Sashe 40
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
M SHAKUR
EPISODE 3
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 3
Wuraren 12 Chidi yashigo gidan ba kowa a falo sama yawuce yabude dakin Ziora bata ciki ahankali yace
Amrah
cus yadauka tana bathroom yawuce yayi knocking yace
are you inside
shirun dayaji hakan yasa yabude bata ciki, fitowa yayi yawuce dakin Mommy bata ciki, dakin Daddy bata ciki, dakinsa bata ciki na Obinna ma bata ciki sai yafito yasauka yana kiran line nata yana ringing ba
a dagawa, yawuce side na step Mom din tai knocking yar aikinta tabude kofa yace
Ziora na nan?
Dasauri tace
a bata nan
wucewa yayi gate ya tambayi security ko Ziora ta futa sukace eh tafita dasauri yashiga kiranta non stop.
Mami tuntuni bata samu tai wanka ba saida taga baccin ya shigeta sannan tarufa mata bargo tajuya tawuce daki dan wanka, Nurse as usual tana kitchen tareda Chef.
Aliyu ne yashiga saukowa yana sanye da faran yadi daya zauna ajikinsa da kyau, tundaga staircase yake ganin wayanta na haske yana vibration akan center table na falon karasowa yayi kaman zai wuce yayi fitansa saiya tsaya yakalli screen na wayan yaga Ya Chidi ga hoto akan contact din na tana around kaman 8yrs haka Ya Chidi ya goyata abaya, dan dago kansa kadan Aliyu yayi ya kalleta saiya dauke kai abinsa yawuce zai fita saikuma yadawo yasa hannu ahankali kaman baiso yadauki wayan lokacin wayan ya katse yadaga wayan yayi swiping screen din luckily ba password yadanna call din yashiga contact din ya bude contact din ya danna messege saiya dan kallonta saiya dauke kai sai yayi typing address na gidansu tareda rubuta
s sick, she
s asleep
ya ijiye wayan yawuce yafita bawai nisa zaiyiba aski yakeson yayi nan cikin unguwansu ne da kafa ma zaije.
Messege din Ya Chidi yagani hakan yasa yawuce mota ya shiga da sauri ganin ana kiran salla saiya tsaya yayi zuhur yafito yashiga mota yaja motan dasauri har zuwa layin su Mami, agaban gidan yayi parking yasauko daga motan yafito normal jean da riga ne ajikinsa sai yayi wajen gate din ya dakata tareda tsayawa yadaga hannu yayi knocking, Gateman yaleko ganin fuskan dabai sani ba saiya bude kofa yafito anatse Chidi yamika masa hannu yace
good afternoon please inaso nai magana da mutanen gidan, I
m looking for my sister
? Gateman yace
toh bari namusu magana
ciki yakoma zuwa flat daidai Aliyu na zuwa wajen kamshin turaren da Chidi yaji yasa yajuyo dasauri suka hada idanu da Aliyu da kallo daya yamai yasan yayanta ne, Chidi ya mikamai hannu yace
Assalamu Alaykum
hannu Aliyu yabasa ya karba, Chidi yace
please do you live here?
Anatse Aliyu yace
come inside she
s inside
Aliyu yayi gaba sai Chidi yashigo, daidai gateman na juyowa daga flat din yace
Mami tace kashigo tana bacci
yakalli Aliyu yace
barka da zuwa yallabai
gyadamai kai Aliyu yayi batare dayayi magana ba.
Da sallama chan kasa yasa hannu yabude kofan Mami ce kadai afalon tana sanye dawata atampa mai bala
in kyau bubu ga charbi a hannunta tanaja, Ziora na kan doguwan kujeran tana bacci an rufa mata bargo mai kyau da taushi tace
Aliyu ka shigo da Dr
cus tana ganin Chidi taganesa, shima Chidi na ganin Mami yaganeta yamaida kofan yarufe cikeda girmamawa yadan duka yace
ina yini Ma, ya karfin jiki
? Dan kallon yanda yaduka Aliyu yayi saiya wuce dinning kawai yayi zamansa yana bude MacBook dinsa dake wajen, Mami tace
tashi tashi, nace ace ka shigo ciki sabida bacci take, temperature nata bai dade da sauka ba Aliyu na yabata magana kasan shima likita ne irinku
karasawa gaban kujeran da Ziora take Chidi yayi yakai hannunsa yadaura saman goshin Ziora ba zafi kafin yakai yasauke awuyanta da dumi still amman ba zafi murya chan kasa yace
Ziora, Ziora, Amrah
bude idanunta tashiga yi gently ganin Chidi yasa tawani irin tashi da sauri tana yaye bargo takama hannunsa tarike tace
Ya Moh is my Mommy back
? Dan tsareta da idanu yayi ahankali ya girgiza mata kai yace
no, but let
s go home Daddy went to bring her back
makemai kafada tayi bakinta na rawan fara shirin kuka tace
m not going back home sai Mommy na tadawooo, I will stay with my Mamiii
Ya Chidi yayi shiru yana kallonta, baimaso ya takura mata gata batada lpy, shima Daddy by now yaci ai yadauko Mommy tadawo tun before 8 yace yasauka a Enugu, baice komiba sai kawai yazauna akan kujeran Ziora ta matso kusada shi sosai tana hugging nasa by the side, tashi Mami tayi just to give them a moment tace
ina zuwa
saita wuce kitchen tana kallon Aliyu dake dinning abinsa yana taba laptop kaman baisan akwai wasu falon ba tasa Chef takawo ma Chidi abubuwan shaye shaye sannan tafito ta shiga dakinta tana ma Aliyu kallon shima yadan tashi yabasu wuri amman baimasan Mami na yi ba.
Wayansa Chidi yadauka yayi dialing number Dady, Daddy na zaune gidan nasa wayansa yahau kara ganin Chidi ne saiya dauka da sauri, ahankali Chidi yace
Daddy kun sauka an Abuja ne?
Dan jimm Daddy yayi kafin yace
she refuse to follow me wai saina amince da Ziora ta auri Moses, to be honest Mamanku is acting kaman ba itaba, namayi fushi harna kai airport saina kasa kuma nakoma gidana i still wanna give her some times nasan zata sauko nan da zuwa dare zuwa gobe da safe zata hakura zamu dawo gobe, ya princess ka koma guda ne?
Chanza harshe yayi daga English zuwa Igbo yahau gayama Daddy Ziora tazo gidan Mami ta zauna tace bazata tafi ba sai Mommy tadawo and she
s very sick but yaron matan is a Dr yabata magani, Ziora bata wanijin Igbo just few words, cikeda damuwa Daddy yace
is Matan a good person?
Ahankali Chidi yace
yes and very religious too I trust her Daddy she really loves Amrah
dudda Daddy ransa bai so ba amman tunda ta nace agidan zata zauna saiya barta thank God Chidi yaje yaga gidan, ahankali yace
if she
s happy awajen let her stay toh gobe ne ai zamu dawo
ahankali Chidi yace
okay
Daddy yace
bata wayan
Ziora yabama wayan yace
take Daddy
kin karban wayan tayi tace
My Mommy
tsaki kawai Chidi yayi yasa wayan a speaker yace
my dear talk to Daddy
cikin sheshekan kuka tace
I want my Mommyyyy
Dasauri Daddy yace
My Princess me and Mommy will come back tommorow morning okay Ya Chidi yace you want to stay with Mami you can stay tunda you love her as long as you
re happy, how is your body now
? Yanda take kuka har wani rerashi take tace
I want to talk to my Mommyyyy
dasauri Daddy yace
okay I will call you anjima and you will talk to her stop crying idan baki dena kuka ba we will just relax and come back weekend but if you stop crying kika kwantar da hankalinki zamu dawo gobe, please calm down don
t disturb the people you are with, I will even personally come and thank the woman you
re with, what
s her name?
Cikin kuka kadan kadan tace
s Mami, she
s my best friend now, she
s my only friend and my Besty
Chidi kawai kallonta yake shima Daddy hankalinsa yadan kwanta jin tai magana yace
okay my regards to your Bestyn, take care
gyadama Daddy kai tayi taba Chidi wayan ta kwanta lamo jikinsa saikuma kaman ance tadago tajuyo tajuyo hada idanu tayi da Aliyu dashi ma ya kallota fuskansa abala
in hade dasauri tadauke kai gabanta na faduwa takoma jikin Chidi tai lamooo, yakarasa magana da Daddy sannan ya kalli Ziora yace
go and tell Mami zan tafi
gyadamai kai tayi tamike tsaye yabita da kallo saikuma yakalli dinning da laptop da Aliyu yake dannawa ahankali Chidi yace
do you have a moment Dr? Mind if I join you?
KAUNA DA SO