Sashe 36
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
M SHAKUR
EPISODE 2
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 2
Chidi yakalli security yace
what happened to her
? While Daddy da Obinna na daga Ziora sama knees dinta na jini, Security yace
she followed Madam car that just left
dasauri dukansu suka kalli security, sai kowa dai yayi shiru suka kama Ziora daka takawa da kyar tana dingishi suka shigo da ita ciki tana kuka ba kakkautawa, Daddy na kallon wajen motocin dan baiga motan Mommy ba hankalinsa yatashi, suka kama Ziora suka shigar da ita ciki Daddy yama rasa ina zaisa kansa Ziora dake kuka sosai zai lallasa ko Mommy zai fita ya nema, Chidi yawuce sama yadauko first aid box danta kurje a knee sosai, Daddy yaciro waya yana dialing number Mommy but ta kashe wayan hankalinsa yatashi ya ijiye wayan ya rungume Ziora kawai yace
stop crying your Mommy will come back okay
cikin kuka numfashinta har fizfizgewa yake tace
want
..my Mommyyyy
Daddy yace
I know, I know, stay with your brothers kidena kuka lemme go and get her
yakalli su Chidi yace
please stay with her kunlallasheta tadena kukan nan kar zazzabi yakamata you know how she gets idan tai kuka too much, treat her knees, I
m coming bari nabi Mamanku
duk suka gyadamai kai Daddy yawuce dasauri yafita yashiga motansa.
Ya matukar damu cus Mommy is not the type datake irin wannan fushin shi baima santa da daukan zafi haka ba, yamata abubuwan dayafi wannan bata barsa ba sai yanzu ne over karamin issue haka kan Ziora zatai fushi tabar gidansa, Church nasu yaje dan nan yafisa rai zai ganta amman batanan wlh kuma gashi bawai tana zuwa gidan kawaye bane, rayuwanta is just church then home, but dudda haka yan few members daya sani na church da Mom ke mutunci dasu yakira su ko Mommy tazo duk akace batazo ba. Where could she possibly go to this night?
Wasa wasa duk wani wanda suka sani a Abujan nan Daddy yaje ko yakira Mommy bata nan, saiya fara tunani to tafi gida ne? Florence is from Enugu zata iya zuwa airport ta koma garinsu da gaske, yarasa yazaiyi saiya tafi airport din he has few contanct nan da nan yace adubamai duk wani flight zuwa Enugu daya tashi daga 7:30 zuwa yanzu wajejen shadaya agani ko wata Florence Ogenechuku tayi boarding, it took almost 45min kafin azo office din afadamai yes tabi jirgin Obom Air to Enugu daya tashi 9:05 agogo ya kalla Mommy by now dayake 12 something ma tuni ta tsufa a Enugu maybe ma takai gidansu.
Wasa wasa har 11 nadare Mami takasa bacci sabida Ziora da bata kirata ba nor watsapp her, tun da yamma Mami ke kiranta taji kotakai gida lpy amman shiru ba
a dauka, Mami tamata voice note a watsapp takirata video call duk bata dagaba hankalin Mami yatashi, duk Aliyu na lurada ita amman baice komiba, har wuraren 11:30 yazo dakin danya kwana yaga tana dialing number Ziora tasa a kunne amman ba
a dagaba sai idanun Mami suka cicciko da hawaye, dauke kai Yayi yamaida kofan yarufe yadauki bargo ya shinfida akasa kawai ya kwanta abinsa, ya lumshe idanu wannan wace kalan yarinya ce data shigo rayuwan mahaifiyarsa ta fitineta ne haka? Why will Mami zata dauki son duniya yadaura akan yarinyar da basu santa ba, basu dan usulinta ba nor daga ina tafito banda yau dashi yakaita gida da kanta shima he intentionally did it just to know daga inama this girl ke zuwa, he
s not liking this kawai ba yanda zaiyi ne, by now yakamata tayi bacci, he
s very happy BP ta yazama normal yanzu zata fara damuwa BP yatashi, yana cikin xancen zucin yaji sheshekan kukan Mami saiya bude idanu yataso yazauna yakalli Mami dake kuka saiya taso dasauri yazauna bakin gadon dab da ita yace
Mami menene yanzu why are you crying
cikin kuka sosai tace
something yasami Amrah
tsare Mami yayi da idanu, Mami tabasa wayanta tana kuka tace
ve been calling her tun biyar da hamsin na yamma bata dagawa har yanzu and that
s so unlike her, I
ve watsapp her bata dagawa, nakirata video call bata dagawa that
s so unlike her wlh wani abu yasameta
yanda Mami ke kuka abin shakar dashi yayi yace
Mami why would you be crying akan wacce baki santa ba eh? What if something happens to you? Me ruwanki da yarinyar nan dazaki hana kanki bacci kina kuka sabida ita? Maybe ma tanachan ta manta dake ke kina nan kina kuka that some thing tamasan menene sha kuwa balle so maybe tama mance ki wani kallo Mami tamai dayasa ya hadiye maganan tace
tashi kabar gidan nan ka koma gidan ubanka daman halinku daya marasa mutunci wanda basuson farin cikina, kadauka kowa ne mai kalan zuciyan karfe irin naka, Amrah is not like that, bata mance dani ba, I know who that girl is dudda ban santa da dadewa ba, something happens to her
Mami ta rushe da kuka bana wasaba dayasa Aliyu ya matukar damu zuciyansa namasa zafi cus yasan kukan nan datakeyi baza
a kare lpy ba, saiya kalli number a wayan Mami data bashi yayi dialing wayan na ringing amman harya gama ba
a dagaba, saiya ciro wayansa daga aljihu yashiga kwashe number Ziora yayi dialing yakai kunne shima yafara ringing ba
a dagaba yasakeyi still ba
a dagaba, saiya kalli Mami cikeda lallashi yakama hannayenta yace
Mami maybe tayi bacci tagaji or wayanta na silent, I believe tamayi bacci bakiga rawan kanta da tsalle tsalle ba irinsu daman sukai bacci kaman sun mutu ne, she must have slept, ki kwanta gobe I will go and find her okay please calm down ki kwantar da hankalinki Mami
da kyar ya lallaba Mami ta kwanta bacci ya saceta ya zauna yayi shiru yana kallon Mami datai bacci saiya kalli wayansa, ahankali yasake dialing number ta but harya katse bata dagaba he saw sanda tashiga gida or something happened ne? Ya tambayi kansa bacci da baiyiba kenan yawuce kawai yaje yadauro alwala shimfida dadduma yana nafila.
Sai wajajen 1 nadare Ziora tai bacci shima ajikin Ya Chidi afalon sama, du kansu yaran babu wanda iyacin abincin dare ko yayi dinner shigowa gidan Daddy yayi yataho flat nasu yabude kofa yashigo ahankali yahayo falon saman ganin haka Ya Chidi ya kwantar da Ziora anan kan kujera ahankali duk suka tashi sukabi Daddy zuwa dakinsa yazauna kan kujera yana share zufa, Chidi yace
where did she go Daddy?
Ahankali Daddy yace
Enugu, and I
m calling her wayanta akashe, I will call her Elder Sister tommorow karku bari Ziora tasan Mamanta taje wani gari, I know Maman ku is just angry but nasan she will come back even if not for anyone of us she will come her for her little girl, I will be going to Enugu nima tommorow we need to sit down and talk
Chidi dayayi shiru yana kallon Daddy yace
Daddy I know Mommy feels kaman bamu mata adalci ba, but ba
a compromise a addini, I
m sorry to say but the thing that got her angry hartabar gidan is something that will never happen that
s Amrah marrying a Christian so just make it crystal clear and stand your ground kafin kudawo
Obinna yace
exactly
Daddy yace
no problem kubarta wajen nan kada ta tashi
yana maganan yawuce bayinsa yayi wanka yasa yafito yasa pajamas yafito Ziora ce kawai a falo sai Chidi dake zaune yana aiki da laptop ganin Daddy sai kawai yatashi ya shiga dakinsa Daddy yazo ya zauna yana kallonta yana shafa gashinta ahankali ahaka azaune bacci yayi awon gaba dashi.
Wuraren 5 Daddy yashiga bude idanu gabaki dayan Ziora ta shige jikinsa ta chukuikuyeshi ya shiga cireta daga jikinsa ahankali yazame yawuce yayi knocking dakin yayyinta yawuce nasa dan shirin salla yafito duk tare suka fita babu wanda yatasheta, wuraren 6 take bude idanunta Daddy kadai tagani kusada ita dasauri ta tashi zaune idanunta sun kumbura takallesa cikin wani irin shagwaba tace
where is my Mommy Daddy?
Tana maganan idanunta na ciko da hawaye.
KAUNA DA SO