← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 99

Sashe 5

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 4 KINA NEMAN INDA ZAKI DINGA SAMUN UPDATE NA KAUNA DA SO? JOIN MY GROUP NOW https://chat.whatsapp.com/KRf3oxehKU4Ez0JQ4kipd3 Ziora tai mahaukacin ihu tana kuka tace Mommyyyyy Mommy tace t call me, serves you right bake bakiji ba Ya Moh yace are you mad? Abinci kika zubar? Did you know how many people are hungry in this world dakike wulakanta abinci? I will deal with you today yafara yunkurin kwance belt Ziora batasan sanda ta duka da gudu ta shiga sa hannu bibbiyu tana kwashe abincin tana kuka sosai tana kallonsa tana kallon abincin ba. I will not do it again Wallahi Ya Chidi, I m sorry, I m sorryyyyy jikinta duka kyarma yake tana kwashewa tana kallonsa Mommy tarikesa tace s go Son wucewa duk sukayi suka fice, Mommy ta aika mai aiki aje a sharo dakinta kafin taje ta taka kwalba, Mommy takoma kasa tazauna kan kujera, dudda idanunta nakan tv but hankalinta baya kai tunani ne kawai yamata yawa, sai wajajen 12 tamike daga wajen, da kanta tashiga kitchen tea tashiga hadawa, tun Ziora na yarinya she loves tea, asa madara sosai, da choco da ruwan zafi kadan sai asa ice da ruwan sanyi, ruwan zafin sabida yayi dissolving madaran da choco dinne kafin akara ice, she loves ice tea she hates hot tea, sawa Mommy tayi a tray tadauka tahayo sama dakinta tabude ahankali, batai bacci ba tana zaune kan gado idanun nan sunyi jajur tana ganin Mommy tajuya mata baya dasauri tareda folding hannayenta a kirji dan haushin Mommy tafiji in everything, maida kofan Mommy tayi tarufe tashigo, tazo har wajen tazauna bakin gadon tamika mata tea tace have this Ziora bakici komiba make mata kafada Ziora tayi tace tai shiru itama Mommy haka taki mata magana, sai kawai Ziora ta daura hannuwanta kan fuskanta ta fashe da kuka cikin muryan shagwaban nan da kuka tace I didn t do anything you come to my dancing school and beat me in front of all my friends, now I can never go back there again, what kind of Mommy are you that embrasses me everywhere, ni yarinya ce eh? If there s one thing she know about this girl Ziora shine she will not eat saita lallasheta, tun tana yarinya haka take idan ba a lalalsheta ba bazataci abincin ba, cikeda so Mommy ta tashi ta zagayo ta gabanta ta zauna ta kalleta sake dauke kai Ziora tayi tana turo baki, Mommy ta tsareta da idanu kawai tana godema Allah daya bata this stubborn girl gashi inde kyau ne Allah yabata and she s so charming kotai laifi baka iya fushinma da ita, saisa sometimes bata wani blaming Babanta sosai, Ziora nada wani irin bewitching aura da baka iya hakura baka tankata ba ko ka lallasheta ba, whenever take irin abubuwan nan kara shiga ranka take wlh, fushinma dan dole take daurewa ta nuna mata tayi sabida Babanta baya iya kwabanta, tabiyemai itama baci yarinyar zatayi sosai amman wlh she loves Ziora sosai, yarinyar is so damn adorable, she s sweet, cute and super beautiful, matsowa Mommy tayi takawo fuskanta dab dana yarinyar tamata peck a kumatu tace My fine Adaku! My princess royal, My Babybim, Owalichan wa, sorry Dady s favorite girl uhmm smile for me Mommy tamata chakulkuli aiko saiga murmushi that s another thing da zaisa duk wanda ya zauna da ita yasota, she s so simple and soft, so easy going, kana lallashinta shikenan ta hakura, bata da riko and she trust easily, sannan batada rowa, kuma bata iya boye boye ba, kuma bata karya, and she loves who she loves kome duniya zatace akansu baruwanta, Mommy tace sha tea to sai muyi magana karban tea tayi tace Mommy Ya Moh is very wicked, kuma ba Ya Chidi ba Ya Cincin kawai Mommy tai murmushi tana kallon yanda take harara da idanu tace yayanki ne cincin baruwana yajiyo ki, sha tea and give me the cup tass ta shanye tea taba Mommy cup din, Mommy ta ijiye saita jawota jikinta tace come here kaman Baby tashi tayi tahau jikin Mommy tashige tana kankameta tai lamo tana manna kanta akan kirjin Mommy tareda sauke ijiyan zuciya, ahankali Mommy tana patting bayanta tace you know I will always support your dreams ko, I was never against you dancing su Babanki ne basu son dancing din sabida ya maidaki musulma, I m a Christian dance if u want to dance turo baki kadan Ziora tayi jikinta na dan sakewa sabida bacci daga shiga jikin Mommy tace Mommy I m a Muslim, my name is Amrah don t mislead me, inason islam baki Mommy ta tabe tace ku kuka sani, I just want you to study and focus on your studies kinada brain, you just started university amman har kin hadu da yan iska sai bataki suke, please focus on your studies I want you to become an accountant and manage funds na Daddyn ki, I love you so much Ziora, ke kadaice my Baby girl stop stressing me, I have high hope on you please, kinji shiru da Mommy taji yasa ta duko da kanta ta kalleta amman tayi bacci, sai ijiyan zuciya take saukewa ajikin Mommy, Mommy tabi jikinta da kallo, ganin tafara girma yanzu sosai tasoma zama asalin budurwa, Ziora tadade batai boobs ba hartakai 18yrs babu wani boobs a kirjinta but all of a sudden tana shiga 19 dinnan suka fara fitowa they re okay but ba irin girman haukan nan ba, next month zata shiga 20yrs, sai kallon boobs din Mommy take dan wuyan riganta duk ya bude, ijiyan zuciya tasauke na damuwa tayaya zata rabata da yaran nan? She s a catholic, Catholic Church take zuwa, they believe in kai virginity naka gidan mijinka, pre marital sex is haram a al adansu na Igbo, kawo budurci gidan miji babban abune da har celebrating mace ake a kauyensu lokacin, this is one abu dayasa Babansu Ziora will always love and respect her and she will always be his Lolo sabida takai budurcinta gidansa, batason kawayen nan su koyama Ziora iskanci taje tai loosing chastity nata even though tama Ziora wani irin tarbiya da iskanci da dai ya danganci maza baya gabanta, ta taso cikin maza so maza ma in general doesn t intrigue her ganinsu take daya, ba dadan tana mata fada bama da har zama cikin yayinta take batasa kayaba yanzu ne tahanata, cus bata da kunya batadauki jiki as anything ba she s very very free, but yanzu dinma da tanasa kaya wani cikin yayinta zai shigo dakin bata damu ba cus tana ganinsu are one zata cigaba da abinda takeyi ne, so batason wani yayi taking advantage of innocence and stupidity yarinyarta, she knows what to do, idan Ziora taki rabuwa dasu ita zatasaka su surabu da ita. Gyaramata kwanciya Mommy tayi taja bargo tarufa mata tawuce tabar dakin. One thing da Dady he takes addini seriously, and he keeps learning every single day, infact masallacin anguwan nasu ma shiya gina babban gaske, duk bayan sallan asuba sai limamun ya koyamai karatun Al Qur ani, he join musulunci 20yrs ago but sai yanzu yakai suratul Naba i wato amma, he s very slow a koya sabida harshensa amman yanada kwazo kuma yanason addinin saisa community na area su suna respecting Daddy sosai. Kullum saiya tada yaransa yahada kansu sun tafi masallaci, cikin yaransa babban dansa ne kawai bai musulunta ba Micheal Eze a UK yake zama baiyi aure ba but yanada girlfriend daya riga yayi proposing to baturiya ce, he s super rich shima yana real estate work a UK, they live together, daga shi sai Moh, Muhammad Chidi, yagama school he s a Dr, sai Khaleel Obinna shima yagama school yanada MBA he works a company Daddy, sai Ebuka Umar Faruq shi yana school yanzu haka na marine yana koyan tuka jirgin ruwa a Florida sai Amrah last born. Moh ne yashigo dakin nata wuta ya kunna yahada fuska ya kalleta yanda take bacci ta dukunkune a bargo dasauri yawuce yama kashe AC gabaki daya saiya taho gaban gadon yana kallon idanunta dasuke a lumshe tana bacci bayason yana dukanta cus she s now a big girl but jiya tabasa haushi dole ana tsawatar mata once in a while tunda batada hankali, hancinta yaja yace Amrah, Amrah motsi tayi tabude idanunta ganin Ya Moh yasa dayar karaman muryan bacci tace time for subhi salat Ya Chidi? Gyadamata kai yayi yace yes now get up ahankali ta yaye bargon ta tashi zaune kusan duka kirjinta a bude Chidi kawai ya harareta yace stupid girl yajuya yayi kofa, binsa tayi da kallo ta murgudamai baki sannan ta tashi tawuce bayi, brush tayi ta dauro alwala tafito har bata iya bude idanu da kyau sabida sun mata nauyi tadauki dadduma zata shimfida aka bude kofan dakinta Daddy ne sanye da jallabiya ganinta tana shirin yin salla yasa yawashe baki itama da sauri tasaki dadduman tazo kofa kawai tayi hugging nashi tace Dady Ya Chidi beat me yesterday kaga I m running temperature, kuma Allah sa nayi ciwo ya wahal Cikeda fada Daddy yace stop wishing illness ma kanki haba princess turo baki tayi, Dady yace okay go and pray nima natafi zaisan yatabaki idan nadawo juyawa tayi tawuce tadauki wani dark blue hijab tasaka har kasa yamata kyau sosai tai sallan tazauna tana istigifar tayi yan addu an data iya sannan tamike tadauko Qur an dinta tabude tazauna bata waniyi nisa a Qur ani ba duka duka sai yanzu take suratul juma a kuma Saturday zata badashi Ustaz zaizo by 8, ahankali take karatun batada wani special kira a karatun ma sounds more like English accent karatu, tana karantawa tanabi da yatsanta kakarewa tayi Chidi yashigo ya gyaramata takalleshi ta turomai baki ashgwabe tace good morning bai kulata ba yajuya yafice tamike tsaye ta zare hijabinta da dan guntun rigan tafito abinta bude dakin Mamanta tayi Mommy is still on bed hakan yasa kawai tafice tasauka kasa ita kewan Dadyn ta take ahaka tabude kofa tafito tasaka wani flops fari tafara tafiya, she s dead pretty, jikinta ba tabo ko daya and akwai yanda take tafiya dakeda ban sha awa and it looks seductive kaman tana rangwada, flat din
Chapter 5 · 0% Book details