Sashe 59
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
her off to Yaren mu? Eh? Atleast na we we, our people, but bahaushe fa Ogenechuku, bahaushe fa dasuke da history na maltreating matayen su, basa bama mata abinci, basa tufatar dasu da kyau, banda aure aure da haihuwa ana gwaranni su tara yara su maidasu almajirai babu abinda Hausawa suka iya, why would you marry my daughter to a hausa man eh Ogenechuku? Why why why? Mommy ta haukace sosai Daddy yace just because few people sunyi abu baya nufin kiyi generalizing, a Igbo din I ve seen countless men da basa bama matansu abinci, basa basu tufafi, sannan sukeda plenty side chicks awaje da basu da maraba da aure auren, so wat are you saying? There s no single tribe da basu da bata gari, but you don t judge kowa na tribe din base on the actions na bad ones nacikin su, Aliyu is a good man that comes from a good home, his father is the Minister of the FCT damuke ciki and Ive once done business with him, his a man of integrity, just pray and wish your daughter well, look I don t want to have this conversation with you, kima yarki taron biki ko karki mata taron biki nidai ga kudi nabaki and kome kikayi is okay, I ve done my part and ina mata fatan alkhairi khalas Daddy na maganan yawuce sama yabude dakinsa yashiga Mommy ta tsaya awajen zuciyanta na tsananin tafarfasa metama mutumin nan dayake hurting nata like this? Why on this earth zai biyewa shirmen Ziora tamasan menene aure? Probably a wajen wasu ma taji maganan tazo tanama Babanta wake dashi, kanta zafi yahauyi kaman wuta sai kawai tajuya tafiya tawuce motanta tashiga tafita tashiga titi, batasan inda zataje ba tayi nisa sosai sannan ta gangara tai parking a gefen hanya tai parking taciro wayanta takira yayanta Ngozi tana dagawa Mommy tasa kuka, yanda Mommy ke kuka zaka dauka mutuwa aka mata sabida yanda zuciyanta ke sanyi. Ngozi da hankalinta yatashi tace Florence wat happened why are you crying like this? Cikin kuka sosai Mommy tace Ogenechuku yama Ziora aure yesterday and he didn t tell me, the children too didn t tell me Chidi Obinna and even the Ziora, Mum what have I done to my children like this? What have I don t to Ogenechuku? Why will he get Ziora married without my knowledge ran Ngozi yabaci tace what are you even saying 19yrs girl ne zaima aure Mommy tace yes, that she s moving to her husbands house on Saturday Ngozi tace this coming Saturday Mommy tace Ngozi tace what are you waiting for report the case to the police sharp sharp arrest the guy Shiru Mommy tayi tace arrest them on wat count Mun? Is not that easy plus the Man is not a small person they re the owner of Abuja, I just learned from Ogenechuku that he s the son of the FCT minister politician ne, banda haka ma aure ne base on their religion and my daughter wants it s is not like anyi for ding nata so technically speaking there s nothing I can do ynda Ngozi tafara bambami ma yafi na Mommy tace you see the man you marry, the man you sacrifice your life for, the fact that he betrayed you yaje yakara aure bayan ya musulunta yaci kin barsa amman kikaki now look abinda yakeyi kan yarku baki da any influence akan yaranki ko mijinkin ko gidanku shame on you Florence, saiki gyara zama and watch yarki leave your house to another house hausa Aboki Man fir that matter he will maltreat the girl give her belly and marry another wife and send her son to alimongiri (almajiri) EPISODE 5 Yanda Mommy ke kuka yasa Ngozi tafara sassauta muryanta tace stop crying see na you born Ziora enter that girl mind even if she go that house make she no stay gyadamata kai Mommy tayi suka gama waya ta tada mota kawai takoma gida babu kowa a falo bata nemi kowaba tawuce dakinta kawai tasan Ziora will come looking for her dole ne ma. If akwai abu daya da Ziora ta tsana shine taga Daddy da Mommy na fada ta tsani taga iyayenta na fada bayan tayi sallan ishai tafito rikeda wayanta sabida yunwa datakeji babu kowa gidan falo ta leko bataga kowaba saita wuce dakin Mommy ta tsaya tai knocking shiru taji hakan yasa tabude kofan ahankali akan gado taga Mommy kwance ta rungume bible a kirjinta idanunta sun kumbura wani iri Ziora taji saita maida kofan tarufe ta taho Mommy ta tsareta da idanu tana kallonta tana sanye da short na jean da karaman t shirt, how can this small girl get married if he maltreat her daughter fa, Zioran ta yarinya ce batasan anything kan tashin hankali ba bata taba saurayi ba balle miji she s super innocent she love yarta da bataso tai encounter any hardship in this life, har wajen gadon Ziora taje sai kuma ta tsaya dan nesa da Mommy sabida tsoro, ahankali tace Mommy are you angry with me? Tsareta da idanu Mommy tayi saita gyadamatavkai hawaye na bin side na idanunta Ziora taji jikinta ya amsa dasauri ta taho wajen gadon tazauna baki baki fuskanta kaman zatai kuka tace Mommyyy stop crying ahankali Mommy tace I have to Ziora cus you don t love me dasauri Ziora tace I love you Mommy so much Mommy tace you only love Dr Aliyu dasauri Ziora tace yes I love him but I love you cus you are my Mommy Mommy kallonta kawai take yanda yarinya ta dage tanason Aliyu, Mommy tace Ziora you don t know wat marriage is dasauri tace no Mommy I know, you see marriage is about staying together with your husband, cooking and giving him food, having sex and taking care of the kids Mommy dake kallonta tace who told you ahankali tace su Mira when we were friends Mommy tai shiru chan tace what if he s not a good person he started maltreating you and he s not feeding you, shiru Ziora tana tuna abinda Aliyu yagaya mata jiya sai kawai taja bibble din dake kan kirjin Mommy ya ijiye gefenta ta kwanto jikin Mommy tana ijiye kanta saman kirjinta murya chan kasa tace Yaya Aliyu is a good person Mommy tureta Mommy tayi daga jikinta tasa hannu ta dauki wayanta tamike tsaye tace kome yaron nan yamiki there no coming back you will not use the phone damuka saya miki kina waya dashi ko kiyi using motan ki wajensa, as long as you re married to that guy I m not your mother because of you ni da mijina bama shiri, kin kyauta Shey na man you want you will see stand up nag leave my room kaman Ziora zatai kuka taki motsi, duka Mommy ta taho zata kai mata dasauri ta tashi tafice tasake komawa dakinta tai shiru tama rasa yazatayi she s not the type da abu ketaruwa yama zuciyanta yawa cus ita wlh bata taba shiga damuwa ba amman takasa mance abinda Aliyu yagama ta last night ga Mommy da Daddy na fada ga abi da Mommy tace mata just now, she wants to call Mami but ba waya kuma bataso tavaya ma Daddy mommy ta karbi wayanta yakara zaman musu another father, washe gari Daddy da kansa yazo yadauketa yakaita side na step Mom wai mai gyaran jiki tazo aka faraba Ziora wasu abubuwa sau biyu tana amai cus bata taba shan abu haka ba sai mai gyaran tafara bata wasu dadi, ana mata gyaran jiki while Dady da Mommy basa magana ko yamata bata kulasa babu any shirye shirye datakeyi Daddy ya zuba mata idanu sai yarage fita ma karyazo bayanan tama Ziora wani abu kota hana yarinyar zuwa wajen gyara yadena fita itama Ziora yahanata fita gashi tana mugun missing Mami. Daddy dudda basama yara komi but shi babu abinda bai sayama yarasa ba kayan daki, kayan sawa, kayan kitchen he has the money he spent everything on her, da kansa yakira Aliyu cus ya karbi number sa hannun Chidi yace ina yarsa zata zauna sa a kawo kaya Aliyu yabada address company sukakai kaya aka jera everything though shima Aliyu yasa. Bangaren Mami tadamu sosai yanda bataga Imam ba gashi wai baya garin he s out of town har Aliyu noticed how worried she s gashi tadage zatakai akwati yace baza akai ba su ba akai akwati akwai acire kayan dazata saka rannan biki tasa. Yau Friday yau Ziora tai completing 20yrs daidai Daddy was so busy da bikinta gobe baima tunaba wlh ita tana sane but she s not just happy her chest is tight Mommy is super angry bata mata magana kota gaisata bata amsa kullum a side na step Mom dinta take wuni and so unlike Mommy ko fada batayi kawai tazuba musu idanu, gashi batai waya da Mami ba duk abin yatarun mata, bayan tayi isha i tafito daga side na step Mom dinta hannayenta da kafafunta sun sha lalli sosai an mata kitso shuku yan kananu sunmata kyau kitson yasa she looks different sabida bata saba kalan kitson ba, shigowa flat nasu tayi Mommy tagani a dinning ita kadai tana jera abinci a manya manyan kula kallo daya tama yarinyarta tadauke kai takoma kitchen Ziora ta taho wajen wlh wlh she miss her Mommy kitchen tabude ahankali tashiga Mommy na tsaye tana zuba rice a flask kawai Ziora taje dagudu tai hugging nata tabaya kawai tafashe da kuka tace Mommy I ve missed you I m sorryyyyy wani Abu yataso ma Mommy na bakin cikin yanda k k Babanta zaizo yadauketa akan idanunta akaita bangaren step mom nata sai dare take dawowa ko ajikinta yau danta ganta ne wai she misses her baki zuciya daya tasoma Mommy batasan sanda tajuyo jikike tassss! Tadauke Ziora da mari da saida yasa yarinyar ta kurma ihu jiri na debanta sai kasa Mommy tace how dare you hug me? Go and meet your mother step mom dinki she s your mother now, you she and your father are busy planning your wedding tommorow you are nobody to me you are no one Dudda yanda marin ya gigitata