Sashe 80
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
motana muyi maganan mu Abba yace raina baci yake Inlaw bazaka gane bane Daddy yayi murmushi yace ai idan rai yabaci hankali baya gushewa, kayakuri ka banni nai magana dashi Abba yazauna kawai yayi shiru, baiso yayi maganan agaban mahaifin Amrah ne but yafara tunanin kodai da gaske Aliyun ne yasaketa cus Imam daman yagaya masa Aliyu yace zai saketa ya aura inhar Mami taji sauki yamata magana ta yarda, to kuma maisa bazai fadi gaskiya yace shi yayi ba?. Daddy yakalli Aliyu sosai yace Aliyu bakaine yau da safe nake baka labarin wahalar dani da Obinna keyi ba ? Aliyu yakalli sa ya gyadamai kai, Daddy yace munzo zamanin da kowani d a yanada abinda yakeso koda mu iyaye we want something different for them, the kids have their own way of showing us wat they want, take Ziora for example all our plans as her parents shine ta auri kabilan mu Igbo amman takawo mana, and we accepted you fully, wat I m trying to say here is there s no reason kai hiding anything sabida kaga idanuna no Aliyu, dan haka answer this question sincerely, da gaske your Mom that s Mami dake sick bed yanzu haka ita tasaka ka auri Amrah? Wani kalan radadi zuciyan Aliyu yake bana wasa ba, baitaba sanin rana zaizo dazaiji yana tsoron fadin gaskiya ba sai yau, amman kuma shi ba makaryaci bane bazai kuma fara yau ba, dan haka anatse ya gyadama Daddy kai, alamun eh, Daddy ya lumshe idanu yabude yasake dakewa yace and kace bakaine ka rubuta letter nan ba amman handwriting dinka ne? Gyadamai kai Aliyu yayi alamun eh cus kansa yayi zafi ma this is mahaifin matarsa bazai tsaya yana wani rantse rantse ko gardama gardama dashi ba, Daddy yace to wa kake ganin yarubuta letter nan? Aliyu yayi shiru tunba yauba ya tsani zargi, he knows shi da Imam had issue but zuciyansa keeps telling him is not Imam, yasan kanninsa bai iya wani handwriting daban ba, kuma babu kyau accusing mutane when you are not sure, he will never compromise values nasa just to save himself, sannan bazai taba tonama dan uwansa asiri agaban inlaws nasa ba no matter what, matsalan sa da Imam are personal thing, Imam is his blood, idan sunan Imam yabaci sunansa ne yabaci he rather investigate this daya kira sunan kowa hakan yasa ahankali yace bansani ba Daddy Abba da ransa yake abace yace ina zuwa, Aliyu kafara shaye shaye ne? Cus nasan with all this damuwan rashin lafiyan mahaifiyanka maybe abun yamaka yawa kasha wani abu, hala sai kadauki paper kai rubutu baka sani ba, kayi shaye shaye ne? Girgixama Abba kai yayi yace bantaba shaye shaye ba Abba and bani narubuta that letter ba Abba yace to waye yasan mahaifiyarka taji sauki cancer ta yakone banda kai iyyee? To me that s a perfect excuse karabu da yarinyar da mahaifiyarka tamaka wasiyya ka aura lumshe idanu Aliyu yayi saiya bude idanunsa sunyi ja, ahankali yace Abba bani naturo letter ba Abba zai kara magana Daddy yadaga masa hannu yace s okay Aliyu I have few things to say Yadan gyara ijiyan zuciya yace I know banda wani sani game da addinin musulunci but with the little that I know saki babban abune wanda Annabin Muhammad Peace and Blessings of Allah be upon him yace wasan saki saki ne, gasken saki saki ne, saki ko ayaya namiji ya furtasa saki ne, dan haka daganan zanje na dauki Amrah daga gidanka nawuce da ita gidana while I investigate this matter further sannan nai inviting Malamai into this matter sabida ni surukina, mijin dana bawa y ata aure ya aikomin da letter and address me cewa yasaki y ata har saki uku, I think as a well responsible father this is the right thing to do harsai Malamai sun shigo sun kara mana haske game da lamarin sannan anyi bincike, sannan kaima ka yi naka binciken daga bangarenka ko akwai wayanda basason aurenka kowata cigaba taka, Allah yaba mudace Abba yace kwarai! Koda bakai hakaba ni inada shirin gayamaka kaje ka dauki yarinyar katafi da ita, nima zan magana da Malamai zamuyi bincike, amana hakuri, amanan ina addu a Allah yakawo haske a al amarin nan Allah kuma ya bayyana gaskiya Daddy yace Ameen yamikama Aliyu hannu yace bani takardan kasa tashi Aliyu yayi jikinsa yayi sanyi kaman ice duk sunga hakan sai Daddy yatako da kansa bayan yadauki envelope din yazo gaban Aliyu yakarbi letter yana kallon fuskansa deep down he feels kaman bashi yayi sakin ba but what if yana shaye shaye ko yanada mental issue ne? In case like this he needs to keep emotion nasa one side and do the right thing, ahankali ya wuce Abba yabisa Aliyu ya sankare awajen yakai kusan 2min sannan yataso yataho dasauri yafito daidai su Daddy na fita yashiga tasa motar yabi bayansu. Ziora na kwance dakinta taci kuka idanunta sunyi jazur sun kumbura, ga uban kukan datayi yasa zazzabin yadawo mata fresh jikinta yayi zafi rau, taji ana bude gate gab da magrib dasauri ta tashi tabude window ta kalla motan Daddyn tane tagani yana parking bama ta tsaya taga sauran tajuyo dasauri tana tafiya ahankali saita duka tadauki hijab tadaura akan bathrobe dake jikinta har lokacin tabude kofa tashiga saukowa da rarrafe tasauka benen tai har wajen kofa tabude kofan tafito saita tsaya awajen kafafunta a wawware takalli kofan motan Daddy tace Daddyyy EPISODE 8 Tsayawa Daddy yayi a mota yana kallon Ziora da kumburarrun idananunta ya tsareta da kallo she looks very very sick, tsinkewa zuciyansa yashiga yi saiya kasa motsi balle yafito. Kasa fitowa daga mota Aliyu yayi ganin Ziora tafito daga flat nasu, to be honest in all of this that s happening she was his only hope, only hope!! But seeing tafito daga flat nasu sai yaji the only rope na strength daya rage a zuciyansa just shattered baida karfi ko kadan, all he sees is he is wrong, he knows zatai tunanin he picked side din Beeba cus yamata fada for hurting Beeba and with the way Abba yadinga damunsa da kira bai tsaya ya lallasheta ba, sauke glass na motansa yayi ahankali Ziora ta kallosa suka hada ido tadauke kai da sauri cike da jin haushinsa. Somehow Daddy was hoping Aliyu dake cikin mota zai fito yadan nuna wa yarsa so amman kusan 1min shiru gashi tana tsaye tana kallon motan waiting for Daddy ta yafito sai kawai Daddy yabude motan yafito Ziora na ganin Daddyn ta datai missing sosai taga kaman tai years bata gansa ba sai abun ya karun mata tawani fashe da kuka sosai tana budemai hannu Daddy yataho yana murmushi yace why are you crying bakisan kin girma ba daga gani na kina wani Daddy Daddy kina kuka yayi maganan yana karasowa tai hugging Daddy sosai tana daga muryan nan nata mai zaki tace Daddy I don t like Yaya Aliyu again! Aliyu dayake jiyota jiyayi kaman an samai wuka a zuciya, Ziora tace I don t like him at all this is the point da Daddy yaji zuciyansa ta katse gabaki daya, ayanda yasan Amrah yaran nan ne da idan sun nace sunason abu toh wlh abune mai wahala dazaisa suce basa son abun kuma, Daddy yadago kanta ya sharemata fuska tana wani irin kuka mai ciwo danta kasa mance yanda taga Aliyu yadauki Beeba tace he doesn t love me Daddy, he loves only his girlfriend, take me home Daddy gyadamata kai kawai Daddy yayi without showing any emotion akan fuskansa yace alright let s go back home, muje yarike hannunta tafiya daya tayi saita tsaya dasauri sabida zafi Daddy yakalleta itama ta kallesa kaman zatai kuka innocently tace Daddy carry me I have pains on my private parttttt tafadi a shagwabe, shiru Daddy yayi na kusan 3secs sai kawai yadauketa chak yawuce da ita mota Aliyu ya kife kansa akan sitarin mota, Daddy yasata ciki ya shiga ya rufo motan aka kunna suka tafi Ziora na rungume da Daddy ta kallo motan da Aliyu ke ciki tagansa ya kife kansa, Daddy duk yana lura da ita shima ya kalli Aliyun saikuma tadauke kai tana huro baki da hararansa. Aliyu yakai 20min zaune a motan kansa akife babu abinda yakeyi banda kiran sunayen Allah daban daban, yasan yana cikin jarabawa mai matukar wahala but bazai karayaba Allah ya kara masa karfin zuciya da karfin imani, Allah yakara mai juriya, zuciyansa ne yahau ciwo kansa namasa ciwo, the more yana kokari yayi tunani what is even happening sai zuciyansa yahau masa ciwo kaman zai mutu, saiya lallaba yabude motan yafito yafara tafiya wayansa dake hannunsa fita tayi daga hannunsa tafadi baima saniba yacigaba da tafiya dasauri Sama ila yazo yadauki wayan daga kasa yakalli Aliyu dake tafiya ahankali yace Dr, Dr, Dr amman Aliyu baijiba yabisa da gudu yasha gabansa yace Dr wayanka tafadi hannu Aliyu yasa ya amsa yabude kofa yashiga falo maida kofan yayi yatura yarufe sai kawai yazauna awajen akasa, ahankali ya linke kafa ya dunkule kansa zuciyansa nawani irin matukar ciwo tanamai zafi, like his heart is paining him ciwo ba kadan ba, wlh yana zaune awajen aka tada sallan magrib yakasa mikewa sabida yanda yake cikin matsanancin ciwo, gashi babu hawaye kuma ko daya akan idanunsa sai idanunsa dasukai jajir. Yana wajen zauna sai wajajen 8:30 nadare bai masan ya akayi ba ya iya yadaga kansa yashiga nan bayin falon yadaura alwala anan carpet na falon yayi magrib da isha i sannan ya kashe duka wutan falon yafito ya kulle yataho ya tsaya anan bakin flag nasa yadaga wayansa yakira Ismail yana dagawa yace zoka amsa key zaka tukani ka kaini asibiti Ismail yace yazo gaban flat din Aliyu yabasa key yawuce ya kunna motan yakawota nan gaban flat inda Aliyu yake Aliyu ya lallaba ya shiga Ismail yakasa yafita yabude gate yadawo yafitae da motan sannanyafito yarufe gate da key yadawo yaja Aliyu sai hospital. Parking Ismail yayi a asibitin Aliyu ya yunkuro yafito daga motan da wayansa da key flat nasu duka yabari akan kujera Ismail shi kansa yasan ba lafiya yadauko komi yabi bayan Aliyu, ahankali Aliyu yabude kofan dakin da Mami ke ciki, Mami na bacci ga drip