarubuta Mama taciro bandit ma 100k tabasa tace mungode yawuce yatafi Beeba tace Mama nagode nagode I know dispatch writer dazan bama sakon yakai Mama tace okay, babban burina naga mahaifiyar Aliyu tamutu dan har yanzu Baban su na son matan nan duk uban abinda nayi, banso yaron nan yatona kansa asiri ba jiya, saisa dole na dakatar dashi nina dauka daga inda nayi tsaya zaauga tashin hankali, babu yanda za ayi inyamurin nan zaiga cin mutuncin nan bazai dauki yarsa ba, inyamurai ba kaman hausawa bane dasuka wani ilimin tsayawa tantance saki ba balle ma wannan da tsohon arne ne so Aliyu yarasata har abada, mahaifiyarsa taka tashin hankali karasawa zatayi ke sai kinsan yanda zakiyi da Aliyu, nidai ta mijina da d ana nake jakanta Beeba tadauka tace natafi Mama sai munyi waya Beeba tawuce tashiga mota har zuwa anguwansu taje wurin wani yaro dake kai delivery tabasa letter da kudi yakai yanzu yace toh. Normally yan delivery idan sun kawo sako company Daddy security ke amsa inhar akwai name attach to d delivery yakaima wanda aka kawoma sakon parking machine yayi yazo zai shiga security ya tsaresa letter yabasa yace Mr Ogenechuku aka bani letter na kawowa zaabasa security yafadi yakarba delivery guy din yayi tafiyansa security yashiga cikin company har zuwa office na Daddy daidai zai knocking Obinna nabude kofa yana fitowa daha office na Daddy security yace there s a delivery for your Dad a ruder just bring it karba Obinna yayi yace thank u Yakoma cikin office din yace Daddy a letter came in Daddy dake aiki da laptop yace keep it when I m done dan zuba maybe is from FIRS Obinna ya ijiyemai kan table yawuce yafita abinsa, wajajen 5:00 Daddy yagama aikin dayake tass da laptop din ya rufe sannan yamike tsaye yawuce wajen fridge nasa yabude yadauki bottle water yataho dan kwanciya kan kujera yamike bayansa, wlh he s missing his baby girl he s working extra hard this days yadade a office sabida itane, gashi basu shirya da Mommy ba, harya zauna akan kujera yabude ruwan yana kwankwada idanunsa suka sauka kan letter ahankali ya ijiye ruwan yamike yasa hannu yadauki letter daga kan table yadawo yazauna yana kallon sunansa da aka rubuta a jikin envelope din dayaga babu wani tambari yashiga barke saman envelop din yadaga sama ya zazzago da letter ya warware takardan yaga anyi addressing nasa da sallama. Da turenci aka rubuta letter Assalamu Alaykum Sir, this is Aliyu your son Inlaw Dan dakatawa Daddy yayi cikeda mamaki Aliyu kuma? Ya tambayi kansa Aliyu that dazun nan around 11 something yagansa a hospital wurin mahaifiyarsa saikuma yasauke ijiyan zuciya yacigaba. Inajin nauyinka, ina kuma ganin girmanka ne saisa I opt for natura maka letter nan cus da kado yarka zanyi gidanka, inaso na shedamaka da ni Dr Aliyu Almakura na saki Amrah Ziora Muhammad diyarka saki uku! Kirjin Daddy yawani irin buga dum! Dum! Dum! Wani kalan saki? This is just day 2 da tare wan Amrah today is Monday, what is he reading? Or is he hallucinating? Wait, tashi yayi dasauri yawuce gaban desk nasa yadauki reading glasses dinsa yasaka yadawo yazauna yana daukan letter yakoma baya yafara karantawa daga farko yaga ba mistake yayi ba kirjinsa na bugawa yacigaba. To be honest the only reason na auri yarka is because my sick dying mother asked me to marry Amrah not because ni ina sonta, I thought my mom was dying I though is her dying we call that in Hausa wasiyya! But yanzu miraculously my Mom is not dying ta warke, she won t be sick again, she s cancer free, then why stay with yarka da ban SO ban kuma KAUNA? Koda Mami taji na saketa it won t make her die and I can stand her anger, bantaba son yarka Amrah ba she s not my type of girl, ina cikakken bahaushi do I look like someone that will settle for Igbo? Ga rawan kai, ga rashin natsuwa, taga maza jikinta har tsuma yake, yarinyar data taso cikin cin naman kare, bush meat da palm wine haba Daddy! Overall ma Igbo dinma Christa ce haba haba, I m not in anywhere interested in that daughter of yours mara natsuwa, the same way ka kawota gidana I humbly ask you father Inlaw to come pack yarka from my house and take her with u, I m done! Kazo ka kwashi abinka or na kadata please yours faithfully Dr Aliyu Almakura Sai ga signature! Daddy yakaranta letter yakai sau uku ransa namasa radadi, ahankali yace Aliyu? Aliyu?! Saiyayi shiru kafin cikin tsananin zuciya yace secretary! Secretar! Dasauri secretary nasa tashigo, tashi yayi cikin tsananin fushi yace tell my driver to get the car ready gani nan fitowa! Dasauri tace yes sir saikuma cikeda damuwa dan bata taba ganin Daddy haka ba tace is everything okay Sir? Cikeda fada Daddy yace my friend go and tell my driver abinda nagaya miki! TOHHH FAH!!! IDAN KENE DADDY WHAT WILL YOU DO?? KUNA GANIN DADDY ZAIYI INVESTIGATING?? MIND YOU DADDY BAISAN AKWAI CRISIS A RAYUWAN ALIYU BA! KOYAYI INVESTIGATING AKAGA HANDWRITING NA ALIYU NE YA KENAN? ZAI YARDA DA MAGANAN ALIYU?? BUT TELL ME IDAN KENE DADDY WHAT WILL YOU DO IN THIS SITUATION???? EPISODE 8 Hannu Daddy yasa yadauki letter daya gama karantawa yasa a envelope yadauki sandarsa yawuce yabude kofa yafito, baima nemi Obinna ba yawuce yafita compound, driver sa already yakunna motan Daddy da kansa ma yabude baya yashiga yazauna yarufo, driver yaja motan yace ina zamuje Sir ? Daddy trying to calm kansa down sosai yace just continue driver yadaura hannunsa a goshi kaman mai tunani yana juya envelope din dake hannunsa sai kawai ya ijiye envelope din a gefen seat dayake zaune yasa hannu a aljihu yaciro wayansa yanemo number Abba yayi dailing number, kusan ringing hudu