← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 99

Sashe 68

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

again yakara ramewa, zuciya daya na zuciyansa yagayamai will Ziora even love Imam din? Saikuma yace she s a small girl batasan menene love ba kawai love is just kalma abakinta so baya wanijin Ziora but then kawai yadamu ya matukar damu akan maganan kuma baisan usulin dalilin dayasa yadamu ba, deep down ranshi na gayamai just tsakanin jiya da aka kawota zuwa yau da safe yaga jikin yarinyar nan already and yakasa gayama Imam yaga jikinta yadaice babu abinda ya shiga tsakaninsu which hakan ne but is it right yarinyar daya gani ba kaya yaba kanninsa ai kaman yaci amanan Imam ne yaganemai wacce yakeso ba kaya dudda bawai laifinsa bane itama yarinyar ba laifinta bane kawai rashin hankalinta da rashin wayonta and yanayin upbringing ne ance haka yaran yare suke, wasa wasa maganan ta damesa, ga rashin lafiyan Mami, ga Imam ga Ziora ga yarinyar chan dahar yanzu bai fuskance ta ba he only blocked her tabata kiransa da wasu numbers and komujima ko mudadde he must faced her yagayamata yafasa aurenta and yayi aure wat if she decides ta gayama Mami yataba mata abu how will he face Mami? All he knows is no matter wat ko sama da kasa zata hade bazai taba auren wacce keson kashe masa mahaifiya ba. Ya lumshe idanu yarasa maisa alkawarin dayayi kan Amrah yada mesa and Amrah duk tazo ta tsaya mai arai saida aka fara kiran sallan magrib yamike yatashi daga wajen yawuce mosque a mosque yahadu da Imam da Dr Chidi dake musu bayanin progress na Mami so far so good akwai lot of improvement banda weakness na jiki babu wani major complications zai cigaba da bata close monitoring, Aliyu zaiyi magana Imam yamikama Chidi hannu yace thank you brother Inlaw gyada kai Chidi yayi yadan kalli Imam saiya kalli Aliyu yace excuse me Aliyu ya gyadamai kai yawuce abinsa sukuma suka jera zuwa ciki gydangyadi Mami take amman still taki baccin sabida tana jira Aliyu yashigo tana ganinsa tace yauwa Doctor maza wuce katafi gida kabar diyar mutane ita kadai, kasan by one Chef ta tafi abinta dan Allah katafi Imam yace gaskiya kam muje Ya Aliyu kasan Amrah is such a cry cry Baby wani iri Aliyu yaji aransa hakanan sabida crycry Baby da Imam yakira Ziora amman bai nunaba yazo wajen gadon ya tsaya kan Mami yace akwai abinda ke miki ciwo? Girgixamai Kai tayi tace kwata kwata babu juyawa yayi yakalli Nurse yace if anything comes up ko karfe nawa ne call me dasauri tace toh Aliyu ahankali yace thank you murmushi tayi sosai yasake juyowa yakalli Mami, murmushi Mami tayi takama hannunsa tace wai bani nace katafi ba, katafi dan Allah diyar mutane ita kadai agidan nan gyadamata kai yayi saiya shafa hannunta yace Allah baki lpy Hajiya Mami Imam yazo wajen hugging Mami yayi yace Allah kara sauki Mami na, love you washe baki Mami tayi tace naji ni dagani dalla banda runguman Amrah ta ita kadaice batada nauyi ahankali tace saida safe Aliyu kacema Amrah nace kartai kuka baice komiba yajuya kawia yafice Imam yace zan gayamata Mami sannan yabude kofa yafita tareda rufo kofa Yawuce parking space yabude kofan ya shiga tareda jingina kansa jikin kujera Imam shima yafito yazagayo yabude motan ya kalli Aliyu daya jingina kai da kujera yace you want me to drive Ya Haidar? Bude idanu Aliyu yayi murya ciki ciki yace t worry ya kunna motan kawai yayi reverse sukabar hospital din saida suka shiga titi batare da Aliyu ya kallesa ba yace an ina zan sauke ka? Juyo da kansa Imam yayi yakallesa yace gidanku ni bazan kara kwana gidanmu ba, I wanna be closer to Amrah! Wani abu kawai Aliyu yaji a wuyansa yakasa hadiyewa baice komiba, Imam yace ko bakaso na kwana gidanku ? Batare da Aliyu ya kallesa ba yace sleep anywhere you want to Imam yayi wani murmushi bai kara magana ba, Aliyu yaja motan har unguwansu zuwa gida ya shiga parking yayi wajen parking sannan yakashe motan ahankali ya sauko yamaida kofan yarufe shima Imam ya sauko yana kallon yanda aka gyara flat na Aliyu har wani flowers da tsuntsu aka sa gaban flat nasa yanzu haka Amrah na ciki hakan yasa yaji wani iri aransa dawani kalan kishi, wucewa Aliyu yayi baice masa komiba yayi flat din batare daya shiga flat din Mami ba, yasa hannu yabude kofa ya shiga zai maida kofan yarufe aka tare kofan da sauri Aliyu yajuyo Imam ne Aliyu ya kallesa kawai zuciyansa yahau radadi yace Yaya ni kadai zaka bari na kwana flat din Mami? Basai mu kwana anan ba? EPISODE 6 Wani kallo Aliyu yamai da saida Imam yaga karara Aliyu bayason hakan, shima cikin dakewa yace ko bakason zamana anan dinne sabida akwai abinda zakayi? Imam is seriously not okay that is all abinda Aliyu yagani kan fuskansa, danne zuciyarsa yayi he will never stood so low yayi fada da kanninsa, kuma harda yarinta ke damun Imam dinma, Mami emphasize dazu on karyayi fada da dan uwansa sai kawai yajaye hannu daga kofan murya ciki ciki da batada dadin ji yace suit yourself yajuya yayi staircase kawai, bai kalli dakin Amrah direct ba amman saida ya kalli dakin ta wutsiyan idanu gabansa sai faduwa yake yana addu a Allah yasama tayi bacci koda wasa baiso tafito babu ma hijabi akanta, dakinsa yashiga so yake yafada bayi yayi wanka amman saiyaji bazai iyaba sabida he knows Amrah can come out unless tai bacci ne, sai kawai yabude kofan dakinsa yafito yawuce ya zauna kan daya daga cikin kujeran falon saman daga wajen yanajin karan an bude kofa an rufe yadan mike ya leka yaga Imam ne yafita. Hakan yasa yabude kofan dakin Amrah yashiga ciki yana maida kofa yarufe bata kan gado but yaji karan ruwa abayi alamun wanka takeyi dakin yabi da kallo ko ina a gyare tsaf tsaf yadan sauke ijiyan zuciya saiya wuce wajen gadonta yasami bakin gadon yazauna yana dafe kansa dake sarawa sannan yacire hannu sabida wayansa dake saman side bed nata dayaga yana haske hannu yakai yadauka yana ganin number yasan Beeba ce hakan yasa yayi blocking number kawai yayi yashiga duba call logs din wayan daidai ana bude kofan bayin dakin yadago kansa Ziora ne daga ita sai wata karamin towel a hannunta tana goge fuskanta batamaga Aliyu ba at all tunda Aliyu yake baitaba ganin mace tsirara like Ziora ba! I mean he s a doctor he sees mata tsirara either a operation table or for wani medical issue kuma baya taba kallon inda ba nan zai kalla ba koda u are naked he looks at just place that need intervention nasa, he knows cewa he had sex da Beeba but he can t remember how jikin Beeba ko boobs din Beeba suke cus koda yadawo hayyacinsa yakasa kallonta but Amrah ya Allah ganinta tafito daga bayi completely naked ga ruwa nabin jikinta tana goge fuskanta idanunsa kur akan boobs nata dasuke nan super full irin nonon tashin balagan nan nonon budurwa wlh wlh kawai yaji kansa yadauki kara dabaisan sanda ya kulle idanunsa ba cikinsa namasa wani irin ciwo tsigan jikinsa gabaki daya yatashi baki yabude zaiyi magana yama kasa kawai sai yayi gyaran murya kadan. Uhmmm dasauri Ziora tazare towel daga fuskanta tadago kanta ganin Aliyu kan gado mancewa tayi she s even naked wani farin cikine ya lullubeta ta kwasa kafa da gudu tai wajen batai wata wata ba tai hugging nasa tana hawa jikinsa. Yaya Aliyu oyoyoooo yayyy wani irin flat yayi baya kaman baida stamina yafada gadon gabansa natashi instantly Ziora nawani kalan kwanciya jikinsa ta kankamesa nipples dinta na mikewa sosai takawo fuskanta saitin nasa tana kallonsa cus idanunsa a lumshe tace where is my Mami? Da kyar yace get of yayi shiru sai ahankali da kyar yace get off me Amrah sauka tayi daga jikinsa saita mirgino zuwa side nasa still ta manne jikinta da nasa da leman jikinta ya jikesa tana kawo bakinsa saitin nasa tana wani irin kallonsa kaman mayya da yanda ya lumshe idanunsa tace Yaya Aliyu why are you closing your eyes? Da muryanta, da kamshin sabulun datake, da kamshin mouth wash dake fitowa daga bakinta duka sun hadu suna kashemai jiki kawai ficewa daga hayyacinsa yake yakasa magana, itama Ziora wani irin sonsa da kaunarsa ke fizganta bata taba ganin fuskansa so close to nata cikin haske ba, cike da tsananin so ta manna goshinta kan nasa tana murmushi tace My Yaya Aliyu kaman dan karamin yaro bakinsa yayi motsi da murya kasa kasa yace Amrahhhhh lips nasa ta kalla dake burgeta they re so pinkish kaman ciwo and a bit chubby, cikin whispering dakuma shakkan fada tanadan dari dari tace Tai shiru saita manna bakinta saman lips nata kaman mara gaskiya tai whispering. I love you Yaya Aliyu Sai kawai ta manna mai muahhhhh! Mai kara! Tarrrrrrr Aliyu yabude idanunsa sunyi jazur sun kankance sosai ya kalleta dasu bugawa kirjin Amrah yayi da banta taba ganin idanunsa looking this crazy ba, dasauri tace ..so Tai yunkura zata tashi daga gefensa wani irin fizgota jikinsa yayi ta taho kaman paper sharap tafado kansa lustfully yadaga hannunsa zai kai saman kan boobs nata akai knocking kofan dakin dawani irin sauri Aliyu yakalli kofan Amrah ma haka sukaci muryan Imam yace Ya Aliyu nashigo ? Yayi maganan yana murda handle na kofan BURA UBAN CHAN IMAM IS BECOMING A PEST! TO YA ALIYU ZAIYI GA WASIYYA MAMI TABASA KAN KARYAYI FADA DA KANNINSA?? IMAM YASHIGO CIKIN DAKIN NAN YAGA ZIORA TSIRARA FA? ALIYU ZAI YARDA? YADACE YABAR IMAM MA YA ZAUNA A BANGAREN SU??? EPISODE 6 Imam yayi maganan yana murda handle na kofan yana turo kofan baya wani irin super jump Aliyu yayi yana tashi zaune yaja bargon gadon hade da zanin gadon duka ya kwaye yarufama Ziora har saman kanta yarufe daidai Imam na bude kofan gabaki daya yasawo kai yashigo cikin bedroom din Aliyu natashi daga gadon daidai yakara rufeta kaman yarufe gawa zuciyansa namai wani kalan masifaffen radadi, Imam yakalli gadon da sauri don yaji motsinsu yaga ko silin gashin Ziora baya gani Aliyu ya rufeta idanunsa na sauka akan gaban Aliyu dake showing ta riga that was so
Chapter 68 · 0% Book details